Sashe 94
Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
蓷in da aka ha蓷a tea mai kauri a ciki, sipping tea 蓷in ta fara a hankali tana jin bakinta babu da蓷i she Lost her appetite ba komai ke mata da蓷i ba. Idanunta ta 蓷aga a hankali ta shiga kallon mutanan wajan, tashin farko da Aalam suka ha蓷a ido sai kuma Abbu wanda shima kallonta yake, kana kuma Laylerh koda abinda yake tunani a ransa. Ji tayi duk babu da蓷i mutane biyun da take nema duk babu su dan haka zaman wajan ya fara damunta, har kowa ya gama breakfast 蓷insa ita tana shan tea. Ummi ce tace. "Anya za kiyi 茩iba irinta sauran mata kowa Akeela? Ace har yanzu tea kike sha" kwa蓳e fuska tayi idanunta duk ya cika da hawaye bu蓷e baki tayi tace. "Ummi I'm full shiyasa" Abbu da yake kallonta yace "daman always you're full haka kuke keda Akeem 蓷in, Gwamma shi idan ya tara yunwar yana zama yaci da yawa" Amani dake kusa da Akeele tace. "Anuty beauty kema kinfi son chocolate ko?Abbie na yace yana son chocolate da cake with ice cream sosai" dariya gaba 蓷aya sukai Mom tace. "Yarinya tasan matar Abbienta soon za'ai maki 茩ani ko 茩anwa domin irin Soyayyar 茩arfi gareta" Akeela na jin hakan ta fashe da kuka hadda buga 茩afa, Dad ne yace "Zainab zaki bar wajan nan, ta haifi cikin duniya Meye ruwanki" Kafin kowa yay magana daga bayansu sukaji an rafka salati. "A'a wlh Meye haka kamar dai ana ya茩i kowa ya tisa abinci a gaba? To wanda yaci shi 蓷aya shi 蓷aya zai mutu Nima da banci ba babu da 茩ato ko 茩atuwar da zamu mutu tare miye abin duniya daga kano sai Abuja fa" Mi茩ewa Abbu yay domin yasan halinta. Mom ce tace. "A'a barka da fitowa Didi" 蓷aga hannu Didi tayi tace. "A'a 蓷an tsahirta min kina dai kallo aka munafurce ni aka rasa wanda zai tashan naci abinci salan a barni da kai da 茩afa, wlh kuyi astagafirullah domin kun 蓷auki alhakina" Ta fa蓷a tana zama Mom ta shiga ha蓷a mata breakfast, baki ta bu蓷e tace "A'a Meye Wannan sai gayyar fulawa ina naman?" Kaza guda wacce taji gashin larabawa Mom ta saka mata, cikin sauri tace. "Allahu Akbar, kai daga ganin gazar ne kasan cewa balarabiyar kaza ce" babu wanda ya sake Magana Ummi kuma da 茩yar ta rarrashi Akeela,bayan tayi shiru tace "jeki huta kafin anjima" Mi茩ewa tayi ta nufi part 蓷in da aka kaita, tana tafe kanta a 茩asa taji ta 蓷an bugi wani abu, baya tayi da sauri tana 蓷aga Idanunta, ha蓷a ido sukai da Meema wacce ta fito daga part 蓷in ta, tana sanye cikin black blue 蓷in jallabiya wacce ta amshi jikinta ta 蓷ura vail saman wular jallabiyar, Kallon juna suka shigayi, Meema na mamaki wai Wannan yarinyar ita ta haifeta da cikinta, yarinya 茩yak茩yawa kamar 拼ar larabawa gata a nutse. Akeela kuma mamakin kyan jikin mahaifiyar nata take, babu wanda zai ce ita ta haifeta, A hankali Meema ta janye idanunta daga kan Akeela tana jin inama 拼arta ta rungome ta ko za taji da蓷i, Akeela kuma ganin yadda Meema ta 蓷auke ido ba tare da tace komai ba yasa duk taji babu da蓷i ta 蓷auka zata jata jikinta ta rungome ta, taji 蓷umin da ko wanne 蓷a ya keji a jikin mahaifiyarsa, ajjiyar zuciya ta sauke kanta a 茩asa tace. "Good mrng Momma" Meema nayin gaba ka蓷an taji gaisuwar da Akeela take mata, wai yau ita ake kira da Mom! Ikon Allah kamar ba zatai magana ba sai kuma tace. "Mrng, how was your body" tana fa蓷in hakan tai gaba abinta gani take idan ta tsaya da Akeela za aga kamar bata da kunya ne. bayanta kawai Akeela tabi da kallo kana kuma ta juya zuwa cikin part 蓷in tana shiga su Aleema suka hau ihuuuu. "Amarya! Amarya" Turo baki gaba tayi ita dai ba tace musu komai ba, Afaf ce tace "Congratulations sis, wlh nai bala'in jin da蓷i kinyi dace ba kowa zai samu Akeem matsayin miji ba" Dariya Aleema tayi tace. "Wlh kam, amma dole ki shirya amsar kwarzon naki" kallonta Akeela tayi tace "what the you mean by that?" Shewa sukai Afaf tace "zaki gane soon, wai ina nan duk ranar da Hero ya tashi angwancewa zaki fa蓷awa 拼an garinku da wahala idan baki sume masa ba" Banza tai musu cikin sakin fuska kuma Aleema tace "Aunty Akeela ga wayarki, na saki grps na matan aure hadda na We are all Women, Zaki 茩aro sosai, akwai kuma wani grp mai suna CLASSES LADY, gaba 蓷aya grp 蓷in hajiyoyi ne, daga matar sarki sai matar Gwamna ko kuma wani mai mugun ku蓷i, babbar cikin su itace Lamrat matar Captain Hisham, wacce Sarauta tayi labarinta sunan book 蓷in na LAMRAT yaranta wajan 7 amma matar ta ha蓷u sosai suma anyi bala'i a auransu kamar me, sai kuma Jannat matar Anwar, itama anyi labarinta sunansa 茦addarar mace" Da mamaki Afaf tace "Kenan daman stars 蓷in na gaskiya ne?" Aleema tace "Eh sosai, domin Jannat idan kin karanta 茩addarar mace zaki ha wahalar data sha, 茩awa tayi mata illa kuma shine frist book 蓷in sarauta, amma yay da蓷i kamar me, ga kuma Anusha ta littafin Raino ne sila, ga Jiddah, hadda Lubna Lili matar Oga Fahad ta labarin juyayi, Ga Jalilerh ta Uncle ne, ga kuma Zarina matar sarki Saif na the new emir, uwa uba kuma ga matar Sheikh Imam hamdan Balarabe Zahrah, ga kuma Julde matar 蓷an rigima mai sumar da Mutane Abu Maleek, kai duk matan da Sarauta take fa蓷a a littafinta indai star 蓷in ne suna cikin grp 蓷in CLASSES LADY dan haka yasa nima na biya ku蓷i aka saka ni, domin su littafin su daban take musu irin su My perfect husband, My dream Duk gasu nan, bada son takura, kowa ku蓷i ya zauna masa yanzu naga Sarauta da kanta ta saki a grp 蓷in lokacin dana shiga zance a saki naga ance Sarauta adding Mrs Abdul-hakeem" A sanyaye Akeela tace "Uhm Our super author kenan" ta fa蓷i hakan tana kwanciya tare da lumshe idanunta, Afaf ce tace. "Aleema ashe jinin da kika gani a bakin Hero wai zuciya zuciya yake yanzu haka zuciyarsa har ya fara kumbura" Wani irin 茩yak茩yawan bugawa 茩irjin Akeela yay da wani irin sauri ta Mi茩e tsaye tare da shigewa cikin bathroom. Akeem har lokacin bacci yake a wahalarce da 茩yar kuma yake maida numfashi. Didi ce ta kalli Dad da kuma Aalam tace. "Ma sha Allah kai ne uban Audil kenan, ikon Allah kai kuma kai ne kakan Tsila Allah mai ikon ashe yarinya haka take da cibiya da kuma Tubali mai kyau aka barta a gantale ta dinga yawo gari gari gwanin ban tausayi" Murmushi Dad yay yace. "Daman godiya za muyi maki na kula mana da yarinya" Did tace "A'a ba ruwana ka gode ma Allah, mu dai ba mu ri茩e Tsila don a bamu komai ba, ko ayi mana wani abun, amma fa an sha 蓳arnar ku蓷i kamar suyi Magana na magani, bana wasa ba kaji ina fa蓷a maka, haka za ta茩i cin komai tace sai cakul da Wannan abin mai sanyi, a 茩arshe dai sai da tattalin arzi茩in Bukari ya girgiza, don ma ina taimaka masa ban bar sa yay ta wahala shi 蓷aya ba, kuma nake fa蓷a maka ko kallon banza wannan Banu ta蓳a yiwa Tsila baz yanzu ina fa蓷a maka rabona da zuwa Makka tunda Bukari ya tsinci uwarta Gashi yanzu muka tsinci 拼a拼an, hidima tayi masa yawa ga ku蓷in maganinta kana cinyar da ita, ga dai ta can ku tamabaye ta" ta fa蓷a tana nuna masa part 蓷in Akeela kafin tace. "Nifa wlh na 蓷auka iyayenta sun rasu ne, ta shiga duniya kuma ni ban sacewa ma Bukari gwiwa ba daya kawota, matarsa ce ma taso bamu matsala, kai ai Wannan matar ko gantalalliya Allah dai ya shiga tsakanin na gari da mugu abar dai kaza cikin gashinta bawai asiri zan tuna mata ba, amma wallahi ba gulma ba sam bata 茩aunar Tsila nake fa蓷a maku Wannan zan can" Murmushi kawai Dad yake shi kuma Aalam yana binta da kallo, duk da bai san mene take cewa ba amma yasan cewa akan jininsa take Magana. A can gidan su Dada kowa duk yadda Tayi na fito dasu Mami abin ya gagara kullum idan tace sai sunyi mata kuka, yanzu haka 茩anin mahaifinsu tayiwa Magana. Tana zaune ta mi茩e da sauri domin warin data keji ya fara yi mata illa gashi gidan ba kowa, fitowa tayi ta kira sabon mai gadinta tace ya laluba mata abinda yake warin, hancinsa ya toshe ya shiga dubawa har ya kawo inda aka kulle fari gaba 蓷aya 茩udaje sai bin wajan yake, yana bu蓷e ya ganta kwance hannunta 蓷aure an toshe mata baki harta fara ru蓳ewa saboda wani ruwa dake fita, jikinta ya fara zagwanyewa, da sauri ya juya ya sanarwar Dada abinda yake faruwa, bayansa ta biyo tashin hankali ta shiga sosai lokacin da idanunta ya sauka akan gawar fati, yarinyar da tafi so fiye da komai. Har dare Akeela bata ha蓷u da Akeem, shi kam koda ya farka bai fito ba a ciki yay sallah yasha coffee infact bai san tana gidan ba. Suna zaune a Parlo suna dinner kamar daga sama su kaga Papi ya shigo, babu wanda ya kula kai tsaye wajan Akeela ya nufa ya kama hannunta ya shiga janta, ita kuma tirjewa ganin da gaske yake yasa Abbu fa蓷in. "Wai Abdul-茩hadir mene yasa kake haka?" Cikin 蓳acin rai Papi yace "Malam 拼arka ko 拼arta?" Kamar daga sama sukaji Meema tace "Aure kayi ka samu 拼ar ko mene? Idan ka kuskura ka 茩ara kiran Akeela da 拼arka wlh sai na maka ka a Court da laifin yin fya蓷e, naga alamar kai maka san zuru ba, yaushe kasan kana da yarinyar? Kai baka jin kunya daga ganin yarinya ka fara ihun 拼arka ce" Cikin mamakin yace "ko mene za kici nidai nasan Akeela 拼arta ce" Cikin nutsuwa Meema tace "Of course, amma na haramta mata ha蓷a sunanta da naka, baka cancanci zama uba a gareta ba, kuma ka 茩ara Magana zaka san bana da kirki" Kuka Akeela ta sanya wai akanta ake wannan masifar zata iya yiwa Momma 蓷inta uzuri, amma Papi babu wani uzuri da zata iya yi masa