← Book details Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 61 OF 116

Sashe 61

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

SARAUTAR MARUBUTA 3/2/22, 20:19 - Buhainat: *_67-68_* Fa蓷awarta cikin ruwan yay dai-dai da tarwatse War jakar chocolate 蓷in hannunta, nan take kuma ta fara narkewa sakamakon ruwan daya shiga cikinta. Wani Irin cute smile Akeem yay tare da fidda wani irin sauti mai 蓷auke da 茩wantaccen Murmushi, a hankali kuma ya 蓷an taka zuwa bakin ruwan ya kalli yadda take nutsu ganin ruwan ya fara shiga cikin bakinta saboda fitar kwaikwayen daya gani yasa ya 蓷an rufe idanunsa, Kana kuma yay tsale zuwa cikin ruwan ya hura iska tare da bu蓷e 茩afafuwansa ya shiga ware hannunsu yana maida su baya, a haka ya iso zuwa gare ta da 茩yar take bu蓷e idanunta. Hannunsa yasa guda 蓷aya ya 蓷ago ta zuwa sama tare da fara tafiya da ita zuwa steps 蓷in benen dake swwiming pool 蓷in. Kwantar da ita yay akai yana tsurawa 茩yakkyawar fuskarta ido, kafin ya sanya hannunsa a cikinta ya 蓷an matsa ka蓷an, nan take kuma ruwa ya fara fita daga cikin bakinta da hancinta duk da cewa bata sha茩a da yawa ba. Hakan yasa ruwan na fita taja dugun numfashi tare da bu蓷e idanunta, tana ganinsa ta saki kuka tare da juyar da kanta gefe. Cikin ha蓷e gira sosai, ya bu蓷e bakinsa A hankali kamar mai son yi mata ra蓷a yace. "Mene ya kawo ki nan?" Turo baki tayi tana murgu蓷a masa bakin tace. "To ba kawai ji nayi kamar an cilla ni ba" Idanunsa akan 茩aramin bakinta cikin rage Murya yace. "Saboda aljanu sun hau kanki?" Hararsa tayi tace. "Aljanun ai sun fika" Ta蓳e bakinsa yay tana Shirin yin magana taji ya mur蓷e la蓳蓳anta idanunta ta zare saboda zafin da taji nan da nan idanunta ya kawo ruwa kafin cikin 蓷aga murya yace. "Am not ur age mate kici gaba dayi sai na cire Wannan bakin mai kama da Chocolate" ya fa蓷a yana 茩ara mur蓷ewa. Mi茩ewa tayi tsaye tana sakin kuka kafin tace. "Eh 蓷in kuma kaje na barwa Allah" Tana fa蓷in hakan ta kwasa da gudu zuwa cikin gida, bayanta yabi da kallo yana sauke numfashi tare da kama 茩irjinsa dake masa ciwo har wani yaji yaji ya keji yana masa. Tana shiga ta samesu gaba 蓷aya a main Parlo da kallo suka bita, kafin kuma Didi ta saki salati tana fa蓷in. " Ya Rasulullahi Manzon Allah me zai gani Tsila? A'a gada Kice min kin zama gantalalliya, Meye haka kuma kamar ya茩i zaki fa蓷o mana gida babu ko salamu Alaikum?" Shiru tayi sai raba ido take, ganin jikinta a ji茩e yana zubar da ruwa yasa Ummi fa蓷in. "Jeki sauya kaya" Da sauri Didi ta mi茩e tsaye tana fa蓷in. "A'a tsaya iya matsayin ki, na matar Bukari Wacece ke? Ko kece Rabi uwar Tsila bani da labari da ina magana da ita zaki kureta? ke ina abinda aka baki me 蓷an za茩i za茩in nan" Sai a lokacin Akeela ta turo baki gaba tana 茩an茩ame Jikinta tace. "Swwiming pool na fa蓷a kuma abin ya lalace" Wani irin zare ido Didi tayi tace. "Ke kam asara ta ganki, wlh mugunta kawai kikaso kuma Ubanki Bukari shi kika jawa bani ba, munafuka" Da sauri Akeela ta shige part 蓷insu, kai tsaye wajan closet taje ta sauya kaya suwa Abaya mai kyau wacce tasha stone, Anup ce ta kalleta tace. "Kee" banza Akeela tayi mata tana 蓷aukan wayarta wacce taga yana haske amma bata duba kona mene ba, Mi茩ewa Anup tayi tace "dake nake magana" Sai a lokacin Akeela ta kalleta kana ta 蓷auke kai tace. "Kee naji ai, so ban 蓷auka dani kike ba" wani irin mamaki ne ya kama Anup sai tace "to mece ke 蓷in? Idan ba ke ba" ta蓳e baki Akeela tayi Tai waje abinta hannunta ri茩e da waya, tana shigowa Parlo yana shigowa cikin parlon lokacin kayan jikinsa sun 蓷an fara shan iska saboda ba masu nauyi bane. Kai tsaye upstairs ya nufa ba tare daya kalli kowa ba, Amani ce tabi bayansa na yi masa magana, zama Akeela tayi tace. "Ummi tafiyar fa?" Ummi dake danna system tana duba order sabbin kaya da tayi tace. "Ke suke jira, kije wajan Hero ya baki naki ku蓷in shopping 蓷in su duk ya basu sai kizo ko tafi" Zare ido waje tayi kafin ta shawaga蓳e fuska tace. "Haba Ummi ni na Hqr" Baba Rabi dake zaune tana kallonsu tace "saboda me? Ba yayanki bane? Baza tashi kafin na sa蓳a maki" Kamar zatai kuka tace "bafa bani zai ba" Da mamaki Ummi tace "a wanne dalili kuma?" Shiru tayi ta rasa mene za tace ma baki 蓷aya sai da Baba Rabi tace. "Ba mgn ake ba?" Cikin raunin Murya da son saka kuka tace. "Baki fa na murgu蓷a masa" Hatta Mami sai da ta kalleta, tana mamakin yadda tace ta murgu蓷a masa baki kuma bai 蓷auki hukunci akanta ba, cikin fa蓷a Baba Rabi tace. "Kice kawai rashin kunya kikai masa ko?" Girgiza kai tayi tare da yin shiru, itama Ummi shiru tayi domin sabga irin wannan bata 蓷aurewa yaro gindi, Baba Rabi taci gaba da fa蓷a tana fa蓷in.. "Wlh duk ranar dana 茩ara jin irin haka sai na sa蓳a maki, mutuwar banza kawai, duk gidan nan akwai wanda yana jayayya dashi bare kuma yay masa rashin kunya? Ki fita akan ido na, bana son shashancin banza da wufi, zaki tashi kiban waje ko sai na makeki a nan" Kuka Akeela ta sanya domin fa蓷a tsoratar da ita yake sosai, gashi akan Mutumin dake mata mugunta za'ai mata fa蓷a bayan shine mai laifi, sai a lokacin Ummi tace. "Ai hqr kin san yaran yazo ai" daga bayansu sukaji ance "Kada Allah yasa tayi hqr, ungu nan Rabi" Didi ta fa蓷a tana mi茩awa Baba Rabi wu茩ar hannunta, cikin ladabi Baba Rabi tace. "Me zan da ita Didi?" Kai tsaye Didi tace "Wai da ki kasheta sai ki wuta da masifa, haba ina 蓷aki jikina har rawa yake sbd tsoro na 蓷auka ya茩i ake, ashe ke kike ya茩i da baki, to wlh aniya bil aniya kul" Ta fa蓷a tana kallon Baba Rabi, a sanyaye tace. "Kiyi hqr Didi" Da kuka Akeela ta shiga part 蓷in nasa kamar 茩aramar yarinya, lokacin yana zaune daga shi sai 3gauter da wata black 蓷in Armless wacce ta 蓷an kama shi, a hankali yake magana cikin 茩asa da Murya yace. "Ok gobe zan zo, amma yadda naga 茩wayar jininta da nashi,abin ya girgiza ni Dr" Daga can 蓳angaren wanda Akeem ke waya dashi yace. "Hakan ba damuwa bane, samun jini iri guda bashi ke nuna cewa 茩wan halitta 蓷aya bane, you're a doctor duk da 蓳angaren ka bane" Shiru Akeem yay har zuwa lokacin kuma bai san da zuwanta parlon ba, gaba 蓷aya yayi zurfi cikin tunanin da yake, tunanin da yake shirin ruguza dukkan wani plan 蓷insa. Ajjiyar zuciya ya sauke kana ya 茩ara rage muryarsa sosai yace. "Nayi mata p.c.b ne, ganin babu jini jikinta yasa na 蓷auki na Abbu, i was shock da abinda na gani" Dr Sahil ya numfasa kafin kuma yace "but akwai solution idan kana son tabbatar da abinda kake zargi, duk da cewa ban san dalilin binciken naka ba, amma menene dan Akeela ta zama 拼ar wajan Abbu? Ai jinin mahaifinta ke gudana a jikin Abbu kaga babu Mmki" 茦ara kame fuska Akeem yay ganin kamar Dr Sahil bai 蓷auki abin serious ba, cikin kamilalliyar Muryarsa a kullum yace. "Ba zaka gane ba, hakan dai-dai ne da lalacewar rayuwata, Meye mafita?" Kai tsaye Dr Sahil yace. "N.D.A Test za muyi shine zai warware komai" Idanunsa yaja ya lumshe yana jin kamar zuciyarsa zata faso 茩irjinsa ta fito ne, zafi da ra蓷a蓷in abinda ya keji ya zarce tunanin mutum, Tsoro da kuma tarin fargaba sune sukaiwa zuciyarsa yawa, wanda suke 茩ara azalzalashi ga barin 茩asar gaba 蓷aya. Amma tunanin Wannan abin daya kunnu masa, ya tarwatsa dukkannin wani shiri nasa, baya bacci gani yake kamar da Amani take da Akeele yana dana saba da wannan 蓷in. "Yaya N.D.A test 蓷in yake?" Kai tsaye Dr Sahil yace. _"Hair that is cut or shed does not unfortunately contain any nuclear DNA. For hair DNA testing to be successful the hairs must have the hair follicle attached. ... Nevertheless, whether the hair is old or freshly plucked, you can still conduct your hair DNA paternity test"_ Mi茩ewa tsaye Akeem yay yana nazarin yadda zai samu sumar kan Abbu da kuma ta kan Akeela, ba tare da wani abu yazo kansu ba, 苼oyayyiyar Ajjiyar zuciya ya sauke kana yace. "Zan kawo" yana fa蓷in hakan ya kashe wayar saboda ganinta da yay a tsaye har lokacin tana shasshe茩ar kuka 茩asa 茩asa. Wajan fridge ya nufa ya 蓷auki ruwa mai sanyi domin shine ka蓷ai a yanzu sai sauke masa zafin zuciyar daya keji, Kan sofar ya dawo ya zauna yana Lumshe idanunsa tare da manna gorar ruwan akan bakinsa ya shiga sha. Sai daya gama sha,har lokacin kuma bai 茩ara Kallonta ba, Wayarsa dake kusa dashi ce ta fara 茩ara ganin sunan Ummie yasa yay picking tare da sanyata a handsfree. Daga cikin wayar Ummi tace "Hero me Daughter take ana jiranta fa" Kamar bazai magana ba sai kuma yace "wace?" Kai tsaye tace "Akeela" cije lips 蓷insa yay tare da bu蓷e idanunsa sosai, a hankali ya juya zuwa inda take suka ha蓷a ido ganin wani irn kallo da yake jifanta dashi wanda bata ta蓳a ganin irinsa ba, Yasa taji Zuciyarta ta buga sosai, domin ji tayi ba zata iya ha蓷a ido dashi ba, a hankali yace. "Ummie ban ganta ba" Da mamaki Ummi tace. "To ina taje? Yanzu fa nace tazo ka bata ku蓷in shopping ita suke jira" Har lokacin yana kallonta musamman yadda take motsi da bakinta kamar mai shirin yin mgn yace. "Uhm, for now dai bni da ku蓷i Ummie duk kun kwashe min ku蓷i na fa" Dariya Ummi tayi tace. "Ka samu matsala, a ku蓷in daka babu ko alamun an ta蓳a ku蓷i a dukiyar ka bazai nuna ba, Malam bata ana jira" Shawaga蓳e fuska yay cikin sabuwar kasalar daya samu kansa yace. "Ummie bani da lokacin bautawa mace, tace wajan gaulan nata daya tafi ya bata" Sai a lokacin Akeela ta 蓷aga Idanunta akaci Sa'a yana kallonta, kai tsaye Idanunta ya fa蓷a cikin nasa, 蓷an lumshe idanunsa yay ya bu蓷e, yana jin Ummi na fa蓷in.. "Sai ka bari ka aurar da
Chapter 61 · 0% Book details