← Book details Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 44 OF 116

Sashe 44

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

damuna tayi nisa kayan amfanin gona duk yay kyau,muma kanmu a nan Akeem better farming institute ba kaga yadda namu yay kyau ba, to yaya zuciyoyinsu za suyi idan suka wayi gari akan rushe musu dukkanin amfanin gonakin nasu? Shine tattalin arzi茩in su, dashi suka dogara musamman gonar Baffa wacce tafi ta kowa albarka dubban ku蓷a蓷an da za'a samu ta cikinta yana da yawa" gently Akeem ya zauna akan ha蓷a蓷蓷iyar kujerar office 蓷in nashi, yana juyawa a hankali kafin kuma yace. "P.a kana tunanin na kasa ko?" Girgiza kai p.a yay yace "a'a ko 蓷aya" lumshe idanunsa yay yace "ok just watch and see me zai faru I'm hero ina nan za kaji labarin abinda na aikata,ban san wake son cimma nufinsa akan jama'ar da babu ruwansu ba, amma Tabbas nan da 24hrs zan binciko dukkan wanda yake da sanya hannu akai" yana fa蓷in hakan ya mi茩e ya fita, p.a yabi bayansa a hanya wayar Akeem ta ma'aikatar ta fara 茩ara, daga can 蓳angaren kar蓳ar 茩orafi, jin ba'a 蓷aga kiran ba yasa kai tsaye aka kira number Omar da sauri ya 蓷aga yana mannawa a kunansa, bayan ya gama wayar ya kalli Akeem yace "kiran gaggawa daga Aminu Kano teaching hospital wai zakaiwa wata operation na ciwon zuciya" jin ance ciwon zuciya yasa Akeem saurin kallon P.a kamar bazai magana ba sai kuma ya juya, a tare suka shiga lift suka sakko, 茩asa kai tsaye Masjid dake cikin Akeem better farming institute suka nufa lokacin ana kiran sallar zhur, bayan sun yi Sallah p.a ya nufi cafeteria Akeem kuma ya shiga ha蓷a蓷蓷iyar motar shi ta cikin Ma'aikatar kai tsaye ya nufi hospital 蓷in.... A can gida kowa a wahalarce Akeela ta iya shan Kunun gya蓷ar cikinta nayi mata wani irin ciwo wanda bata ciwon ya zamana nada ban da ciwon data fara, da sauri ya mi茩e ta nufi toilet na cikin parlon ganin hakan yasa Aleema bin bayanta tana zuwa ta sameta bakin sick tana she茩a amai jikinta duk rawa yake, da sauri Aleema ta ri茩eta tana fa蓷in "sorry daman baki da lafiya ne? Ina ke maki ciwo" Sabo da kuka da kuma shagwa蓳a ta saki kuka tana fa蓷in "cikina ke min ciwo da marata" bakinta ta wanke Aleema ta ri茩o hannunta tana jera mata sannu, Abbu kuwa ganin matansa na wajan kawai ya dake yay mata sannu, Baba Rabi ce tace "bari naje 茩ilan ciwon ne ya tashi" ta fa蓷a tana nufar part 蓷in nasu.. da 茩yar bacci ya 蓷auke Akeela bayan Ummi tayi mata injection ta kuma tabbatar cewa m.p ke damunta.. misalin 5 na yamma motar su Ajmal ta 茩ara yin parking a compound 蓷in gidan Abbu, da sauri securityn ya nufe su, a wannan karan Ajmal yana sanye cikin wata ash color 蓷in shadda yay masifar kyau, Karim ne yace "fatan wannan karan me gidan yana nan" Murmushi Securityn yay yace "waccar ranar ina ta kiranku, nama tuna sunan yarinyar da kuke magana" da wani irin sauri Ajmal yace "Allahamdulillah her name" "Akeela" Karim ne yace "Finally wahala da gantali ya 茩are mana wayyooo" Murmushin gefen baki kawai Ajmal yay kafin yay magana Abbu ya fito cikin shirin tafiya office, ganin su Ajmal yasa ya nufi inda suke yana fa蓷in "ba茩i mukai ne?" Karim ne yace "yalla蓳ai barka da safiya" amsawa yay yace "fatan dai lafiya" Karim ne yace "daman Munzo baka nan shine muka dawo akan Maganar Akeela ne wannan yarinyar da muka gani, daman dai..." Shiru Karim yay Abbu kam gabansa ne ya fa蓷i ya dai daure yace "what happened?" Ajmal ne babu ko kunya yace "Dad wlh sonta nake ina son aurenta shine yasa nace zan fara maka magana" Murmushi Abbu yay kafin kuma yace "Ayyah ita yarinyar tuni anyi mata miji ai" kafin kowa yay magana Didi ta fito tace "Ma茩aryaci a 茩ona shi a wuta, ubanwa waye yaywa Tsila miji? A'a wlh haza haramun kai tsaya nan na kira maka ita" juyawa tayi zuwa cikin gida ba茩in ciki da ta茩aici ya kama Abbu sai kawai yay cikin motarsa ya fita, babu jimawa Didi ta dawo hannunta ri茩e dana Akeela, tai wani iri saboda ciwon da tayi amma ta 茩ara haska sosai, tana sanye da abaya mai kyau ta 蓷ura baby Hijab akan abayar kanta a 茩asa sai turo baki gaba take, wata 蓳oyayyiyar ajjiyar zuciya Ajmal ya sauke, da sauri Didi ita kuma ta koma gida, a hankali Ajmal ya nufi inda Akeela take tsaye cikin 茩asa da Murya yace "hello beauty" shiru tayi tana 茩an茩ame Jikinta ganin hakan yasa Ajmal ya 蓷an sunkuya dai-dai fuskarta, dai-dai lokacin da motar Akeem tak shigowa yana shigowa kuma motar da Anup na shigowa a guje, wani tari ne ya sar茩e Akeem yama kasa fitowa daga cikin motar a hankali ta dinga tari yana ri茩e 茩irjinsa kafin kuma ya lafa masa, gently ya fito daga cikin motar kai tsaye kuma wajan su Ajmal ya nufa lokacin Ajmal yana 茩o茩arin ri茩e hannun Akeela saukar hannun Akeem akan bayan Ajmal shine ya hanashi ri茩e hannun Akeela, kafin Ajmal ya 蓷aga kansa Anup kuma ta ri茩e hannun Akeem tare da fa蓷in...
Chapter 44 · 0% Book details