← Book details Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 116

Sashe 8

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Misalin 4 na dare ta shiga bu蓷e idanunta wanda sukai mata nauyi kanta na sarawa sosai, hannunta mai 蓷auke da carnoner ta kala 蓷an marai-raice fuska tayi kamar wata 拼ar baby Wanda ya sanya manyan dimples 蓷insa bala'in lomawa.
A hankali kuma ta shiga bin bedroom 蓷in da kallo sosai gabanta ya fa蓷i ganin bata dan 蓷akin ba, jiki babu 茩auri ta mi茩e tsaye tana Mi茩ewa gashinta ta sauka har wajan manyan ass 蓷inta.
Da Mamaki tabi jikinta da kallo ganin wata Robe Nightgown silver wacce ta sauka iya laps 蓷inta gaba 蓷aya manyan gwayen 茩afafuwanta suna waje ga wani gashi da yay kwance lub a saman fatar ta.
Shanyayyun idanunta wanda kullum suke a Lumshe ta 茩ara bu蓷e, jikinta babu 茩wari ta nufi 茩ofar data gani, tana tafe ko'ina na jikinta moving yake kamar tarwa蓷a.
A hankali ta bu蓷e 茩ofar ta fita ita bama ta san dare bane sai da ta fito parlon daga duhu ga wani masifafan sanyi na Ka蓷awa, da sauri ta matse jikinta waje guda ta shiga taune bakinta kamar wata 拼ar turawa haka ta zama cikin nutsuwa take tafiya harta isa tsakiyar Parlo tana zuwa zata shige taji an sanya mata 茩afa baya tayi tare da hantsilawa zata fa蓷i wata kuma 茩yakkyawar Ajjiyar zuciya ta sauke jin ta fa蓷a saman 茩irjin mutum...

馃槀Abbu ya biyo dare jama'a

*TSINTACCIYA*
Na ku蓷i ne kada ki siyi litaffi na idan kin san zaki fitar馃し馃従鈥嶁檧锔�.

NRML GRP: 鈧�300
VIP: 鈧�500 POSTING SAFE+YAMMA
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK, PLEASE MASU VIP IDAN DA HALI A TURAN TA BANK NA AKWAI P.O.S MA A GARI. EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616

*FITATTU HU茒U*

BA茦AR FATA
Autar manya

DATTIJON ARZI茦I
Real ladingo

SULTAAN
Mss flower

Gaba è“·aya 800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank, masu tura kati kuyi magan ta nan 08167888934, za ku tura Evedance of payment ta nan 08142105218 拼an uwa na Niger ga number ku +22796515805

*SARAUTAR MARUBUTA*
2/2/22, 08:52 - Buhainat: *馃寛TSINTACCIYA馃寛*

FITATTU HU茒U馃敟

Http://wa.me/+2348119237616

EPISODE6锔忊儯
茦amshin ha蓷a蓷蓷an turarensa ne ya daki hancinta wanda ya sanyata saurin janye shanyayyun idanunta tare mai dasu ta rufe,
Wani irin harbawa Zuciyarta keyi tana jin wani matsananci tsoro na shigarta, gata dai male male a jikin mutum amma ta kasa wani 茩wa茩茩warar motsi bare tayi tunanin zame jikinta.
Yana zaune saman kujera 1 seater yana sanye cikin wani tattausan wando 3gauter sai farar singlet wacce ta kama jikinsa sosai ta fito da 6pack na jikinsa idanunsa a lumshe yana sauke numfashi, yayinda gudun da zuciyarsa ya 茩aro fiye da baya,
Idanunsa dake a Lumshe ya buè“·e a hankali è“·an taune bakinsa yay jin yadda take masa sukur sukur a jiki kamar wata macijiya.
Hannunsa ya mi茩a ta gefen lafaffan cikinta yana jin yadda take sauke ajjiyar zuciya cup of coffee 蓷in sa ya 蓷auka, gently kuma yay baya tare da kwanciya a jikin kujerar.
A hankali yake spending coffee 蓷in a bakinsa ya 蓷auki wajan 10minute kafin ya shanye coffee 蓷in domin daman 茩a'ida ne sai ya sha Wannan coffee 蓷in na Subhi da cikin dare kamar wani buzu ko labarabe.
Ajjiye cup è“·in yay cikin nutsuwa kuma ya sanya tafin hannunsa duk biyun tare da zurasu ta tsakiyar hammatar ta caraf ya è“·aga ta tsaye yana yatsuna fuskarsa.
Tsaye Akeela tayi kanta a 茩asa, kunya duk ya kamata through ba taga fuskar wanda ta zauna a cinyarsa ba, amma dad蓷an 茩amshin parfume 蓷insa ya sanya tasan cewa shi 蓷in daban yake ko a cikin maza.
Musamman yadda taji Physique chest 蓷insa dake cike da 茩wantaccen gashi lub! lub!!..
A razane ta sauke ajjiyar zuciya tare 茩an茩ame Jikinta waje guda, naman jikinta ya wani irin rawa da 蓳ari dalilin saukar wani masifafan ruwan sanyi da taji tun daga tsakiyar kanta har 茩asan 茩afafuwanta, da alama ma ruwan daga cikin fridge aka 蓷auko shi.
Idanunta da sukai wani irin juyewa suka ja ta buè“·e da niyyar ganin wanda ya zuba mata ruwan.
Amma kamar wal茩iya tuni Akeem ya haura upstairs babu mai cewa Shine yay punishing 蓷in ta da wannan ruwan sanyin domin babu wani sign daya bari a wajan.
Abinka da mai ciwon ciki wanda jininta yake double SS tuni jininta yay wani daskarewa, tare da tsaya mata waje guda, a hankali kuma wata 茩waya ta tsaya a tsakiyar jijiyar 茩afarta tare da lan茩washewa kamar laushe.
Cikin 茩aramin lokaci 茩afarta ta fara wani irin matsanancin ciwo kamar ana sanya gatari ana datsa 蓳argo da 茩ashin 茩afarta haka ta keji.
Tsananin azabar da yay mata yawa ne yasa ko kuka ta kasa sai wani irin fitinannan numfashi da take gumi na yanko mata.
A hankali ta sulale tare zubewa a saman carpet 蓷in parlon cikin wani irin wahalallan sabon yanayi ta kwanta tare da 蓷ura 茩afarta a saman kujera ta shiga jujjuya kanta tana sakin wani gigitaccen kuka iya zuci mai bala'in cin rai.
Gashi babu Folic acid da paludrine a kusa da ita bare tasha ko taji sau茩in abin.
Dukkan hannunta ta sanya a 茩afarta ta ri茩e gam "蓷ib! 蓷ib!! 蓷ib!!" Haka jijiyoyin 茩afarta suke harbawa alamar ciwo yayi ciwo a hankali kuma ciwo ya fara yawo a jikinta daga 茩afa zuwa kwankwasonta bata samu bacci ba sai wajan kiran sallar farko na Subhi.

A hankali yake sakkowa daga strains 蓷in benen part 蓷insa, yana sanye da Embrodiery Islamic jallabiya white colour, wacce ta kasance mai santsi da taushi tana da half hand daga gaban 茩irjin kuma a 蓷an tsage take..
A hankali yake tafiya kamar bai so cikin nutsuwa bakinsa ke motsawa alamar tasbihi yake ga Ubangiji.
Hannunsa a goyo da bayansa yana taka 茩afafuwansa dake sanye cikin Mon mule slippers masu kyau..
A tsakiyar parlon ya tsaya idanunsa a rufe babu jimawa Abbu ya fito daga part è“·insa shima sanye da jallabiya milk irinta Akeem.
Babu wanda yay magana a haka suka jera zuwa masallacin dake cikin estate è“·in nasu.
Rutse idanunsa yay da tuni su uku ne suke tafiya amma waccan shigiyar Yarinyar mai siffa da aljanun ruwa taja masa a rasa mafi muni a rayuwarsa.
Bayan an idar ya zauna zaman azkar 茩arfe 6 dai-dai suka fito daga cikin masjid 蓷in zuwa gida.
Kai tsaye Akeem kitchen ya nufa yana zuwa ya samu Ummi a ciki sanye da 茩aton hijab har 茩asa, kallonsa tayi tana Murmushi, a sanyaye murya can 茩asa yace.
"Sabahul khair Ummina"
Mug 蓷in hannunta dake cike da coffee ta ajjiye a hankali ta 茩arasu wajansa yana ganinta ya 蓷an zube a 茩asan gwiwoyinsa tare da zame wular kansa, hannunta ta 蓷ura a saman sumar kansa kafin tace.
鈥漇abahul khair Hero鈥�
Murmushi Yay irin Murmushin nan da idan ba ita ba ko Abbu babu mai ganinsa sai Md Adnan.
Addu'a ta shiga yi masa kafin gently ya mi茩e, ganin yadda take kallonsa yasa ya 蓷an kwa蓳e fuska yana lumshe idanunsa cikin narkakkiyar murya yace.
鈥淯mmi鈥�
Hannu tasa ta ja dugun hancinsa tace "Allah ya kyauta maka, 拼arka tayi ta蓳ara kai ma kayi"
Shi dai bai ce komai ba, maimakon ya fita daga kitchen è“·in sai yay zamansa akan kujera yay hakanne kuma saboda bai son fita yaga Akeela.
Fita Ummi tayi sam bata kula da Akeela ba kai tsaye part è“·inta ta shige.
Abbu da ya tsaya da Bala driver yana bashi hqr ne ya shigo cikin parlon kai tsaye kuma idanunsa ya sauka akan Akeela wacce take baccin wahala a saman carpet..
Da sauri ya nufi inda take yana faè“·in.
"Ya Salam Babyna bacci a Parlo a 茩asan carpet why?"
Ya fa蓷a yana tsugunawa tare da sanya hannunsa gaba 蓷aya ya 蓷auke ta zuwa jikinsa, Ajjiyar zuciya ya sauke yana 茩ara kallon fuskarsa wacce tai jajirr idanunta ya kumbura sosai.
Cikin tausayinta da kuma masifafan sonta dake 茩ara zautar da Abbu a hankali ya manna bakinsa a saman goshinta tare da sumbatar wajan karaf a idanun Akeem ta蓳e baki yay da kuma sauri ya juya tare da komawa kitchen 蓷in.
"Sorry nine ko, sorry Babyn Abbu muje na goyaki kiyi bacci sosai, i promise to you cewa ba zaki kuma kuka ba, I'll be your side kinji Babyn Abbu na" ya fa蓷a yana 茩ara shafa fuskarta tare dayin part 蓷in yaransa da ita.

http://wa.me/+2348119237616
*_wannan book è“·in na kuè“·i ne biya 500 a saki a vip ko kuma 300 a nrml grp_*
Chapter 8 · 0% Book details