Sashe 63
Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
08119237616 Tsintacciya na ku蓷i ki biya ki karanta 3/2/22, 20:19 - Buhainat: *_69-70_* Akeela na fitowa daga cikin part 蓷in Akeem, part 蓷in su ta nufa, tare da goge hawayen idanunta saboda zafin da allurar ke mata. Idanunta ta rufe da sauri kuma ta bu蓷e idanunta, saboda 茩amshin turarensa daya addabi hancinta, juyawa tayi tare da jan tsaki ka蓷an, so take bacci ya 蓷auke ta amma abin ya gagara, Ji tayi kewa da kuma son ganin Bobbonta ya bijiro mata, 茩an茩ame Jikinta tayi a hankali tace. "Allah sarki ko yaya cikin nasa?" Ta fa蓷a a sanyaye tana jin wani irin tausayin sa a ranta. Wayarta ce tayi 茩ara da sauri ta juya ta kalli wayar ganin sunan _Soul_ yasa tayi mamaki, tama rasa number waye, waye kuma _Soul_ number tabi da kallo har kiran ya katse, rufe idanunta tayi sosai tana 茩ara sha茩ar 茩amshin turarensa, mai da蓷i. Wani kiran ne ya shigo mata tsaki taja kana ta 蓷auki wayar tare da mannawa a kunnanta tayi shiru. Ajjiyar zuciya Ajmal ya sauke, yana jin nutsuwa na shigarsa, cikin 茩asa da Murya yace. "Beauty na?" Muryarsa tasa tayi saurin rufe idanunta saboda kunya ta keji, sai kuma a lokacin ta san wanene, kasa amsawa tayi hakan yasa taja idanunsa ya rufe kafin yace.. "How was your body" Murmushin tayi na jin ganin how much he cares akan ciwon nata, kamar ba zatai magana ba sai kuma tace. "Naji sau茩i" Murmushi mai sauti yay yace "Na fiki jima, da zaki zautar dani kisa na tafi jinya Nima" Ya fa蓷a yana kallon Papi 蓷insa domin saukarsa gida kenan, a hankali yace "na dawo Abuja yanzu" shiru tayi sai da ya 茩ara cewa "Beauty na" still Shiru tayi sai da yace "hello! Are you there?" Numfashi ta sauke tace. "Ya hanya Hamma" "Allhmd, what's the meaning of Hamma" a hankali tace "Brother" da 蓷an 茩arfi yace "tab" kasa magana tayi, Papi dake kusa dashi yace. "Naji ina son magana da ita, bani wayar" Ajmal yace "Akeela, Dadyna zai maki sannu" zaro ido waje tayi kunya duk ya kamata, a hankali Papi yace "Daughter in-low" a hankali cike da kunya tace "ina yini Papi" Ta fa蓷a tana jin yadda mutumin yay mata kwarjini tun a muryarsa, Papi kuwa jiyay zuciyarsa tayi wani irin 茩yak茩yawan bugawa, har sai da wayar tayi 茩o茩arin kwace masa, a hankali kuma yaja wani irin numfashi yace. "Lafiya, ya jiki?" Tace "Allhamdulillah, thank you Papi" "uhm" yace yana bawa Ajmal wayar tare da Mi茩ewa tsaye, Shira su kaci gaba dayi, har Akeela ta saki jikinta, Ajmal dauriya kawai yay saboda wani irin, Masifaffan yanayi daya samu kansa, a hankali cikin raunin Murya yace. "Zaki auren?" Tambayar tai mata girma, sosai kuma tazo mata a ba zata, shiyasa tayi Shiru ta rasa meza tace. "Please, Akeela don't say no, wlh ina sonki ke nake bu茩ata kawai a yanzu" Ya fa蓷a yana shafa mararsa saboda wani irin abu daya keji yana masa yawo, Zare wayar tayi tare da kashewa ita wlh Bata san mene za tace masa ba, cike da damuwa Ajmal yabi wayar da kallo, kafin ya mi茩e zuwa part 蓷insa, yana shiga ya fa蓷a saman bed ya shiga kama mararsa yana wani jan J 蓷insa yana fidda numfashi kamar fitar rai, can kuma ya 茩an茩ame jikinsa yana wani irin gurnani hakan ya tabbatar daya samu ya fitar da abinda yake damunsa ta hanyar amfani da hannunsa, Mi茩ewa yay zuwa bathroom yay wanka tare da tsarkake jikinsa. Akeela da tunanin maganarsa tayi bacci ganin babu kowa a part 蓷in, can 茩asan zuciyarta kuma tunanin 苼oyayyan masoyinta, kuma Aljanin ta Bobbo take. Anup ce tsaye a 茩ofar shiga Parlon Akeem tana tsaye cikin wata kalar shiga mai bayyanar da tsaraicin mutum a fili, Bu蓷e 茩ofar tayi ta tura, tare da shiga ta mayar ta rufe, Baya parlon sai kawai ta zauna, akan kujera tana danna wayarta, a hankali ya fito daga cikin best 蓷insa, yana sanye cikin wani farin yard tass dashi, yay Wani irin nargartaccen kyau, musamman yadda 蓷in kin yay masa kyau sosai, wayace ma茩ale a kunansa suna magana da P.a, akan kayansu ya 茩arasu da kuma takin da suka samar, cikin 茩asa da Murya yace. "Ka shirya zuwa wudil kai min checking na abinda ke going a can, i hve alot work to do ne" Ya fa蓷i hakan yana nufar wajan fridge 蓷insa, tare da 蓷aukan strowberry ya sanya cikin bakinsa yana lumshe idanunsa, Sun jima suna waya kafin ya kashe ya nufi wayar fita, sarai kuma ya lura da ita sai kawai ya share, Da sauri ta Mi茩e tace. "Haba my dee at least ka saurari me zance maka" Tsayawa yay bai juya ba, har ta 茩arasu wajan tace. "Me nai maka?" Me yasa kake min wula茩anci just saboda nace ina sonka? So ai ba 茩arya bane, ka gwada soyayya zaka fahimci hakan, ka duba saboda kai nazo gidan nan wlh badan Anutyna ba" Kallon tsaf yay mata yana yatsuna fuskarsa kamar yaga kashi kamar wanda akaiwa dolan magana ya bu蓷e baki da 茩yar yace. "Look Maah, rayuwata da naki akwai bambanci, duk wani abu da nake ji zan iya son mace dashi baki da shi, dan Allah ki barni" Idanunta na cike da hawaye tace "shkknan ni kuma nai al'茩awarin indai ina raye wlh baka da wata mata saini" Tana fa蓷in hakan ta fita, bayanta yabi yana jan tsaki, a Parlo yace "Ummi a gyara min part 蓷ina sosai" ya fa蓷i Hakan yana nufar part 蓷in Abbu. A zaune ya samu Abbu a Parlo yana gyaran fuska tare da cire gashin daya fito masa na gaban kai, wata kalan kasalalliyyar ajjiyar zuciya Akeem ya sauke, yana ganin kamar komai zai zo masa da sau茩i, Cikin ladabi da kuma nuna 茩arfin jikinsa yace "Barka da yamma Abbu" kallonsa Abbu yay yana karantar yanayinsa ganin kamar akwai kuzari a jikinsa ramace kawai har yanzu yasa ya 蓷an numfasa yace. "Yaya jiki Maudo Baffa?" Kansa a 茩asa yace "Allahamdulillah" "To ma sha Allah, ina zaka daka wuta ai ko?" Ya fa蓷a yana ajjiye abinda yake gyaran sumar kan nashi, sai a lokacin Akeem ya saci kallon Abun yana fa蓷in. "Zan fita, gobe za'ai taron sickler day" Mi茩ewa tsaye Abbu yay yace "ok jira ni" yana fa蓷in hakan ya shige bedroom 蓷insa, da sauri Akeem ya mi茩e tsaye yana duba inda zai samu abu, ledar kayan da Abbu ya shigo da ita ya gani, cikin 蓷an zafin nama ya kama bakin ledar ya yanka tare da kwasar gashin yabar ka蓷an cikin aljihun wandonsa ya saka, Kafin gently ya koma wajan zamansa yana har蓷e 茩afa tare da kame fuskarsa, yana zama Abbu ya fito 蓷auke da wani file, Akeem ya bawa yana fa蓷in "sabon contract ne, so bani da interested nace bari na baka" dubawa Akeem ya shigayi, contract ne, nayin wani asibiti inda za'a bada 200.14m contract 蓷in kuma ya tawo kai tsaye ne daga mataimakin shugaban 茩asa, kallon Abbu yay yace. "Amma wannan ku蓷in ai yay yawa" kallon Mamaki Abbu yay masa kafin yace "uhm asibitin iya na 拼an sickler ne, idan zakai let me know" Mi茩ewa yay da file 蓷in a hannunsa yana fa蓷in. "Zan bawa p.a" yana fa蓷in hakan ya fita zuwa compound zuciyarsa 蓷auke da 茩wantaccen farin ciki, mota ya shiga bai tsaya jiran Bala driver ba. Sosai su Mami sukai siyayya, hatta ankon bikin Aditiya sai da suka siya, sai wajan 6 suka dawo gida a gajiye, lokacin Akeela na zaune sanye da wani jeans da sleeves t.shirt peach colour, ta 蓷ura hijab a kanta, tana karatun littafin UNCLE NE, karatun yay mata da蓷i sosai, musamman yadda Jalilerh na mutuwar son Uncle 蓷in nata, amma ta kasa fa蓷a, ajjiye wayar tayi tare rufe idanunta, idan dukkan abinda Jalilerh ta keji akan Jalal shine so kenan ita bata son Ajmal? Tasan kalmar so, amma bata san yadda mutum yake gane cewa yana son wani ba, idan zatai tunani Tabbas bata ra'ayin auren Ajmal, domin shi aure ai baya tabba sai da so. Amma za ta ci gaba da zama dashi ko a hakan zata fara sonshi. Afaf ce ta ta蓳a ta tace. "Ya dai?" Murmushi tayi mata kawai tare da 蓳oye wayar domin bata son asan cewa karatu take. Aleema ce tace. "Meye na 蓳oyewa bayan na san me kike, Madam enjoy yourself" kunya ce ta kamata, ta mi茩e da sauri zata bar wajan Ummi tace. "Daughter kije kiyiwa Hero Dinner" cak ta tsaya ta kasa motsawa, tab Wannan 蓷an rainin hankali ai ba zata mance abinda yay mata, lokacin da Ummi tace ta kai masa abinci, Baba Rabi tace "ba kiji bane?" Turo baki tayi ba tare da tace komai ba, ta nufi kitchen tana kwa蓳e fuska, kayan gaba 蓷aya su Afaf suka kwasa zuwa part 蓷insu Mami kuma ta 蓷auki nata, daman ankon tun a hanya suka kaiwa Tailor nasu. Tana shiga kitchen 蓷in ta tsaya domin bata san mene zatai masa ba, ita sam bata fahimci hakan ba, bata san kuma dalilin Ummi na sanyata wani aikin dafawa Hamma Akeemmm 蓷in dinner ba. Shinkafar tuwo ta 蓷auka ta sanya kofi biyu, sai Yeast chokali biyu, baking powder 1spoon, sai dafaffiyar shinkafa, sugar da Albasa, sai attarugu guda uku, mai. Gaba 蓷aya ta nema ta ajjiye a gabanta, shinkafar ta wanke tas, tare da ji茩anta ta ajjiye waje guda, kana ta shiga ha蓷a miya, miyar taushe tayi wacce taji cow head, da man shanu, tana gamawa shinkafar na ji茩uwa, dan haka sai ta malka蓷a, cikin nutsuwa take komai, tana gama ha蓷a 茩ulli ta shiga suyawa, Gaba 蓷aya gidan ya 蓷auki 茩amshi kasa dauriya Aleema tayi tace "Ummi wlh abin da蓷i ta keyi fa" Murmushi Ummi tayi tace "Nima naga alama, bari naje kallo" Ta fa蓷i hakan tana le茩awa da sauri ta shiga tace "Daughter me kike haka,gida ya cika da 茩amshi" Murmushi Akeela tayi tace. "Ummi waina nake fa" Ha蓳a Ummi tayi tace "na shige ina kika iya waina kuma ni Indo?" Tana kashe gas 蓷in tare da sauke kaskon tace "Ummi a goggle na duba ga" Ummi na duba wainar ganin yadda tayi jaa gwanin sha'awa,ga miyar sai 茩amshi take taji nama kamar me, "Kice yau Hero sai cika ciki, domin kiyi masa favorite food nasa" Ta fa蓷a tana 蓷aukan guda 蓷aya ta saka a baki,