Sashe 92
Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
Kuyi hqr idan aski yazo gaban goshi yafi zafi馃憦馃徎馃槀馃槀
TSINTACCIYA is not free contact to subscribe
08119237616
3/16/22, 17:02 - Buhainat: 101-102
Gudu Azzam keyi sosai kamar zai tashi sama Asheer yana kusa dashi, Akeela kam gudun har tsoro yake bata, ita kanta bata san mene yake damunta ba amma ta samu kanta cikin tsoro da kuma tarin fargabar da mata san kota mece ba, wani irin 茩yak茩yawan bugawa Zuciyarta ke mata, Alamarin daya sanya taji dukkan kuzarinta tare da jijiyoyin jikinta na sagewa.
Banda ajjiyar zuciya babu abinda take saukewa deep down na Zuciyarta kuma addu'a kawai take.