← Book details Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 116

Sashe 28

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

8:15 dai-dai Akeem ya shiga sakkowa daga kan strains 蓷in benen sanye yake da wata ha蓷a蓷蓷iyar Maroon 蓷in Single Breasted suit ya sanya white necktie Yana tafe watching his rolex submariner saboda ganin time yana ja ga meeting da yake dashi, 茩afafuwansa da suke sanye da Lace-up Boot shoe, sumar kansa sai she茩i yake, yana fitowa ya samu Abbu yana breakfast 茩arasawa yay idanunsa a lumshe yaja kujera yana 蓷an sauke numfashi da 茩yar ya bu蓷e bakinsa yace "Mrng Abbu" Abbu da idanunsa har yanzu suke a kumbure saboda rashin bacci ya 蓷aga idanunsa yana 蓷an sakin murmushi 茩arfin hankali yace "how are y Dr?" Yana Mi茩ewa tare da fa蓷in "Allahamdulillah" Mami dake itace da girgi tace "breakfast?" Walking slowly yace "Inni sa'im" da Mamaki Abbu ya ajjiye spoon 蓷in hannunsa yace "ba jiya kayi Azumin ba yau kuma na mene?" Caraf Didi tace "Yaro ne masifa na cinshi a jiki ba dole yay azumi ba, gashi nan sai zu茩ewa yake kamar sabon shayi" Akeem dai baice komai ba ya fice daga cikin gidan yana fita driver ya tashi tare da bu蓷e masa Sabuwar motarsa wata 茩arama black da ita mai 茩irar Bugatti Veyron a back seat ya zauna bakinsa yana motsi yana tasbihi a ransa, a haka driver yaja suka fice daga cikin gidan. Abbu yana gama breakfast ya mi茩e kallon Mami yay yace "Ina Akeela?" Ta蓳e baki tayi tace "Ajjiyar ta ka bani ne?" Girgiza kai kawai yay ya fita daga cikin Parlon kai tsaye part 蓷insu Afaf ya shiga, a hankali ya mur蓷a handle 蓷in 茩ofar tare da shiga yana jin wani masifar da蓷i a ransa, a kwance ya sameta ta na蓷e Jikinta waje guda tana bacci Peafucally, da sauri jikinsa har rawa yake ya nufi inda take kwance, zama yay bakin bed 蓷in yana fa蓷in "Babyn Abbunta Ohhh yahh tashi mu gaisa" ya wani jaa duvet 蓷in 茩asa samar kanta ya fara cin karo ta wani wargatse gaba 蓷aya ya rufe mata fuska, wata kalar ajjiyar zuciya Abbu yaja yana jin wani irin fitinannan Abu na fisgar sa, a hankali ya 茩arasa janye duvet har zuwa 茩asa 蓷an ran茩wafawa yay dai-dai fuskarta yana shafa gashinta cikin 茩asa da Murya yana wani irin lumshe idanunsa yace "Akeela baby wake up" yaja hancinta yana sakin Murmushi, wani irin juyawa tayi gaba 蓷aya tayi 茩asa zata fa蓷a da sauri ya jawota tare da 蓷urata bisa cinyarsa yace "Babyn Abbunta bacci ko, please wake up kiyi min Murmushi" a hankali ta wani kwa蓳e fuska tare da sakin kuka wani irin rungome ta yay sosai a jikinsa yana jijjiga ta kamar Zuciyarta zata tsage haka yake jin bugawar da take masa, zame ribbon 蓷in yay gaba 蓷aya ya tura hannunsa cikin sumar kanta yace "Uhm Abbu ne ko? Sorry yi bacci abinki, shiru Akeela na" ya 蓷an bubbuga bayanta a hankali take sauke ajjiyar zuciya tana wani irin bacci Peafucally cike da kwanciyar hankali, gently ya kwantar da ita ganin bata da niyyar tashi, Mi茩ewa yay bayan ya gama gyara mata kwanciya ji yay jikinsa yay weak ko fitar ba zai iya ba, a hankali yay waje yana fesar da iska, a Parlo ya samu Mami da kallo kawai ta bisa har ya shige part 蓷insa, Mi茩ewa tayi tabi bayansa tana zuwa yace "ya akai?" Murmushi tayi tace "uhm har yanzu baka samu min mafita ba ko? U doesn't care about me and my fellings ko na rayuwa kona mutu duk problem 蓷ina ne ko?" Kallonta yay sosai kana ya 蓷auke kai baice mata komai ba, ganin haka yasa tace "Dakai nake magana ba, Abbakar" with much surprise Abbu ya kalli Mami kana yace "Abbakar?" Hannunta ta watsa irin kai ta shafa kafin tace "Eh Abbakar ba sunanka bane?" Zama yay tare da har蓷e 茩afa yana 蓷an Ka蓷awa kamar yadda Akeem yake yace "haka Ubana ya ra蓷an, just go to the point" idanunta nan yay jajir kafin tace "wallahi billahi azim na gaji ji nake kamar zan mutu, ana aure dan jin da蓷i amma ni musiba ya zame min,bana da kwanciyar hankali, infact ban ta蓳a samu wani lokaci ko wata rana dana samu farin ciki dakai ba, ci, sha, suttura, ku蓷i, babu abinda na rasa amma wannan ba sune abinda nake so ba" ta fa蓷a tana share hawayenta Mi茩ewa Abbu yay kamar wani matashin saurayi har zuwa inda take hannunsa ya 蓷ago ha蓳arta kafin yace "what the you want Khadijertou?" Fuskarta ta 茩wance tana fa蓷in "i want you, only you ina son kasancewa dakai amma ka茩i yadda kaje kaji matsalar ka da har baka iya da蓷ewa da iyalanka, ina maka uzuri ina 蓷auka shekaru ne,amma na fahimci ko wanda ya fika shekaru abinda zai sai ya fika, mene yasa idan ba zaka iya ka sauwa茩e min kawai banyi tsofar da zan rasa mijin aure ba, ka barni da zunufi guda 蓷aya mana, Uhm kasan me nake a duk sanda bu茩ata tazo min? Da kaina nake biya kai na bu茩ata ina kuka da hawaye na, ko iya Wannan ya isa ya kaini wuta, balle kuma ace ina bin maza dan Allah Abbu ka tausaya min ka samu magani or divorce me" zubewa tayi a wajan tana kuka da wani 茩arfi kuma tace "i need my divorce paper Abbu wlh na gaji, na rasa 蓷ana gashi ina son rasa raina haba" kasa magana Abbu yay key car 蓷insa kawai ya 蓷auka tare da ficewa daga cikin gidan ko babbar riga bai sanya ba, domin shi a yanzu gani yake kamar damuwarta da sau茩i akan nashi damuwar.

A hankali Akeem yake sakkowa fitowa daga cikin Elevator yana tafe yana sauraran abinda p.a yake cewa a hankali ya sauke Ajjiyar zuciya, kafin ya kalli p.a da sauri p.a ya sauke idanuna 茩asa saboda wani irin jaa da idanun Akeem sukai ga yadda jijiyoyin kansa suka tashi, shafa kansa kawai yay tare da zuba hannunsa cikin aljihun wandonsa yana tafiya cike da kamewa da haiba ga wata zallar nutsuwa, amma duk wanda ya kalli Akeem yasan cewa ya 蓷an fa蓷a ga wani haske da kwarjini daya 茩ara amma ramarsa na son fallasa shi.
P.a ne yace "Sir wasi茩ar gaggawa muka samu daga 茦auyen Wudil, akan barazanar da ake musu na filayansu, yanzu har an fara cire masu albarkatun noma, kuma mun samu labarin ana gab da fara gina wannan babban company na haramtattun Drugs, babban abin tashin hankalin shine..." Shiru yay ya 茩asa 茩arasawa saboda tsoran da yake ciki da kuma fargabar halin da Akeem zai shiga a lokacin daya san abinda yake faruwa da gudan jininsa kuma farin cikinsa, wanda dukkan abinda ya zama ta dalilinsa ne daya kawo sa wannan duniyar wanda har zuwa yanzu ba kowa ne yasan cewa Shine mahaifinsa ba, daga cikin kowa hadda su kansu iyalan Bukar Bello domin suna rayuwa da Akeem akan cewa jinin jikin Bukar Bello.
Tsayawa Akeem yay a hankali kuma ya 蓷an 茩an茩ame jikinsa saboda wani irin jiri dake neman 蓷aukan sa, cike da jarumta ya bu蓷e bakinsa a hankali yace "uhm mene? Me kake 蓳oyewa?" Shafa kai P.a yay yace "daman, nace uhm" wani irin razananiyyar tsawa Akeem ya dakawa P.a yace "P.a I'm i ur mate? Eh?" Jikin P.a na rawa yace "I'm sorry Sir nace ko za kazo muje 茩auyen yanzu? Olrdy na gama shirya tafiyar" wata 茩yakkyawar zufa ce ta shiga yankowa Akeem duk da 茩wantaccen hadarin dake garin da kuma tarin A.cn dake Ka蓷awa, ajjiyar zuciya ya sauke tare da yin gaba bai ce komai ba, da sauri P.a yace "please Sir kazo muje kafin lokaci ya 茩ure akwai matsala ne" idanunsa a rufe cikin tarin gajiyawa da maganar P.a Akeem yace "what's the problem?" Kai p.a ya 茩ara saukewa cikin ka蓷uwa yace "kazo muje dai frist" da wani irin zafin nama Akeem ya sha茩i wuyan p.a jikinsa na rawa yace "P.a tell me what's the problem Meke faruwa a Wudil" cikin fitar hayyaci P.a yace "An...an kashe Baf.....

*TSINTACCIYA*
NRML GRP 鈧�300
VIP: 500 SAFE YAMMA POSTING
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616

*NOTE*
NRML GRP POSTING BA KULLUM BA馃し馃従鈥嶁檧锔� IDAN ZAKI SAI BOOK 茒INA DOMIN KI FITAR NA YAFE NA FA茒A MAKU ZALLAR SOYAYYA NE A WANNAN BOOK 茒IN MAI TSAYAWA A ZUCIYA.

*FITATTU HU茒U馃敟*

BA茦AR FATA
AutaR ManyA

DATTIJON ARZI茦I
Real ladingo

SULTAAN
Mss flower

gaba 蓷aya 鈧�800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank masu tura kati 08167888934 ga 拼an uwa na Niger +22796515805 zaku tura Evedance of payment a nan 08142105218
Chapter 28 · 0% Book details