Sashe 51
Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
SARAUTAR MARUBUTA
2/25/22, 18:25 - Buhainat: A hankali Akeela ta zame daga wajan kitchen 蓷in idanunta cike da hawaye ta nufi part 蓷in Abbu domin zuwa kiran da yay mata, cikin sanyin jikin na nata wanda ya zame mata jiki ta shiga, a Parlo ta same sa yana zaune sanye da jallabiya hannunsa ri茩e da magani zai sha, cikin sauri kuma ya 蓳oye maganin yana sakin Murmushi kafin yace.
"Babyn Abbunta sai yanzu?" Kallonsa kawai tayi ba tare da tace masa komai ba, hannunsa ya mi茩a mata cikin 茩asa da murya yace "come here Meke damun babyna?" Idanunta cike da hawaye ta 茩arasa wajansa haka kawai taji tana bu茩atar samun jikin wani tayi kuka, tana bu茩atar jikin da zata sanya fuskarta tayi kuka, kuka wanda bata san kona menene shi ba, 茩arasawa tayi Abbu ya kama hannunta tare da 茩o茩arin 蓷urata a cinyarsa, kafin ya zaunar da ita kamilalliyar Muryarsa a kullum da take 茩ara da蓷i ta cika Parlon da yin sallama.
Da 蓷an sauri cikin basarwa Abbu ya zame Akeela ta zauna a gefensa kafin ya 蓷aga kansa ya kalli Akeem dake tsaye ya har蓷e hannayensa a 茩irji yace.
"Dr Akeem zauna mana" idanunsa ya lumshe irin baya so è“·in nan kafin kuma ya nemi waje ya zauna, idanunsa a can gefe yana nazarin wacce ma magana zai faè“·awa Abbu sai kuma yace.
"Uhm mun fitar da sabon taki masu kyau,kuma yay albarka" Murmushin jin da蓷i Abbu yay domin ya tabbatar ko bayan babu ransa Akeem ba zai ta蓳a bari iyalansa su wula茩anta ba, cikin jin da蓷i yace.
"Ma sha Allah, Allah ya sanya albarka Maudo Baffa" shiru Akeem yana è“·an sauke numfashi ba tare da yace komai ba, Akeela kam haushin zuwan Akeem è“·in taji shi kullum sai yaga tazu waje zai zo, jin shirun yay yawa yasa Abbu faè“·in.
"Ya dai?" Ya motsa fuska Yay a hankali ya buè“·e idanunsa ya kalli Abbu sai kuma ya kalli Akeela Murmushi Abbu yay yace.
"Daughter maza jeki kwanta, amshi chocolate" ya faè“·a yana bata wani babban kwali, kana ya bata wani kwalin guda huè“·u yace "for your sisters, And Amani good night" hannu biyu tasa ta amsa tace.
"Thank you Abbu, bye"
Ha蓷a ido sukai da Akeem ya watsa mata harara ita kuma ta murgu蓷a masa baki ta nayin waje, tana fita Akeem ya mi茩e ya 茩arasa wajan Abbu tare da 蓷an rungome sa yace.
"I miss You Abbu" kansa Abbu ya shafa yace "kai ma baka girma,da kai da 拼arka duk sai kun la'anta min cinya" a karo na farko Akeem ya saki wani 茩awataccen Murmushi shi kansa bai san abinda yake damunsa a Wannan kwanakin ba, cikin 茩asa da Murya Akeem yace.
"An samu kuè“·i da yawa na raba biyu an kai gidan marayu sauran an saka cikin acct è“·in masu neman taimako" da mamaki Abbu yace.
"Kai fa?" Girgiza kai yay yace "No, Allahamdulillah" cikin nutsuwa da kuma danne abinda yake ransa yace.
"Abdullah Bukar Bello" jin haka yasa Akeem kallon Abbu kafin ya è“·ura da faè“·in.
"Na san ba zan ta蓳a iya yaye maka damuwar dake ranka ba, kamar yadda na kasa maganin tawa damuwar, amma kamar baka duba ramewar da kayi, your Mom told me ko da ita baka zama kai magana,tana da kawaici sosai kasan kuma 蓷an fari, amma bana jin zan zura maka idanu ka zauna kana ta 茩are wa haka kawai ba tare da mun san Meke damunka,
Da ace bamu da amfani a gareka ai da Ubangiji bai baka mu matsayin iyaye ba, na 蓷auka kamar yadda Baffanka yace ka kula da Akeela zakai hakan? Sai gashi ko kan ka baka lura dashi ba bare na Akeela, U have changed ka sauya ka rame ka rage cin abinci ina tsakanin jin tsoro ace an wayi gari ciwon cikin ka ya tashi, kana tunawa akwai masu bu茩atar ganinka a raye, ka tuna Wannan a ranka Allah ya sauwa茩a" shiru Akeem yay ba tare da yace komai ba, sai Mi茩ewa da yay yace.
"Gobe zata fara zuwa aiki" kan Abbu a 茩asa yace "ok" sosai ya lura ran Abbu ya 蓳aci bai ce komai ba ya fita abinsa hankali kwance, yana fita Abbu ya mi茩e da sauri tare da shiga bedroom 蓷insa kai tsaye bathroom ya shiga ya nufi wajan sink ya fara tari kamar ransa zai fita bai samu nutsuwa ba sai da wani jini ya fito ta cikin bakinsa, maganar Mami da yaji yasa ya wanke wajan tass kana ya 蓳alle magani ya watsa abakinsa yana fitowa ya 蓷auki gorar ruwa ya sha yana sakar mata Murmushi.
A hankali Akeela ta shiga part 蓷insu lokacin duk sunyi shirin kwanciya, Afaf na zaune tana setting komai a wayarta ta 蓷ura Numbers na 茩awayanta, kana ta bu蓷e whatsapp da instagram, wajan bed 蓷inta ta zauna kana ta mi茩awa Afaf chocolate tace "gashi inji Abbu" amsa Afaf tayi ta bawa Aleema kana ta mi茩awa Anup dake 茩wance har idanunta ya 蓷an kumbura, tsaki taja tace "Allah ya sauwa茩e na sha abin hannun 拼ar 茩auye ki shekara dubu arba'in sai na fara sha" cike da Mamaki Aleema tace..
"Wai mene haka ne? Kin takurawa yarinyar nan daga zuwanki kada ki manta a gidan mahaifinta take, domin da Abbu da Baffa uwa 蓷aya uba 蓷aya ne" ta蓳e baki Anup tayi tace.
"Wannan is not my business, ban kuma bu茩aci sani ba" dry Afaf tayi tace..
"Ubangiji Mai tsarin halitta, kin kuma wlh sai Allah ya baki jikin 茩auyen ita kuma ya bata na birni na birnin ba duk kai ba, sai mai sa'ar gske fa" dry Aleema tayi tace "kuma dai ni banji he da sha ba, gata fara ta tass abinda" a harzu茩e Anup tace.
"Wlh duk zanyi maganin ku gaba idan ance kuyi min haka baku isa ba" shiru sukai mata ita dai Akeela bathroom ta nufa tayi wanka ta gyara kanta tana fitowa ta shirya cikin Silk short robe, ta è“·auki baby Hijab ta saka, kana ta fara azkar è“·in ta, tana gamawa ta kwanta tana kallon Aleema na mata setting komai na wayarta, a haka bacci ya è“·auke ta ko chocolate è“·in bata sha ba.