Sashe 45
Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
TSINTACCIYA na kuè“·i ne ki biya ki karanta dan girman Allah 500, 300 for vip
http://wa.me/+2348119237616
SARAUTAR MARUBUTA
2/24/22, 16:53 - Buhainat: Kafin Anup ta fa蓷i abinda take 茩o茩arin fa蓷a, yay saurin zame hannunsa daga nata data ri茩e masa, cikin sauri kuma ya maye gurbin hannunsa dake bayan Ajmal ya 蓷ura na Anup a wajan, dai-dai lokacin kuma Ajmal ya 蓷aga kansa, tare da sauke ganinsa akan Fuskar Anup wacce yaga hannunta akan bayansa,
Binta yay da kallo fara ce tana da tsayi amma bata da wani jiki sosai, a tsaye take kamar muciya da zani,
Amma bu蓷ewar idanunta yafi na wata matar auren tana sanye da riga da wando ta 蓷ura wata top a saman kayan jikinta, taci kitson attachment ga wani black glasses data manna akan fuskarta, tana da kyan fuska sosai, amma kamar ma ta 茩ara da mai amma duk yadda tayi haske kwatan hasken Akeem bata 蓷auka ba, balle kuma na Akeela.
Ganin Ajmal ya maida hankalinsa ga Anup yasa a hankali Akeem ya gyara tsaiwarsa tare da kallon Akeela, 蓷ago kanta tayi ta kallesa yadda taga fuskarsa tayi jajirrr, idanunsa har wani ruwa yake yay wani irin red, yasa tayi saurin 茩asa da kanta ta shiga 茩o茩arin yin, ganin hakan yasa ya sanya tattausan hannunsa wanda yake fidda wani irin gumi, kafin kuma ya kama hannunta tare da motsa da ita sosai kusa, a hankali ya juya ta, fuskarta na farcing 茩ofar shiga main Parlo nasu, bayanta kuma yana farcing Akeem, a hankali ya kalli bayanta sosai ganin gaba 蓷aya abayar jikinta ya 蓳aci da blood yasa ya wani irin taune bakinsa,
Kafin gently ya zare jacket è“·in jikinsa ya è“·ura mata a bayanta tare da è“·aga hannunta sama, ya zura mata hannun rigar sosai, har lokacin kuma baice komai ba,
Duk abinda yake kuma yana kallon fuskarta yadda ta wani har蓷e rai, bata ko kallesa ba itama, ajjiyar zuciya ya sauke kafin kuma ya tsorawa tarin hannunta idanu, kana ya kalli cikin idanunta zuwa la蓳蓳anta, duk sunyi wani green alamar jininta yay 茩asa sosai, ga kuma yadda take haki.
Cikin wata kalar kasalalliyyar murya wacce itama sai tayi da matu茩ar gaske kafin ta iya jin abinda yake fa蓷a yace.
"Kada na rigaki shiga part è“·ina" yana faè“·in yana matsawa a lokacin kuma Ajmal ya dubi Anup yace.
"Sannu" ya fa蓷a yana wani irin ta蓳e fuska domin lokaci guda yaji Anup sam ba tayi masa ba, Murmushi tayi masa tana 蓷auke hannunta kafin tace.
"Ohh sorry"
Ta fa蓷a tana juya tare da kallon Akeem lokacin tuni ya nufi 茩ofar shiga cikin gida, bama ta lura da Akeela ba hakan yasa tayi bayansa tana jan trolley bag 蓷inta zuwa cikin gidan.
Kallonsa ya dawo dashi kan Akeela a hankali kuma yabi jikinta da kallo, saboda jacket è“·in daya gani, gani yake da kamar babu ita,
茦ilan kuma idanunsa ne, cikin golden voice 蓷insa shima yace..
"Magana wahala yake ko Beauty?" Kanta a 茩asa tana wasa da yatsun hannunta ya 茩ara fa蓷in.
"Ok let me introduce myself to you" ya faè“·a yana gyara tsaiwarsa kafin kuma yace.
"Ajmal Abdul-茩hadir Azeem my name, Papi na shine Chief of staff shugaban zauran majalisar dinkin duniya, wato United Nations, ni bana son siyasa ban san komai a cikinta ba, infact ba'a nan nai wayyooo ba, tun ina 蓷an 12 na bar 9ja na koma Massicow da zama, 2yrs back na dawo 9ja, yanzu I'm 27 Ni 蓷aya ne a wajan Papi da Jadda, Abuja shine garinmu nazo nan ne wajan Anuty ne da kuma yin wani aiki, hope you'll accept me as your boyfriend or best friend" ya fa蓷a yana wani cute smile, Murya can 茩asa tana 茩an茩ame Jikinta waje guda kamar zata fashe da kuka tace.
"Uhm Thank you"
Yana kallon yanayinta yace "for..?" Girgiza kai tayi wlh tsoro duk ya cika mata zuciya na abinda Akeem ya faè“·a,
Ta san kalmar boyfriend a bakin su Aleema da kuma 拼an makarantar su, dan haka bata sha wahalar gane abinda Ajmal yake fa蓷a ba,
Kawai bata san soyayya ba tasan yaya ake yin ta ba, gani take kamar abun kunya ne ma gareta a ganta da wani namiji a tsaye.
Kamar zata fasa ihu cikin shagwa蓳a蓳蓳iyar muryarta tace "uhm gida zani" shafa kai Ajmal yay kafin yace.
"Ok na dawo gobe?"
Girgiza kai tayi alamar a'a, zuciyarsa yaji babu daè“·i amma a karo na farko dole yabi abinda take so, yana mutuwar son ta, yana son kuma ta saba dashi hakan yasa yace.
"Ok beauty jeki gida send my regards to everyone" a sanyaye ta è“·aga mashi kanta, kana ta juyawa cikin nutsuwa da ido ya bita, yana jin nutsuwa a ransa.
A can cikin gida kuwa Akeem na shiga ya samu Baba Rabi da Ummi da Didi zaune sai Afaf dake game ita da Amani, akan 3seater ya zube yana mai da numfashi idanunsa kuma a rufe. Amani ce tazo wajansa tana faè“·in "Abbie wlcm ya hanya"
Idanunsa ya buè“·e wanda suka gama yin jaa sosai ya zubawa yarinyar tashi idanu, kafin kuma ya maida idanunsa ya rufe,
Ummi dake gefe cewa tayi "zo nan Amani Abbienki baya jin da蓷i rabu dashi" tayi hakan ne saboda lura da sauyin daya samu ta tabbatar bazai kuma ta蓳a cewa da Amani wani abu ba.
Akeem kuwa shi kansa bai san Meke damunsa ba, wlh ji yay kamar ana rura masa wuta a 茩irjinsa har wani huci yake masa, ga wata bugawa da 茩irjin keyi masa.
Baya gane komai ba kuma ya fahimta, sai ajjiyar zuciya yake saukewa tare da dun茩ule hannunsa Mi茩ewa yay ya shiga zagaye a parlon kafin kuma ya 茩arasa gaban fridge gorar ruwa mai sanyi ya 蓷auka hadda ice a cikin ruwan da sauri ya kafa a bakinsa ya shiga sha, sai daya shanye ta tass ya ajjiye gorar ya 茩ara 蓷aukan wata ya 茩ara shanyewa.
Ummi na lura da shi, dan haka ta mi茩e tare da nufar kitchen ta ha蓷a masa wani Apple juice mai sanyi tare da zuba masa a cikin wani dugun mug, dawowa Parlon tayi ba tare kuma da tace komai ba ta mi茩a masa, amsa yay ya koma ya zauna, a hankali yake sipping juice 蓷in a bakinsa kafin kace me shima ya shanye ta tass.
Ba 茩aramin firgita Ummi tayi ba hakan kuma ya tabbatar mata zuciyar Akeem a mugun kusa take, idan kuma yana fushi ko waye kai ba zai ta蓳a kulaka ba.
茦arar bu蓷e 茩ofar tasa gaba 蓷aya suka 蓷aga kansu da sauri Didi tace.
"Auzubillahi, tirrrr tirr da wannan ba茩ar ranar" ha蓷e fuska Anup tayi domin tasan sarai da ita Didi take.
Ummi kuwa Murmushi tayi tace "a'a kaga su Anup 拼an makaranta" zama tayi akan kujera tana 蓷an ya motsa fuska kafin tace.
"Ummi ina yini" Murmushi Ummi ta sakeyi kafin tace.
"Allahamdulillah ya school" mi茩ewa tayi tana nufar kujerar dake kusa data Akeem tace "lafiya lou" kamar ba zataiwa Didi Magana ba sai kuma tace "Didi ykk?" Kya蓳e baki tayi tace "ko yayar taki Deeje bata isa tayi min Wannan gaisuwar ba na amsa balle ke,Wacece ke? Daga ina? A'a wlh babu ruwana ban sanki ba" ta fa蓷a tana tura 蓷an kwali gaba.
茒auke kai Anup tayi domin ita Didi bata gabanta ganin yadda Afaf ta 蓷auke kai kamar bata san da zuwanta ba yasa Anup fa蓷in..
"Sis babu ko magana"
Kanta akan game è“·in da take tace "how are you, ban lura dake ba" Mami dake sakkowa tace..
"Ta yaya daman zaki lura kina Wannan game è“·in,wai Hero bai ma hanaku ba?" Turo baki gaba Afaf tayi tare dayin cilli da handle è“·in game è“·in tayi part è“·in su tana surutai.
Shiru ne ya biyo baya, kasa dauriya Anup tayi ta è“·an matsa kusa da Akeem tace..
"My dee" wlh idan ka kalli Akeem zaka 蓷auka bacci yake hakan yasa ta 茩ara cewa.
"How are you my dee" nan ma shiru cikin masifa Didi tace "Wai ke wacce gantalalliyar yarinya ce ke? A'a kada ki sama sallamammiya mana haka ake cin ribar zama da saurayi daman bani da labari? Wannan ba ajiii gsky" hararar Didi Anup tayi tace..."waike tsohuwar nan Meke damunki ne?" Mi茩ewa Didi tayi tace "uwarki Deeja itace tsohuwa,domin ni nan bana fidda ran yin wani auren Allah na tuba muda muke da fari na asali ma" wata 茩arar bu蓷e 茩ofar suka ji, 茩ara duban wajan sukai har Anup.
Kan Akeela a 茩asa ta ri茩e hannayenta bakinta na rawa da 茩yar ta iya yin sallama kafin kuma ta maida 茩ofar ta rufe, 茩ura mata ido Anup tayi kana a hankali ta dawo ta kalli Amani, kafin kuma ta kalli Akeem, wata bugawa Zuciyarta tayi domin gaba 蓷aya kamanni guda take gani.
Tuni hawayen tsoro sun fara cika mata idanu,domin ta gama è“·auka Akeem ya haura sama, Ummi ce tace.
"Daughter ya dai kika tsaya" Amani ce ta kama hannunta tace "Anuty beauty kuka kike ko?ko daina kuka Abbie yace kuka babu kyau ko Abbie" ta fa蓷a tana juya kamar wal茩iya haka Akeem ya 蓳ace babu ko alamarsa a wajan, tun 茩arar 茩ofar da yaji ya tashi ya nufi upstairs abinsa.
Ummi tace "come here daughter zoki gayan mene" sharrr hawayen da take 蓳oyewa ya samu damar sakkowa a hankali ta nufi wajan Ummi tana zuwa ta sakarwa Ummi Kuka Baba Rabi dake tsaye tace.
"Na shiga uku jama'a naga ranar da Akeela zata girma ta daina kuka" shafa kanta Ummi tayi tace "what wrong?" Shawaga蓳e fuska tayi tace "Ummi kai na ciwo" ta fa蓷a tana dafe kanta, a karo na farko tayi 茩arya a rayuwarta.
Wlh tsoran haè“·uwarta da Akeem ya sanyata kuka, yanzu kuma ta rasa mene za tace shiyasa kawai tace kanta ke ciwo.
Cikin tausayawa Ummi tace "ayyah, sannu maza jeki wajan yayanki ya baki magani kisha" Turo baki tayi tace "uhm a'a" "ok bari na kiransa yanzu yay maki allura" da sauri tace "a'a Ummi wlh ban so" dry Ummi tayi ita da Amani kafin tace "to Ohyyyah jeki wlh kona kira shi" tashi tayi daga jikin Ummi gabanta na fa蓷uwa ta nufi upstairs, Mami ce taja 茩wafa can ciki kafin tace..
"Anup go and take a shower kizo kici abinci" Mi茩ewa Anup tayi fuskarta ba yabo ba fallasa amma ranta sam bai mata da蓷i da ganin Akeela ba..
Afaf kam tana shiga è“·aki ta samu Aleema kwance tana sana'ar nata wato karatun novels tana shiga ta è“·akawa Aleema duka da sauri tace "wassh me nai maki?"
Tsaki taja tace "waccar mayyar tazo fa" da sauri Aleema ta ajjiye wayar Ummi tace " don't tell me cewa Anup tazo?" Afaf na jan tsaki tace "ita fa" shiru Aleema tayi tana tunani kafin tace "kada ki samu let her stay with us" tana faè“·in hakan taci gaba da karatun littafin ta na Sirrin mu.
Anup ce ta bu蓷e 茩ofar ta shigo tana janye da jakar kayanta, babu wanda ya kalleta a cikinsu kowa yasan masifar ta, dan haka Aleema taci gaba da karatun ta Afaf kuma ta koma parlo ta fara kallo abinta.
Kallon Aleema tayi kana ta shige wajan closet ta ajjiye kayanta, a nan bedroom ta cire kayanta babu ko kunya ta nufi bathroom, sharp Sharp tai wanka ta fito ta shirya cikin wata è“·amammiyar body short, ta nufi part è“·in Mami.
A hankali Akeela ta sanya hannunta tare da tura 茩ofar Parlon nashi kafin kuma tai sallama cikin siririyar muryarta, jin shiru yasa ta maida 茩ofar ta rufe tana sauke ajjiyar zuciya, a hankali ta nufi wajan fridge 蓷insa tana wani lashe bakinta tana zuwa ta kalli tarin cake da ice cream ha蓷i da chocolate 蓷in wajan.
Hannunta ta 蓷ura zata 蓷auka taji motsi a bayanta, da sauri ta janye hannunta tare da Mi茩ewa tsaye, yadda zcuiyarta ke bugawa ya tabbatar mata cewa Shine a wajan, tana tura bakinta tare da murgu蓷a bakinta tace. "Gani" banza yay mata ya 蓷auki robber ice guda ya 蓳alle ya fara sha yana wani irin lumshe idanunsa tare da lashe bakinsa saboda wani kalar za茩i da yaji.