← Book details Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 96 OF 116

Sashe 96

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

TSINTACCIYA is not free contact to subscribe 08119237616 3/18/22, 20:27 - Buhainat: 103-104 Transcorp Hilton Abuja shine hotel 蓷in da Akeem ya zura hancin motarsa ciki,a hankali kuma yay parking da ita a parking lot, bayan ya gama parking ya 蓷an kwantar da bayan a jikin kujerar motar yana sauke numfashi a hankali, kana kallon fuskarsa zaka san cewa yana cikin farin ciki, A hankali 茩irjinta ke 蓷agawa yana sauka alamar Numfashinsa dai-dai yake fita, Akeela wacce kanta yake a 茩asa tana son zame hannunta amma ta kasa saboda ya ri茩e hannun sosai, motsin da take ne yasa a bu蓷e idanuna tare da juyawa ya kalleta, ganin yadda ta sunkuyar da kanta 茩asa ne yasa ya 蓷an matse hannunta dalilin hakan yasa ta 蓷aga kanta tare da bu蓷e idanunta sosai a cikin nasa idanun. Suna ha蓷a idanu ya 蓷aga mata gira gently kuma ya manna bayan hannunta a saman bakinsa ya sakar mata kiss tare da fito da harshen sa ya 蓷an lashi fatar wajan ka蓷an tare da yin baya yana sauke ajjiyar zuciya, Cikin 茩asa da Murya irin ta mai bu茩atar wani abun yace "Keelerh my wife" Ya fa蓷a yana juyawa gaba 蓷aya zuwa gare ta, cikin 茩asa da murya fiye data 蓷azo yace. "Daga 茩arshe dai Akeem is yours, ki shirya kula dani please kinji" Idanunta ta 蓷aga a hankali ta kallesa ba tare da tace komai ba, tura mata baki yay tare da shawaga蓳e fuska cikin salon jan rai yana 蓷an ka蓷a mata harshe wanda yake sanya tsigar jikinta tashi yace. "Peto my life" Ware idanunta ta sakeyi cikin tsananin mamaki tace "Ina kasan sunan?" Yana kissing kumatunta yace "the you want to know?" Kai ta 蓷aga masa tana langwa蓳ar da kanta gefe, Murmushi Yay mata yace "ok follow me" Ya fa蓷a yana bu蓷e murfin motar tare da fita, hannunsa zube cikin aljihun ya zaga side 蓷inta, bu蓷e mata 茩ofar yay tare da sanya hannunsa ya ri茩e hannunta, motar ya rufe suka shiga takawa a hankali duk da cewa baby hijab ne a saman abayar da Akeela ta saka ba 茩aramin kyau tayi mata, fuskarta ta fito fess da ita. Kamar su da Akeem ta 茩ara bayyana, cikin reception suka shiga Akeem ya tsaya yana duba meno nasu wani ya cike mai Deluxe Room, 1 King Bed Free WiFi $303k yana gamawa yay masu transfer na ku蓷in kana ya amshi key. Fita yay daga cikin reception 蓷in ya nufi wani 蓳angare na cikin hotel 蓷in mai suna Me and You, babu kowa a wajan da alama kamar shi aka gyarawa, shine a gaba tana binsa a baya, Tana shiga tsakiyar wajan wasu furanni masu 茩amshi suka shiga sakko zubo mata a kanta, 茦amshin furannin yasa ta lumshe idanunta tana jin da蓷in yadda furannin ke zubu mata, Murmushi ta fara yi wanda yasa dimples 蓷inta lomawa, Tsaye yay yana Kallonta cike da so da 茩auna tana tsaye har furannin suka gama sakkowa, Idanunta ne ya sauka akan wani farin glass dake manne jikin wani bango anyi rubutu a jikinsa a sanya WELCOME MRS ABDUL-HAKEEM gefe guda kuma wani photon ta ne da kayan primary school tana zaune ta har蓷e 茩afa tare da sanya yatsarta a baki, a 茩asan an rubuta I LOVE YOU SO MUCH MY WIFE KEELERH, gefe 蓷aya kuma wani photon ta ne tana zaune a Parlo kanta babu 蓷an kwali gashinta ya bazo ya rufe mata gefen fuska, da alama ba'a jima da 蓷aukan photon ba, a 茩asan photon an rubuta. AKEELERH AYUB, DR AKEEM LOVE'S YOU. juyawa tayi ta kallesa shi kuma ya 蓷aga mata gira yana sakin Murmushi, cikin sakin fuska yace "Peto 拼an mata" Juya idanunta tayi cike da mamaki cikin sanyin murya kuma tace "All this for me?" 茦uri yay mata da idanu yana mata wani irin kallo, Tsayawa yay a gabanta tare da kama hannunta ya ri茩e cikin nasa kana ya 蓷an sunkuya ya sumbaci lip's 蓷inta wanda yasa tai saurin rufe idanunta cikin 茩asa da Murya yace. "Being in love with you, I have got to be the luckiest girlfriend in the world. You鈥檙e strong, kind, intelligent and MINE...I know that we just met but, for me, it was the most magical moment I can remember. Let鈥檚 get together again and create more magic" Shiru yay yana sauke numfashi idanunsa na wani irin haske wanda da alama zallar ruwan hawayene a cikin su, he just looking into her eyes yana ganin yanayin yadda take sauraran maganarsa, kuma thank God yana ganin alamar nasara. 茦ara matse hannunta yay a hankali kuma ya matsa kusa da ita sosai, like he's trying to hug her amma bai hakan ba, sai ya zame hannunsa guda 蓷aya tare da 蓷ura shi akan waist 蓷inta ya matso da ita sosai 茩irjinsu na ha蓷ewa waje guda, fuskarsa a saman nata yana kallon cikin idanunta yana 蓷an fesa mata Numfashinsa wanda yasa ta lumshe idanunta a hankali yace. "Ina Sonki Akeelerh, son da ban san adadinsa a Zuciyata ba, Meeting you has been the highlight of my life. I want to spend all my tomorrows finding out more and more reasons to be in love with you.. ki amince na zama wani sashi na rayuwarki zan zame maki komai, ki so ni kwatankwacin yadda nake Sonki dan nasan ba zaki min son da nake maki ba" Hawaye ne masu zafi suka sakko daga cikin idanunsa dai-dai lokacin da nata hawayen ya gangaro akan nata 茩yakkyawar fuskar, cikin nutsuwa ya 茩ara ha蓷ata da jikinsa a hankali kuma ya 蓷an fito da tongue 蓷insa ya 蓷ura akan fuskarta. Da sauri ta sanya hannunta ta ri茩e waist 蓷insa saboda wani kalar tashi gargasar jikinta da sukai, a hankali ya shiga goge all tears 蓷in dake fitowa daga cikin idanunta. Kana kuma ya juyata ka蓷an ta dawo gabansa shi kuma ya koma gabanta, hannunsa yasa gaba 蓷aya akan cikinta tare da har蓷e hannayensa, kansa kuma yana tsakanin shoulder nata da wuyanta yana sauke ajjiyar, karkatar da fuskarta yay zuwa wani waje, a nan mamakinta ya karo wani photon ta ne tana kwance akan bed lokacin da yay mata 茩arin jini, tana kwance tana bacci ta 蓷an rame amma tai kyau sosai sbd hasken da tayi a 茩asan photon an saka. NOTHING GONNA CHANGE MY LOVE FOR YOU. Lumshe idanunta tayi haka kuma hawayen dake idanunta ya kasa tsayawa, ashe haka yake mugun sonta da 茩aunarta? Bata ta蓳a tunanin abin yakai haka ba, gaba 蓷aya mamaki ya gama cika mata zuciya tama rasa mene zatai sai hawaye kawai dake sakko mata. Murmushi kawai Akeem yana 茩ara kwantar da kansa a shoulder 蓷inta kana a hankali kamar mai ra蓷a yace. "If i had to live my life without you near me the days would all be empty, the nights will seem so long with you i see forever, oh! So clearly, i might have been in love before but it never felt this strong, our dreams are young and we both know they wil take us where we want to go, hold me now, touch me now, i don't want to live without you!!!... Nothing gonna change my love for you, you ought to know by now how much I LOVE YOU.." Zame jikinsa yay daga cikin nata a hankali kuma ya dur茩osa akan 茩afafuwansa, tare da sanya hannunsa ya 蓷auki wani 茩aramin box mai masifar kyau, bu蓷ewa yay nan wani zoben 蓷anyan gold ya bayyana, sai 茩yalli yake kallonta yay, yaga har kawo lokacin kallonsa take cike da Mamaki kafin tace. "Before now, i never asked you to marry me, i only asked you to love me till the end of your heart beat, amma yanzu zai nemi wannan a wajanki duk da nasan ko zaki shekara kina cewa baki sona bazan ta蓳a rabuwa dake ba, but i have to do that na baki dama, You will marry me Akeelerh Ayub Bello Abdul-hakeem??" Sharr sharrr hawaye suka zubu mata cikin sauri ta sanya hannunta tare da toshe bakinta, gently kuma ta shiga 蓷aga masa kanta alamar "Yes! I'll marry you" hannunta ya kama tare da zura mata zoben, wanda yaywa yatsarta kyau sosai, yatsar yakai bakinsa tare dayi masa kiss, kana a hankali yace. "Na fara sonki tun farkon da idanuna ya sauka akan ki, time 蓷in kina 茩arama sosai, tun a lokacin nasan akwai wani 苼oyayyan abu tsakani na dake, haka kuma kece sanadin ciwon zuciyata, nama zuciyana al'茩awarin kece matata, kece first and last love 蓷ina, lokacin da aka aura min mahaifiyar Amani, i was shock abin daga sama ya saman, a ranar naje wudil just to see you kuma na kanki lokacin kin girma sosai, daga ranar na shiga damuwa domin auren da Abbu yay min yasa na karya al'茩awarin zuciyata, a haka har na samu matsala da zuciyar, lokacin da naji cewa a kanki Adnan ya fa蓷a ruwa tashin hankali na ya 茩aro, domin duk wanda zai nuna soyayya a gareki idan nasan cewa aure zai iya ha蓷awa na kan shiga tashin hankali sosai Akeelerh, haushin da kuma kishin da nake maki ne yasa duk na sauke a Kanki,kike ganin kamar tsana ce amma i knw what am doing, ina yawan dukan bakinki kin san dalili?" Kai ta girgiza masa yace. "Duk sanda kike min tsiwa abin 茩ayatar dani yake,ban ta蓳a jin haushi ba, idan na gaji ne nake matse lip's 蓷in saboda ba茩in cikin bana da ikon tsotsar sa, hakan yasa nake rama Shau茩in da yake sani, lokacin ki na farko a gidanmu dana sameki a kitchen nace ki rungome ni wlh saura ka蓷an na suma, har na gama fa蓷an ban san mene nake cewa ba, na shiga tashin hankali sosai lokacin dana tabbatar cewa kin tsane ni, sai na samu hanyar da zan iya kusanta zuciyarki da tawa, idan kina saba dani nasan wata rana idan na bayyana a zahiri U most love me, ina son ki sosai Akeelerh dan Allah kice kina so na" Ya fa蓷a yana Mi茩ewa tsaye, kukan da take dannewa yaci 茩arfinta sai kawai ta fa蓷a jikinsa tare da sakar masa da kukan shagwa蓳a tana wani kalar buga 茩afa tare da zagaye hannunta a ququnsa. Idanuna ya lumshe shima hawayen na sakko masa, cikin nutsuwa ya shiga shafa bayanta tare da hura mata iska a cikin kunnanta kana yace. "I love You
Chapter 96 · 0% Book details