← Book details Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 72 OF 116

Sashe 72

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read

TSINTACCIYA is not free contact to subscribe....
08119237616

SARAUTAR MARUBUTA
3/12/22, 00:29 - Buhainat: 87-88
Queen of writer's
TSINTACCIYA
鉂わ笍鉂わ笍鉂わ笍
Tafiya kawai Akeem yake for almost 30mnts a motar gidan su Mami, not knowing that particular derection he's heading to,
Je just can't believe Akeela is gone! Tashin hankali 茩arara ya bayyana akan kamilalliyar fuskarsa, wanda duk yadda kai ga danne abu amma wannan ya gagara domin kana ganin fuskarsa zata maka showing how warried he's.
Bata san Abuja ba, infact babu inda yake fita bare har ta fita daga Kano, bata san yadda zata kula da kanta ba, tashin hankalin sa è“·aya da yaji wai aljanunta ne suka tashi sune sanadiyyar barinta gidan.
Ba inda ta sani bare yay assuring cewa gida zata koma bayan sun saketa, duk da yasan he is just assuming ba gidan zata ba, but is she even alright da aljanun sun saketa zata iya bayanin inda take ta nemi taimakon wani, amma idan akwai dalili na barinta Tabbas ba zata koma ba.
Who does that..
Buga kan motar yay yana wani irin huci kafin a hankali yay parking can gefe guda, ganin babu ita babu alamar ta,
Yama rasa mene zai akan wannan al'amarin,ina zai ganta ta ina zai lalubuta.... Where is he to start from??
Kashe motar yay baki è“·aya tare da Lumshe idanunsa ya shiga fidda numfashi tare da faè“·in..
"Yasubuhanallah!"
Ya fa蓷a a fili domin wani irin huci yaji zuciyarsa nayi masa yana jinta a cun茩ushe, gashi Azumi ya mance ko ruwa bai sha ba, domin bama ishirwar ya keji ba yanzu ba ganin Akeela yafi masa komai muhimmancin, a nan wajan cikin mota ya kwana domin ko yaje hotel 蓷in da yake tunani bazai samu bacci ba.
Washe gari.. gaba è“·aya suna zaune akan dinning room, Aaliyah Arif Meema Asheer Mom da kuma Dad, Arif ne yace.
"Akki na kasa nutsuwa wallahi sai da na kira Aalam na shaida masa abinda idanuna suka gani" Murmushi Dad yay yana shan ha蓷a蓷蓷an kunun gya蓷ar da Mom tayi masa da hannunta da kuma soyayyan 茩osai duk wannan traditional food 蓷in yana son su, a hankali yace.
"Lokacin da idanuna suka sauka akanta ranar taron masu sikila ta duniya, nai tai kallonta na rasa dawa take min kama sai a yanzu naga Zallar kamar dake kwance a saman Aalam itace a kwance a fuskar Akeela, Allah mai iko"
Aaliyah tana shan coffee tace "Nasan duk sanda Laylerh tayi arba da fuskar Akeela dukkan wani ciwo da yake damunta a wannan ranar zai kau, ba ita kaè“·ai ba hatta Aalam zai girgiza da ganin mai tsantsar kama da shi"
Dad ya 茩ara Murmushi kafin kuma yace "Ina Azzam kuwa?" Shiru tayi ba tare da tace komai ba, sai Arif ne yace.
"Yana gidan yari" da mamaki Dad yace "a Wanne dalili kuma?" Arif yace "A binciken da akai na Masarauta an tabbatar yana da sanya hannu wajan salwantar da cikin Laylerh, wannan dalilin yasa Aalam ya kasa hqr domin ya è“·auki lalurar duniya ya è“·ura a cikin shine yasa aka kullesa"
Numfasawa Dad yay kafin ya kalli Asheer yace "ka 茩ara kiran Dr Abdul-hakeem 蓷in?" Cikin kwantar da murya Asheer yace "Na kira but babu answering har yanzu" Mom tace "ai masa Dm mana kamar zai fi saurin gani ko?" Asheer yace.
"Yes Mom kin kawo good idea" ya fa蓷i hakan yana Mi茩ewa tsaye ganin hakan yasa Meema Mi茩ewa ta nufi inda aka kwantar da Akeela.
Suna barin wajan Arif yace "Akki muna son mu koma, amma idan da hali a bari mu tafi da Akeela mana" girgiza kai Dad yay yace "Wannan bana da iko akai,amma mubar komai zuwa lokacin da mijin nata zaizo" ya fa蓷i hakan yana Mi茩ewa domin zaman sirri da yake da shi.
Meema na shiga bedroom è“·in ta zauna kusa da Akeele tare da kama hannunta idanunta na kawo ruwa tace.
"Kamar na sanki haka na keji a raina, ina 茩aunar ki sosai fiye da komai na nan duniya, ban san mene yasa nake ganin wani abu cikin mafarki na ba,amma ina addu'ar koma mene ya zo a zahiri yadda zan fahimta"
Ta faè“·a tana sumbatar goshin Akeela, ganin hawaye na sakkowa daga cikin idanun Akeela zuwa gefen fuskarta yasa ta goge mata hawayen tass tace.
"Stop crying better half"
Murmushi Aaliyah tayi tare da 茩arasuwa cikin bedroom 蓷in, tana zama kiran Aalam na shigowa wayarta kuma vc ne, cikin jin da蓷i ta 蓷aga tare sakin wani 茩ayataccen Murmushi tare da kallon dattijon dake cikin wayar.
Wani 茩yakkyawan dattijo ne mai tsananin haiba da tarin kwarjini, ga wata suma dake kwance har bayan wuyansa, da 茩wantaccen sake, gani kasan ya manyan ta amma yana da kyau jini ga wata kamala, jikinsa sanye da farar Al茩yabba ganin yammaci ne a can su Makka yasa Aaliyah fa蓷in.
"Mas'ul khair My Aalam"
Tsareta yay da idanu yana haè“·e fuskarsa waje guda sarai tasan fushi yake na tafiyar da sukai hakan yasa tace.
"I'm sorry Papa"
Ajjiyar zuciya ya sauke yace "laah! Mashkalatu, ku tattara komai naku ko biyu jirgi" zare idanu tayi tace "Mene yasa Aalam muna tare da Akki fa" lumshe idanunsa yay ya buè“·e yace.
"Munyi magana dashi, haka kuma na tsara yara ne ku baku san Meke faruwa ba, bana son Masarauta da kuma gwamnatin Makka tasan cewa bakwa cikin Makka"
Shiru tayi kafin tace.
"Shkknan Aalam ina Laylerh?" A hankali yana shan Apple yace "me zaki mata Aaliyah bin Aalam Adil?" Aaliyah tace.
"Aalam wai kana da wani jini naka wanda bamu san dashi bane?" Runtse idanunsa Yay sosai yana jin 茩yakkyawar bugawar zcy, lokacin guda abubuwa keson dawo masa a kansa kamar komai yanzu yake faruwa, da 茩yar yace.
"Jini kuma?" Camerar wayarta ta mayar back tace "Aalam kalli abinda mu kayi katari dashi a lokacin da muka shigo Nigeria" Aalam dake kwance yay sauri tashi zaune lokaci guda wata zufa ta shiga yanko masa all over him, sandar girmansa ya 蓷auka tare da kamawa ya mi茩e tsaye, jikinsa na wani irin rawa da 蓳ari lokacin da idanunsa suka sauka akan fuskar Akeela, wacce tai tsantsar kama da nashi fuskar kamar yayi kaki ya zubar, Al-hakkamu kenan bowayi gagara Misali.
Kasa cewa komai yay sai bin fuskar Akeela yake da kallo wacce tai fayau ta 茩ara fari, sai numfashi take saukewa a hankali.
Aaliyah tace "Aalam sai something, Mai martaba kaga photocopy naka ko?"
A hankali ya furta "Gani nan zuwa Nigeria a karo na biyu nida Laylerh" yana fa蓷in hakan ya kashe wayar baki 蓷aya duniyar tai masa girma, da kansa ya fita zuwa shashin Queen Laylerh, ba tare da kowa ya sani ba, yana zuwa dukkan masu kula da shashin Queen Laylerh suka bar wajan, kansa ya tura ciki tana zaune sanye da ba茩ar Al茩yabba wacce taiwa fatarta kyau sosai, kana kallonta kasan cewa Hausa Fulani irin Fulanin ainahin dajin nan.. shekarunta sunja amma jikinta mai kyau ne, idanunta lumshe ga kayan marmari fal a gabanta amma ta kasan shan komai, kana kallonta zaka fuskanci damuwar da tattare da ita.
Zama yay kusa da ita yana binta da kallo kafin ya sanya hannunsa duk biyun ya shafi fuskarta yace "Queen Laylerh" idanunta ta bu蓷e sai kuma hawaye da 蓷an sauri ya jawota jikinsa yana rarrashinta yace "burinki ya cika gobe zamu Nigeria a sirrince, dan haka ki daina damuwa" wani irin Murmushi Laylerh tayi tana ri茩e mai martaba Aalam tace "Allahamdulillah, hankali na ya tashi, kullum shekaru jaa suke, mutuwa na kusan tumu,gaba 蓷aya mun manta da ajjiyar mu, mun manta da amanar Allah"
Ta faè“·a waye na sakko mata share nata hawayen yay yace.
"Komai zai dai-dai a gobe in sha Allah"
Aaliyah shiru tayi lokacin da Aalam ya kashe wayar kana ta kalli Meema tace.
"Shiyasa nake Sonki Meryam, kina kama da Aalam 蓷ina, nasan kuma dalilin kamar saboda Akki Ahmad 茩anin Aalam ke kuma da kika tashi zuwa sai kika 蓷auki kamar Papa"
Murmushi kawai Meema tayi tana maida idanunta kan Akeela wacce take sauke numfashi a hankali.
Chief of staff ne zaune a wani hall Shida jama'arsa, kafin a numfasa kaè“·an yace.
"Kamar yadda na faè“·a maku jiya na samu ganawa da Asheer ba tare da kowa ya sani ba, mun tattauna dashi nayi masa bayani komai kuma ya fahimta da dukkan Alamu ma ya fimu son kuè“·i, dan haka duk wani impormation dan gane da Akeem zai na kawo mana shi, da haka har muji inda wannan ducoment è“·in yake" cikin jin daè“·i Tijjani yace "Amma naji daè“·i sosai, kuma kawo yanzu babu wanda yasan da wannan companyn sai Akeem da ahhalinsa, kaga za mubi hanyar da zamu shafe gaba è“·aya ahhalin ba tare da kowa ya sani ba" tsaki Chief of staff yay yace.
"Kamar yadda na fa蓷a maku ne an sauke ministoci guda 10, kuma a gobe za'a bayyana sabbin ministocin da aka 蓷ura, za mubi duka yadda za'ai mu samu ganawa da ministan noma" a haka suka 茩arasa maganar....
Akeem ne ya kalli Mami wacce take faè“·in.
"Na riga nai bayani abinda ya faru, me muke so na fa蓷a? Ko kuma dole sai na amsa laifin daba nawa bane?" Ta fa蓷a tana kallon Akeem wanda yake girgiza 茩afarsa a hankali, Mi茩ewa yay tsaye yace.
"Kuci gaba da tsare su, Aleema ko tashi muje" kamar jira suke suka mi茩e tsaye, tare dabin bayansa Mami tace.
"Yanzu Akeem mu zaka bari a nan? Kwana nayi banyi bacci ba saboda sauro da kuma tunanin inda Akeela take"
Banza yay mata yana tafiya cike da nutsuwa har lokacin kuma bai kai komai cikinsa ba, sai tasbihi yake ga Ubangiji,yana shiga motar daya amsa yau bayan ya bawa dirvern su Mami tashi Wayarsa tayi 茩ara kamar ba zai duba sai kuma ya duba, jikinsa na rawa ya shiga duba sa茩on kiran Number Asheer yay tana shiga ya 蓷aga sukai magana kana ya kashe kiran.
A can cikin Villa gidan President Ahmad Adil kuwa wajan 12 na rana ta shiga bu蓷e idanunta wanda sukai mata nauyi, idanun ta mayar ta rufe tana jin hannunta yana mata zafi da zugi ha wani abu mai mugun nauyi daya danne mata 茩irjinta "TSINTACCIYA" kalmar daya shiga yi mata yawo cikin kunnanta kenan, da sauri ta bu蓷e idanunta tare da Mi茩ewa zaune ta fisge drip 蓷in da aka sanya mata tare da tashi tsaye jiri na 蓷aukanta tai waje da sauri, Mom ce ta fara ganin fitowarta tayi saurin fa蓷in..
"Subuhanallah mene ya fito dake?" Jin haka yasa Meema Mi茩ewa tsaye suka ha蓷a idanu hawaye ne ya shiga fitowa Meema, ta nufi wajan Akeela,baya Akeela tayi da 茩arfi tace "don't torch me, ni TSINTACCIYA ce, bana da uba bana da uwa, kada ki ta蓳a ni ki shafi najasa" tashi Mom da Aaliyah sukai suma zasu ri茩e ta amma ta茩i sai girgiza kai take ganin da gaske ri茩eta za suyi yasa tai waje da gudu tana fa蓷in "TSINTACCIYA ce ni bana da kowa" tana fita Asheer na shigowa, Akeem kuwa tunda daga nesa ya tsaya hannunsa har蓷e a 茩irjinsa, a hankali yake kallonta tausayinta da mugun sonta suna 茩aruwa a zuciyarsa, Amanarsa ce wannan akai mata haka? Tabbas akwai 茩ulalliya domin haka kurum ba za ta dinga wannan surutan ba, zame hannunsa yay ya shiga takawa zuwa inda take tsaye Asheer ya tsayar da ita yana 茩o茩arin ri茩eta amma ya kasa saboda bai son ta蓳a matar wani.
Akeela kuwa bata kura da Akeem ba dai da yake kusa da ita, sannan taji 茩amshin turarensa, cikin sauri ta 蓷aga Idanunta kai tsaye kuma idanunta ya shige cikin nasa idanun suka shiga aikawa kuna wani irin kallo, a hankali da 茩yar ya bu蓷e bakinsa saboda ya tabbatar lafiya take yace "Keelerh" kasa magana tayi sai kawai ta fa蓷a jikinsa tare da fashewa da wani irin raunataccen kuka, lumshe idanunsa yay ganin Mutane a wajan kawai ya dake da babu abinda zai sanya ya rungome barsa ya kama fuskar ya shanye ruwan hawayen nata.
Bai jira jin komai ba ya sanya hannunsa ya 蓷aga ta cak zuwa jikinsa tare da 茩o茩arin nufar mota da ita,da Sauri Meema tace.
"Ka shigo mana"
Yana ganin kimar matar dan haka kawai ya nufi cikin gidan da ita har lokacin kuka Akeela take tamkar ranta zai fita.
Akeem na shiga Parlon Aaliyah da Arif sukai wata zabura tare da haè“·a baki wajan faè“·in.
"Aalam" hakan ya ya samu asali ne saboda kamar da suka gani hatta 茩wayar idanunsa irin 蓷aya ce.
Mom ce ta nuna masa wani bedroom yana shiga ya maida 茩ofar ya rufe har lokacin Akeela na jikinsa, wajan bed ya nufa da ita yana kokarin 蓷auke ta, cikin kuka tace.
"Zasu kashi ni, ka tafi dani Hamma Akeemmm bana da kowa ni tsintacciya, Baffa ya haifan ba, ka bari na shiga duniya ki zan zanji da蓷i" yadda take magana zaka 蓷auka bata da hankali ta tsorata sosai, kwantar da iya yay tare da bin jikinta ya kwanta a jikinta a hankali kuma ya zuge zip 蓷in gaban rigar sa, faffa蓷an 茩irjinsa mai 蓷auke da 茩wantaccen gashi ya bayyana, cikin nutsuwa ya jawota jikinsa ya rungome sosai yana jin yadda Zuciyarta ke bugawa da 茩arfi, lubb tayi a jikinsa tana 茩ara 茩an茩amesa sun jima a haka kafin ya 蓷ago kanta suka ha蓷a ido, cikin rawar murya tace "ruwa zan sha" idanunsa ya lumshe kana ya bu蓷e a hankali ya kwantar da kanta akan pillow kana ya manna nashi fuskar akan nata cikin 茩asa da murya yace "zaki sha ruwa?" Kai ta 蓷aga masa tana shawaga蓳e fuska, taune bakinsa yay yace "uhm close your eyes kafin na kira Aljani" rufe idanunta tayi tana ri茩esa sosai kamar daga sama taji ya manna bakinsa akan nata gaba 蓷ayansu suka sauke Ajjiyar zuciya a hankali Akeem ya tallafo kanta sosai tare da kama lip's 蓷inta ya shigar dashi cikin bakinsa a hankali jikinsa na 蓷an rawa ka蓷an ya fara kissing bakinta yana wani jan lips 蓷in ta zuwa cikin bakinsa..
Chapter 72 · 0% Book details