Sashe 104
Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
sam babu walwala tafi kullum kamewa har wani jaa tayi. Yana kallon Mami ya share ta kai tsaye kuma part 蓷in su Akeela ya nufa, lokacin daya shiga ya samu Akeela kwance ta rufe idanunta hannunta yana kan lafaffan cikinta da alama shike mata ciwo. Fitar Ummi yin Sallah kenan ya shigo, ganin su Aleema yasa a ta茩aice yace "ke kije waje ana kira, ke kuma yi waje" fita duk sukai Aleema ta nufi wajan p.a ita kuma Afaf ta nufi part 蓷in Laylerh.. Yana zuwa ya tsaya kanta a hankali yace "Hubb" saukar Muryarsa da taji yasa ta 蓷an bu蓷e idanunta tana kwa蓳e fuska suna ha蓷a ido ta sakar masa kuka tana juya masa baya.. Zama yay kusa da ita ya jawota jikinsa yace "sorry Hubb zo naji Meke damunki" ya fa蓷a yana rungome ta, luff tayi jikinsa tana sauke ajjiyar zuciya tare da sha茩ar 茩amshin turarensa, tsora mata Maraitattun idanunsa yay yana mamakin yadda tayi wani mahaukacin fari har wani kure take. Kanta ya shafa a hankali ya 茩ara shigar da ita jikinsa ganin yadda gaba 蓷aya jikinta ya saki. Cikin nutsuwa yace. "Hubb issues sun hana mu sakewa in sha Allah nima 蓷auke ki zan mubar 茩asar nan kinji" shiru yaji hakan yasa ya le茩a fuskarta 蓷an ware idanunsa yay ganin ashe bacci ne ya 蓷auke ta. Yana nan zaune gudun kada ta tashi har Ummi ta shigo yi yayi kamar mai Bacci, Murmushi Ummi tayi a ranta tana jin da蓷in yadda Akeem yake son Akeela 蓷in. Zatai magana taji ance. "Uban me idanuna yake gane min, wacce kalar lukutar rashin kunyace wannan nake gani da tsakar rana" Didi ta fa蓷a tana yin wajan Akeem Baba Rabi dake bayanta ta shigo a sanyaye tana rarraba idanu, Akeem kuwa yana jin Didi a ransa yace "kai Wannan mata" Ummi ce tace "Didi kiyi bacci take" ha蓳a Didi ta ri茩e tace "a'a wlh Wannan zallar batsa ce Meye wani ko kunya babu sbd da salon nuna cewa shi 蓷in fitsararre ne" Hannu tasa ta mintsini Akeem da 蓷an sauri yace "Auchhhiiii waike matar nan ina ruwanki ne" Didi tace "wlh Ubanka Bukari yay min ka蓷an bare kai tashi maza ka 蓳ace min" Kwantar da Akeela yay a hankali kafin ya kalli Ummi dake hararsa yace "Meke damunta ne?" Ummi tace "ban gwadata ba, sai yanzu amma dai amai take sosai da kuma yawon bacci bata cin abinci" "Uhm" kawai yace yana sakin Murmushi, yana fita Ummi ta 蓷auki fitsarin Akeela data gwada 蓷auka 蓷azo ta fita dashi, kai tsaye kuma mota ta shiga zuwa asibitin dake cikin Villa 蓷in... Tana zuwa aka amshi fitsarin da kuma jinin aka shiga lap, tana nan zaune har result ya fito amsa tayi kallon farko taga ansa positive ware idanunta tayi sosai taga ansa pregnant na kwana 7, wato Wannan rabon dake kusa Shine yay silar mutuwar mahaifin Akeela wanda baya 茩aunar auren, Al-hakkamu kenan bowayi gagara Misali idan Ubangiji ya 茦addarar faruwar abu babu wani bawa daya isa ya hana. Likitan ne ya kalli Ummi yace "Amma yana da kyau ko wacece a saurara mata domin naga ba lafiya gare ta ba, kuma a yanzu haka bata da ishasshen jini" Murmushi Ummi tayi tace "Thank you Dr" Ta fa蓷i hakan tana fita. Lokacin data dawo a tsaye ta samu su Aleema da P.a sannu da dawowa sukai mata kafin P.a ya kalli Aleema yace.. "Gimbiya ta zan tafi" 蓷an hararsa tayi tace "kasan bana gajiya da kallonka ko?" Murmushi Yay mata yace "I knw kwana nawa ne" tace "haka ne kam, thank you" yana shiga mota yace "I love You" tace "I love You too" tana tsaye ya shiga mota ya fita zuwa wani binciken nada ban. Ummi tana shiga ta samesu a main Parlo suna lunch, harda Akeem wanda ya sauya kaya bayan yayi Sallah, kansa a 茩asa yana sipping tea ga plates na abinci a gabansa, zama tayi sai da kowa ya gama cin abinci sannan Ummi tace. "Allhamdulillah ina taya Wannan alhalin murna samun 茩aruwa da zamuyi" gaba 蓷aya suka kalleta hadda Aalam, Akeem kam har yanzu kansa yana 茩asa Mom tace "Ikon Allah wacce 茩aruwa" result 蓷in hannunta ta mi茩awa Mom tace "Akeela is pregnant na 1week, ranar da mahaifinta ya rasu a ranar ne ta samu ciki" wani mugun salati Didi ta rafka tana fa蓷in "yanzu Allah sai da Audil yaywa wani Yarinyar ciki a gidan iyayenta, wacce masifa ce Wannan?" Jikin Akeem na rawa ya mi茩a hannunsa ya amshi paper 蓷in lokacin da idanunsa ya sauka akan cikin wani irin zamewa yay tare dayin sujjada ya shiga yiwa Ubangiji kirari, kana kuma ya mi茩e da sauri ya nufi part 蓷in Akeela tana kwance tana bacci yana zuwa yasa hannunsa ya 蓷agata sama ya shiga juyi da ita wanda yasa ta farka daga baccin, rungome ta yay yana fa蓷in. "Allhamdulillah ma sha Allah, thank you so much Hubb zan 茩ara samun wani 蓷an daga cikin wacce nake so, ina son Amani sosai har raina duk da cewa bana son mahaifiyarta yanzu kuma matar so zata haifa min wani 蓷an Allahamdulillah gsky I'm lucky" Kallonsa kawai take tana lumshe idanunta ba tare data fahimta ba, zama yay yace "Hubb ciki ne dake kina 蓷auke da gudan jini na" dam haka 茩irjinta ya buga 茩asa Magana tayi sai ta ja idanunta ta lumshe, yana zaune yana ta mata surutai da addu'a kala kala, kalamar so kowa ba'a magana har Mom ta shigo da cup 蓷in kunun tsamiya ai kuwa sosai Akeela taji da蓷in kunun kamar me. A ranar aka 茩ara mata jini leda biyu, aka gama komai gobe za'a shiga Court, tana manne jikinsa jikinta yay zafi sosai duk da yana mata body connection amma sosai zazza蓳i ya takura mata, sai kuka take masa shi kuma yana rarrashinta har Subhi idannunsu biyu, sai da tayi sallah sannan zazza蓳in ya sauka sukai bacci. Karfe 9:00 Court ta cika ta jama'a a nan kuma suka samu labarin akan hanyar zuwan Barrister yay ha蓷ari ya mutu, Akeem na jin haka yasan wannan abin shiri ne. Gashi babu wani barrister a kusa, Tijjani da Alhj Atiku dake cikin Court sunyi 蓳adda kama sukai Murmushi. Al茩ali yace "Muna jiran lauyen da zai kare wanda ake zargi" daga bakin 茩ofa sukaji ance "Nine mai kare Dr Abdul-hakeem Bukar Bello" juyawa sukai gaba 蓷aya ganin Asheer yasa Meema tayi Murmushi gaba 蓷aya mamaki sosai har Mami dake wajan, 茦arasa shigowa yay yaje ya tsaya yana mai gyara zaman kayan jikinsa na lauyoyi yace "Sunana Barrister Adnan Bukar Bello...