← Book details Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 86 OF 116

Sashe 86

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Date: 17/8/ Sign:~Ayubbello~ Shiru kowa yay sai Akeem daya 蓷aga jajayen idanunsa tare da kallon Abbun nasa, cikin rawar murya yace. "Abbu I love my wife, wlh ina sonta tun tana 茩arama ba zaku gane ba, a bani matata ni a yau ma zan bar maku 茩asar idan kuka bani matata" Sosai P.a da Abbu sukai mamakin Akeem, domin babu wanda ya ta蓳a ji yay magana mai tsayin haka ba, Tabbas Ubangiji ka蓷ai yasan tarin so da 茩aunar da ya kewa Akeela. 茒auke kai kawai Abbu yay tare da fa蓷in, "Kana da izini akan Akeela amma mahaifinta ya fika iko da ita, sai ka nemi izini wajansa" Abbu na rufe baki Papi yace, "Idan har nine mahaifin Akeela to Tabbas ba zata zauna da Akeem matsayin miji ba, kuma ina so a yau ya sakar min yarinya na bata wanda nai niyya" Kallonsa Abbu yay a karo na farko yace. "Haba Abdul-茩hadir ka dubi girman son da Akeem yake mata ka bashi ita, Tunda nake ban ta蓳a ji ya bu蓷e baki yace yana son wata yarinya ba, sai yanzu duk kawaici da kuma zurfin ciki irin na Akeem yau ya bu蓷e baki yace yana son yarinyar nan sai ka bashi ita" Cikin fa蓷a Mom tace. "Ni ban ta蓳a ganin rashin kunya irin wannan ba, ga yadda aka samu yarinyar nan, baka san cinta ba baka shan ta, balle sutturar ta da kuma lafiyarta, Bama kasan cewa kana da yarinya ba sai yanzu saboda rashin kunya kace zaka bu蓷e baki wai ba zaka bata auranta ba" Shiru Papi yay, domin baya tunanin akwai wanda zai iya sauya masa ra'ayi, danma Aalam ya cika masa idanu duk da ba kallonsa yake ba idanunsa ma yana a lumshe ne, Yana 蓷an girgiza 茩afarsa a nutse. Laylerh kam Papi kawai take kallo tana mamakin 茩arfin halinsa, gasu a wajan ga kuma uban yaron amma ya shafawa idanunsa tuka saboda rashin kirki. Arif kuwa ransa ne ya 蓳aci haka ma Aaliyah, Ajmal kam Ajjiyar zuciya kawai yake saukewa,. Karim tausayin Akeem ya kamasa, Jadda bata cewa komai. Akeem duk yadda yakai dajin haushi da kuma tsanar Papi a yanzu Matarsa kawai yake bu茩ata, duk da cewa yana sane cewa Hadda sanya hannun Papi wajan kashe Baffa. Da kuma kwace Dukkan gonakin al'ummar Wudil da gurbata rayuwar al'umma, jiki a matu茩ar sanyaye ya nufi wajan Papi wanda ya amshi Akeela wacce har yanzu bacci take amma takan 蓷an motsawa ka蓷an bakinta na ambaton sunan Bobbo! Zubewa Akeem yay akan 茩afafuwansa idanunsa na zubar da hawaye a karo na farko rauninsa ya gama bayyana akan AKEELERH, raunin da bai ta蓳a tunanin zai iya bayyana shi a gaban kowa ba sai ita data zama dolansa, Ciki wata kalar raunataciyyar Murya Akeem yace. "Ka yarda ka bani 拼ar ka da zuciya 蓷aya, ni kuma I promise to stand by her and love her unconditionally... I promise to care for her and never neglect her. He's life to me... Whoever tries to harm her will have me to contend with. It鈥檚 a promise that I will protect her with the last drop of my blood.. Dan Allah ka bani ita zan iya mutuwa wlh" Ya fa蓷a a sanyaye lokacin guda kuka wasu zafaffun hawaye suka shiga fitowa daga cikin idanunsa suna sauka akan kamilalliyar fuskarsa. Shi kansa Papi yay mamakin ganin hawaye a idanun Akeem, bai ta蓳a tunanin akwai abinda zai iya sanya Akeem 蓷in kuka ba, sai Gashi yana kuka akan soyayya, soyayyar ma ta 拼ar daya haifa da cikinsa. Shiru yay, gaba 蓷aya kuma kallo ya koma kan Papi kowa ka so yaji abinda zai fa蓷awa Akeem. Jin shiru yay yawa yasa Akeem 茩ara 茩asa da muryarsa sosai kamar ba Dr Abdul-hakeem Bukar Bello yace. "If I hurt her, I hurt myself because she's me and I am her.....I dedicate to her all that I have, and I promise her that I鈥檒l stand right by her side forever and always until the day I die" Ya 茩are maganar yana dafe 茩irjinsa wanda yake masa ciwo yana jin tamkar zuciyarsa zata fito da 茩irjinsa saboda ciwon da yake ji. 茒auke kai Papi kana kuma a da茩ile yace. "I'm sorry, but i can't give you my daughter shine gaskiya and..." Bai 茩arasa fa蓷in abinda yay niyya Akeem ya fara wani irin tari yana ri茩e 茩ahon zuciyarsa tare da mi茩a hannunsa yana son ri茩e hannun Akeela, cikin sauri Papi yaja baya da Akeela a jikinsa wacce take baccin wahala, Cikin tashin Arif, Aaliyah, Mom, Asheer, Azzam, Mom sukai kan Akeem suna ri茩esa ganin yadda yake tari ga jini na fita ta cikin bakinsa, A gigice Abbu ya jawo Akeem zuwa jikinsa yana jijjiga sa tare da kiran sunansa. "Maudo!! Dr! Hero! Abdul-hakeem" Gaba 蓷aya ya jera masa suna da suke duk mallakinsa Amma ina Akeem tari kawai yake jikinsa na wani irin tsuma da karkarwa wanda ya sanya Laylerh runtse idanunta tana jin tamkar taje ta amshi 蓷an ta ko zai samu wani sassauci,amma ina da kunya tunda ga mara茩insa na a wajansa, Abbu ya 蓷aga kansa ya kalli Papi wanda yake shirin barin room 蓷in 蓷auke da Akeela Abbu yace. "Nasanka farin sani, haka kuma ka sani ban ta蓳a neman wani abu wajanka ba, gani a matsayina na Uba a wajan Akeem ka taimaka ka bashi matarsa, nasan ko 茩ara na kaika tabbas za'a bashi matarsa amma kai ne da kanka ka haifi Akeela, kana da iko a kanta amma komai tsararre ne, tunda har zanan ya 茩addara aure tsakanin Akeem da Akeela ka bashi matarsa ka dubi halin da yake ciki Aman jini yake" Shiru Papi yay ya茩i cewa komai. Dai-dai lokacin kuma wani irin gudan jini ya fita ta cikin bakin Akeem gaba 蓷aya kuzarin da yake dashi ya 茩are, matarsa yake so ita yake bu茩ata, Cikin wani irin sanyin Murya Akeem yace. "Abbu" Ri茩e hannunsa Abbu yay jikinsa duk yay sanyi da lamarin Akeem 蓷in cikin sanyin murya da kuma tausayin halin da yake ciki Abbu yace. "Kayi hqr ka bar masa 拼arsa ai ba ita ka蓷ai bace mace, yadda baya sonka kaima ka hqr kuma ko babu komai ai 拼ar Uwarka ce" Ya fa蓷a a taushashe yana sharewa Akeem zufar dake yanko masa, Ganin dai da gaske Akeem zai iya rasa rai kuma Papi na shirin fita da Akeela yasa Mai martaba Aalam Adil Jahid ya numfasa tare da ware idanunsa ya kalli Papi a karo na farko daya sanya baki cikin maganar yace. "Ba zaka iya ceton rai ba? Mahaifinsa da kansa yane neman alfarma fa" Ya fa蓷a a hankali yana mai 蓷auke idanunsa daga kallon Papi 蓷in zuwa kallon Laylerh wacce take share hawaye a 蓳oye. Kasancewar cikin harshen turanci Aalam yay Magana yasa Papi rusunawa a mutunce kamar zai zube yace. "Kayi hqr ka ga farceni amma bazan iya bawa Akeem auren Akeela ba, idan kuma kaga Aure ya tabbata a tsakanin su to Tabbas bana raye sai dai ayi zaman auren bayan raina" Kallonsa sukai da mamakin jin kalaman da yake fita daga bakinsa, idan Ubangiji ya tsaga rabo tsakanin Akeem da Akeela lallai Papi zai iya rasa tunda har yay wannan furucin. Dukkan 茩arfinsa wanda yay masa raguwa ya tattaro tare da Mi茩ewa tsaye har kawo lokacin jini bai daina fita daga cikin bakinsa ba. A hankali ya shiga takawa tare da yin wajan da Papi yake, Ajmal daman tuni yabar cikin ward 蓷in baki 蓷aya, yana zuwa Papi ya juya masa baya tare da ficewarsa 蓷auke da Akeela. Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un wani 茩yakkyawan sauti zuciyar Akeem ta bayar nan take yay baya zai fa蓷i, Aalam daya mi茩e tsaye ri茩e da sanda a hannunsa yay sauri ri茩e Akeem, ganin babu abinda yafi kusa dashi yasa Akeem rungomesa Aalam ya shiga sauke ajjiyar zuciya ko kuka ya gagara fita, bayan shekaru kusan talatin da hu蓷u da rabuwar 蓷a da uba yau Ubangiji ya 茩ara ha蓷a fuskokinsu, a nutse Aalam ya rungome 蓷an sa, jininsa zuwa jikinsa ya shiga shafa bayansa.... Shiru kawai Akeem yay yana jiran lokacinsa yay dan baya tunanin zai iya 茩ara kwana guda a wannan duniyar inda babu Akeela. Fita duk sukai zuwa cikin mota, Aalam ya kalli Abbu yana sakin lallausan murmushi yace "zoka rabani da 蓷an ka" Dariyar 茩arfin hali Abbu yay yana 蓷an dur茩osawa yace. "Tabbas 蓷ana ne, amma a yau na baka a ronsa" Aalam bai 茩ara Magana ba domin shima a yanzu yana bu茩atar 蓷an nasa kusa dashi, Sarkin gobe! Abbu da Dad mota 蓷aya suka shiga, yanzu ma Meema tana gaban mota bata cewa komai sai Ajjiyar zuciya take saukewa, Arif da Azzam a tare sai Asheer a gaba, Mom da Laylerh a tare sai Aaliyah a gaban mota. Sai kuma Mai martaba Aalam Adil Jahid tare da Dr Abdul-hakeem Bukar Bello kuma Amir Aalam Adil Jahid, Aalam na zaune ya 蓷an kishin gi蓷a kan Akeem akan cinyarsa yana shafa sumar kansa. A hankali motocin su suka shiga fita daga cikin Emirates International Hospital 蓷in. Kai tsaye kuma Villa suka nufa. Akeela kuwa suna shiga mota driver yaja su zuwa unguwar Jabi dake Abuja, Ajmal babu wanda ya san inda ya nufa Karim kuwa shike jan motar da Jadda ke ciki babu wanda yake magana cikinsu. Babu jimawa suka isa wani babban 蓷aki wanda ya samu Dukkan wasu kayan more Rayuwa na nan gidan duniya a nan Papi ya sanya Akeela tare da kwantar da ita, bacci take sosai amma time to time bakinta na motsawa tana kiran sunan Bobbo. Jadda part 蓷inta ta shige Karim kuma ya nufi part 蓷in Ajmal, Papi ma ya shige nasa part 蓷in gida yay shiru. Didi ce tsaye a compound babu jimawa motar 拼an hisban ta 茩arasu cikin sauri ta nufi inda suke har zanin na fa蓷uwa bata jira fitowar shugaban nasu ba, tana zuwa ta sanya hannu ta dungure masa kai tace. "Wlh ka ka tuba kaji tsoran Allah, banda lalacewa tai maka yawa tun jiya nake zaman jiranka sai yanzu, aini da naga tabon sallah a fuskarka na 蓷auka kana jin tsoran Allah Ashe abin gaibune, a toh ba dai ruwana shi ai addini a zuciya yake amma wlh ina fa蓷a maka kaji tsoran Allah duk abinda zakai ka ri茩e gsky, yanzu Wannan abin a wata 茩asar sai an kulle ka nake baka
Chapter 86 · 0% Book details