← Book details Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 87 OF 116

Sashe 87

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

labari" Ta fa蓷a tana juyawa shidai Murmushi kawai yay tare dabin bayanta sauran kuma suka tsaya a waje. Ummi na zaune da Amani wacce take mata kukan ita Abbie 蓷inta zata,sai kawai gani Didi tayi da 茩ato a bayanta cikin sauri ta 蓷auki hijab ta sanya tana fa蓷in. "Didi da kin sanar ai" Ha蓳a Didi ta ri茩e tace. "Ya shafi ya ma'afi mai maita naji abinda kikace, ina tunanin ke kika haifi Bukari ko? To ahir 蓷inki nice nan uwar Bukari da Ayuba, kakar Audil da Tsila maza tsuge bakinki" Shiru Ummi tayi ba tare data 茩ara cewa komai ba. Shidai 蓷an hisba na tsaye sai daya kaji yace "Ina wacce kike magana akai" zare ido Didi tayi domin tama mance Mami bata gidan sanin bata da abinda zata fa蓷a yasa ta rushe da kuka tare da fa蓷in. "To nidai bada Allah na dogara ba? Kowa yay mugun abu ai kansa ni ba tsohuwar banza bace taje can taci kanta wlh, babu ruwana na yafe mata" Ta fa蓷a yana yin muzurai sai a lokacin Ummi tace "Malam U can go" Fita yay yana fita Didi tace "Ai wai labari ya samu kin san Mutane da Shegiyar gulma da kukansa da komai yace yana son ganin matar abu dai kamar wasa basai gashi yazo ba, to duniya babu gsky shima yaci kansa ai shima Bukari yaje yana ta gararanba Abuja" Mi茩ewa Ummi tayi tace "ki shirya zamu shige Abuja muma" Didi tace "To ubanwa muke dashi a Abuja kuma? Sai gantali muke kamar wanda suka fa蓷o daga sama" Ummi tace "Gidan shugaban 茩asa" zumbur Didi ta mi茩e tsaye tace "Mai 茩arya a 茩onashi a wuta" Murmushi kawai Ummi tayi Didi kuma tai part 蓷inta babu jimawa ta fito 蓷auke da 拼ar fus tana fa蓷in. "Ke dai A'isha irinku ne abin arzi茩i yake shige ku wallahi" fitowa Ummi tayi ri茩e da Amani Baba Rabi ma ta fito, gaba 蓷aya mota suka shiga aka 茩ulle gidan suka 蓷auki hanyar Abuja. Al'amarin su Mami yay girma domin tuni Akeem ya sanya aka mayar dasu State C.i.d har kawo lokacin kuma Dada ta kasa shawo kan komai domin an ha蓷a su Mami da Kidnappers ne, warin kuma dake tashi babu wanda yasan na mene mai Gadi daman tun a ranar su Mami suka kuresa. Misalin 茩arfe 9 na dare. Dukkansu suna zaune akan dinning suna dinner Banda mutum uku, Meema, Akeem da kuma Aalam. Shiru wajan ya 蓷auka kowa zuciya babu da蓷i, bayan sun kammala ne Asheer ya nufi part 蓷insa Wayarsa ya 蓷auka ya kira wata number yace. "Tunaninku ya gur蓳ata domin Wannan ducoment 蓷in baya wajan kowa yana wajan P.a 蓷in Akeem" yana fa蓷in hakan ya kashe kiran tare da gyara jikinsa ya nufi part 蓷in Meema. Akeem ne tsaye fuskarsa babu walwala idan ka gashi zaka 蓷auka ya shekara yana jinya ne, yana sanye da Cable-knit vest wacce take 茩arama ta kama jikinsa, gaba 蓷aya rabin 茩irjinsa a waje yake.. sai kuma Tracksuit trousers idanunsa a lumshe ruwa na sauka daga cikin sumar kansa saboda wankan da yay, ya jima a wajan ba tare da sanin mene yake kamar kuma wanda aka sikara yay waje yana fitowa yaci karo da Azzam, da mamaki Azzam yace. "Ina zaka" Bai kallesa ba yace "Get me a key" ya fa蓷i hakan yana nufar compound wajan Aalam Azzam yay yana zuwa yace. "Aalam Amir fa zai fita" A nutse Aalam yace "let him go" ya fa蓷a yana sipping coffee 蓷in hannunsa yana girgiza 茩afa. Key ya 蓷auka yabi bayan Akeem a compound ya samesa tsaye yana zuwa yace "Bari na kai ka" bai kallesa ba amsar key 蓷in da yay ya shiga mota, yana shiga ya fara danna horn da karfi kafin ya 茩arasa an bu蓷e masa gate, fita yay yana tafe yana motar na nuna masa derection 蓷in da zaibi a haka ya isa unguwar Jabi. Slowly ya shiga driving 蓷in motar har ya kawo dai-dai gidan Abdul-茩hadir Azeem, parking yay tare da fitowa daga cikin motar hannunsa zube cikin aljihun wandonsa lokacin 10 ta shige, a bakin gate 蓷in ya tsaya a hankali kuma ya fara knocking gate 蓷in not too long gatekeeper ya fito ya bu蓷e 茩aramar 茩ofar, Yana ganin Akeem tsaye yace "Malam lafiya dai" Mai gadin ya sake fa蓷in "magana nake" tsaki Akeem yaja kafin kuma ya bu蓷e baki da 茩yar yace. "Gidan zan shiga" Zare ido gatekeeper yay yace "kace me?" Kame fuska Akeem ya 茩ara yi kamar ba zai magana ba sai kuma yace "Kana da 1m idan na shiga" baya mai gadin yaja Akeem ya shigo kana ya mayar da 茩ofar ya rufe. Gidan ya fara bi da kallo yana tunanin ta ina zai fara, a nutse yake duban gidan har ya kawo wani shashe wanda wutar shashen take a bu蓷e. Yasan is hardly ace Jadda da Papi sune suka bar part 蓷in su haka, tunawa yay da Akeela bata son duhu ko ka蓷an yasa ya sauke 蓳oyayyiyar ajjiyar zuciya. Kai tsaye kuma ya nufi window'n part 蓷in. Lokacin Akeela na tsaye a cikin bedroom 蓷inta wajan 蓷aya window'n tana sha茩ar iska hannunta 蓷aure saboda raguwar karyewar da tayi, tana sanye da Silk short robe iya waist 蓷inta sai wani trousers iya laps 蓷inta, cinyoyinta sai she茩i suke, ga kalbar da akai mata ta sauka, idanunta a lumshe yana sauraran bugun Zuciyarta, ta rasa Meke mata da蓷i me Zuciyarta ke bu茩ata da muradi, a yanzu babu wanda take son gani irin Bobbonta, ita ba taga dalilin da zai sanya a kawota Wannan gidan ba, Kowa yana farin ciki da gidan ubansa amma ita a yanzu bata bu茩ata gidan Abbu ya fiye mata wannan, ajjiyar zuciya ta sauke tare da bu蓷e idanunta ta tsorawa Flowers 蓷in da suke waje ido. A hankali Akeem ya gama bu蓷e glasses 蓷in window'n kana kuma cikin nutsuwa ya shiga cikin without making any sounds da zai sanya a gane, duk da cewa abune mai wahala wani daga gidan yaji, saboda part Akeela babbane sosai kuma daga baya yake, idan Akeela 拼ar iska ce sai ta kira kowa tai abinda tai niyya babu maiji. (Iyaye na kuskure馃槰). Yana shigowa ya sha茩i 茩amshin shower gel 蓷inta alama ya nuna bata jima dayin wanka ba kenan, lumshe idanunsa yay yana jin wani da蓷i da nutsuwa yana ratsa masa zuciya. Ajjiyar zuciya ya 茩ara saukewa yana mai sha茩ar 茩amshin dake tashi a bedroom 蓷in, wanda ya ha蓷u da A/C yasa bedroom 蓷in yay wani irin da蓷i, ga kuma wani fitinannan 茩amshin turaren air conditioner mai 茩amshin strowberry. A nutse ya fara 茩are mata kallo frm head to toe kallon daya jima bai mata irinsa ba, Tun daga kan yatsun 茩afarta ya shiga 茩are mata kallo har zuwa kan manyan laps 蓷inta, a hankali kuma yaja wani irin nishi ka蓷an lokacin da idanunsa suka sauka akan ha蓷a蓷蓷an shape 蓷in hips 蓷inta, ya da蓷e yana kallon wajan domin trousers 蓷in ya kamata sosai, wani irin numfashi yaja lokacin daya sauke idanunsa a gadon bayanta yana hango farar fatar bayan nata daga fara sai rigar baccin ko bra babu jikinta. Lumshe fararan idanunsa yay wanda a hankali suka fara sauyawa zuwa jaa, hannunsa ya mi茩a tare da kashe hasken bedroom 蓷in baki 蓷aya, a gigice kuma Akeela ta juya, jikinta na rawa bakinta ya shiga motsi amma ta kasa furta komai, hanya ta shiga lalluba Cak ta tsaya saboda karo da tayi da mutum a tsorace ta bu蓷e baki zatai magana cikin sauri Akeem ya sanya hannunsa tare da....
Chapter 87 · 0% Book details