Sashe 35
Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*SARAUTAR MARUBUTA*
2/4/22, 18:43 - Buhainat: 3锔忊儯3锔忊儯-3锔忊儯4锔忊儯
A hankali yake tafiya domin baya son kowa ya ganshi, da ace zai iya hqr Tabbas daya hqr da ganin Akeela a wannan daran amma zanan 茩addararsa da masifar abinda ya keji a ransa ya shallake dukkan wani abu dake masa yawo a zuciyarsa..
A kullum wutar so da kuma 茩aunar Akeela 茩ara yawa yake a ransa a wannan karan su yake yabi abinda zuciyarsa ke so yake kuma muradi burinsa kawai yaga fuskar ta yaji muryarta hakan zai sanya ya samu sau茩i da kuma nutsuwa a ransa.
Tsakiyar parlon yazo ganin babu kowa saboda duhun dake cikin parlon yasa ya sauke numfashi yana fa蓷in "thank God" kamar daga sama yaji saukar muryar Akeem yace "for?" Da sauri ya juya yana danna hasken parlon a zaune ya samu Akeem a saman duguwar kujera daga shi sai wata cable-knit vest wacce ta 蓷an kama masa jiki duk rabin 茩irjinsa a waje yake, sai wando 3gauter farar fatarsa duk a waje ga gargasar jikinsa tayi lubb da ita, hannunsa ri茩e da mug yana shan coffee gefensa kuma soyayyan 茩wai wanda yaji albasa da alama kamar yanzu ya soya shi.
Cike da tarin mamaki Abbu yace.
"Akeem me kake a nan? Bakai bacci ba?" Kai Akeem ya è“·an è“·aga yana ya motsa fuska kafin a hankali kuma ya ajjiye mug è“·in Yana è“·aukan fork yace.
"Ina sahur ne"
Wani irin abu Abbu ya haè“·iye yana zama akan kujera farcing Akeem yace.
"Akeem what wrong with you? Kamar wanda ya kashe mutum kullum cikin azumi kaga yadda ka fara ramewa? Please son ka faè“·a min Meke damunka me kake so?, Mene yake sanyaka yin Azumi ne?"
Idanu Akeem ya lumshe yana sauke ajjiyar zuciya can kuma yace "haka kawai" girgiza kai Abbu yay yace "i can believed" shi dai Akeem bai ce komai ba sai coffee è“·in sa da yake sha hankali kwance..
Ganin babu wata mafita yasa Abbu faè“·in "Ok ka gama yanzu ka kwanta Nima na shige part è“·ina, daman na fito ganin ko komai lafiya yake, domin na duba ta window è“·ina naga wani irin hadari na tashi wlh inaga ma an fara ruwan" a karo na farko tun zuwan Abbu parlon Akeem ya è“·aga idanunsa ya kalli mahaifin nasa, wani irin cije bakinsa yay kana ya è“·auke kai yana faè“·in.
"Ina jira ai Subhi ne" wani irin zaro ido Abbu yay waje kafin yace.
"Ok night" ya fa蓷a yana mi茩ewa tsaye tare da nufar part 蓷insa Yana zuwa waje ya nema ya zauna domin baya jin zai iya wani baccin arzi茩i.
Da kallo Akeem yabi bayan Abbu kana ya 蓷auki plate 蓷in ya fara cin soyayyan 茩wan, yana gamawa ya kwashe kayan ya nufi kitchen, samun kansa yay da zama akan canter 蓷in kitchen 蓷in tare da kashe wutar ciki.
Akeela dake bacci kamar a mafarki taji saukar Muryarsa yana faè“·in.
"Kullum kina zuwa cikin nan at this time kada kina kunna light kada ki faè“·awa kowa idan ba haka ba zan sace ki zuwa duniyar mu ta Aljanu"
Da wani irin sauri ta zare ido waje gaba 蓷aya ta mance da wannan Maganar, tsoro ne ya kamata Ubangiji yasa kada ya sace ta kamar yadda ya fa蓷a, a hankali ta sakkowa da 茩afafuwanta zuwa 茩asa, wani baby Hijab ta 蓷auka tare da 蓷urawa a saman kayan baccinta, kafin kuma ta sanya slippers a 茩afarta, a hankali ta bu蓷e 茩ofar tare da fita ta maida 茩ofar ta rufe.
Cikin nutsuwa take tafiya ta nayi tana 蓷an Waige harta kawo 茩ofar kitchen 蓷in.
Yana zaune a saman canter 蓷in kitchen 蓷in motsin da yaji ne ya sanya ya bu蓷e idanunsa yana 茩ara har蓷e 茩afarsa a hankali ya 茩urawa 茩ofar idanu, domin yana 蓷an iya ganota saboda hasken cikin parlon daya kunna yana shigowa cikin kitchen.
Wata kasalalliyyar ajjiyar zuciya Akeem ya sauke a hankali yaja idanunsa ya rufe yana jin wani irin fitinannan Abu yana tsarga masa.
茦ara turo kanta tayi cikin kitchen 蓷in kafin ta gama shigowa ta mayar da 茩ofar ta rufe, kasa shiga tayi saboda wani Irin ri茩ewa da 茩afarta yay da sauri kuma tayi 茩asa tare da kama 茩afarta tana fa蓷in.
"Wassh Allah my leg"
Ta fa蓷a tana yarfar da hannunta domin tuni jijiyoyin 茩afar suka ri茩e mata, narkakkun idanunsa ya dake bu蓷ewa sosai a kanta, a hankali kuma yake bin 拼ar zagayayyiyar fuskarta da kallo wacce ta 茩ara yin wani irin fari, kallo guda yay mata yasan cewa tana fama da 茩arancin rashin jini a jikinta domin daga inda yake zaune yana iya hango yadda yake yin wani irin haki tana jan numfashi..
Tsananin zafi da kuma zugin da 茩afarta ke mata yasa wasu irin hawaye Masu zafi suka shiga fitowa daga cikin idanunta zuwa kan innocent face 蓷inta.
Gently ya sakko daga kan canter è“·in yana zuba hannayensa cikin aljihun 3gauter è“·in jikinsa, yana tafe yana wani irin lumshe idanunsa tare da fesar da iska yay wani irin sihirtaccen kyau.
Ta can gefen da ba zata iya ganin fuskarsa ba ya fara takawa zuwa inda take, lokacin kanta a 茩asa tana wani irin 茩an茩ame 茩afarta tare da girgiza kanta, ita kanta bata san 茩addarar daya kawota cikin kitchen 蓷in ba a wannan lokacin,
Haka nan kawai ta samu kanta da son zuwa kitchen 蓷in tana jin yadda zuciyarta da gangar Jikinta ke janta zuwa wani waje na musamman wanda bata ta蓳a tunanin akwai shi ba.
Tsaye Akeem yay a kanta yana binta da wani irin kallo wanda babu mai iya tantance wanne irin kallo ne wannan saboda gane abinda yake ran Akeem abune mai wahalar gaske, baya ta蓳a barin fuskarsa ta samu damar fallasa masa Sirrin zuciya..
茦afarsa ya sanya guda 蓷aya ya 茩arasa rufe 茩ofar kitchen 蓷in, kafin gently kuma ya tsuguna a hankali, wani irin runtse idanunsa Yay yana jin wata sabuwar fa蓷uwar gaba, al'amarin daya haddasa masa lumshewar idanunsa ba tare daya shirya ba, a hankali kuma ya sanya hannunsa a ha蓳arta tare da 蓷ago kanta zuwa dab da fuskarshi, idanunta da suke a lumshe ta bu蓷e bata ganin fuskarsa amma tana iya jin 茩amshin mayataccen turarensa, 茩uri tayi masa kamar bai son ganin fuskarsa sai kuma taja numfashi tace..
"Uhm kai ne Aljani ko?"
Ta fa蓷a bakinta na rawa tare da ri茩e 茩afarta sosai, zame jikinsa yay tare da zama akan carpet 蓷in dake cikin kitchen 蓷in a hankali kuma ya zame hannunsa dage kan fuskarta,
Kafin ya dai-dai-ta muryarsa sosai kamar yadda yay last time yace.
"Uhm lemme see"
Ya fa蓷a yana mi茩a mata 茩afar a hankali ta bashi farar 茩afar nata akan cinyarsa ya 蓷ura.
Wani irin maraitaccen numfashi suka ja kana suka sauke a tare,
Lokacin da Akeem ya manna hannunsa akan fatar 茩afarta, kyarma da ma茩yar茩yata jikin Akeela ya fara, wanda ya sanya ta fara kokawa da numfashinta wanda yake gab da barin gangar Jikinta.
Saboda wani irin sanyi daya ratsa dukkan wata 茩ofa dake kan 茩afarta ya ratsa har cikin 茩ashi da 蓳arkon dake cikin 茩afarta.
Shi kowa Akeem wani irin Amintaccen shafa yaywa 茩afarta kana kuma a hankali ya 蓷an ja yatsun 茩afarta nata wanda yasa tayi 拼ar 茩ara ka蓷an tare da fa蓷in.
"Auchhhiiii zafi"
"Uhm" kawai yace yana 茩ara jan yatsun 茩afarta wanda yasa ta kejin wani irin mahaukacin da蓷i domin ji take kamar da ciwon yake tafiya, cikin 茩asa da Murya tace..
"To kai baka magana ne?" Shiru yay mata wanda yasa taji wani iri babu daè“·i sam ba tare data kaji ba tace.
"To sakar min 茩afata tunda ba zakai magana ba ko?" Wani irin ta蓳e bakinsa yay kana kuma kamar mai tsoran yin magana ya bu蓷e bakinsa yace..
"Ya ha茩uri?"
Wani irin daè“·i taji da kuma wata nutsuwa haè“·i da sanyi na ratsa mata zuciya cikin jin daè“·i tace.
"Allahamdulillah Ngd" shiru yay mata yana 茩ara jan yatsunta a hankali kuma yake juya bakinsa alamar addu'a yake mata,
Akeela kuwa saboda rashin abokin hira da bata dashi ga kuma wannan da take ganinsa kamar wani bango na rayuwarta yasa tace.
"Ayyah a ina kasan Baffa ba ya rasu?" Ta蓳e bakinsa yay a ransa yake fa蓷in "ji wai mtwss Witch" a fili kuma yana sauke numfashi yace "Uhm nida nake Aljani na san komai a kanki ai everything" bakinta ta bu蓷e tace.
"Laa yanzu ma kasan 茩afata ke min ciwo ko?"
Sai yanzu ya tabbatar Akeela girman jiki ne kawai amma babu wanda cikakken wayo da take dashi domin even his daughter Amani ta fita sani kan rayuwar.
Jinjina mata kai yay kafin yace "Eh! Sunanki Akeelerh Ayub Bello Abdul-hakeem, this year Zaki kammala shiga 17yrs ba, kin kammala karatun ki na matakin jss zaki shiga ss, kina da matsalar rashin lafiya jinin ki shine Double sickler wato SS, Kinyi sauka ta farko da Alkur'ani yanzu kuma kina hadda ne izonki 37, kin san hadisai,fighu, da dai sauransu, kina son karantar Medicine, Baffanki sai ha蓷aki aure da wani tsoho wannan dalilin yasa ki nemi kashe kanki saboda 茩uncin rayuwa, dalilin hakan kuma kika salwantar da rai guda i think I knew you very very well, Akeelerh Ayub Bello Abdul-hakeem"
Wani irin sakin baki Akeela tayi domin gaba è“·aya tunaninta ya kwance a hankali kuma ta sake buè“·e baki tace.
"Wlh nice amma am so happy babu wanda ya Sanni kamar haka sai Baffana" jinjina kansa cikin serious tone voice yace "can u make a promise to me?" Da sauri tace "eh" ba tare daya kalleta ba yace "kin tabbar ba zaki ta蓳a karyawa ba?" Kai ta 蓷aga masa tace "never nasan kima da mutuncin Al'茩awari ai" gyara zama yay tare da matse 茩afarta yace "Kada ki ta蓳a au..
*TSINTACCIYA*
NRML GRP 鈧�300
VIP: 500 SAFE YAMMA POSTING
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616
*NOTE*
NRML GRP POSTING BA KULLUM BA馃ã—é¦ƒå¾“éˆ¥å¶æª§é””� IDAN ZAKI SAI BOOK 茒INA DOMIN KI FITAR NA YAFE NA FA茒A MAKU ZALLAR SOYAYYA NE A WANNAN BOOK 茒IN MAI TSAYAWA A ZUCIYA.
*FITATTU HU茒U馃敟*
BA茦AR FATA
AutaR ManyA
DATTIJON ARZI茦I
Real ladingo
SULTAAN
Mss flower
gaba 蓷aya 鈧�800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank masu tura kati 08167888934 ga 拼an uwa na Niger +22796515805 zaku tura Evedance of payment a nan 08142105218