← Book details Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 116

Sashe 16

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A can gida kuwa su Akeem na fita Akeela ta fito a sanyaye kamar wata munafuka tana sanye da wata ha蓷a蓷蓷iyar open abaya blue black ta 蓷ura wata hula mai gashi a kanta, cikin nutsuwa ta 茩arasa shigowa ciki ganinta yasa Ummi fa蓷in "Daughter kin fito?" 茦asa tayi da kanta tana wasa da yatsun hannunta Mi茩ewa Mami tayi tare da barin main Parlo 蓷in gaba 蓷aya ta蓳e baki Didi tayi tace "to ita dai rayuwar guda nawa take? Ban dai gantalewa da son zuciya irin na mutum, idan ka ri茩e 蓷an wani baka san wazai kula da naka ba fisabilillahi mugun abu 茩arara" Murmushi Ummi tayi tace "have a sit daughter" Afaf ce ta kama hannunta tana fa蓷in "Ummi wallahi tsoran Hamma Akeem take kamar ranta" ta蓳e baki Aleema tayi tace "ba dole ba, mutum sai fa蓷a da miskilanci wallahi gabana har fa蓷uwa yake idan na jisa kai wallahi munyi missed Hamma Adnan Allah ya dube mu" Ummi dake Mi茩ewa domin ha蓷a lunch tace "Za kuyi bayani bari yazo" da sauri Didi tace "Tsila (Akeela) ke dai babu ruwanki da shiga tsabgar wannan mutumin kada kuma ki biyewa su Shimam wallahi shawara nake baki bani da mugun abu ko ka蓷an" ita dai Akeela da idanu kawai take kallonsu kafin tai magana taji 茩amshin turarensa da kuma zazza茩ar muryarsa yay sallama cikin parlon Abbu na bayansa da sauri ta kulle idanunta 茩irjinta na wani irin bugawa, babu wanda ya kalla cikin parlon part 蓷in Mami ya nufa tana zaune a Parlon ta watching TV Akeem yay sallama Murmushi tayi tace "wlcm Hero" shigowa yay tare da zama saman sofa yana 蓷an lumshe idanunsa kafin a hankali yace " Ma'ul khair Mami" Murmushi tayi tace "yawwa yaya aiki?" Yana lumshe idanunsa yace "Allahamdulillah Mami" kafin Mami tayi magana Amani ta shigo tare da fa蓷awa jikinsa tana fa蓷in "Abbie na" satar kallon Mami yay yaga basu take kallo ba da sauri ya rungume Amani yana bata peak a goshinta yace "little na" dariya tayi tace "Abbie na kayi kyau kamar new Aunty" ware idanunsa yay irin bai gane ba 蓷in nan tace "Abbie Anuty Akeela tana da kyau" ha蓷e fuska yay yace "賱丕兀乇賷丿丕賱卮賵卮乇丞" (ban son surutu). Shiru tayi masa domin tasan halin Abbien nata mi茩ewa yay Mami tace "Uba da 拼ar duk babu kunya ka daure dai kayi wani Auran a samu more children's" shafa fuskarsa yay tare da 蓷aukan Amani ya fita, ita ka蓷ai ce a parlon duk sun tafi taya Ummi shirya Lunch can nesa da ita ya zauna domin yunwa ya keji shiyasa ba zai iya komawa part 蓷insa ba, bu蓷e ido tayi a hankali tare da sauke ganinta a kan 茩wantaccen sajansa wanda yay mata masifar kyau bata ta蓳a ganinsa da manyan kaya ba kenan sai Friday Friday yake sawa? Ta tambaya a ranta, wani irin sahihin kyau yay kamar Balarabe Amani dake jikinsa ta zame tace "Abbie ka ganta tana da dimples irin nawa da naka Allah" Murya can 茩asa dai-dai kunan Amani yace 貙兀賳鬲" 廿噩賱爻 賲毓鬲夭賱丕" Wato _Ke! Zauna dai-dai_ jin abinda yace tayi shiru tare da komawa ta zauna tana jan gemunsa.
Fitowa Abbu daga part 蓷insa idanunsa akan Akeela ganin Akeem zaune a parlo abinda bai ta蓳a ba kenan yasa kawai ya nufi dinning room gently Akeem ya mi茩e da sauri Amani ta zame hannunta ta nufi wajan Akeela ogan kuwa tunda ya zauna bai kalleta ba, tana jin Ummi na kiranta kasa tashi tayi domin jinta take wani uncontactable a cikin su.
Bayan sun kammala yin lunch 蓷in Akeem ya haura sama Abbu kamar yay ihu ya keji domin tun safe bai samu damar yin magana da Akeela ba bare yaga 拼ar shagwa蓳ar data saba yi masa.
Da daddare bayan sallar Issh膩 duk suna zaune a parlo iya yaran Aleema, Afaf da kuma Akeela Amani tuni tayi bacci ya jima da shigowa amma gaba 蓷aya basu san ya shigo ba hankalinsu na kan film 蓷in This is fate da ake na karan da firita, gyaran murya yay yana zuba hannayensa a cikin hannun jallabiyar jikinsa da sauri gaba 蓷aya suka juya tare da kallonsa a kusan tare da Afaf da Aleema suka shiga fa蓷in "lailatan Sa ida" wato barka da dare ha蓷e fuska Akeem yay cikin wata tsawa yace "duk Shegiyar dana 茩ara gani da Wannan kayan uhm" ya fa蓷a yana duban 茩ananun kayan dake jikinsu bakin Aleema na rawa tace "Ayyah Hero banmu 茩ara sawa" wata tsawa ya daka mata yace "ku 蓳ace min da gani" Akeela tafi kuwa firgita jikinta na wani irin 蓳ari ta mi茩e zata gudu da wani irin sauri yasa hannunsa ya ri茩e wist 蓷inta tare da wani irin juyo da ita ya ha蓷ata da.....

馃槀 nifa na rasa gane kan bawan Allan nan Akeem what de you nufinka eh? Remain 1 page free pages ya 茩are 馃し馃従鈥嶁檧锔�.

*TSINTACCIYA*
NRML GRP 鈧�300
VIP: 500 SAFE YAMMA POSTING
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616

*NOTE*
NRML GRP POSTING BA KULLUM BA馃し馃従鈥嶁檧锔� IDAN ZAKI SAI BOOK 茒INA DOMIN KI FITAR NA YAFE NA FA茒A MAKU ZALLAR SOYAYYA NE A WANNAN BOOK 茒IN MAI TSAYAWA A ZUCIYA.

*FITATTU HU茒U馃敟*

BA茦AR FATA
AutaR ManyA

DATTIJON ARZI茦I
Real ladingo

SULTAAN
Mss flower

gaba 蓷aya 鈧�800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank masu tura kati 08167888934 ga 拼an uwa na Niger +22796515805 zaku tura Evedance of payment a nan 08142105218

*SARAUTAR MARUBUTA*
2/2/22, 08:53 - Buhainat: *馃寛TSINTACCIYA馃寛*

FITATTU HU茒U馃敟

_Will Akeem ever fall for Akeela? The way she has fallen for him??_

http://wa.me/+2348119237616

EPISODE1锔忊儯3锔忊儯
Jikin bango da sauri kuma ya saketa jin foot steps alamar wani zaizo, kama hannunta yayi ba tare daya kalli fuskarta ba ya fara janta zuwa upstairs Akeela tsoran da yay mata yawa ne yasa ko magana ta kasa,
Jikinta ya 蓷auki 蓳ari sanin bata da wani mataimakin sai Allah yasa tabi bayansa babu gardama amma tuni hawaye ya fara bin kyakykyawar fuskarta,
Da wani irin 茩arfi cike da Zallar mugunta yake janta zuwa samansa, suna isa bakin 茩ofa ya sanya fararan hannunsa masu 蓷auke da wasu kwantaccen gashin dogwaye luff dasu, cikin nutsuwa ya mur蓷a handle 蓷in 茩ofar tare da turawa tsayawa yay bakin 茩ofar still bakinsa na motsawa alamar tasbihi yake, idanunsa ya bu蓷e sosai tare da saukewa a saman la蓳蓳anta wanda suke jajirrr dasu sunyi pink yirrrr dasu, da sauri kuma ya 蓷auke idanunsa yana ta蓳e fuskarsa shiga cikin parlon nasa yayi, Akeela kanta a 茩asa ta ri茩e bakin buhhh 蓷inta wacce ta tsaya mata iya cinyoyinta gaba 蓷aya fararan dogayen 茩afafu wanta ana ganinsu, wani ajjiyar zuciya ta sauke tana 茩ara 茩am茩ame Jikinta bakinta na rawa sosai, ba tare da tunanin komai ba taji ya sanya hannunsa tare da fisgarta zuwa cikin parlon nasa, maida 茩ofar yay ya rufe binta yay da kallo from head to toe kafin a hankali ya shige zuwa ciki,
Kai tsaye wajan fridge 蓷insa ya nufa a hankali ya dur茩usa tare da sanya hannunsa ya bu蓷e fridge 蓷in power horse ya 蓷auka tare da ice cream da cake wanda cinsu ya zame masa kamar masifa.
Saman doguwar kujera yaje ya zauna tare da zube kayan hannunsa a kan center table, cikin nutsuwa ya sanya hannunsa ya zame jallabiyar jikinsa nan da nan mur蓷a蓷蓷an jikinsa ya bayyana, ko ina na jikinsa a mur蓷e yake Musamman Physique chest 蓷insa ga wasu manyan nonuwa da yake dasu nipples 蓷in nan sunyi yirrr dasu, tsakiyar 茩irjinsa duk gashi ne wanda sukai masa kyau mati茩a.
Cake 蓷in ya 蓳are a hankali yay Bismillahi tare da bu蓷e bakinsa ya sanya, za茩i da kuma da蓷in cake 蓷in ya haddasa masa lumshewar idanunsa yana sauke ajjiyar zuciya, baya yay tare da jingina da jikin sofar gently kuma ya mi茩a hannunsa ya 蓷auki remote ya kunna channel 蓷in N.c.c ya fara kallon Labarai gyara zama yay sosai ganin an nuna zaman majalisa wanda ake a babban zauren Majalisar Dinkin Duniya da ke birnin New York a 茩asar Amurka KENA BETANCUR POOL/AFP.
Idanunsa ya buè“·e sosai ya zubawa zauran idanu wanda ake taron cikinsa wato United Nations.
Shugaban zauran Akeem ya kalla mai suna Abdul-茩hadir Azeem (Chief of Staff) fuskar mutumin babu walwala kana kallonsa kasan ba kirki zai ba, a hankali kuma aka nuno shugaban lafiya wanda yake fa蓷in.
"June 19th was officially designated as World Sickle Cell Awareness Day,The international awareness day is observed annually with the goal to increase public knowledge and an understanding of sickle cell disease, and the challenges experienced by patients and their families and caregivers, kowa ya san cewa wannan rana a ita ake Wannan taron kuma ake tattaunawa da masu ciwon skila tare da family nasu, while mun ware manyan likitoci guda mace è“·aya namiji è“·aya wanda za suyi muhimman bayani akan wannan ciwo na sikila, mutum na farko shine Dr Abdul-hakeem Bukar Bello, sai kuma Dr Meema Ahmed Adil President's daughter, wanda za'ai taron ne a babban asibitin dake Nigeria a garin Kano wata Asibitin Murtala Muhammad, Wannan zaure na United Nations ya ware adadin kuè“·aè“·en kimanin 100.25m domin taimakawa masu wannan ciwon" shiru yay saboda tafin da aka è“·auka.
A hankali Akeela ta buè“·e idanunta tare da sauke idanunta akan cineme ta kalli mutumin dake bayani, she's was shock da taji labarin domin kaf Duniyar nan ta è“·auka cewa ita è“·aya kawai take da wannan wahalalliyar ciwon.
Samun kanta tayi da son jin ragowar zan can, ana August gashi ance june kenan da sauran lokaci sai wata shekarar ma, cos already time ya shige.
A hankali Akeem ya è“·auki ice cream è“·in ya fara sha, a ransa yana ta tunanin Wacece Dr Meema ganin irin wannan sabgar bai damesa ba yasa kawai ya cire tunanin hakan a ransa.
Shi ya riga daya mance da itama gaba 蓷aya a 蓷akin, hakan yasa yaci gaba dayin abinda ya shafe sa, a lokacin kuma tunanin 茩auyen ne a ransu ya 蓷auki niyyar a wannan weekend 蓷in zai je yaga Meke going.
Chapter 16 · 0% Book details