← Book details Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 116

Sashe 22

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yana rufe 茩ofar ya juya a hankali yana 蓷an motsa bakinsa, tare da jingina jikin 茩ofar ya shiga maida numfashi, cikin nutsuwa kuma ya 蓷aga narkakkun idanunsa cikin rashin Sa'a ganinsa ya sauka akan fure bank skin 蓷inta, he can't believe what he saw wani irin fata ne da Akeela wacce duk yadda kakai da 蓷auke ganinka akan mace never kace zaka jawa jikin Akeela aji, the body was hot and sexy idanunsa ya cilla akan yatsun 茩afarta wanda suke da fararan farce ga wata leg chains wacce tayiwa 茩afarta kyau, a hankali ya dinga sama da idanunsa yana sauke sassanyar Ajjiyar zuciya wani irin juyawa tayi wanda ya haddasa waist 蓷inta juyawa Allah ya rufa asiri saura ka蓷an 茩aramin towel 蓷in dake 蓷aure a ququnta kuncewa, 茩uri yayiwa cibiyarta wacce take 茩arama kuma mai zurfi ga wani farin stone dake manne jikin cibiyar, wani irin sarawa kansa yay da sauri ya dafe kansa yani wani irin, Akeela wacce ta juyawa 茩ofa baya sai faman hooking 蓷in bra 蓷inta take ta kasa hakan yasa ta 蓷an marai-raice fuska tare dayin wani irin jum wanda ya sanya Akeem saurin juyawa gently ya murza key 蓷in 茩ofar wani irin zafin nama yay waje yana sauke wata 苼oyayyiyar Ajjiyar zuciya hannunsa dafe da kansa dake Sara masa yay waje. Jin motsi kamar alamun mutum yasa ta juya cike da tsoro dafe 茩irji tayi tana turo baki tayi a fili kuma cikin siririyar muryarta tace "Uhm sai naji kamar an ganni Thank you God" ta fa蓷a lokacin data gama hooking 蓷in bra, a hankali ta 蓷auki handrayer ta shiga gyara sumar kanta tana gamawa ta ja towel 蓷in zuwa sama, walking slowly irin sanyin jikin nan sosai a haka ta nufi cikin bedroom 蓷in wajan closet ta nufa wata nevy blue 蓷in Abaya ta 蓷auka ta sanya tana da fa蓷in wuya ga wata 拼ar tsaga dage gaban 茩irjinta gaba 蓷aya rigar iya gwiwarta ya tsaya sai ta zama kamar wata short body, white bandaner ta 蓷auka ta 蓷ura saman goshinta gashinta yay baya bandaner dake da butterfly suka kwanta luff a goshinta, she look like took a way, kasancewar bata wani make up course bata saba dasu ba slippers ta sanya a fararan 茩afarta tana ya motsa fuska saboda yunwar data keji kai tsaye waje ta nufa cikin sanyin jiki. A hanya ta ha蓷u da Aleema wani irin Murmushi Aleema tayi tace "Ohh Wow! Gsky i never see a beautiful lady like you Akeela, u're lucky kina da masifar kyau ki godema Allah" Murmushi Akeela tayi har beauty point 蓷inta ya loma kafin Akeela tayi magana Afaf tace _鈥淵ou are a darling鈥漘 ke abar su ce Akeela tama kasa magana sai kallonsu kawai take domin sai ta kejin Abun Extraordinary a gareta no one's daya ta蓳a yaba kyanta shiyasa take jin wani mugun da蓷i idan sun ce ta a da kyau. Aleema ce tayi saurin cewa "Amma the dress" sai a yanzu ta samu damar juya fararan idanunta ciki siririyar muryarta tace "what wrong with my dream Leema?" Cikin sauri Afaf tace "is noting Beb, yayi maki kyau wallahi kamar Maheyk" dariya Aleema tayi tace "what a nice name _Leema_, Ohh Lord nita musamman ce" ta蓳e baki Afaf tayi tace "Akeela nima a bani sweet name mana" Murmushin nan nata mai saukar da nutsuwa tayi tace "Afaf means _Purity_ ai name naki yafi na Leema da蓷i" "ohh abin haka ne ko zan kuyi yadda ake wariyar launin fata" wani cute smile Akeela tayi kamar ba zatai magana ba sai kuma tace "Uhm your name means _Learned_ Daman" dariya duk sukai kafin Aleema tace "hehehe duk sunanki yafi Akeela fa _Clever, bright_" shiru kawai tayi tana jin da蓷in zama dasu, domin ta jima ba tayi dariya irin wannan ba gaba tayi tana 蓷an lumshe idanunta tana tafiya Aleema tace "Amma mene yasa baki fa蓷a mata Hero yana Parlo ba?" Ta蓳e baki Aleema tayi tace "i hve a reasons" Kallonta Afaf tayi tace _鈥淩easons鈥�?_ jinjina kai tayi tace "yeah! I hate that gurl ANUP time 蓷in hutun ta ya kusa, kin san yadda take mutuwar son Hero ga bata da kunya, Mami da Abbu sunyi decided na get them marriage before hakan ya faru ina son Hero ko Akeela wani ya fa蓷a son 蓷an uwansa, I'll try my best wallahi idan ina da numfashi Anup never marry Akeem" Shiru Afaf tayi kafin tace "me zaki to?" Murmushi kawai Aleema tayi tace "watching and see" hannun Aleema Afaf ta ri茩e tace "I'm with you, I'll support you wallahi wow! Wallahi har naga yadda za'a sha masifar soyayya" dariya itama Aleema tayi tace "zan wure mata kunne ta fara masa rashin kunya" zaro ido Afaf tayi tace "why?" "Uhm tana masifar jin tsoransa, kuma rashin kunyar zai taimaka wajan 茩ara kusantar junansu ke dai jira ki gani" ba tare da Afaf tace komai ba suka shige bedroom 蓷in su. Akeem na fita yaci karo da Didi wacce ta zube a Parlo tana rusar kuka ga Abbu na zaune yana bata Hqr, tana ganin Akeem da mi茩e da wani irin sauri tana fa蓷in "Annamimi, wanda baya jin tsoran Allah Ubangiji baya bacci dai, inata addu'a Allah ya tuna asirin mai yi min sata nayi masa uwar watsi,tirrr da Wannan mummunar halayyar taka wallahi ka 蓳ata wayonka" juyawa tayi ta kalli Abbu yace "wallahi shawara zan baka bawai basir ba kayi hanzarin sama masa tufi wajan Malamai, tunda shi ashe karatun nasa iya kul'azu ya tsaya" Abbu kam cewa yayi "To Didi duk abinda kika ce, kai Akeem bata abatar ka siya mana" da sauri tace "Ina zai siya yana min ba茩in cikin na samu, a toh mutum dai ba sai dai yaci kansa ba" ta fa蓷i hakan tana kwace robber zumar ta, Akeem baya gane yaran nata domin ko inda take bai gani ba, sai ma hannayensa daya sanya duka biyun ya kifa a saman fuskarsa yana sauke wani zazzafan numfashi, ji yay gaba 蓷aya shan zumar ya fita a ransa baya son Komai, Abbu dake kula da yanayin 蓷an nashi duk da cewa bai gane halin da yake ciki ba amma hakan bai hana shi fa蓷in "Son" shiru no feedback domin Akeem yay nisa a tunani sai wata zufa dake tsastsafo masa a goshinsa, dafa kafa蓷arsa da Abbu yayne ya sanya ya zame hannayensa daga kan fuskarsa a hankali kuma ya kalli Abbu da wani irin sauri Abbu yace "Subuhanallah Abdul-hakeem what wrong with you kalli yadda idanunka sukai mahaukacin jaa fa" kallon Abbu yake ba tare da yace komai ba gyara zama Abbu yay yace "Look Akeem ni Mahaifinka ne, I'm your father u can share all your fellings to me, keep silent baya magani damuwa kaji, Ohyyyah tell me Meke damun ka,kowa yana da damuwa ni kaina ina da ita ji nake kamar abinda na keso bakai na so shi ba ko kuma ya haramta a gareni amma babu yadda hakan 茩addara ta ne" ware gajiyayyun idanunsa Akeem yana bin Abbu da kallo a hankali kuma yace "I'm fine" baki Abbu ya bu蓷e zai magana amma ya kasa zuciyarsa tayi wani 茩yakkyawan bugawa a hankali yake bin Akeela da kallo baya yayi ka蓷an yana fa蓷in "Yasubuhanallah, Ya rabbi ka kawo min 蓷auki" Akeem tuni ya gane Wacece tazo da haka sai ya 茩ara ha蓷e fuskarsa kamar hadari wanda yake shirin saukar da ruwa, a hankali kuma ya sauke numfashi tare da rufe idanunsa, Akeela wacce ke zuwa Bama ta kula dasu a wajan ba gaba 蓷aya hankalinta yayi kitchen tana zuwa dai-dai saitin 茩afar Akeem ya wani 蓷aga 茩afar tare da sanya mata ita, ai kuwa gaba 蓷aya tayi baya kamar zata fa蓷i sai kuma tayo gaba ta kifa kansa tan sakin 茩ara, da sauri Abbu ya sanya hannunsa tare da dafe saitin zcyarsa ganin Akeela kwance male male a saman Akeem, shi kuma ya wani rufe idanunsa irin ko a jikinsa bai ma san mene faruwa ba, baki ta bu蓷e tare da fashewa da kuka tana fa蓷in "Wayyooo Allah Baffa, leg 蓷ina uhm wayyoooo" gaba 蓷aya jikin Abbu rawa ya 蓷auka tama gama ru蓷asa kukan shagwa蓳a ne,ko kuma na sangarta jin kukan yake har 茩asan zuciyarsa dan shin kuma da yaji a idanunsa ne ya sanya yay saurin kai hannunsa wasu hot tears ne lallai son Akeela ya zame masa masifa he cry because of her wacce masiface idanunsa ya bu蓷e suka ha蓷a da Akeem, cije baki kawai Akeem yay a hankali kuma ya mi茩e tsaye tare da yin wurgi da Akeela baya tayi zata 茩ara fa蓷uwa cikin sauri Abbu ya tafiya ta fa蓷a jikinsa. yana fa蓷in "Akeem!!" Ya fa蓷a cikin 蓷aga murya yana jin zuciyarsa na wani irin zafi, Akeela kowa jinta jikin Abbu yasa ta saki wani irin kuka domin seriously ta fara gajiya da irin halin Akeem ya tsaneta bai sonta gwamma ta bar masu gidan su, cikin damuwa Abbu yace "shittt, stop cry daughter" idanunta ta 蓷aga tana kallon Abbu cikin wata iriyar Murya mai rauni tace "Abbu ka mai dani wajan Baffa, acan ba'ai min mugunta" wani irin fa蓷uwar gaba ne ya samu Abbu cikin rarrashi yace "Akeem yayanki ne Babyn Abbunta ki daina jin tsoransa haka nan yake, kwana biyun nan ban san meke damunsa ba he changed komai nasa ya sauya, Ohyyyah shiru come here baki damuwa tunda ina nan ai ko" shiru tayi tana sauke numfashi da sauri kuma ta zame jikinta ta nufi kitchen tana share hawaye, da idanu Abbu ya bita zuciyar na masifar bugawa komanta yana tafiya da ruhinsa kaf yake da zaucewa al'amarin ya kusa fin 茩arfinsa wacce kalar masifa ce wannan son 蓷iyar yayansa wanda suke ciki guda dashi, mene yasa zuciyarsa ke son yaudarar sa da abinda yake haramun ne a kansa? Mi茩ewa yay jikinsa a matu茩ar sanyaye ya nufi part 蓷insa yana zuwa ya kwanta amma sam ya kasa yin bacci ma shagwa蓳ar ta da muryarta su ka蓷ai ke masa kizo a kunansa, Mi茩ewa yay tare da fa蓷in "dole na siya maki waya Babyna" yana fa蓷in hakan ya nufi bathroom ya 蓷aura alwalar sallar Issh膩. Akeem shower ya sarkawa kansa yana wani irin fidda numfashi gaba 蓷aya gargasar jikinsa ta mi茩e tsaye kashe shower 蓷in yay idanunsa akan mirror'n bathroom 蓷in a karo na farko ya wani irin yin cute
Chapter 22 · 0% Book details