← Book details Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 105 OF 116

Sashe 105

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Tsintacciya is not free contact to subscribe
08119237616
3/18/22, 20:28 - Buhainat: 115-116
Wata 茩yakkyawar bugawa zukatansu sukai a lokacin 蓷aya kuma da茩i茩o guda, kana kuma cikin tashin hankali mamaki, da kuma Zallar ta'ajjuji suke kallon Asheer wanda a yanzu yake fa蓷in sunansa na Gsky wato BARRISTER ADNAN BUKAR BELLO, MD ADNAN KUMA A COMPANYN HERO.
Kada daurewa Mami tayi jikinta na rawa ta mi茩e tana fa蓷in.
"My son Adnan tunda na ganka nasan cewa na haè“·u da è“·ana amma ganin yadda babu wanda ya nuna hakan na Hqr"
Kallonta kawai yay idanunsa na sauyawa, al茩ali ya buga guduma kowa yay shiru.
Bayan Adnan kuma Asheer ya gabatar da kansa, al茩ali ya bu茩aci lauyan masu tuhumar Akeem da laifin lalata albarkatun noma, Mi茩ewa yay tare da fa蓷in.
"Sunana Bar Subash Kamil nine lauyan masu 茩ara" 蓷an rubuce rubuce al茩ali yay kana ya kallesa yace "Akwai wani 茩arin bayani da zakai kafin ko wanne sashe ya gabatar da shaidu" shiru yay yana kallon inda su Tijjani suke wanda gaba 蓷aya hankalinsu ya tashi da jin abinda Adnan yake fa蓷a, me hakan yake nufi kenan? Asirinsu zai tuno tunda shine yazo a lauyan Akeem ko mene?
Bar Subash yace "Ya mai girma mai Shari'a kamar yadda ka sani kowa ya sani, ana tuhumar Akeem da laifin lalata albarkatun noma ne dukkan jama'ar Wudil da kuma kisan mutane wanda ba suji ba basu gani ba, ya shige tuhuma domin kowa yasan a watan nan aka tabbatar da Akeem a matsayin ministan noma, kenan daman ya nemi mu茩amin ne dan ya aiwatar da 茩udirinsa ta hanyar yaudarar mutane da wani banzan taki..." Da sauri Bar Adnan yace "Ya mai girma mai Shari'a a fa蓷awa lauyan wanda suke 茩ara ya tausasa kalamansa ga wanda ake 茩ara,domin zargina kawai ba'a tabbatar ba" jama'ar wajan ne suka fara surutu musamman jama'ar Wudil suna zagin Akeem, da 蓷an 茩arfi al茩ali yace "Is an order, Duk wanda ya sake magana zai amshi hukunci, Lauyan masu 茩ara ka kiyaye harshen ka" 蓷an rankwafar da kansa Bar Subash yay alamar zai kiyaye kafin ya 蓷ura da "mene yasa tun kwanaki jama'ar da suke neman taimako a wajansa ya茩i taimaka masu? Daman ya shirya wata gadar zare wacce yake jiran lokacin kunceta yayi kenan ko? Muna da cikakkun shaidu domin muna photonan motar da aka kai farar a ciki, idan Court ta ban dama zan gabatar da Wannan photo nan"
Ya fa蓷a 蓷an du茩awa, al茩ali yay rubutu yana fa蓷in "Court ta baka dama" wani 蓷an sanda ya kira ya amshi abu a hannunsa photocopy na photon motocin ne, ya bawa wani maga takarda shi kuma ya mi茩awa al茩ali.
Bar Subash ya 蓷ura da fa蓷in "Wannan sune motocin da suka shiga garin Wudil da niyyar taki ne ciki, alhalin yaudara ce kawai ba takin bane anyi hakan ne da cimma wata manufa, da Wannan nake cewa ayi gaggawar yanke wa wannan azzalumin masu lalata wa jama'a siyasa da muguwar zuciyarsu hukunci bisa 茩wararan shaidu dana gabatar"
Akeem dake tsaye a inda ake tsare masu laifi ya è“·aga kai ya kalli Bar Subash suka haè“·a ido kallon zaka gane kuranka yay masa.
Yayinda kuma Bar Adnan yaywa Bar Subash kallon baka da hankali, bayan dugun rubuta al茩ali yace "Bar Adnan Bukar Bello ko akwai shaidun da zaka bawa wanda zai iya wanke Dr Abdul-hakeem Bukar Bello daga zargin da ake masa?"
Mi茩ewa tsaye Bar Adnan Bukar Bello yay yana mai kallon Al茩ali kafin yace.
"Ya mai girma mai Shari'a kafin gabatar da shaidu na ina son yiwa Bar Subash Kamil tambayoyi idan Court taban dama"
Gumi ne ya karyuwa Alhj Atiku shi kuwa Bar Subash bai tsammaci komai ba, al茩ali yace "na baka dama idan har tambayar tana kan tsarin da muke kai?" Murmushi Bar Adnan yay yace "Ngd" kallon Bar Subash yay kana yace "kasan wa 拼an can 拼an sandan ne?" Da sauri Tijjani yay 茩asa da kansa yana addu'ar Allah yasa Bar Subash ya amsa da "eh" kallon tsaf yay musu kana yace "ban san su ba" Bar Adnan yace "Kenan basu suka 蓷auke ka matsayin ka karesu ba kenan? Duba da cewa sune suka kama Dr Abdul-hakeem Bukar Bello da Wannan zargin" kai tsaye Bar Subash Kamil yace "basu bane" jinjina kai kawai Bar Adnan yay yace "zaka iya zama Ngd".
Kallonsa ya mayar wajan al茩ali yana fa蓷in "Ya mai girma mai Shari'a ni ban san mene ya kawo Bar Subash Kamil cikin Wannan 茩arar ba duba da cewa wanda ake magana akan su yace bai ma san su ba, bare ace sune suka 蓷auke sa matsayin lauyan da zai kare su, idan basu bane kenan su waye?" Ya fa蓷a yana kallon Tijjani yana Murmushi kafin yace "Shikenan koma mene tunda ya sako kansa ciki it's okay, idan Court ta bani dama ina son gabatar da shaida na na farko" al茩ali yace Court ta baka dama.
Bar Adnan ya bu茩aci ganin Al'kaseem wato P.a, fitowa yay ya tsaya kafin yace "Malam mene sunanka?" P.a ya fa蓷a kafin yace "Eh ni P.a 蓷in Sir Akeem ne a ma'aikatar sa mai suna Akeem better farming institute, ma'aikata ce wacce take wayarwa da masu karantar Agriculture musamman 蓳angaren noma kai, muna koyar da yadda ake numa a ilimance da kuma taimakon manoma duba da cewa yanzu noma shine tushen arzi茩in Najeriya ga wanda ya gane hakan, mun jima muna samun tarin wasi茩o ta e-mail namu daga garin Wudil akan wani company da ake son kafawa a can na Drugs, kuma kafuwar companyn dai-dai yake da rasa dubban rayuka..." In shot ya basu labarin abinda yake faruwa..
Innalillahi wa'inna ilaihir mutanan wajan suka shiga fa蓷a, mamaki kuwa hana Dad fa蓷in komai yay duk da cewa bashi da wani hurumi akan hakan amma gwamnan jihar garin yay wasa da har hakan ya kasance kuma hakan ba zai ta蓳a faruwa ba sai da sanya hannun wasu shugabanni...
Bar Adnan yaja numfashi kana ya kalli P.a yace "A lokacin mene yasa baku kai maganar zuwa sama ba?" Kai tsaye p.a yace.
"Bamu da wani evidence, irin haka kuma kafin ka kama 蓳arawo sai 蓳arawo ya kamaka".
"Yanzu kenan kun samu hujja?" Cewar Bar Adnan kai p.a ya 蓷aga alamar "eh" Bar Adnan yace "tana ina?" Akeem ya nuna yace "Ducoment 蓷in yana wajansa" dafe kai Akeem yay lokacin da aka bu茩aci ya bada ducoment nan ya tuna ya bawa Adnan 蓷in ai, Murmushi kawai Bar Adnan yay yace "I understand" ya fa蓷a yana nufar wajan jakarsa, sai a lokacin Tijjani yaja numfashi sbd Ducoment 蓷in yana hannunsa wanda Bar Adnan 蓷in ya bashi.
Wani ducoment ya è“·auka tare da buè“·ewa ya shiga duba abin ciki, duk wani illar companyn yana ciki da kuma mugwayen camecal è“·in da Za'ai amfani dashi, wanda zai lalata ruwan Wudil da kuma hunhun Mutum..
Maga takarda ya bawa shi kuma ya bawa al茩ali, ga sunan mutane guda uku nan Abdul-茩hadir Azeem, Tijjani, sai kuma Alhj Atiku.
Sosai Al茩alin yay mamaki yace "Ba Abdul-茩hadir Azeem ya rasu ba?" P.a ya 蓷an dur茩osa yace "Eh! Haka ne, kafin rasuwar ai komai ya kammala ko wanne akwai signing nasa a ciki" da sauri Tijjani yace "茩arya ne Wannan ba ducoment 蓷in bane?" Yama fallasa kansa ba tare daya sani ba..
Alhj Atiku kowa kansa kawai ya sunkuyar yana mai wani 蓷aci a ransa, Al茩ali yace Tijjani ya fito, ba musu yaje ya tsaya yana fa蓷in..
"Ko mene aka shirya ai da sanin Asheer 蓷in, domin yana 茩ungiyar mu hatta Wannan ducoment 蓷in da Akeem ya basa mu ya bawa" Murmushi Adnan yay yace.
"Ayyah! 茦ila baku karanta ducoment 蓷in da kyau ba, amma yanzu idan yana wajan ka duba" 蓷auka yay abinda ya gani ya girgiza tunaninsa ganin yana neman yarda ducoment 蓷in yasa Adnan ya amsa.
Ya bayar aka bawa al茩ali rubutun Tijjani ne ra蓷au ina yace.

_Na yarda na amince nine na bada umarni a kashe Ayub Bello Abdul-hakeem, akan tuna mana asiri da zaiyi_
Daga 茩asa kuma rubutun Alhj Atiku ne yace.

_Nima na amince ko mene ya faru da sanya hannun na a ciki na wajan kashe Ayub Bello Abdul-hakeem, babu ruwan Asheer Ahmad Adil a ciki_

Sai rana, lokacin, da kuma sa hannu.
Chapter 105 · 0% Book details