← Book details Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 47 OF 116

Sashe 47

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Idanunsa ya 茩ara runtsewa sosai a dai-dai lokacin da yaji tana goga fuskarta akan Physique chest 蓷insa, lokaci guda kuma yaji wani abu na bin ko wanne sashe na jikinsa,
Al'amarin daya sanya ya 茩ara tura kansa kenan cikin wuyanta, yarr yarr haka yaji tsigar jikinsa na zubewa, yayinda dukkan wasu jijiyoyin da kuma kofofi na jikinsa suka shiga bu蓷ewa suna amsa wani sabo kuma ba茩on yanayi a lokacin da bai zata ba bai kuma yi tsammani ba.

Tunda yake a duniya bai ta蓳a jin hakan ba, bai kuma ta蓳a tsintar kansa cikin Wannan yanayin ba,haka kuma bai san menene hakan ba, sai a yanzu a kuma dai-dai wannan lokacin da yake jin saukar wani irin 蓷umin zazzafan numfashin Akeela dake sauka akan 茩irjinsa.
Ga kuma yadda yaji tana juya fuskarta tare da wani irin murta akan 茩irjin nasa, hakan yasa da sauri ya sanyata cikin tube 蓷in bathroom 蓷in wanda yake 蓷auke da warm water tare da bath perfume.
Cikin zafin nama kuma ya fice daga cikin bathroom 蓷in tare da rufe 茩ofar yana sauke numfashi mai zafi.
Akeela kam a è“·an razane ta buè“·e idanunta saboda jinta a cikin ruwa tsamo tsamo, da wani irin mamaki take duban kanta, cikin tsananin al'ajabi da kuma tarin ta'ajjuji take bin jininta da kallo ganin daga ita sai inners.
Baya tayi tare da komawa cikin ruwan zafin saboda wani irin da蓷i da taji, sai a lokacin ta lura ba bathroom 蓷insu bane, ganin wannan ha蓷a蓷蓷an bathroom ne, komai na ciki fari ne tass, ga wasu kalan bath perfume masu yawa kala daban daban, Banda 茩amshi babu abinda bathroom 蓷in yake.
Wa茩a ta shigayi sai kuma a lokacin ta lura da 蓳acin da jikinta yay, wannan shine karo na farko data samu kanta cikin wannan yanayin kasancewar kuma tana da iliminta na addini yasa ta fahimci ko mene,
Bayan tayi wanka bata fito ba sai data wanke kayan daya bacci, ta tsane kanta da handrayer kana ta fito è“·aure da towel.
Anup kuwa ganin Akeem bashi da ranar fitowa bata shirya ganin kuma mummunan abu ba yasa ta juya da sauri tana goge idanunta tas,domin bata son kuwa ya fahimci halin da take ciki, kai tsaye part 蓷in su Aleema ta shige tana zuwa ta fa蓷a kan gado tare da mai da numfashi a hankali kuma ta 蓷auki wayarta tana wani irin yin murmushi, kafin ta shiga cikin wani grp da aka sanya masa suna *MUSHANA* grp ne wanda yake 蓷auke da maza da kuma mata, gaba 蓷ayansu kuma 蓷alibai ne, wanda kullum suke ware Mutum 蓷aya wanda zai yi tsaraicin jikinsa ya tura masu, rayuwa suke wacce kare ba zai ci ba, rayuwar da dukkan mai hankali ta 茩asanta a garesa.

Kamar munafuka haka ta shiga tura kanta cikin ha蓷a蓷蓷an bedroom 蓷in nasa, wata kalar bugawa 茩irjinta yay,
Sai a yanzu kuma ta fahimci a è“·akin wa take mene ya kawo ta, cikin damuwa da kuma takaicin abinda ya kawo ta cikin part è“·in nasa ta wani irin turo baki gaba tana ruwan hawaye.
Ita yanzu yaya zatai? Ta ina zata fara? Gashi ko kayan bata dashi a nan 蓷in, daman yana ce mata mayya Shikenan yanzu zai tabbatar da hakan. idanunta ne yay rau rau a hankali ta 茩ara shiga cikin lafiyayyan bedroom 蓷in wlh ki na mace albarka,
Komai fari ne shima a bedroom 蓷in nasa, 蓳angaren closet daban, ga tarin shoes, wajan suit da ban, wajan manyan kaya daban, haka 蓳angaren Rolex mirror 蓷insa kowa difference perfumes ne gasu nan, har calendar yay ya warewa kuwa wanne date 蓷insa, na Friday daban.
Juyawa tayi a hankali zata bar cikin bedroom tana juyawa ta ganshi tsaye a bakin 茩ofa ya har蓷e hannayensa a 茩irjinsa, fuska a ha蓷e kamar hadari..
Da sauri ta sunkuyar da kanta 茩asa tana wasa da yatsun hannunta bakinta ya shiga rawa da 茩yar ta iya fa蓷in..
"Wlh nima gani na ne kawai a nan Allah" ta fa蓷a tana shawaga蓳e fuska, kallonta yake sosai yana 茩ara 蓷aure fuska, kafin kuma Murya can 茩asa yace..
"What are you doing in my room? Eh?" Girgiza kai tayi tace "wlh gani na ne kawai a ciki Allah". Kallon kin raina min hankali yay mata..
Yana cike bakinsa ba tare da yace komai ba ya è“·auke kansa can gefe guda.
Kafin kuma ya cilla mata wata abaya me kyau, Maroon mai tsananin kyau, yana bata ya juya ya fita wajan yin sallar magrib saboda lokaci yayi.
Cikin sauri ta sanya rigar tare da komawa bathroom 蓷in ta ajjiye towel 蓷in, ta kwashi kayanta kaf har rigar daya cire mata, kana tayi downstairs taci Sa'a ba kuwa a main Parlo dan haka tayi sauri ya shige part 蓷insu. tana shiga ta samu su Afaf na sallah Anup kuma na zaune akan sofa ta har蓷e 茩afa 蓷aya kan 蓷aya, ita Akeela bama ta san da zuwan Anup 蓷in ba saboda gaba 蓷aya bata kula da ita ba. Anup kuwa tunda Akeela ta shigo take binta da kallo kamar zatai magana sai kuma ta share.
Closet ta shiga tana jin wani irin daè“·in jikinta ga wani bacci data keji kamar wacce ta shekara batai bacci ba haka take jinta.
Kaya ta sauya zuwa riga da skert na wata atamfa ciganvi, golden selver, wacce ta amshi jikinta tayi mata wani irin kyau kamar dan ita akai, ga shape 蓷in nan nata ya 茩ara cika da kuma bayyana, 茩irjinta kamar zai fashe saboda cikar da yay tsarin Halittar Akeela mai matu茩ar 蓷aukan hankali ne sosai, irinsu ne kuma sukai wahalar samu, maza kuma sunfi son irin jikin Akeela Ayub Bello Abdul-hakeem.
Perfume ta fesa a jikinta kafin a hankali ta è“·auki wata wula mai gashi ta è“·ura saman sumar kanta, azkar ta è“·auka bayan ta è“·auki gorar ruwa mara sanyi ta zauna akan sofar Parlo tana shan ruwan tana duba azkar.
Wani tsaki taja, tana ayna yadda za taci uban Akeela,domin gani take dukkan abinda Akeela take tana sane da ita kawai girman kai yasa tayi kamar bata san da Anup a wajan ba, cikin muryarta mara da蓷in saurara ta 茩ara duban Akeela tace.
"Kee ba kiga mutane bane?" Shiru Akeela tayi saboda faè“·uwar gaban da muryar Anup ta haifar mata, a hankali ta zame azkar è“·in daya rufe mata fuska kana kuma cikin siririyar muryarta mara hayaniya tace.
"How are you?" Tsaki Anup ta kuma ja kafin tace.
"Jeki dafa min indomie with 5egg kisa carrot fried indomie dai" ta fa蓷a tana har蓷e 茩afa, kasancewar Akeela ba mai son hayaniya ba yasa gently ta mi茩e tsaye tana gyara zaman rigar jikinta wanda ya 蓷an kama jikinta tana jinta duk wata uncontactable.
Fita tayi a sanyaye tana fita su Afaf na idar da sallah cikin damuwa Afaf tace.
"Tayaya zaki sanya Akeela cooking? Bata da lfy ba" ta faè“·a cikin damuwa wani kallo Anup ta watsawa Afaf tana faè“·in.
"The you any problem with that? I'm your sister in-law u hv to respect me or else..." "Or else what?, Eh? Akeela bata da lafiya so duk wani abu kiyi da Kanki, idan abinci ne Olrdy an gama dinner zaki iya zuwa kici a can kafin kuwa yaci" Mi茩ewa Anup tayi tace.
"To ban niya ba, bari naje naji ko wani yasa kuna min wula茩anci ina matsayin matar da yayanku zai aura" 蓷auke kai Aleema tayi tace.
"To ai ba'ai auren ba ko? Baki kuma da tabbacin cewa kece matar" cikin harzu茩a Anup tace.
"Afaf, Aleema nine kuke faè“·awa haka? Dani kuke Wannan maganar ko? I'm older than you amma kuke gayan ba daè“·i?"
Shiru sukai gaba 蓷aya ba tare da sun 茩ara fa蓷in komai ba, amma a ransu suna jin a wannan karan ba zasu 茩ara barin Anup tayi abinda tayi niyya ba.
Chapter 47 · 0% Book details