Sashe 68
Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kuyi hqr馃憦馃徎ban iya cewa a yanzu zanna posting sau biyu ba, saboda uzurin dana baku, nasan kune masu supporting è“·ina, haka kuma ba zance na daina posting sau biyu ba, kawai sai yadda kuka gani. Thank you for choosing TSINTACCIYA鉂ã‚ç¬ 08119237616 3/12/22, 00:29 - Buhainat: Cikin shagwa蓳e fuska tace "shine baka zuwa ko?" Ajjiyar zuciya kawai Akeem ya sauke har zuwa lokacin kuma yana ri茩e da ita ya kasa cewa komai, sai Numfashinsa da yake 茩ara zafi, Jin shirun yay yawa yasa ta è“·an bugi kafaè“·arsa kamar zatai kuka tace "uhm say something, kaga unguwa zamu" a è“·an kasalance yace. "Me kika zo yi nan?" Murmushi tayi tace "kaya nazo amsa ai" "wanne?" Shiru tayi sai kuma tace "Wanda mukai shopping" haè“·e fuska yay kamar tana kallonsa yace "dawa?" Tana ri茩e hannunsa tace "Hamma Akeemmm" "owk" ya faè“·a yana è“·an sakin hannunta tare da kama kalbar da akai mata yana murzawa "why do you ask?" Ya buè“·e ido sosai yace "Noting, I Only want to know.... Yau è“·in zaki tafi?" Tace "Eh, naji kamar da Hamma Akeemmm za'a" shiru yay yana jin kamar yabi abinda zuciyarsa ke muradi a yanzu è“·in, how long zai kasance a haka matsayin Aljanin da bata san ko waye ba, tayaya kuma zai fahimtar da ita cewa shine, anya ma zata yadda, numfashi yaja kafin kuma a hankali ya sanya hannunsa tare da kama hannunta yace "Meyasa kike son binsa? Why not Abbu ko wannan saurayin naki?" Tace "Abbu ai babba ne, ni kuma ai bazan bi wani ba, kuma Abbu yana zuwa aiki" tana gama yin maganar yace "shi Akeem è“·in bai zuwa aiki?" Tace "Yana zuwa he's a doctor" Akeem yace "Uhm i see" tace "za kazo can è“·in?" Shiru yay mata abubuwa da yawa sun taro sunyi masa yawa, shirun daya sanya tayi rau rau da idanu kafin kuma tace. "Please mana" still Shiru ya 茩ara hakan yasa ta fara buga 茩afa tare da sakin kuka da è“·an sauri yace "probably" Akeela tana è“·an kwa蓳e fuska tace "Probably? Baza kazo ba bayan za muyi 2days a can" hannunsa ya zame a nata tare da mayar da shi cikin aljihunsa yana gyara tsaiwarsa yace "zan zo" Murmushi tayi tace "tace sai kazo" yace "In sha Allah... Tell me Akeela who is ur first love?" Dariya tayi sosai kafin tace "拼ar yarinya dani tab... I don't love" lumshe idanunsa yay yana è“·an jin sanyi a ransa at least nauyin da zuciyarsa yake masa ya ragu sosai fiye da baya kafin ya è“·an numfasa yace, "Uhm i see.." tace "ehmn ba kaga ganni 茩arama ba" ware idanunsa dake a Lumshe yay yace "Uhm how old are you?" Ya faè“·a yana 茩ara kame muryarsa sosai yadda bazai gane ba tace. "Soon zanyi clocking 18.." shiru yay can kuma yace "can u marry someone 2times ur age?" Murmushi tayi tace "I don't know" baya yaja da è“·an sauri ganin wayarta n 茩o茩arin kawo haske yace "Ok take care of yourself zan tafi" wani iri taji kamar ya tafi tafe "And you too" jinjina kai yay yana tafiya a hankali yace "close your eyes idan kika ganni a haka zaki tsorata" da sauri ta rufe idanunta sosai shi kuma ya shige bedroom yana kunna light è“·in parlon. not too long da tafiyarsa ta buè“·e idanunta lokacin wayarta nayin haske ganin sunan Ummi yasa ta dafe 茩irji tare da faè“·in "Ohhh Dear Lord" da è“·an sauri ta 茩arasa bakin bedroom è“·in tare dayin knocking, Akeem na jinta yay mata banza ganin tana 茩ara 蓳ata lokaci yasa ta tura kanta ciki ba tare da sallama, yana zaune akan sofar dake gefen bed è“·insa lokacin ya è“·auki wata red è“·in Armless ya saka tare da sauya perfume è“·in jikinsa, Ya mi茩ar da 茩afafuwansa gaba è“·aya zuwa kan è“·aya sofar yana Kaè“·awa a hankali idanunsa manne cikin glass yana operating system è“·in, hannunsu ri茩e da HDA fresh fruit Yana sha kaè“·an, tsaye tayi a gefe guda tama rasa ta inda zata fara sai rarraba idanu take gaba è“·aya ta mance da abinda ya faru a Gusto Restaurant domin bashi ne a ranta ba, cikin gajiyawa da tsaiwar da take masa aka yace "have your way idan ba cinye ni zaki ba" baki ta murguè“·a masa kamar yana kallonta yace "Uhm" cikin rashin kunya tace "wai kaban kaya" har lokacin idanunsa akan System abinda bata sani ba duk abinda take yana ganinta hakan yasa bai ma è“·aga kansa ba, ganin yadda yay mata banza yasa tace "tafiya za muyi" a takaice yace "owk" tace "kayan" gently ya ajjiye system è“·in tare da è“·aga idanunsa ya kalleta sosai kamar ba ita ta gama yi masa kukan shagwa蓳a ba yanzu cikin nutsuwa da kamewa yace "kin ban ajjiya ne?" Girgiza kai tayi tace "Ohhu! Nidai haka Ummi tace min" Mi茩ewa yay daga zaunan da yake ya shiga Kallonta frm head to toe, kafin a hankali ya shiga takawa zuwa inda take yana zuwa tana ja baya cike da tsoran Abuja zai mata, Sai da taje bango Ya ya tsaya tana rufe idanunta ya jima yana 茩arewa fuskarta kallo kafin ya ran茩wafawa dai-dai kanta yace "tsammaci abin baki tsammani ba" idanunta ta buè“·e tace "bangane ba" gira ya è“·aga yace "I love You" idanunta ta è“·auke daga garesa tana jinjina 茩arfin halinsa juyawa yay abinsa tare da è“·auko kayan ya bata, amsa tayi tana murguè“·a baki yace "baza kici kin gode ba" hararsa tayi tace "Eh è“·in" tana juyawa da niyyar barin bedroom è“·in yay saurin sanya hannunsa ya kama nata kafin tai magana ya haè“·ata da jikinsa yace "take care of yourself" yana faè“·in hakan ya saketa tare da shigewa bathroom, sandarewa tayi a wajan bata san mene yasa baki è“·aya bashi da kunya ba, fita tayi tana fita Anup taja tsaki Mami kuma ya è“·an kalleta sai Ummi da tace "me kika tsaya yi ne" shiru tayi mata tana shiga part è“·in Didi, ta sameta zaune tana jin Redio, daga tsayan tace "zamu tafi" kallonta Didi tayi tace "to ni daga ni sai ni bani da abinda zan baki Tsila, duk sun barni a gantale da cewa nayi ko kai da 茩afa na kaza ne ana bari na insiyar na samu taro da sisi, Amma shiru kin ganni nan hqr ne dani da kuma tawakkali" murmushi kawai Akeela tayi tare da ficewa lokacin su Ummi sun duba kayan ta zuba mata cikin trolley bag, Baba Rabi tace "ki kula da magani" tace "In sha Allah Mama" Ummi tace "Allah ya kiyaye Aleema ki kula da ita kin san ba saba fita tayi ba" Aleema tace "in sha Allah Ummi bye" fita sukai gaba è“·aya Anup a gaban mota, Mami a gidan tsakiya ita da Afaf Akeela da Aleema a gidan baya, motar su na fita Akeem yaja numfashi tare da juya zuwa cikin gym è“·insa. Asheer ya kalli Dad yace. "Dad tun è“·azo kake son faè“·a min wani abu ka kasa, please feel free Dad na kasa fahimta Meema ta fara ja baya dani tunda ta samu lafiya ina yawan ganin abubuwa a cikin idanuna, 茩wa茩walwata kamar zata tuna min wani abu haka na keji ina jin ciwon kai sosai Dad, so please ka faè“·a min koma mene" Ajjiyar zuciya Dad yay yace "Asheer my son duk abinda na faè“·a ka fahimce ni nasan kana da dauriya banyi kuma hakan dan son zuciya ba, sai dai ina ganin shine mafita sosai" kallon Dad yay kafin yace "In sha Allah Dad" gyara zama yay sosai kafin yace "Asheer a zahiri ba nine mahaifin ka ba, nima tsintarka nayi......" Ya kwashe komai ya faè“·a masa, tun kafin ya gama Magana wata zufa take yankowa Asheer ta ko'ina a jikinsa, tsoro da razani ya ratsa masa kofofin Zuciyarsa cikin damuwa yace "Dad do you mean babu wanda yasan waye ni? Hatta ni kaina ban san wane ni ba? Bani da kowa Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un" girgiza kai Mom tayi tace "kana damu kana da Meema, kada ka damu kanka in sha Allah soon zaka tuna waye kai è“·in" Ajjiyar zuciya kawai ya sauke idanunsa sun cika da 茩walla amma ya kasa fitar dasu, a hankali kuma Dad yace "Kana da Meema, Meema is your wife Asheer" Already Meema ta san da maganar sbd Mom ta faè“·a yana è“·aga idanunsa suka haè“·a ido da sauri ta juya tare da shigewa cikin part è“·inta kunya duk ya cika mata zuciya, shirun da yay yada Dad cewa "fatan zaka amshi Meema hannu biyu tare da 茩addarar data faè“·a mata, domin ban sani ba ko har yanzu akwai Sauran rashin lafiyar a tattare da ita, nayi tunani babu wanda ya dace ya samu auren Meema sai kai saboda sha茩uwa da kukai da juna, ban san mene yasa ba amma Meema da kanta ta za蓳i fuskar da za'a saka maka, wannan kaè“·ai yasa na san cewa akwai dalili, koda baka sonta nasan Tabbas wata rana za kaso ta in sha tashi kaje" Asheer zama yay kamar wani statue, Ba'a san waye shi? Meema matarsa ce? Abubuwan da suke masa yawo a zuciya kenan, wanda kuma suka sanya masa damuwa a cikin zuciyarsa kenan, Mi茩ewa yay ya nufi part è“·in sa, yana zuwa ya kwanta yana al'ajabin abun a kansa tare da matsawa kansa son tunana abinda ya shige. Da daddare Asheer ya dawo daga sallar Issh膩 jikinsa sanye da jallabiya kai tsaye kuma bedroom è“·insa ya shige tare da zama yana danna Wayarsa yana jin yadda kansa ke masa ciwo sosai, Mom dake Parlo suna dinner tace "Meema ki kai masa dinner part è“·insa" shiru tayi kanta a 茩asa sai dai Mom da gaji tace "Maryam dake nake" Mi茩ewa tayi tsaye cike da kunya amma ta kasa cewa komai tray è“·in ta è“·auka lokacin tana sanye da jallabiya ta è“·aura 茩aramin hijab a kanta, a hankali take Knocking 茩ofar daga can ciki yace "come in" kamar ba zata shiga ba sai kuma ta shiga yana zaune lokacin ya zame jallabiyar jikinsa babu riga sai 3gauter a jikinsa, da Sauri ta è“·auke kanta tare da ajjiye tray è“·in zata juya yace "taimakamin da bottle of water Anuty Meema" wata kunya ce ta kamata har lokacin kuma bata kallesa ba, ta nufi wajan fridge ta è“·auko masa mai sanyi guda è“·aya, bashi tayi ya