← Book details Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 116

Sashe 3

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

A can cikin motar Md Adnan Wayarsa ce take ta ringing kira na wajan uku kenan amma babu respond! A hankali motar da fara shigewa wani matashi ya fara knocking 茦ofar motar hannunsa ri茩e da wayarsa yana 茩ara danna number Md Adnan yana mamakin abinda ya tsayar da shi har yanzu bai 茩arasu ba gashi lokaci na tafiya.
Daga cikin motar wani mutum ne mai kimanin shekaru 32 a duniya, yana zaune a back seat idanunsa ma茩ale da wani farin glass na ha蓷a蓷蓷un goyon nan.
Sanye yake da wata fitinanniyar Double breasted suit dark Maroon. Gashin kan nan nashi yay kwance har wuya daga gaba ya kwanto, sai 茩yalli yake yasha Ginger Geminal Oil hair.
Kakkauran la蓳蓳ansa pink irin yirr 蓷in nan lokacin zuwa lokacin yana taune su like his punishing kansa, fari ne tass irin farin nan da kai tsaye ba zaka iya tantance na wani 茩asa ko kuma jinsi ba, yana da kyau sosai looking soo damn sexcy and hot!
Irin manyan mutanan ne masu tashe da zamani irin definition of classic masu fama da mahaukacin kuè“·i na halak.
Idanunsa ya janye daga kan ha蓷a蓷蓷iyar 茩aramar Apple system 蓷insa yana maida idanunsa Submariner Rolex ganin lokacin yaja ya 蓷an saki siririn tsaki.
Deep down kuma zuciyarsa na wani irin bugawa da 茩arfi, like something bad gonna happen to him.
Irin mutanan ne da wahala ka fahimci sauyin fuskarsa, farin ciki da damuwa baya sanyawa kaga sauyi a saman fuskarsa.
Yana da kamilalliyar fuska mai cike da ilhama da kuma tarin nutsuwa abu guda ke sauya masa tunani yaji ana masa ihu a saman kansa, ko kuma yaga anci zarafin wani è“·an Adam.
Zame system 蓷in yay tare da ajjiye ta a gefensa, cikin nutsuwa ya fara juyawa la蓳蓳ansa yana motsawa a hankali.
A taushashe sautin fitar amon muryarsa ke tashi yana faè“·in.
_鈥淎sstagafirullah, Walahamdulillah, Wallahu Akbar鈥漘 shine Amon kalaman dake fita a bakinsa.
A karo na wajan hu蓷u P.a dake tsaye daga ba茩in 茩ofar ya 茩ara Knocking 茩ofar, ta蓳e baki yay kafin ya 蓷aga hannunsa tare da danna glass 蓷in motar yay 茩asa.
P.a ne ya kalli mutumin cikin motar yace.
"5times ina kiran number Md amma no answer"
A karo na farko bayan sauke glass motar Dr. ABDUL-HAKEEM BUKAR BELLO ya è“·aga idanunsa tare da kallon P.a idanunsa kawai ya juya da sauri P.a yace.
"Ok lemme try it"
Ya fa蓷a yana 茩ara danna number Md Adnan, kafin kuma gently ya mi茩a hannunsa ya bu蓷e murfin motar, kamar bai so haka Dr A.b ya fito da 茩afarsa kafin kuma ya fito daga motar baki.
Lumshe idanunsa yay saboda iskar 茩asa da 茩amshin sabbin shukokin da akai da suke dukan hancinsa.
Yana da tsayi da fa蓷i jikinsa a mur蓷e yake ga wani fa蓷in 茩irji da yake dashi _(Physique chest)_ bayyanar 茩wayar idanunsa a yanzu ya tabbatar cewa shi 蓷in _(Half-caste)_ ruwa biyu kenan.
Zare jacket 蓷in yay ya sa茩ala a hannunsa yana mai sassauta necktie 蓷in wuyansa.
"Sir har yanzu ga, gashi mun tara mutane sun taro mu kawai suke jira"
Ta蓳e baki yay walking slowly ya nufi wani ma dai-dai cin waje da aka gyara yay ta tass ga kujerar da aka sanya masa.
Maida wayar P.a yay zuwa aljihunsa yana mai mamakin abinda ya hana Md Adnan 蓷aga wayar da kuma mamakin rashin 茩arasuwar sa is anything okay Babu damuwa ai rashin sanin dalilin shine damuwar.
Waje Dr A.b ya samu wanda wasu jama'ar suke kiransa da AKEEM ya zauna yana mai sassauta haè“·ewar fuskarsa saboda ganin duk manya ne a wajan wanda shekarunsu, suka ja ainun.
Cikin mutunci ya buè“·e bakinsa a nutsu yace "Assalamu alaikum warahamatullah"
Gaba è“·aya mutanan suka amsa masa kafin yay Shiru yin shirun nasa ne kuma yasa P.a dake gefensa a tsaye yace.

Al'amarin ya girmi tunanin su Malam tashin hankali sosai ya bayyana akan fuskarsa yasan yadda 茩aninsa Bukar Bello ke bala'in son yaran nasa fiye da komai na rayuwarsa, yanayin komai saboda dasu ya hakan salwantar da nasa farin cikin just to see them happy, yaya zai kasance idan wani abu ya faru da Md Adnan? Wannan dalilin yasa baya barin su ko'ina sai companies 蓷insu da gida ko kuma 茩asar waje, he cares about his children yana mutuwan son su, ko zazza蓳in su baya jurewa musamman Mai sunan kawonsu.
Driven Md Adnan ne yace "Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un yanzu mene zance da Babban mai gida eh? Dan Allah? Yau warning 蓷ina akan na kula da driving 蓷in Md Adnan ya kula dashi amma gashi shine ma yace ya shiga ruwan 茩ilan dai yama kashe sa idan yaji labarin haka, domin yasan ba茩ar zuciyarsa.
Malam ne yace "Ubangijin sammai da 茩assai ya kawo mana 蓷auki, Wannan wanne irin tashin hankali ne eh?"
Ya faè“·a hawaye na zubu masa.
Kafin kace wani abu tuni mutane sun taro wajan yara da manya, a dai-dai lokacin ne kuma motar kwanakwana ta 茩arasu suna zuwa suka fara aikin su nan da nan suka shiga cikin ruwan, sama da mintuna talatin babu Md Adnan babu Akeela.
Tuni Driver ya fara kuka yana fa蓷in "shikenan wallahi na shiga uku wajan Babban mai gida, eh ina laifin 拼ar kazar da nake ci na kwana katifa mai taushi ha ban蓷aki kamar ma kwanci, suttura kala-kala, eh? Duk banga haka ba ga 蓷an ilimi dana samu na kan iya jin turanci ko yaya ne amma yanzu na tura masu 蓷a cikin ruwa i can't forgive myself if anything happens to 茦aramin Mai gida"
Wayarsa dake 茩ara ya duba ganin sunan Alhaji yasa ya 蓷aga jiki na rawa yace.
"Yalla蓳ai" gyara zama Alhaji Bukar Bello yay saman kujera hannunsa 蓷auke da Mug yana shan coffee, yana sanye cikin Arabian Jallabiya mai taushi da laushi a 茩alla zai kai shekaru 63 amma jikinsa sam bai nuna ba, kyawunsa na samartaka na nan.
Cikin 蓷an sakin fuska yace "Bala" da sauri Driven yace "Na'am Yay.. Yalla蓳ai" ya 茩are maganar muryarsa na rawa, gaban Abbu ne ya fa蓷i haka kawai yaji zuciyarsa na tsinkewa cikin 茩asa da murya yace.
"Bala where is my friends?" Shiru Bala driver yay yana zare idanu jin haka yasa Abbu mi茩ewa tsaye tare da goya hannunsa a baya a kaushashe Muryar nan babu wasa yace "Bala yarana" jin haka yasa Bala fashewa da kuka yace.
"Tsautsayi da kauè“·in harshe, Allah na tuba ka yafan...," Da sauri Abbu ya katse sa da faè“·in "heeyyy Bala this is the last time da zan tambaye ke where is my friends? Ina cute two kids è“·ina? Suna ina Eh Bala?"
Haè“·iye kukan Bala yay kafin yace.
"Yalla蓳ai 茦aramin Mai gida ne ya shiga ruwa kuma..." Gaba 蓷aya ya fa蓷a masa abinda ke faruwa. Tun kafin ya gama jikin Abbu ya hau rawa idanunsa suka Ka蓷a ganin yana 茩o茩arin fa蓷uwa yasa da sauri matarsa mai suna Hajiya Ayusher suna ce mata Ummi tayi saurin mi茩ewa yana ganin ta ya fa蓷a jikinta ya rungome ta sosai jikinsa na wani irin rawa bakinsa na 蓳ari yace "My Adnan My Friends ya rana Ayushertu" ya fa蓷a yana 茩ara matseta a jikinsa.
Jikin Bala Driver na rawa hannunsa wanda yake ri茩e da wayar ya ri茩e sosai yana fa蓷in "kai,kai! Ka tsaya mana wallahi yalla蓳ai bani da laifi idan ka kuran ina zan dinga cin shinkafa? Ina zan dinga cin naman nan naku mai da蓷i da romo? Innalillahi wayyooo Ni Bala na shige su"
Shiru yaji babu maganar Abbu sai Ummi dake faè“·in "Subuhanallah, Abbu Meke faruwa da yaran namu? Didi! Didi! Mami" ta shiga kiran sunan mutane.
Da sauri Bala ya koma wajan kogin har yanzu babu wani labari, 蓷aya daga cikin ma'aikatan ne ya fito jikinsa duk ya ji茩e da ruwa.
Da sauri Malam yau wajansa yana fa蓷in "Yaya! Wa aka fara cirowa" girgiza ma'aikacin yay yana sharce ruwan fuskarsa yace "till now babu wanda muka gani, ruwa ne yake da ambaliya daga 茩asa, Amma we're still searching in sha Allah za'a same su"
Shiru kawai Malam yay tare da neman waje ya zauna yana ta sauke ajjiyar zuciya.
Chapter 3 · 0% Book details