← Book details Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 77 OF 116

Sashe 77

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

dafe da inda karan ya cijesa, mi茩e tsaye Akeela tayi jiri na 蓷aukan ta, saboda jinin dake zufa a goshinta ga kuma rashin 茩arfin da take dashi, ko'ina ciwo yake mata, musamman cikinta saboda dukan da Anup tai mata bana wasa bane, A hankali take bin hanya ba tare da tasan inda take sanya 茩afafuwan ya ba. Mami suna fitowa daga inda suke 蓷aure Fati suka nufi cikin compound 蓷in Yana na fa蓷in. "Yarinya zatai mana ba茩in ciki, dan ubanta akan idanunta ubanta yaci bashin banki 茩ilan so take a kulle shi,mu shiga uku" Mami tace "wlh, domin kullum Akeem cikin samun mugwayen ku蓷i yake wlh kamar hauka" Murmushi Yana tayi tace. "Ai yanzu zan samu Anup dan ubanta itama ta mi茩e tsaye duk wani salo na soyayya tana nuna masa" jinjina kai Mami tayi tana wani cije bakinta ba tare data 茩ara cewa komai ba. Suna zuwa copping suka samu Anup da sauri Anup ta rungome Yana tana jin wani farin ciki na ratsa mata zuciya. Tsayawa Mami tayi tace. "Kada ku sake koda wasa kada a sake Dada ta san Wannan maganar ya tsaya In between us" ta fa蓷i hakan tana kiran Number Akeem tace. "Bari na fara nawa aikin" Lokacin Akeem yana zaune cikin mota shigowar sa cikin gidan kenan saboda Azumi yake bai son yasha ruwa a waje, ya jima dayin parking amma ya kasa fitowa saboda wani irin fa蓷uwar da gabana yake, a duk sanda zaiji fa蓷uwar gaban kuma sai Akeela tazo ransa. Baya yay ka蓷an tare da lumshe fararan idanunsa yana sakin ajjiyar zuciya a hankali ya bu蓷e bakinsa yace. "Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un Meke shirin faruwa da ruhina, Meke son faruwa da Amanata" Ya fa蓷a yana 蓷aukan Wayarsa haka kawai yaji yana son kiranta yaji how is she, yay take, yana kiran number yaji switch up. Runtse idanunsa yay da 茩arfi tare da sanya hannunsa ya dafe saitin zuciyarsa a hankali kuma yake sauke wani zazzafan numfashi, cikin damuwar yace. "Uhm where are you Mrs Abdul-hakeem Bukar Bello" ya fa蓷a yana ware idanunsa yana 茩o茩arin kiran Number Aleema yaga kiran Mami ya shigo, kamar ba zai 蓷auka ba sai kawai ya 蓷aga, yana 蓷agawa Mami ga fasa masa wani irin gigitaccen kuka. Jikin Akeem har rawa yake wajan fa蓷in. "What happened to her?" Kasa magana Mami tayi saboda kukan da take, yana acting kamar gaske, wata tsawa Akeem ya daka mata yace. "Kee malama kin daman ina Akeela where is my Peto" Ya fa蓷a yana buga Mata wata tsaiwar, wacce yasa Mami shiga hankalinta domin sai da hantar cikinta ya juya, cikin kuka tace. "Muna zaune ana mata kwalliya" da 茩arfi yace. "What? Ubanwa yace ai mata kwalliya baku san cewa akwai mutane a kanta ba?" Mami a ranta tace "Good" a fili kuma tace "wlh bana nan akai mata, ana gama yi muna shigowa, shigowar mu keda wahala tace ana kiranta daga nan sai ihunta mukaji muna zuwa mu kaga gaba 蓷aya tayi watsi da kayan hannunta hatta wayarta, duk yadda mukai 茩o茩arin ri茩eta abin ya gagara duka take ta ko'ina, yanzu dai mun gama zaga ko'ina bamu sameta ba" Ta fa蓷a tana sakin wani kukan, kasa magana Akeem yay sai kawai ya kashe wayar, cikin dauriya ya fito yana zuwa main Parlo Abbu ya mi茩e tsaye tare da fa蓷in "Dr ya akai na ganka haka?" Kasa magana yay sai kallon Abbu da yake, Cikin damuwa Abbu yace "Maudo nace Meke damunka" da 茩yar ya bu蓷e baki yace "Akeela is missing" Abbu yace. "Bangane ba wacce Akeela?" shiru Akeem yay ba tare da yace komai ba..Abbu yace "Will you enlighten me more?" Akeem yace "she got missing today at Abuja, Abbu yace "Subuhanallah! Ina Khadijertou fa?" A hankali Akeem dake jin zuciyarsa kamar zata fita yace "She is still yet to be found tun safe" zama Abbu yay yana dafe kansa yana jin zufa all over him agogon wrist 蓷insa ya kalla 6:30 bai san lokacin da yace. "Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un... Akeela missing" Mi茩ewa yay ya nufi bedroom 蓷insa, daman Ummi na da茩i Didi kuma tana Parlo tana kallo a can part 蓷in ta. Akeem Wayarsa ya 蓷auka tare da yin upstairs P.a na 蓷agawa yace "ka sama min ticket na zuwa Abuja now" P.a zai magana Akeem ya kashe wayar, yana zuwa part 蓷insa ya shiga 蓷aukan dukkan i.d, da a.t.m masa duk abinda zai bu茩ata, P.a kuwa a lokacin ya fara neman ticket yay Sa'a akwai wanda zai tashi zuwa 10 na dare nan take ya biya ku蓷in. Akeela tafiya kawai take har kuwan 茩arfe tara na dare, kasancewar babban gari ne babu wanda ya damu da ita kowa harkar gabansa yake, ta galabaita sosai bakinta ya bushe duk abinda da take bata san cewa a tsakiyar titi take ba, sai da taji an buga wani wawan burki ba, wacce take driving 蓷in ce tace "Yasubuhanallah" ta fa蓷a tana dafe 茩irjinta dake buga mata, Wanda yake gefenta zai magana tayi saurin bu蓷e 茩ofar motar ta fito, tama mance a tsakiyar titi itama take, tana fitowa tayi kan Akeela, Akeela ma tana ganinta ta shiga takawa zuwa inda take, Cak matar tayi tana bin Akeela da kallo har ta 茩arasu ina matar take, matar na 茩o茩arin kiran na motar taji Akeela ta fa蓷a Jikinta a sume...
Chapter 77 · 0% Book details