← Book details Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 116

Sashe 32

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

*SARAUTAR MARUBUTA*
2/4/22, 18:43 - Buhainat: Da sauri Abbu dake shigowa ya sanya hannunsa tare da 蓷aga Akeela yana fa蓷in "be careful" kallon Abbu tayi tace "Abbu fa蓷uwa yay, Baffa ya fa蓷a min ya zama komai nawa i don wanna lose him, dan Allah kace ya tashi na rasa Baffa idan na rasa Bobbo Abbu zan mutu" wani irin bugawa zuciyar Abbu tayi wlh banda 茩arfin hali da kuma juriyar daya samawa kansa babu abinda zai hana shi fa蓷uwa, cike da tarin fargaba tsoro firgici yake bin Akeela da kallo, Tabbas dole yay wani abu zai ta 蓳oye gskyr al'amarin yadda babu yadda za'ai aure ya tabbata tsakanin Akeem da Akeela wlh at this point ji yay zuciyarsa ya kusa bugawa da jin kalaman Akeela, da 茩yar yaja numfashi yace "listen Akeela babu abinda zai samu yayanki okay, baki da lafiya U shall go back to your room before we leave ok" kai ta 蓷aga a hankali kuma ta kalli Akeem wanda yake kwance jikin Ummi yana 蓷an sauke numfashi domin wlh shi kansa bai san lokacin da jirin yaci 茩arfinsa ba, bayan ta shiga cikin 蓷aki ne Abbu ya sauke wata 蓳oyayyiyar ajjiyar zuciya kafin ya 茩arasa wajan Akeem yana fa蓷in "Maudo Baffa sannu kaji" ya fa蓷a yana kama shi tare da mi茩ar dashi tsaye, yana lumshe idanunsa ya 蓷an zame jikinsa ka蓷an da sauri Abbu yace "ka bari na kaika" wani irin cije bakinsa yay tare furzar da Iska yace "zan iya Abbu" sakinsa Abbu yay walking slowly ya nufi 蓷akin da Akeela take ciki, saboda 蓷aya 蓷akin su Baba Rabi ne cikinsa, Didi ce ta fashe da kuka tare da fa蓷in "banda zuciyar imani irinta Audil ai sai shima ya mace min, wa yake da shi yanzu a gidan duniyar nan banda Allah da kuma ni fisabilillahi, na rasa Baffa shima Audil ina neman rashi, wacce kalar lukutar masifa ce Wannan? Ohh Muhammadur Rasulullah s.a.w" Ummi ce tace "kiyi hqr Didi addu'a kawai za muyiwa Baffa" cikin kuka Didi tace "Me Baffa ya tsare wa wani? Har haka dan Allah to wallahi san sun ga masifa kai amma wa 蓷an nan ko haihuwar salamammu wanda basu da rabon duniya bare na lahira" hannunta Ummi ta kama a hankali ta nufi cikin 蓷aki da ita, suna shiga P.a yay sallama ya shigo hannunsa ri茩e da wata 茩atuwar leda Abbu yana daga cikin da茩i yace "come in p.a" shiga yay ya samu Akeem zaune saman bed ya 蓷an jingina ka蓷an hannunsa dafe da kanta da masa wani irin masifafan harbawa, ledar Abbu ya amsa takeway ne yana bu蓷ewa yaga meet shawarma, ga wata 茩atuwar gashadshiyar kaza, dai kuma coffee mai zafi da kuma wani ha蓷a蓷蓷an soayyan 茩osai, ganin p.a yasa Abbu ya fita domin gani yake akwai wata babbar matsala idan ya bar Akeem da Akeela su 蓷aya, abinda basu sani ba daga su har Akeem zallar kewa da kuma rashin jigo bango abin jigina kawai Akeem, through bai san asalin waye Baffa a wajansa ba, amma gangar jikinsa na nuna kewar mahaifi da Akeem 蓷in yay, kuma duk inda ta ke damuna ga rashin kuzari da 茩arfin jiki na azumin da yake.

Ajjiyar zuciya Akeela ta sauke a hankali kuma ta 蓷aga Idanunta tare da saukesu akan fuskarsa wani irin ya motsa fuska Akeem yay hakan yasa ta 蓷an tura bakinta gaba kafin wasu hawaye Masu zafi suka sakko mata, dukkan abinsa take yana lura da ita ta蓳e bakinsa yay a hankali kuma ya kalli p.a cikin 茩asa da Murya yace "p.a kai kayan mota" "okey sir" p.a ya fa蓷a yana kwasar kayan ta tass zuwa mota.
Baba Rabi ce ta 蓷aga labule ta shigo Akeela na ganinta ta saki kuka tana fa蓷in "Mama, Baffa shkknan mun rasa Baffa?" 茒auke kai Akeem yay kafin ma Baba Rabi tayi magana ya mi茩e tsaye yana dafe da cikinsa dake masa ciwo domin gaba 蓷aya ji yay baya jin da蓷in jikinsa.
Akai tsaye fita yay a tsakar gida ya samu Didi tana ganinsa tace "Audil na zonan zo kaji" wani irin marai-raice fuska yay tare da narke jikinsa domin yana mutuwar son Didi ko rashin lafiya yay ita yake sawa gaba ko Abbu,mugun shagwa蓳a蓳蓳e ne shi idan yana ciwo, hannunsu ta kama tace "Sannu Maudo na" hannunsa ya zame yana wani irin lumshe idanunsa yace "Didina" ta fa蓷a yana kwanciya jikinta tare da sakin Ajjiyar zuciya, sumar kansa ta shafa tace "kada ka barsu Maudo,sun aikata babban Zunubi basu cancanci zama da kwanciyar hankali ba" cije bakinsa yay domin shi ka蓷an yasan plan 蓷in da yake dashi a kansu, muryarsa ya rage sosai kafin yace "Didi" sumar kansa ta 茩ara shafawa cike da so tace "mene ya faru" a karo na farko kenan a rayuwarsa da yaji yana son gazawa bai kuma san cewa mutuwar Baffa ya ta蓳a shi har haka ba yace "Baffana Didi, na rasa Baffa" kafa蓷arsa ta daka tace "a'a babu ruwana kada ka zama gantalalle mana Audil, kayi masa addu'a Tabbas jikina ya bani Wannan mutanan sun riga da sun wanke dukkan zunuban Baffanka, kaga ba ganin ido ba bawai kuma munafurci ba, ban ta蓳a ganin zuciyar adalci da kuma imani irin taka da kuma ta Baffa ba, a'a babu ruwana Ubangiji ma ai sai ya kamani idan ban fa蓷i gsky ba, domin sai na zama butulu kayi hqr ni 蓷in nan na isheka komai bance kowa ya damu kansa dakai ba" lumshe idanunsa ya sake yi yana 茩ara narkewa jikin Didi a hankali kuma yaji wani bacci na fisgarsa, idanunsa ya bu蓷e kana ya zare jikinsa ba tare da yay Magana ba ya nufi waje kai tsaye kuma bayan motar ya shiga ya kwanta.
"Ohh Muhammadur Rasulullah s.aw kai dai ba sai ayi maka abu saboda Allah da kuma Manzonsa ba, yaro jaraba na 蓷aukar sa" da sauri kuma ta rufe bakinta tana fa蓷in "Astagafirullah Tuf Tuf Ubangiji dai ya ji茩an Baffa" ita kanta kamar ta zare ne ga kuma tsufan dake damunta amma rashin 蓷a ba 茩aramin abu bane musamman babban 蓷a.

Baba Rabi ce ta kalli Akeela cike da kuka dabara tace "zo nan Akeela farin ciki na" da sauri Akeela ta nufi wajan Baba Rabi tana zuwa ta shiga Jikinta tana 茩ara sakin wani kuka gaba 蓷aya jikinta yay wani irin zafi alamar shigar zazza蓳i cikin dabara tace "daina kuka, kina da yayanki Abdul-hakeem, ga kuma Abbu ga Didi ga Ummi baki rasa gata ba, dukkan abinda Abbu zai Maki to lallai Abbu da Akeem za suyi maki shi" ta fa蓷a tana tuna Tsakiyar gashin Akeela a hannunsa kuka ta sauke 蓳oyayyiyar ajjiyar zuciya ganin har yanzu layar na nan jikin gashin Akeela babu yadda za'ai mutum ya kula da ita idan har bashi ne yasa ba..
Cireta tayi a jikinta kafin kuma ta sanya hannunta ta share hawayen ta tass yace "yi shiru, nasan cewa anci zalinmu kashe Mutum kamar Baffa ba 茩aramin abu bane amma Ubangiji na nan nima zan biku nayi kwana biyu kafin na shige Maiduguri" tashi tayi tana kama hannun Akeela tana fita ta samu Abbu, Ummi, Didi a waje Abbu na ganin Akeela ya kama hannunta yace "shiru Kinji Babyn Abbunta daina kuka" kanta ta 蓷aga tana bin gidan da kallo domin gani take tamkar za taga Baffa, fita sukai aka sanya kwa蓷o a cikin gidan.
Abbu ya shiga motarsa Ummi na haka sai Baba Rabi da kuma Didi, Akeela na 茩o茩arin shigowa Ummi tace "a'a Akeela shiga motar Hero" du茩ule hannu Abbu yay a hankali yace "damn it" cikin sauri Didi tace "Ya..yah kake surutu kamar zautacce Bukari" girgiza kai yay yace "ina jin zafi da kuma 蓷aci rashin Baffa ne Didi" ya fa蓷a yana sauke idanunsa 茩asa cike da tarin nutsuwa kanta a 茩asa ta nufi motar yana ganinta ya 蓷auke kansa tare da ajjiye mug 蓷in hannunsa dake yake sipping coffee 蓷in, p.a ne ya bu蓷e mata 茩ofa ta shiga wani irin rufe idanunta tayi gam gam saboda 茩amshin dake tashi cikin motar a hankali taja numfashi kuma ta sauke, motar su Abbu ce ta fara yin gaba sai kuma tasu Akeem.
Chapter 32 · 0% Book details