← Book details Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 62 OF 116

Sashe 62

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

ita, amma dai yanzu nauyin na kanka" A gajiye yace "uhm gobe zan fita maje" Bai tsaya jiran mene Ummi zata fa蓷a ba ya kashe wayar, jin haka yasa Akeela tura baki tare da juyawa zata fita taji yace. "Come here" Yadda yay Maganar babu alamun wasa cikinta yasa ta tsaya tana jin 茩irjinta na bugawa da 茩arfi sosai, A hankali ta matsa domin tunaninta ya bata dukanta zai, saboda abinda tayi masa 蓷azo. Zubewa tayi a 茩asan carpet dai-dai 茩afafuwansa, tare da sanya kuka tace. "Dan Allah kayi hqr ban 茩arawa kaji" bai kulata ba sai ma gyara zamansa da yay idanunsa akan system yana dannawa cike da 茩warewa, sai da tayi mai isarta tana shasshe茩a kana ya tsaya da abinda yake a hankali yaja wani irin numfashi, a fili kuma yace. "U killed me" Ya fa蓷a yana ya motsa fuska saboda su蓳ucewar da kallamar tayi masa a baki, fuskarta tayi jajirrr tace "I'm sorry" Ta蓳e baki yay irin he doesn't care 蓷in nan kuma mene problem 蓷inta ne, ba nasa ba, idanunsa ya janye daga gare ta zuwa kan system 蓷in, ya jima ya a haka yana jin yadda take jan numfashi kafin a da茩ile yace. "The you like him?" Tasan cewa da ita yake amma bata fahimci wane yake magana akai ba, sai kawai tace. "WHO?" Idanuna ya 蓷aga ya kalleta fuska ba walwala yace. "Do i look like idiot to you?" Girgiza kai tayi tana turo bakinta kamar yadda ta saba tace. "To ban san waye kake magana ba, shiru yay mata yana ci gaba dayin abinda yake, daga 茩arshe ma tashi yay zuwa bedroom 蓷insa babu jimawa ya dawo hannunsa ri茩e da abu, Kai tsaye wajanta ya nufa ya sanya hannunsa tare da mi茩ar da ita tsaye, a hankali kuma ya kalleta yana 蓷an fidda numfashi wanda yake dukan fuskar Akeela saboda 蓷an ran茩wafawa da yay zuwa fuskarta, can 茩asan zuciyarta yace. "Waccan wanda yazo wajanki, kina son shi? Bana son Shirme ba sakarai bane zan basa aurenki ne" kallonsa tayi 茩irjinta na bugawa a hankali tace "Aure?" Gira ya 蓷aga mata, yadda Zuciyarta ke bugawa haka tashi ke bugawa, A hankali suke jifan junansu da wani irin kallo, wanda gaba 蓷aya babu wanda zai iya tantance wanne kallo ne, amma Akeem na iya hango wanda 茩wantaccen abu a cikin 茩wayar idanunta, a hankali ta zame idanunta daga cikin nasa, idanunta na kawo ruwa wanda bata san kona mene ne ba, hannunsa ya 蓷ura a ha蓳arta tare da 蓷ago fuskarta dab da nashi, kana kuma ya 蓷an jawota ka蓷an ta ra蓳o da jikinsa, hannunsa ya sanya duk a bayanta ya zurata cikin tsakiyar 茩irjinta, kafin kuma ya 蓷an 蓷ura hannunsa a waist 蓷inta yana fa蓷in. "Na fa蓷a masa ya turo iyayensa so ki shirya zama matar aure" Bakinta ta bu蓷e zatai magana taji ya tsira mata allura, Sa wani irin sauri ta 茩an茩amesa tana sakin kuka tare da fa蓷in. "Wayyooo Allah Baffa, zafi wlh sai na fa蓷awa Bobbo" zare allurar yay daga jikinta a karo na farko Murmushi yaso kwace masa, sai kawai ya maze yana 蓷an zareta daga jikinsa yace. "Waye Bobbo?" Hawayen fuskarta ta share tana tura masa baki, bai kulata ba ya kwashi kayansa ya shige bedroom 蓷insa. Yana shigewa ta tura maki tace. "Namiji mai kyau ha蓷ari" sosai ya jita baibi ta kanta ba ya shige ita kuma ta fita, lokacin Amani tayi bacci. A can Parlo kuwa, Mami ce ta kalli Ummi tace "me yace?" Ummi tace "yace zai Kaita wai" da sauri Anup ta kalli Ummi, Mami kamu tace "girls ku tashi muje" zama Anup tayi tace "No, zan bisa goben muje tare" Afaf, Aleema suka mi茩e tare da bin bayan Mami, kai tsaye suka fita waje zuwa compound mota suka shiga Bala driver ya jasu zuwa ado Bayero mall.
Chapter 62 · 0% Book details