← Book details Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 109 OF 116

Sashe 109

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read

Soyayyar da yakewa Akeela yau ta sarrafa kanta, ta bada cikakkiyar ma'ana, ma'anar da daga shi har Akeela babu wanda ya tsammaci girmanta ya kai hakan, fa蓷in ta yakai hakan... Tasirinta zai kai hakan... Haka 茩arfinta da zurfinta ya kai har haka....!!!
Ajjiyar zuciya ya sauke yana shafa brest 蓷inta wanda suka kumbura kafin a hankali ya manna bakinsa akan nipples 蓷in ya shiga tsotsa yana fisga tare da jan wani irin sound yana jin yanayinsa yana 茩ara sauyawa, nipples 蓷inta har wani jini jini yake saboda tsabar wahala.
Ganin yana shirin yin second round ne yasa ya 蓷an ja baya ka蓷an tare da 茩an茩ame ta a jikinsa Murya can 茩asa yace.
"You're extraordinary different da sauran mata, with exceptional qualities a babe so ga dukkan namijin, da ya san ciwon kansa.."
Shiru yay yana fesar da iska daga cikin bakinsa kafin a hankali ya mirgina ka蓷an yay mata rumfa, gaba 蓷aya bai kula da cewa Akeele bata nutsuwarta ba, bakinsa ya 蓷ura a nata ya shiga kissing yana fidda numfashi sosai, ganin yana shirin rasa rai ne yasa ya shiga ware 茩afafuwanta,amma abinda yaji crowns 蓷insa na ta蓳awa, cikin sauri ya sanya hannunsa a 茩asanta jinin daya gani yasa yay sauri tashi daga kanta yana dafe kai tare da fa蓷in.
鈥淵a Salam鈥� ya fa蓷a yana duba Wajan ganin yadda wajan yay jaa sosai ga wani mugun zafi da jikinta yasa ya mi茩e da sauri haka naked ya nufi bathroom, warm water ya ha蓷a Sosai ganin babu wani abu a bathroom 蓷in yasa ya dawo bai tsaya jiran komai ba, ya 蓷auke ta cak zuwa cikin bathroom 蓷in kai tsaye cikin bathtub 蓷in ya saka ta.
Zafin ruwan da kuma zafi da ra蓷a蓷in daya ratsa cikin wajan ya kai sa茩on zafin zuwa ga 茩wa茩walwarta ya haddasa dawowar sumar nata, wata 茩a茩茩arfar Ajjiyar zuciya ta sauke numfashinta na wani irin fisga sosai kamar zata rasa kafin a hankali kuma ta fashe da wani irin raunataccen kuka tana jin yadda yake 茩ara dannata cikin ruwan, banda "Sorry, sorry wify" babu abinda yake iya fa蓷a.
A haka ya sauya mata ruwa har sau uku kana yay mata wankan tsarkin da kansa ya gyara mata Jikinta.
Akan wata duguwar kujera ya kwantar da ita bayan ya na蓷eta a towel, ai fa ciwo yace me yake jira nan da nan jikinta ya 蓷auki ciwo musamman kwankwasonta, azabar da yay mata yawa yasa ta fashe da kuka, tana kira sunan Ummi da Abbu da Momma hadda Papi, tana kukan tana ri茩e waist 蓷inta.
Da 茩yar Akeem ya iya sauya bedsheet yay wanka ya sanya bathrobe.
Jikina na rawa ya 茩arasa inda take tare da 蓷aukan ta zuwa kan bed, yana fa蓷in "Am sorry Hubb nine ko, na tayar maki da ciwo sorry ban sakewa"
Kuka ta 茩ara sakar masa tana juyar da fuskarta tare da fa蓷in.
"Wayyooo baya na ququna nasan ma mutuwa zanyi" dariya tasu bashi amma ya dake, duk yadda yasu su ha蓷a ido ta茩i idan zai kwantar da ita tace mutuwa zatai, idan ya rungometa tace bata so, 茩uri yay mata da idanu sai kuma shaa hawaye suka zubu daga cikin idanunsa bakinsa yana rawa yace.
"Am sorry, kinji am sorry ki yafe min me kikeso yanzu" kwa蓳e fuska tayi tana sakar masa cizo kafin tace..
"Nidai ka goyani bayana bafii zai cire wayyoooo marata" jikinsa na rawa yace "ok shittt ya isa lemme try" ya fa蓷a yana sumbatar goshinta kana ya dagata tare da goyata a bayansa, ya shiga yawo a bedroom 蓷in yana jijjiga ta kamar 茩aramar yarinya, ajjiyar zuciya ta shiga saukewa yana lafewa a bayansa, tana sakin ajjiyar zuciya tana sakar masa kuka da cizo
Tare da goga masa la蓳蓳anta da suka ji茩e da hawaye ga yadda brest 蓷inta ke gogarsa ko Magana baya iyawa, yana jin yadda numfashinta ya fara sauka a hankali ga kuma yadda Jikinta ya 蓷auki zafi sosai, a hankali ya kwantar da ita tare da zama kusa da ita yana ri茩e hannunta, 蓷an 茩aramin bakinta ya kala kana yaja numfashi yace.
"My rigimammiya"
Ya faè“·a yana rufe ta da duvet kana ya kunna Wayarsa, yana kunnawa Text messages ya fara shigo nasa, na Abbu ya duba yace.
"Duk inda kake ka gaggauta dawowa da yarinyar nan mara kunya" Murmushi kawai yay yana shafa sumar kanta kana ya duba na Arif da yake fa蓷a masa rasuwar Papi, sosai yanayinsa ya sauya kana kuma ya 茩ara jin tausayin Akeela.
Daga message è“·in Arif sai na Ummi da take faè“·in.
"Kafin dare yayi duhu ka dawo da ita, mara kunya ga kuma yanayin garin kasan condition è“·inta"
Murmushi Yay kaè“·an duk da cewa mutuwar Papi ta dakesa amma hakan bai hana shi faè“·in.
"Uhm aikin gama ya gama in sha Allah nai mata ciki ba a yanzu, kuma yanayin gari ina wani sanyi ita da take jikin mijinta" ajjiye wayar yay ya shirya cikin wasu ha蓷a蓷蓷un suit masu kyau wanda ya siya daban, ba 茩aramin kyau yay ba ko'ina na jikinsa haske yake musamman fuskarsa ya 茩ara wata haiba da wata ilhama ga nutsuwa ha蓷i da kamewa, duk da hakan kansa mugun ciwo yake.
Wata Abaya ya 蓷auka ya sanya mata, bayan ya sanya bedsheet 蓷in cikin warshing machine ya 蓷auki key 蓷in motarsa kana kuma a hankali ya 蓷auki Akeela wacce zafin jikinta ya kuma 茩aruwa sosai, kai tsaye waje yay yana fita ya tsaya revenge ya basu key kana yay compound motarsa ya shiga lokacin yana jin Wayarsa na 茩ara ya share, tana jikinsa ya zaune wajan driver Bismillah yay kana yaywa motar key yabar hotel 蓷in a wani pharmacy ya tsaya ya sai wani magani da injection ha蓷i da drip ya nufi hanyar gida..
A babban ha蓷a蓷蓷an complete 蓷in gidan yay parking motar, kana a hankali yaja numfashi yana 蓷an lumshe idanunsa kana kuma ya 蓷an rankwafa ya kalleta bacci take a wahalarce, kana ganinta kasan tana bu茩atar kulawa gaba 蓷aya ta wahala a hannun Akeem ga ciwon daya tasar mata hakan yasa zafin jikinta ya 茩aro lokacin zuwa lokacin data 蓷an zabura tare da kwa蓳e fuska sbd ciwon da ga蓳o蓳in jikinta keyi mata.
Hannunsa ya shafa kanta tare da kissing bakinta cikin 茩asa da Murya yace.
"I'm so sorry KEELERH double sorry kinji"
Ya faè“·a yana Rungome ta, sai kuma yanzu ya kejin kunyar shiga gidan da ita, è“·aukan yay yana Kame fuska babu alamar wasa a fuskarsa ya nufi cikin gidan, babu kowa a main Parlo sai Arif dake zaune yana shan coffee, ganin yadda Akeem yay da fuska yasa kawai Arif yin murmushi tare da è“·auke kansa.
Kai tsaye kuma part 蓷in daya san cewa anan ta kwana yay da ita, yana shiga Aleema da Afaf suka mi茩e tsaye tare da fa蓷in "Wlcm Hero"
Bai kallesu bare kuma ya amsa gently ya kwantar da ita, cikin nutsuwa kuma ya fara sanya mata drip è“·in kana ya sanya injection è“·in ciki, sauran kayan kuma ya ajjiye a gefen bed è“·in.
Kallon tsaf yay musu kamar zai magana sai kuma ya juya tare da ficewa daga cikin part è“·in.
Yana Shirin shigewa nasa part è“·in yaci karo da Ummi kansa ya sunkuye yana è“·an cije lips è“·insa, fuskarta babu walwala tace "tana ina?"
Idanunsa ya bu蓷e yace "tana ciki" bata 茩ara yi masa Magana ba shi kuma ya shige cikin part 蓷in da yake, wanka ya 茩arayi da ruwan zafi sosai kana yay Sallah ya kwanta yana dafe kansa.
Ummi na shiga Afaf na fitowa zata kiran da Karim ke mata, "ina zaki" kanta a 茩asa tace "Ummi Karim ke kirana" Ummi tace "Kinyi masa gaisuwa dai?" Afaf tace "eh Ummi" bata 茩ara Magana ba ta shige ciki, tana shiga ta samu Aleema na waya da p.a wajan Akeela ta nufa kallo guda tayi mata ta san cewa Akeem ya riga ya maida Akeela cikakkiyar mace, cikin sauri ta 茩ara dubata a nan kuma ta lura da ciwon da taji a 茩asanta, cream ta 蓷auka ta shafa mata Zuciyarta fal tausayin Akeela..
Bayan Akeem ya farka ne ya è“·an watsa ruwa kaè“·an ya sanya Jallabiya kana ya fito main Parlo, a nan ya samu Dad da Aalam tare da Abbu inda yake faè“·a musu gobe yake son komawa Kano, Dad kuma yace mene yasa bazai zauna ba har sai Aalam ya tafi.
Zama Akeem yay a 茩asan carpet tare da 蓷an mi茩ar da 茩afafuwansa ya shiga girgiza su, kallon Akeem Abbu yay kana ya kalli Aalam wanda shima yake faman girgiza 茩afa, Murmushi kawai yay a hankali kuma Akeem yace.
"Sannunku da hutawa, Abbu, Dad, Alab" da yawwa suka amsa Banda Abbu da yace "Kai ina ka kai 拼ar mutane" a lokacin na farko daya 蓷an marai-raice wa Abbu fuska yace "Abbu nafa dawo da ita" Abbu yana ha蓷e fuska yace "na sani, wlh Dr ka fita a ido na kai ko kunya baka ji" kamar Akeem zai kuka yace.
"Dan Allah Abbu kayi hqr ban sakewa" numfasawa Abbu yay yana faè“·in "maganar Khadijertou fa" kamar Akeem bazai magana ba sai kuma yace "nayi magana dasu na bada umarnin a sake su" a nan kuma yake faè“·a masu asalin abinda ya faru da kuma mutuwar Fati.
Sosai sukai mamaki Asheer dake tsaye yana jinsu ya sauke numfashi yana juyawa.
Dad ne yace "Akeem ka fara shiryawa za kabi Aalam zaka ziyarci danginka a yanzu" fuskarsa ce ta sauya kafin yace "Akeela fa?" Abbu yace "zan tafi da ita Kano, sai bayan Azumi za'ai biki a kaita" a fili Akeem yace "Tab" hatta Aalam da bai magana ba sai daya juya ya kalli Akeem da mamaki Abbu yace "ya akai?" Kai tsaye Akeem yace "Abbu nima bayan Ramadan 蓷in naje" Abbu yace "bana son Shirme umarni nake baka ka fara shiryawa,idan kana da aikin da zakai ka tabbatar kayi rayuwar Al'kaseem ya 茩arasa" cikin nutsuwa da kamewa Aalam yace "ka barshi mana idan baya son zuwa" shidai Akeem Mi茩ewa yay bai 茩ara magana ba ya mi茩e tare da nufar 蓷akin da Akeela take.
Yana zuwa ya samu Ummi zaune tana bawa Akeela tea ita kuma sai kuka take tana ri茩e bayanta harta 蓷an fa蓷a, tana ganin Akeem 蓷in ta 茩an茩ame jikin Ummi, ganin haka yasa Ummi fa蓷in.
"Zaka iya fita Malam, daga yau har ka tafi Saudiyya kada na sake ganinka tare da Daughter"
Kasa magana yay saboda da tashin hankali ransa yay matu茩ar tashi, mai suke son mayar dashi ne? Bayan ya kama sanin da蓷in matarsa yanzu kuma za'ai masa shamaki da ita tab.
Wlh ba zai iya ba akwai matsala sunma mayar dashi wanda bai san mene yake ba, part 蓷in Laylerh ya nufa yana zuwa ya samu Amani akan cinyarta da sauri Amani ta mi茩e tana fa蓷in "Abbie" 蓷aukanta yay yana cillata sama tana dry kana fin kuma ya rungome ta.
Zama yay kusa da Laylerh ya shiga danna mata 茩afarta yana shafa mata magani ba tare da yace da ita komai ba.
After 4days
Abu kamar wasa har yanzu Akeem bai 茩ara ganin Akeela ba, ko a waya baya samunta gashi bata fitowa Parlo sosai ya shiga tashin hankali kamar zai mutu, lokacin da Akeela ta samu labarin mutuwar Papi ranar bata iya bacci ba, tai kuka sosai kamar ranta zai fita kana kuma tayi masa addu'a, Mami kuma da Yana sun shiga wajan Dada Yana taga tashin hankali na jin mutuwar Fati, Anup kuwa bata kwana gidan ba tai ficewarta yawo, Tafiyar su Aalam na matsuwa yayinda kuma azumi bai fi saura kwana 7 ba.
A lokacin ne kuma takin da su Akeem suke nema ya kammala inda za'a shigo dasu gobe zuwa 茩auyen wudil.
Chapter 109 · 0% Book details