← Book details Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 95 OF 116

Sashe 95

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

domin akan neman duniyarsa ya samar da ita. Papi yace "Shkknan amma nikam idan har za'a bawa wannan yaron aurenta sai dai a bayan rai na, domin wlh ban amince ya auri 拼arta ba, ko Tabbas zan kai ku 茩ara akan anyi auran 拼ar ba tare da izini na ba" Murmushi tayi tare da Mi茩ewa tsaye tace. "All the best" ta fa蓷a tana danna wayarta tare da nufar inda Akeela take, Didi ce tace. "Kai kowa bawan Allah anyi gantalalle mai ka sani game da 拼ar taka, to Allah Yaywa Bukari albarka kuma shima sai ya kaika 茩ara na ciyar maka da 拼arka" Papi yace. "Koma mene, zan biya koma bazan ta蓳a amincewa da wannan Auran ba indai ina raye" Kalmar ta fara girgiza kowa, Aalam kowa kai kawai yake girgizawa, Asheer na tsaya haka ma Azzam Akeem kowa yana can part 蓷in da aka bashi bai san mene ake ba, jin an masa shiru yasa Papi 茩ara fa蓷in "kuma ku shirya amsar sammaci gobe" Meema tana kama hannun Akeela tace "gobe yaja da nisa, duba wayarka 茩ila nawa sammacin ya riga naka" Wayarsa da tayi 茩ara ya duba, short message ne akan ana nemansa Court a bisa laifin fya蓷e da yay, a karo na farko tayi Murmushi tace. "Aje a nemi lawyer sai mun ha蓷u a Court" tana fa蓷in hakan taja Akeela zuwa part 蓷inta, Papi kuma ya juya tare da fita Dad yace "Allah ya kyauta uwar yarinya tai maganin abun" Suna zuwa part 蓷in Akeela ta saki kuka gashi tana son rungome mahaifiyar nata amma ta kasa saboda rashin sabo, Meema ta jima tana kallonta kafin tace. "Come here" da sauri Akeela ta nufi wajanta tare da fa蓷awa jikinta, rungome ta Meema tayi sosai a jikinta tana sakin ajjiyar zuciya, ga wani hawaye dake fitowa daga cikin idanunta. Akeela kowa farin ciki ne ya kamata sosai, ganin yadda take kukan sosai yasa Meema fa蓷in. "Shiiit it's okay ya isa" ta fa蓷a zare Akeela daga jikinta tare da share mata hawayen idanunta tass, cikin nutsuwa kuma tace "So the you like him?" Kasa magana tayi ganin hakan yasa Meema fa蓷in "kee I'm not your mother 蓷auke ni as friend is okey for me, now tell me kina son mijinki saboda zaman Court" a sanyaye Akeela ta 蓷aga kanta sai kuma ta fita da sauri tana Murmushi, ka fa蓷a Meema ta 蓷aga tana fa蓷in. "Whatever" juyawa tayi suka ha蓷a idanu da Asheer Murmushi tayi masa shi kuma yana kallonta a hankali yace "you're pregnant Meema" zaro ido waje tayi tana ta蓳a cikinta tace "you're dreaming ni da ciki" yace. "Ehmn haka nake tunani kawai yanayinki ya sauya" "uhm" tace tana shigewa jikinsa tare da fa蓷in "I miss You" yace "I miss You too harna kasa jurewa" Ummi ta kalli Mom tace. "Ina ganin abar bikin nasu bayan azumi, tunda yanzu gaba 蓷aya Ramadan bai fi saura kwana 7 ba" Mom tace "haka ne kam, amma Aalam yace da Akeem zai tafi bana tunanin kuma Akeem zai bar Akeela a nan 9ja" Ummi tace "I'll talk to him" Baba Rabi a 蓳oye take share hawayenta, koda iya wannan Ubangiji ya barta yay mata ishara rashin haihuwa ba 茩aramin masifa bane, 蓷an da take tunanin shine nata ashe ba haka bane, taiwa Abbu asiri akan ya auri Akeela domin bata 茩aunar Akeem da Akeela, sai gashi ashe ita duk Wannan a banza. Washe gari da Subhi Bayan sun dawo daga Masjid, Akeem ya zauna a Parlo bai ma kula da Aalam ba sai da yaji yace. "Kai kuma fa" fararan idanunsa ya 蓷aga a hankali ya kalli Aalam kana yace "Mrng Alab, coffee zan sha" sosai Aalam yay mamaki babu inda Akeem ya barsa a hankali yace "how was your body da rigima" a sanyaye yace "Allahamdulillah" dan bai fiya Magana da Subhi ba azkar kawai yake a ransa suna zaune Aaliyah ta kawo musu coffee 蓷in, a nan take fa蓷awa Akeem sai bayan Ramadan za'ai bikinsu a bashi matata bai san lokacin da yace "Tab hauka kenan" kasancewar da Hausa yay Magana yasa basu gane komai ba, a nan kuma Abbu ya samesu yake fa蓷a musu Karim ya nemi auran Afaf shi kuma p.a na Aleema duk sun dai-dai-ta. Mi茩ewa yay tsaye walking slowly yake tafiya zuwa part 蓷insa kansa yana 蓷an sara masa ka蓷an yana fesar da iska, yana isa cikin bedroom ya zame jallabiyar jikinsa, Kwanciya yay akan bed yana lumshe idanunsa Wayarsa ya jawo a hankali tare da yin dailing number ta wacce aka sanya "Nurool hayat" Akeela na zaune akan prayer mat tana azkar taji wayarta na ringing Mi茩ewa tayi tare da 蓷aukan wayar ta zauna akan kujera tana sauke numfashi, lokacin wani kiran na 茩ara shigowa, Sosai ta gane number sa a hankali tai picking tare da mannawa a kunnanta cikin wata kasalalliyyar murya mai da蓷i tace "Assalamu alaika" Saukar muryarta yasa ya sauke wata wahalalliyar ajjiyar zuciya wacce Akeela na iya jiyowa, a hankali ya mirgina yana 蓷an lumshe idanunsa, Jin Shiru yasa Akeela fa蓷in "Hello" 茦ara jan numfashi yay iya muryarta ka蓷ai ya isa ta zautar dashi a hankali murya can 茩asa yace. "Amincin Allah ya tabbata ga ruhin Dr Abdul-hakeem Bukar Bello" kamar ba zatai magana sai kuma tace "kai ma haka" shiru ne ya biyo jin haka yasa tace "Mrng ya jiki?" Yana shawaga蓳e mata Murya yace "ba sau茩i, without you wlh I'm noting" idanunta ta lumshe tana jin yana sauke numfashi kafin yace "Ina sonki Akeela" tace "i knw" yace "say you love me too" a hankali tace "with time" "uhm" kawai yace ba tare da yace komai ba, a hankali tace "i never see you" murya can 茩asa yace "At where?" Tace "Nan gidan Dad mana" yana 茩ara mirginawa tare da 茩an茩ame pillow yace "idan kinzo zaki gani" Murmushi tayi wanda yasa Akeem saurin bu蓷e idanunsa sbd mamaki lallai burinsa ya kasa cika cikin sakin fuska tace "ai a nan na kwana" da 蓷an 茩arfi yace "what? Are you serious" tace "In sha Allah" time ya duba yaga 7:00 yace "ki shirya zuwa 8" yana fa蓷in hakan ya kashe kiran 8:00 ya fito cikin wani lallausan voyal mai kyau Maroon yay masa kyau sosai ya kuma 蓳oye ramar da yay, a hankali yake tafiya hannunsa ri茩e da key yana tafe bakinsa yana motsawa alamar tasbihi yake, a haka ya isa compound yaci Sa'a har yabar main Parlo babu wanda ya gansa, yana zuwa ya kira number ta lokacin tana zaune tana duba wayarta taga kiransa ya shigo, 蓷auka tayi tana 蓷agawa yace "ina jiran ki compound" ganin duk su Aleema bacci suke yasa ta 蓷auki slippers 蓷inta domin bata 蓷auka wani wajan zasu ba, a tsaye ta samesa tube ya fito idanunsa yake kanta, kamar ya mai data ciki haka yake ji, kanta a 茩asa ta 茩arasa gabansa, Murmushi kawai yay a hankali kuma ya 蓷an rankwafa ya manna mata kiss a goshinta kana ya bu蓷e motar tare da kama hannunta ya zaunar da ita, zama yay a wajan driver yana yin Bismillah yaywa motar key da gudu kuma yay waje da ita, yau kam abin na musamman ne mai makon karatu sai wa茩ar Johnny drille ke tashi yana bi a hankali, juyawa yay ya kalleta a hankali ya kama hannunta ya ri茩e cikin nasa yaci gaba da driving ita dai ba tace komai ba, wani irin bugawa 茩irjinta tayi lokacin da taga ya danna kan motar cikin ha蓷a蓷蓷an wani hotel....
Chapter 95 · 0% Book details