Sashe 46
Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kanta ta 蓷aga dake a 茩asa ta kallesa,wani irin bugawa 茩irjinta yay, domin 蓷ago kanta da tayi idanunta ya sauka akan 茩irjinsa dake 蓷auke da 茩wantaccen gashi lub dashi.
Yana tsaye daga shi sai boxer dukkan jikinsa a bayyane yay wani irin murè“·ewa, ga wannan brest è“·in nashi mai girma sai è“·an rawa suke.
Ga wasu kyawawan gashi da suka zagaye nipples è“·insa.. gaba è“·aya jikinsa gargasa ne kwance abinsu.
Yana wani irin shan ice cream yana sauke ajjiyar zuciya ko inda take bai kalla ba.
Da sauri ta juya tare da kawar da kanta gefe guda, domin wannan shine karo na farko na rayuwarta da taga namiji a haka babu kaya,
Musamman jikin namiji kamar na Akeem wanda zai sanya ka mance inda kake, yana nan tsaye abinsa daga shi sai boxer.
Tsaiwarta ta è“·an gyara tare da juyowa ta fuskancesa, sai dai bata yarda ta sake ajjiye idanunta akan sa ba, domin duk Rashin kunyar da take masa wlh ba zata iya kallon cikin idanunsa ba,
Cikin sanyin muryarta da a kullum take fitar da wani irin dadè“·an sauti tace..
"Uhm gani, bakai kace na rigaka zuwa ba,to ai 茩ato ne kuma ka fini tsayin 茩afa shine yasa ka rigani kalleka kamar samudawan farkon zamani"
Ta fa蓷a tana wani irin narkar da muryarta tare da langwa蓳ar da kanta gefe guda.
A hankali kuma ta tsorawa wasu 茩watattun gashi da suke gefe guda a 茩irjin nasa, wanda kuma gashin ne suka tawo har 茩asan cibiyarsa,
Gashi ne masu kyau da kuma laushi,duk da cewa masu da yawa amma sun 茩awata farar fatar jikinsa,
Cak ta tsayar da idanunta akan saman mararsa wanda take cike da wasu ba茩a茩en gashi, tana masifar son gashi ko yaya yake bare wannan kuma da take ganinsa kamar ana masa saloon.
Dr Akeem ga dubban jama'a, Hero ga familyn Bukar Bello, haka kuma Maudo ga Baffa, uwa uba Bobbo ga Peto ya wani è“·aga kansa tare da kallon fuskarta,
Ganin kamar ba shi take kallo ba wani waje guda take kallo a jikinsa yasa ya wani haè“·e fuskarsa sosai cikin sautin Amon daddaè“·ar muryarsa yace.
"Meye? Ko cinye ni zaki ne, mayya nan gani nan bari" ya fa蓷a yana wani irin lashe lip's 蓷insa da yasa taji jikinta ya fara rawa cikin 茩arfin hali tace.
"Allah ya sauwa茩e, ai ko ci zan namanka wlh bai min ba,Ni gaba 蓷aya na ma na tsaneka"
Juya mata baya yay ya wani irin matse robber ice cream 蓷in ji kake "tasss" ta fashe a hannunsa ice cream 蓷in kuma yabi hannunsa zuwa 茩asan carpet..
Wajan 3mnts kafin ya juya fuskarsa looking ok yace..
"Uhm ok, remove the jacket..! I hate you too na tsaneki sama da komai"
Wani irin kuka ta fasa tare da faè“·in "wlh nima bana sonka kaje ka tambayi kowa"
Baki ya ta蓳e yana fisge rigar jikinta yace.
"Ba dai zaki samu kamata ba sai me gadi" ya faè“·a shigewa part è“·insa da sauri saboda irin kuka da take..
Kwanciya tayi saman carpet tana da kuka tana nan a zaune har bacci ya è“·auke ta.
Anup Mami ta kalla tace.
"Anuty wai wace yarinyar nan?" Kallonta Mami tayi tace.
"瞥ar yayan Abbu ce, Meye naki da ita? Yarinyar ta dalilinta na rasa 蓷an dana haifa a cikina? Stay away from her" Murmushi Anup tayi tace.
"Wlh ni naji na tsaneta, tana da masifar kyau kamar hurun'in ina jin tsoron Kada Akeem ya fara sonta ne" jin tace Akeem yasa Mami mi茩ewa tace "ki shirya gobe zamu shopping na ankon dinner" Mi茩ewa Anup tayi tace.
"Bari naje wajan my dee" tsaki Mami taja ba tare da tace komai ba, juyawa Anup tayi Mami tace.
"Shegiyar yarinya babu 茩ira bare fasali, a haka kike tunanin Akeem zai soki? Uhm jar uba" ta fa蓷a tana dariya ita 蓷aya.
Anup kai tsaye part 蓷in Hero ta nufa ganin Akeela kwance tana bacci akan carpet yasa tace "jakar banza 茩ilan duka ya na蓷a mata"
Tana 蓷ago kai suka ha蓷a ido da Akeem da yake sanye cikin wasu 茩ananan kaya na shan iska, ko inda take bai kalla ba, hannunsa ri茩e da wata ba茩ar duguwar riga mai nauyi, da sauri tace.
"My dee ina ta magana, kamar baka farin ciki da zuwa na" wajan Akeela ya nufa tare da zama akan carpet ya mi茩ar da 茩afafuwansa sanin cewa ta da nauyin bacci sosai, yasa a hankali ya 蓷auki wani towel ya 蓷ura saman cinyarsa kana ya sanya hannunsa tare da 蓷aukan Akeela ya 蓷ura ta saman cinyarsa, turo baki gaba tayi cikin magagin bacci tace.
"Uhm wlh sai na faè“·awa Abbu, sai na gayawa Bobbo na,nima na tsaneka"
Kallon Akeela Anup tayi yadda ta shawaga蓳e a jikin Akeem kamar wata Amani sai dukan 茩irjinsa take,cike da jin haushi tace.
"Akeem mgn nake, Wannan 蓷in ai ba Muharramarka bace da kake ta蓳a jikinta"
Ya tsuna fuska yay kana a hankali kuma ya zare duguwar rigar jikin Akeela, farar vest 蓷inta mai net ya bayyana,daga vest 蓷in jikinta har bra farare ne, hadda inner 蓷in jikinta fari ne, ga cinyoyinta farare ta tass, rigar da jinin ya 蓳ata wacce har lokacin bata kula da shi ba ya ajjiye a gefe, zame ta yay a jikinsa yana 茩o茩arin zame vest 蓷in Anup ta wani saki kuka tace.
"Ni za kaci mutunci akan Wannan Tsintacciyar??? Ni zaka hula茩anta akan 拼ar titi??" Ba tare daya bawa dukkan maganganun ta muhimmacin ba, ya wani mi茩e tsaye ri茩e da Akeela a jikinsa, Akeela har lokacin surutu take tana fa蓷in "ba ruwana dakai, wlh zan fa蓷awa Bobbo ya saceka na daina ganinka" jin ya tashi da ita kamar zai fa蓷i yasa ta ware hannunta tare da 茩an茩ame sa, a hankali kuma taci gaba dayin baccinta.
Gaba 蓷aya ihunta da warin man da take shafawa ya damu Akeem, har yasa gaba 蓷aya ya nufi cikin bedroom 蓷insa da Akeela, da sauri kuma Anup ta biyosa kafin ta 茩arasa yay saurin shigewa cikin bathroom tare da sanya key....
TSINTACCIYA na ku蓷i ne ki biya ki karanta馃ゲ akan 500 posting kullum, 300 shine nrml grp posting ba kullum ba.....via 0116886423 sulaiman Naima s union bank.....08119237616
SARAUTAR MARUBUTA
2/24/22, 16:53 - Buhainat: Wani irin mutuwar tsaye Anup tayi lokacin da Akeem ya shige da Akeela zuwa cikin bathroom è“·in, she was shock, Mami tace mata biological sister è“·insa ce.
Amma gaba 蓷aya Zuciyarta take yarda da hakan, wani irin fitinannan kuka sosai Anup ta saki, tana 茩ara jin tsanar Akeela a karo na ba adadi a cikin ranta,
Ta san cewa she's innocent girl amma sam taji ta tsani Akeela tun a kallon farko.
A hankali Akeem ya jingina da jikin door 蓷in yana maida numfashi, shi bai ta蓳a ganin yarinya mai naci irin Anup ba, wlh idan ta matso kusa dashi har wani wari wari take yana jin kamar zai she茩a a mai amma ta茩i fahimta.
Shi a halin yanzu babu gurbin wata 拼ar mace a ransa gaba 蓷aya ya mance da cewa ana aure sai yayinda wani abu ya tasu masa yake tunawa,
Yana da murè“·aè“·è“·iyar zuciya, shi crazy ne akan abinda yake so balle kuma mace, a kullum ya nawa mace kallon abar tausayi ne.
Amma a 蓳angaren soyayya ko zamantakewa irin ta aure ya hakan mata kallon muguwa mai son kanta, al'amuran zamantakewa abu ne wanda ba'a wasa dashi, musamman idan aka ambaci kallamar aure.
Baya son ciwon kai ko damuwa, bai iya lallashi ba, bai iya tarraya ba, bai iya fa蓷in yi hqr ba, shi stubborn ne, samun macan da zata kula da al'amarin sa da kamar wahala, bare kuma da 蓷auke dukkan bu茩atunsa.
Yafi gane yasha ice cream, yasha chocolate wannan shine tsarinsa.
"Uhm" ya sauke wata wahalalliyar ajjiyar zuciya wacce take bayyana gskyr abinda yake ayyanawa a ransa, yayinda kuma wani sashi na zuciyarsa yake son 茩aryata dukkan wani tunaninsa da yay a yanzu.
Idanunsa dake a Lumshe ya bu蓷e tare da sauke Kallonsa akanta, ta wani 茩an茩amesa tare da 蓳oye fuskarta a cikin 茩irjinsa tana sauke numfashi a wahale,kana kallon Akeela kasan cewa ita 蓷in lafiya bata isheta ba.
Tana bu茩atar cikakkiyar kulawa, har yanzu kuma babu wanda ya tsaya akan al'amuran ta,
Babu cikakken jini a jikinta, babu mai kula da shan maganinta tana rayuwa ne kawai idan ta gyara kanta idan bata gyara ba kanta raè“·aè“·in ciwon ba wani ke sha ba sai ita.
Hannunsa ya sanya tare da shafa sumar kanta wacce har yanzu babu kitso yana mamakin yadda bata son kitson, ga kuma uban gashi kamar za'a raba sada茩a saboda yawan sa.
Abinda bai sani ba, Akeela idan ba buè“·e baki akai akace yi kaza ba,to har abada ba zatai ba, haka zatai ta zama abu take wanda baya shigeta, sallah akan lokaci, azkar, karatun Alkur'ani wannan sune amma ko cin abinci sai anyi mata da gaske take iya ci.
Hannunsa duk ya tura cikin sumar kanta, yana jin yadda take sauke ajjiyar zuciya tare da 茩ara 蓳oye fuskarta a tsakiyar 茩irjinsa, kamar wani zai 茩wace ta, a hankali yake nutsa yatsunsa har zuwa inda Baba Rabi ta sanya mata laya.
Layyar ya kama a hannunsa ba tare da tunanin wani abu bane, ya zare hannunsa da sauri jin kansa na sara masa.
Cikin wata kalar Murya wacce take 茩o茩arin bayyana raunin mallakin Muryar yace..
"Rigimammiya"
Ya faè“·a cikin taushin Murya da kuma wani sauti mai daè“·i.
Kafin a hankali kuma ya 蓷an tura mata yatsarsa a cikin bakinta da sauri yaji ta kama kamar wacce take jira, a cikin sauri take zu茩ar yatsarsa kamar zata cire masa shi
Narke fuska yay tare da jan wani maraitaccen numfashi tare kuma da tura kansa tsakanin wuyanta,
A hankali ya 茩ara jan wani wahalallan numfashin a can 茩asan ma茩oshinsa, wani irin numafashi ya 茩ara ja saboda wani sassanyan 茩amshi daya sha茩a a cikin fatar wuyanta.
Lumshe idanunsa yay yana 茩ara sha茩ar 茩amshin dake fita daga jikinta da kuma jikin sumar kanta, yake ratsa cikin hancinsa.
Sosai Akeem yake iya jiyo bugun Zuciyarta dake cikin 茩irjinsa wanda ke fita da sauri saboda 茩arancin jini da take dashi a Jikinta.