Sashe 74
Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
SARAUTAR MARUBUTA 3/12/22, 00:29 - Buhainat: A hankali Aaliyah ta kalli fuskar Akeela saboda ganin yadda jini har yanzu yake zuba, kasa magana tayi saboda abinda idanunta suke gane mata a yanzu, muhimmun abu, wanda zai iya sanya zuciya Laylerh cikin farin ciki da kuma samun ingantacciyar lafiya duk da cewa shekaru sunja saboda yawan ciwo. Kallonta ta mayar kan Arif wanda shima fuskar Akeela yake kallo, zuciyarsa cike da zullumi da kuma kokwanton abinda yake gani a yanzu 蓷in, cikin sanyin murya Aaliyah tace. "Akki (蓷an uwa) kaga abinda na gani?" Cikin zallar ta'ajjujin Alamarin yace "Uhm i see kwanciyar kamar AALAM ce a fuskarta" Aaliyah tace "Ikon Allah, kodai wani rabon ya kawo mu Nigeria a dai-dai wannan lokacin ne?" Cikin jin da蓷in daya samu kansa yace. "Ina sanya ran haka, kiga irin nacin da Aalam yay shida Laylerh har sawa sukai fadawa su tsare mu akan kada mu fito saboda gudun abinda zai je ya dawo, amma bamu ga hakan ba gashi kuma cikin ikon Allah munyi karo da abinda zai zama farin ciki a cikin Masarauta baki 蓷aya" Cikin tsantsar farin ciki da kuma tausayawa Aaliyah tace. "Ji nake kamar kada muje gidan Akki Ahmad mu koma Makka kawai zaifi" girgiza kai Arif yay yace. "A'a, tunda Munzo Nigeria har Munzo Abuja kawai mu 茩arasa, ki gyara zaman li茩ab naki,bana son kowa yasan su waye mu bare a fara tunanin kece Gimbiya Aaliyah" Murmushi tayi tana rufe 茩yakkyawar fuskarta kana ta kama Akeela zuwa cikin mota, Arif kuma ya 蓷aga kiran da ake masa. Suna tafe map na nuna maki location da zasu bi, basu tsaya ba sai da sukai isa cikin Villa kasancewar President Ahmad Adil yasan da zuwan nasu. Yana tsaye cikin shigar kamala a kullum shida manyan escorts nasa, motar su Arif yay parking cikin sassarfa Arif ya fito yana nufar wajan Dad yana zuwa ya fa蓷a jikinsa yace. "Akki Mas'ul khair" Murmushi Dad yay yana rungome Arif yace. "Azunnu annaka bikhair?" Arif yace "Anna bikhair Allahamdulillah" zame jikinsa yay ya nufi wajan Aaliyah tare da taimaka mata wajan fito da Akeele, da idanu Dad ya bisu yana fa蓷in. "Subuhanallah, Wannan bari a kira family doctor" Ya fa蓷a suna nufar cikin ha蓷a蓷蓷an gidan, a main Parlo suka samu Mom tana ganin su ta mi茩e tace. "Marhababikum" Murmushi sukai mata kana suka kwantar da Akeele, Aaliyah ce ta nufi wajan Mom tana fa蓷in. "Assalamu alaika" ta fa蓷a tana rungome Mom sosai a jikinta, zama sukai bayan sun gaisa babu jimawa Dr ya 茩arasu yana tafe wani escorts na bayansa. Cikin nutsuwa ya fara duba Akeela nan ya tabbatar masu ta samu karaya a hannu, kuma ta shiga cikin tashin hankali wanda yay sanadiyyar shigarta cikin coma _(referring to consciousness)_ Cikin harshen larabci Aaliyah tace. "Subuhanallah, Subuhanallah yaushe zata farka kuma?" Kallonta Dr yay gane cewa bai fahimci abinda Aaliyah ke fa蓷a bane yasa Dad yi masa bayani da Hausa cikin English yay mata reply da. "Zata farka nan da 2 to 3days, before nan za'ai mata gyaran hannun, amma Zuciyarta cike take da rauni gaba 蓷aya brain nata ya tsaya da aiki" Mom tace "ikon Allah, ko Wacece ohhhu" Arif yace. "Komai zai iya dai-dai ne a nan ko sai an fita waje" girgiza kai Dr yay yace "In sha, komai zai dai-dai" Aaliyah tace "In sha Allah" a nan Parlo ya sanya mata drip yay mata allura kala kala, kafin kuma ya shiga gyara mata hannun, duk da cewa bata hayyacinta amma gumi ne kawai ke yanko mata tsabar azabar da take sha, bayan ya gama yace. "Amma barta nan har drip 蓷in ya 茩are, saboda gaba 蓷aya jikinta a 蓷an ya ce yake, Allah ya sauwa茩e" Aaliyah da Arif su kace "Barakallahu fiika" kana yay waje yana godiya sosai, Shiru sukai gaba 蓷ayansu suna kallon fuskarta Akeele Musamman Arif da Aaliyah, Dad kuwa ya jima yana tunanin akan Akeele gani yake kamar yasan fuskar amma ya rasa ina ne. Suna nan zaune har wajan 11 lokacin Aaliyah tai wanka ta sauya kaya zuwa Brown 蓷in jallabiya tai mata kyau sosai abarka da balarabiya, tana zaune suna magana da Mom da Arif Mom idan ba turanci sukai ba,bata fahimta kuma yawanci sunfi magana da Larabci. Meema ce ta bu蓷e 茩ofar part 蓷inta ta fito, sai 茩amshi take tana sanye da kayan bacci ta 蓷ura Babban hijab akai, ware idanunta tayi sosai ganin ba茩in fuska saboda tunda Asheer ya fita yace ana nemansa itama ta shige part nata, Yanzu ma ta fito ta duba taga ko ya dawo ne. Mi茩ewa Aaliyah tayi tana Murmushi kafin tace. "Meryam" Meema kam kallon sani tai mata sosai amma sunan ya kwanta ba, ganin bata gane ta ba yasa Arif fa蓷in. "Aaliyah bin Aalam Adil, 茩anwar Dad naki" 茦wantaccen Murmushi Meema tayi lokacin da Aaliyah tace "Assalamu alaiki Meryam Ahmad Adil" amsawa tayi idanunta na sauka akan Akeele, jikinta na wani irin rawa ta 茩arasa wajanta tana fa蓷in. "You?" Ta fa蓷a tana shafa fuskarta, Mom ce tace "the you know her?" 茒aga kai tayi tace. "Yes Mom" da mamaki Mom tace "A ina keda ba wani wajan kika sani ba" kai tsaye Meema tace. "Bari Bro yazo he'll explain to you" kamar wandae aka cillo yace. "I'm here" ya fa蓷a shima idanunsa na sauka akan fuskar Akeela, da mamaki yace. "Ikon Allah, mene ya kawo matar Dr nan?" Mom tace "Su Aaliyah ne suka taho da ita" Gaisawa sukai Aaliyah nata kallon Asheer saboda bata ta蓳a ganin ba茩in mutum kamarsa ba, cikin damuwa yace. "Akwai matsala" ya fa蓷a yana kiran number Akeem, amma tana ringing ba'a picking, a sanyaye yace "茩ilan yana cikin tashin hankali bari zuwa safiya akaita 蓷aki mana" sai lokacin Mom ta kalli Meema kana ta kalli Akeela tace "Ikon Allah, wlh Meema kuna tsananin kama da ita wai kamar harya 蓳aci" Sudai su Arif da ido kawai suke kallonsu dan basa fahimtar Hausar. Meema da har lokacin tana ri茩e da Akeele tai Murmushi idanunta na cika da hawaye kafin a hankali ta sumbaci goshinta tace "Allah ya baki lafiya dear" Aaliyah tace "In sha Allah" Arif ne ya 蓷auke ta zuwa cikin wani bedroom mai kyau wanda Mom ta nuna masu, Yana kwantar da ita ya fita waje yana waya da Aalam kamar zai dur茩osa 茩asa, Aaliyah kuma ta zauna kusa da Akeele, Meema kamar tace a bata ita amma tai shiru koda suka isa part 蓷in Asheer kuka ta sanya masa wanda bai san kona menene ba, da 茩yar ya lallasheta tayi bacci. Akeem na tsaye yana jiran fitowar Abbu, lokacin Baba Rabi taci kuka ta 茩oshi har wata shasshe茩a take kamar ranta zai fita, Ummi kam tama kasa kukan saboda da tashin hankali sai Amani data ri茩e wacce ta farka daga bacci, Didi ce ta fito har kawo lokacin babu wanda ya fa蓷a mata abinda ya faru, tsaye tayi tana binsu da kallo Musamman Baba Rabi wacce take ta kuka tace. "Ke kuwa ko sa茩on mutuwar Mahaifinki kika samu iya abinda zaki kenan, a'a wlh Ubangiji ne ya baki fangalelen baki da 茩atuwar Murya yi abinki babu mai hanaki" Ta fa蓷a tana kallon Ummi kafin tace "ke kuma lafiyar ki 蓷aya kuwa? Kamar wata mai takaba" ha蓷a idanu Ummi da Akeem sukai a hankali ya girgiza mata kai alamar kada ta fa蓷a mata, jin sunyi mata shiru yasa tace. "Kwaci kanku ai, kowa mugun abu na cinsa, to kana zaune da mutum ne amma babu wanda kasan ainahin abinda yake cikin zuciyarsa Allah yay Magana maganin mugun mutum dai" da sauri Baba Rabi ta kalli Didi domin ta 蓷auka da ita take,ganin ko inda take Didi bata kalla ba yasa ta sauke ajjiyar zuciya. Abbu ne ya fito kunnansa manne da waya alamar waya yake, ganin haka yasa Akeem yin waje saboda baya son Didi taji abinda zasu fa蓷a, a wannan lokacin idan kaga Akeem wlh baza kaso 茩ara ganin fuskarsa ba, saboda wani irin jaa da tayi sosai babu alamun rahama a fuskar nan nashi, hatta karan hancinsa sai da yay jaa hakan kuma alama ce ta cewa yana cikin tashin hankali, idanunsa sunyi bala'in sauyawa ga yadda jijiyoyin kansa suka tashi tare da yin ru蓷u ru蓷u a saman goshinsa. Bayansa Abbu yabi, suna fita Abbu ya cire wayar daga kunnansa yace "In sha Allah we'll find her, mun gama magana da dpo 蓷in can Abuja sun baza securities ta ko'ina, lungu da sa茩o, nan kuma zan sanya a fara yi mata addu'a komai zai dai-dai" Kallonsa kawai Akeem yay ba tare da yace komai ganin yadda yake 茩o茩arin birkicewa yasa Abbu fa蓷in. "Muje nai dropping naka a airport 蓷in" still Akeem shiru yay ya kasa magana, cikin sanyin murya kamar yadda Abbu ya saba kwantar masa da hankali idan yay irin hakan ya sanya hannunsa tare da jawosa jikinsa ya rungomesa sosai yana shafa sumar kansa tare da hura masa iska a cikin kunnansa, cikin sauri ya shiga sauke ajjiyar zuciya tare da 茩an茩ame Abbu Murya can 茩asa yace. "Abbu" ya fa蓷a a sanyaye cikin Muryar rauni wacce Abbu bai ta蓳a jinsa da irinta ba, bubbuga bayansa yay yace. "Kayi hqr, za kaga 拼ar Uwarka Amanarka in sha Allah" zame jikinsa yay ya shiga mota Abbu kuma ya shiga mazaunin driver saboda ya hana Akeem 蓷in yin driving, suna hanya wayar Akeem 蓷in ta dinga ringing amma yay banza da ita, har suka isa Airport suna isa suka samu P.a yana jiransa, babu 蓳ata lokaci Akeem yay sallama da Abbu da p.a ya shiga can cikin airport 蓷in yake, Yana zuwa ya samu an fara shiga shiga yay vip side, ya zauna tare da lumshe idanunsa wanda suke masa zafi, a hankali ya sanya Wayarsa a airplane mode, kana ya shiga cikin photos nasa, wata folder ya shiga wacce aka rubuta _RAYUWATA_ nan take photo nan Akeela suka bayyana kamar hauka, wani ya shiga wanda da alama a part 蓷insa ne lokacin da tazo kawo masa abinci, ta wani tura bakinta gaba tare da shagwa蓳e fuska, Tai kyau kamar 拼ar baby, can 茩asan zuciyarsa yace _Rest of my life_ Ya fa蓷a dai-dai lokacin da jirgin ke tashi zuwa samaniya. A can 蓳angaren su Mami kuwa bayan sun gama magana da Akeem ta kashe wayar tana fa蓷in. "Babu wani zargi da