Sashe 64
Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
sai da taja idanunta ta lumshe saboda wani irin laushi da wainar tayi, Akeela kam tana gamawa ta shiga ha蓷a Cocomber juice ta ha蓷a ta sanya a fridge, wainar kuma ta saka a wata kular, miyar kuma cikin warmer. Tana gamawa ana idar da sallar magrib, kai tsaye part 蓷insu ta nufa ta shiga bathroom tai wanka ta fito sanye da towel tana 蓷igar da ruwa, sauri take ta gama komai taci gaba da karatu. Applique logo t.shirt sai wani cropped trousers Wanda ya kamata daga wajan waist 蓷inta, sai kuma ya bu蓷e ta 茩asa sosai kamar skert. Perfume ta fesa kana ta sanya hijab tare da tada sallah, bayan ta idar tai azkar. Tana idarwa wayarta na 茩ara duba wayar tayi tana sunan Soul 蓷auka tayi cikin siririyar muryarta tace. "Assalamu alaika" Daga can 蓳angaren Ajmal yaja numfashi ka蓷an yana fa蓷in "Mrs Ajmal Abdul-茩hadir Azeem how are you?" Shiru tayi tana son tantance feeling 蓷in da Jalilerh ta keji akan Uncle da kuma wanda ta keji akan Ajmal, kasa tantancewa tayi har sai daya kuma cewa. "Hello!" Tana sakin murmushi tace "I'm fine, and you?" Yace "ba da蓷i tunda baki kusa, Allah na matsu sosai a bani aurenki" shiru tayi masa, domin wlh kallon yaya take masa, jin tayi shiru yasa yace "Baki so na ko?" Ya fa蓷a a sanyaye maganarsa na bayyana yadda zuciyarsa ke sauyawa daga bugun da take masa, girgiza kai tayi kamar yana gabanta tace "A'a" a sanyaye ya kuma cewa "zaki auren?" Samun kanta tayi da fa蓷in "Eh" wani irin ajjiyar zuciya ya sauke yana fa蓷in "thank you My wife to be, kiyi ceton rai" fuskarta 蓷auke da dariya tace "rai kuma?" Kai tsaye yace mata " Yes! Da kince ba zaki auren ba, wlh 茩ilan zuciyata ta buga" Murmushi tayi masa kawai kana cikin serious tone yace. "Uncle 蓷ina jibi zasu zo in sha Allah" Kunyar daya kamata ne yasa ta kashe wayar tana yin murmushi, Mi茩ewa tayi ta nufi waje saboda wunya ta keji. Tana fitowa ta same su a Parlo ita kuma tayi kitchen, kanta a 茩asa ta shiga tunda ta shiga yake binta da kallo, musamman yadda wandon jikinta yay mata wani irin fitinannan kyau, yana zaune kan canter sanye da Embrodiery Islamic jallabiya white colour, yay fresh dashi hannunsa ri茩e da mug yana sipping coffee a bakinsa, sai da tazo dab dashi taji mayataccen turarensa yana dukan hancinta lumshe idanunta tayi tace.. "Uhm turaren nasa mai da蓷i, amma mene yasa kullum nake jinsa" Idanunsa a lumshe yace "茩ilan nine a ranki" Ya fa蓷a lokacin da yake maida idanunsa kan Wayarsa yana duba Maganar da p.a yay masa a whatsapp. Da sauri ta 蓷aga Idanunta garin matsawa kuma hannunta ya sauka akan nasa,hannun ya kalla itama ta kai dubanta kan hannun zame nasa yay yana mintsininta tare da sauka y fice daga kitchen 蓷in. Murgu蓷a baki tayi tace. "Sai kyau kamar mace" Tea ta ha蓷a mai kauri ta 蓷auki cake, a nan kitchen 蓷in taci kana taci gaba da karatun ta. Sai da aka kira Issh膩 wannan ta mi茩e ta nufi part 蓷insu, lokacin Anup tana cin kwalliya zata wajan Akeem. A can jan bulo kuwa, Meema ce zaune ita da Azeema tace.. "Meema ya gajiya Kinyi bacci sosai sai yanzu kika tashi wajan 10 ko sallar Issh膩 baki ba" Murmushi kawai Meema tayi tana son tambayar Asheer amma ta kasa, Mi茩ewa tayi tace "bari na shirya nai sallah" Ta shiga part 蓷in da aka sauke su, daman already Jadda ta fa蓷awa Hjy Azeem she's married now, wanka tayi tai sallah ta shirya cikin wasu white cotton pajamas masu kyau, tare da sanya 茩aramin hijab ta fito, ganin Hjy Azeema akan dinning yasa ta nufi wajan tana jan kujera ta zauna,zamanta kenan ta jiyo 茩amshin turarensa fararan Idanunta ta rufe, tana sha茩ar 茩amshin turaren jikinsa, Karim ne a gaba sai kuma shi, yana tafe cikin wata dakakkiyar shadda mai kyau, hannunsa zube cikin aljihunsa, zama duk sukai suna gaida Hjy Azeema mahaifiyar Karim, bata wani ci abincin sosai ba, ta ajjiye spoon tana danna wayar hannunta, Asheer bayan yaci abincin Mi茩ewa yay saboda baccin da yay yace "Good nigh Aunty" "Night" ta fa蓷a tana kallon Meema data mi茩e tana ri茩e hannunsa, baice mata komai ba sbd idanun Hjy Azeema, part 蓷in da aka basu suka nufa suna tafe tana masa surutun nata shi dai ba ganewa yake ba, da uhm kawai yake binta har suka shiga bedroom 蓷insa, kana ya juya yace "jeki kwanta" ka fa蓷a ta ma茩ale tace "ni tsoro ina" closet ya shiga ya cire kayansa ya nufi bathroom yay wanka ya fito 蓷aure da towel da sauri tai 茩asa da kanta wajanta ya 茩arasa yana le茩a fuskarta yace "yau kuma" ya fa蓷a yana 茩o茩arin matsawa gefe yaji ta fa蓷a jikinsa tana sakin kuka, da sauri ya ri茩eta sosai yace "what happened?" Kasa magana tayi sai kuka take tana 茩ara 茩an茩amesa, tare da shafa bayansa da hannunta, wani irin mutuwa jikin Asheer yay, kasala ta saukar masa, bai san Meke damunsa ba domin ji yay kamar wanda ake bawa umarnin kasancewa da Meema a wannan lokacin domin ji yay gaba 蓷aya wani irin abu ya taso masa har yana shirin ta蓳a mazantakarsa, 蓷aukanta yay cak gaba 蓷aya ya 蓷urata bisa kan bed kana yabi jikinta ya kwanta fuskarsa dab da nata yace "Mene?" Kasa magana tayi sai bakinta kawai data 蓷ura a nasa, sai ya fahimci abinda ta keso, a hankali ya kama bakinta ya shiga kissing 蓷inta kamar wacce take jira, itama ta fara aika masa da salon da wani shu蓷a蓷蓷an tarihi ya 蓷urata akai, tunda daga lokacin basu fahimci a inda suke ba, har lokacin da Asheer ya samu damar ratsa cikin jikinta cak kuma ya tsaya saboda al'amarin da yaji ya girgiza tunaninsa yaji cewa Meema bata ta蓳a aure ba, zallar mamaki da kuma ta'ajjujin Alamarin ya sanya kawai ya kifa kansa a 茩irjinta ya saki wani irin kuka mai kama dana ladama, domin yasan cewa bai samu Meema matsayin cikakkiyar mace ba, amma babu wanda ya isa ya fa蓷awa, domin kuwa zai so yaji dalilin daya sanya yace hakan, sai da yaji kukansa sosai ita dai Meema bata gane karatun, domin tuni hankalinta yabar jikinta a lokacin guda taji kamar an zare mata dukkan wani abu na jikinta wanda ya addabeta tsayin shekaru masu yawa.... After 30mnts ya mi茩e jiki a sanyaye tare da 蓷aukan ta zuwa bathroom wanka yay ya gyara jikinsa, sanyata cikin ruwa yay dai-dai da sakin wata 茩ara da Meema tayi tana fa蓷in. "Wayyooo, Dad! Mom ga wani abu nan zai kamani Mom...