← Book details Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 116

Sashe 27

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

*SARAUTAR MARUBUTA
2/3/22, 18:50 - Buhainat: 2锔忊儯3锔忊儯-2锔忊儯4锔忊儯
Da wani irin sauri Akeem ya zame 茩afafuwansa da Zallar mamakin rashin hankali da kuma tarin wawta ko 茩uruciyar Akeela yake binta da wani irin hargitsastsan kallo, kasa magana yay sai Mi茩ewa da yay zuciyarsa na wani irin zafi da tiririn ba茩in ciki, cikin tafiyar nan nasa mai cike da nutsuwa yake tafiya sai da yaje bakin 茩ofa ya tsaya cak yana cije bakinsa can 茩asan zuciyarta ya lalubar kalmar "Make sure kin wanke" yana fa蓷in hakan ya fice daga cikin part 蓷in karatun, a can main Parlo ya samu Didi tana ha蓷a tea sai uwar madara take laftawa, kamar zai shige sai kuma ya nemi waje ya zauna saman kujera yana binta da kallo ta蓳e baki tayi sai kuma tace "Ina kwana? Nace ina ni nan da kake kallo na ba gantalalliya bace bani da girman kai ko ka蓷an,a toh! Ita dai rayuwar guda nawa take Meye a ciki dan na gaisheka ina nan wata rana zaka saman" a karon farko daya 蓷an saki fuskarsa cikin wata kamilalliyar Murya yace "Granny" wata Amintacciyar soyayya ce tsakanin Akeem da Didi ka kaf jikokin ta babu wanda take bala'in so kamar sa, kiran sunanta da yay a yanzu kuma ya sanya ta wani irin washe baki baki tana fa蓷in "daman ina sane nace haka yanzu dai ba gashi kayi magana ba, Audil laifiyarka 蓷aya kuwa? Ya naga kana zu茩ewa kai 蓷aya kamar wanda akaiwa shayi, a'a fisabilillahi babu ruwana da son zuciya irin na iyayenka maza fa蓷a min me kake so" shiru yay mata sai Kallonta kawai da yake a zahiri kuma zuciyarsa da tunaninsa na wani waje nada ban, gyara zama Akeem yay looking so worried yace "Granny kina manta suger naki ko?" Mami dake fitowa tace "茩ilan yanzu tunda kai ne ta saurare ka" Mami ta fa蓷a tana zama akan sofa tana sanye cikin wata atamfar Daimond mai kyau, shi dai Akeem bai 茩ara cewa komai sai bakinsa daya bu蓷e yace "Mrng Mami" "Mrng how are you ba zaka aiki bane?" Mi茩ewa yay watching his rolex yana fa蓷in "zani" yana fa蓷in hakan ya haura upstairs, Akeela tsaye tayi jikinta duk ya ji茩e da fitsari wanda ita kanta ba zata iya cewa ga lokacin da fitsarin ya kwance mata ba, samun kanta kawai tayi dayinsa, jikinta sai rawa yake saboda sanyin dake busa ta, a hankali ta 蓷auki moper, ta shiga mopping wajan bayan ta gama ne ta 茩ara wankesa da ruwa tass kana ta mai da komai ta fito, A Parlo Akeela ta tsaya kanta a 茩asa kafin ta bu蓷e bakinta da 茩yar tace "Mami, Didi ina kwana" washe baki Didi tayi tace "Lafiya lou Tsila Allah dai yasa ki wanye lafiya, yarinya mai hankali ban ta蓳a ganin 茩yak茩yawa kamarki ba yasin har wata kama kuke da Audil, a toh kiyi tayin azkar dai baki san da masu ba茩in halin da kike zaune ba, wannan rayuwar ta sauya abin gudu ba茩in ciki a zuciyar kowa, Ni dai babu ruwana fisabilillahi shi dai 蓷a na kowa ne" sarai Mami tasan cewa da ita Didi take amma tayi banza tama 蓷auke kanta ko kallon Akeela ba tayi ba, Allah yana gani Zuciyarta kawai take kaiwa nesa har take zama cikin gida 蓷aya da Yarinyar da tayi sanadin ran 蓷an ta, jiki a sanyaye Akeela ta shige part 蓷insu tana shiga ta samu su Afaf na shiryawa zama tayi tana kallonsu cike da sha'awa wasu irin hawaye Masu zafi ne suka shiga sakko mata da sauri tayi 茩asa da kanta tana share hawayen da bayan hannunta, Aleema data 蓷auki school bag 蓷inta ta kalli Akeela tace "what's up? Mene yasa kike kuka Hero ne?" Idanunta ta 蓷aga ta kalli Aleema sai kawai ta fa蓷a Jikinta kamar 茩aramar yarinya tana kuka mai cin rai, kallon juna sukai Afaf ce ta samu damar fa蓷in "Bana fa蓷a miki ki dai nayi masa kuka ba? Mene yasa kike son nuna masa 茩uruciyar ki da kuma shagwa蓳ar ki a fili har haka, wallahi kika sake Hero ya gane abinda baki so kin shiga uku" ri茩e Aleema tayi sosai tana fa蓷in "Nima a sani makaranta ko zan daina saman gidan nan, I'm tried ni wajan Baffa zan koma" zama Aleema tayi kasancewar ita ce babba cikin lallashi tace "makaranta kike so?" Kai ta 蓷aga tana tura baki gama Murmushi tayi tace "Meye qualification 蓷in ki?" Shiru tayi musu still kanta yana 茩asa kafin tace "Ina jiran exam 蓷ina ta fito ne, zan shiga ss" gaba 蓷aya suka ha蓷a baki wajan fa蓷in "Ss? how old are you Akeela?" Idanunta ta rufe tace "17yrs" dry sukai sosai Afaf tace "wonderful shall never end, wlh ban 蓷auka kin kai haka ba" hararar Afaf Aleema tayi tace "Age is just a number amma girman jikinki yay yawa a secondary school at this time ya dace ace kina University ne, kiyi Abbu magana he can handle everything me Zaki karanta ne?" Kanta a 茩asa tana matse hannunta tare da 茩an茩ame Jikinta tace "Medicine" hannu Afaf ta ha蓷e alamar "good" sai kuma tace "let's go we getting late Aleema" sallama sukaiwa Akeela tare da fita daga part 蓷in, suna fita Akeela ta nufi bathroom ta ha蓷a warm water sosai tai wanka ta gasa jikinta, fitowa tayi jikinta na zubar da ruwa cream da robe ta shafa jikinta gudun tashin ciwonta saboda ha蓷uwar hadari, wata abaya mai nauyi ta sanya ta 蓷aure gashinta da ribbon a hankali ta kwanta saman bed ta rufe jikinta da duvet,a hankali taja idanunta ta rufe da kuma sauri ta bu蓷e saboda Aljanin daya fa蓷o mata wani irin Murmushi tayi domin ita wlh Aljanin ya fiye mata Akeem sau dubue bata tunanin kome Akeem zai yi zata iya yafe masa abinda yay mata, da ace ta yafe masa Gwamma ya rasa farin cikinsa baki 蓷aya, da wannan tunanin wani irin baccin gajiya ya 蓷auke ta.
Chapter 27 · 0% Book details