Sashe 113
Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tsintacciya na kuè“·i ne 08119237616 3/18/22, 20:28 - Buhainat: 117-118 Yauta kama juma'a kuma yau ne ya kama ranar idin 茩aramar sallah, rana ce ta musamman wacce ko wanne musulmi na wannan Duniyar yake farin cikin zuwanta, ranar da babba da yaro tsohu da tsohuwa suke jiran zuwanta, itace kuma ranar da aka sallame azumin wata Ramadan. Gari ya è“·auki huè“·u bar masallatan idi baka jin komai sai tashin tasbihi. 鈥淎llahu akbar, Allahu Akbar La'ilaha illah, Allahu Akbar kabeera, Walahamdulillah kasira, wasubuhanallahi bukuratan wa'asila鈥� Misalin 茩arfe 8:30 Akeem ne yake sakkowa daga kan strains è“·in benen part è“·insa, yana sanye da wata dakakkiyar shadda gezner fara tass da ida sai è“·aukan ido take, anyi masa è“·inkin jamper da babbar riga, ga wata wula mai tangaran daya sanya a kansa, yay wani irin kyau fuskar wasai kamar ba Shine yasha kuka jiya ba. Cikin nutsuwa yake takawa 茩afafuwansa a saman benen bakinsa yana motsawa yana tasbihi ga Ubangiji, a haka ya isa Main Parlo yana zuwa Abbu yana fitowa hannunsa ri茩e da Amani wacce ta sanya sabbin kayanta ga wata babban hijab da aka sanya mata, dur茩osawa yay ya è“·auki Amani cak suka fita shida Abbu ba tare da kowa yay Magana ba. Suna fita Adnan na shigowar shima da irin shigarsa ta Akeem da Abbu duk iri guda sukai, mota è“·aya suka shiga Adnan na gaba Bala driver yana jan motar, Akeem da Abbu suna baya Amani tana cinyar Akeem è“·in, a haka isa babban masallacin juma'a dake nan Railway quarters Nasarawa. Suna zuwa kai tsaye suka shige cikin masallacin sa蓳anin wasu dake zama a haraba. Suna zaune kowa yana sauraran huè“·u ba har 9 tayi aka tada sallah, sallar data sanya farin ciki a zuciyar ko wanne musulmi, bayan idar da sallah aka shiga gaisawa, Akeem ne ya è“·an dur茩osa a wajan Abbu tare da faè“·in "Ta茩abbalallahu minna ya minka Abbu" Murmushi Abbu yay yana shafa kan Amani wacce take kallon Abbienta yace "Ma sha Allah, Ubangiji ya amshi ibadarmu" Adnan ma yace "Barka da shan ruwa Abbu" shima Murmushi Yay ya amsa kana suka nufi gida. Lokacin da suka isa Ummi tana Parlo tasha ado abinta tai kyau sosai, sai Meema wacce take zaune itama tana shan fresh milk Wanda Ummi ta bata, itama tayi kyau jan lallen da akai mata sai è“·aukan ido yake, gaba è“·aya suka dur茩osa suna gaida Ummi, Akeem kuma ya è“·an juya ya kalli Meema wacce kanta yake 茩asa tana è“·an satar kallon Asheer yace "Anyi sallah lafiya Momma?" Tace "Allahamdulillah ya mai jiki? Allah ya maida alkairi" yana è“·an lumshe idanunsa yace "Ameen" mi茩ewa yay ya nufi part è“·in Didi tana tsaye hannunta ri茩e da 拼ar fose, ta yafa mayafi da sauri tace "Lale lale jama'a ga Audil" è“·an haè“·e rai yay yace. "To ina naje da?" Tace "A'a wlh ba ruwana kaci kanka masifar ka ta koma kanka, aniya bil aniya bana son neman Magana" Murmushi Yay yace "ke kika sani" tace "daman zan sani è“·in wlh kaji tsoran Allah wannan batsa kake meye kuma ke kisa sani, yanzu dai ina matar taka da jiki? Itama sallamammiya ko è“·an gaisuwa babu" Akeem na è“·aukan zuma yace "yarinyar da babu lafiya me zatai maki kuma?" hannu ta è“·aga masa tace "A'a kada ka zageni nasan jira kake kayi min ba茩in cikin zuwa makka to aniyi bil aniya li'ilafi 茩urash" Murmushin kawai yay kana ya è“·an rankwafa yace "Barka da sallah Didi" washe baki tayi tace "Yawwa ko kai fa è“·an albarka" mi茩ewa yay tare da ficewa, Maganar su Aleema ya jiyo a kitchen dan haka sai kawai ya shige part è“·in su wajan Akeela, lokacin tana tsaye da raguwar 茩arfinta duk da babu inda yake mata ciwo amma ranta duk babu daè“·i tunda taji Labarin zubewar cikin. Tana sanye da wani haè“·aè“·è“·an lace light blue anyi mata A shape yay mata kyau sosai tayi è“·auri irin na zamani, ga hannunta gwanin sha'awa sbd henna è“·in da akai mata, tsaye yay yana bin haè“·aè“·è“·an shape è“·in bayanta da idanu, musamman da yaga hips è“·inta ya sake buè“·ewa kamar me. Numfashi yaja kana a hankali ya maida 茩ofar bedroom è“·in ya rufe kafin a hankali ya 茩arasa inda take tsaye, lokacin tana 茩o茩arin sanya necklace a wuyanta, hannunsa yasa a hankali ya haè“·a bayanta da jikinsa Kafin cikin nutsuwa ya amshi sar茩ar daga hannunta yana goga hancinsa da sajansa a wuyanta ya sanya mata sar茩ar, matsawa yay da ita gaban madubin bedroom è“·in, hannunsa ya sanya ya rungome cikinta dasu kafin ya langwa蓳ar da kansa gefen wuyanta, yana sha茩ar 茩amshin turarenta wanda Ummi ta bata. Idanunta dake a lumshe ta buè“·e ta cikin madubin suka haè“·a ido, 茩uri sukaiwa junansu zuciyoyinsu na harbawa naso da 茩aunar è“·an uwansu, idanunta ne yay rau rau ya è“·an girgiza mata kansa alamar kada tayi kuka, Wayarsa ya è“·auka 茩irar Iphone 13pro max tana jikinsa ya shiga è“·aukar su photo, a hankali kuma ya juyar da ita sukai farcing juna, kanta yasa a wuyansa shi kuma ya sanya hannunsa a waist è“·insa nan ma ya shiga è“·aukan su. Bayan ya gama ne ya ajjiye wayar gefe guda kafin a hankali kuma ya tallafo fuskarta a tafin hannunsa ya shiga 茩are mata kallo, cikin nutsuwa ya manna bakinsa a saman goshinta ya sakar mata da wani irin kiss wanda ta jisa har tsakiyar kanta sbd sanyin da la蓳蓳ansa sukai, a hankali ya dawo da bakinsa kan hancinta shima yay masa kiss, kana yaywa kumatunta, ha蓳arta ya tallafo suka 茩ara haè“·a ido ya è“·aga mata gira alamar "What?" Wani cute smile tayi masa wanda yasa dimples è“·inta lomawa, ba tare da tace komai ba ita kuma ta sanya bakinta a hankali akan nasa, idanunta a cikin nasa kamar yadda yake kallonta cikin wani irin fitinannan salo ta kama lip's è“·insa ta shiga kissing è“·insa kamar yadda ya kuyar da ita. Idanunsa kawai ya lumshe ya shiga fidda wani irin numfashi, ya narkewa a jikinta, wajan 10scnds ta zare bakinta daga kan nasa tana mai zamewa 茩asa dai-dai da 茩afafuwansa kanta a 茩asa cikin sanyin murya tace. "Ta茩abbalallahu minna wa minka Zauj, Ubangiji ya bada ladan ciyar damu da kayi, da arzi茩inka na haram, Allah yasa munyi ibada lafiya, Ubangiji ya bamu madadin è“·an da muka rasa albarkacin wannan ranar" ta faè“·a tana ri茩e 茩afarsa, wani irin mugun daè“·i ne ya kama Akeem, har bai san lokacin daya zame ya zauna kusa da ita ba, yana mai è“·aga ta tare da zaunar da ita akan cinyarsa, cikin nuna jin daè“·i da kuma tarin so da 茩auna yace. "Ameené² Hubb, Ubangiji yay maki albarka ya bamu zuri'a na gari, kiyi hqr kiyi hqr kinji nasa kin rasa unborn namu" Murmushi tayi hawaye na sakko mata, a jikinsa ya sata ganin da gske kuka zatai masa, sai kawai ya shiga shafa bayanta yana hura mata iska, da sauri ta shiga sauke ajjiyar zuciya tana 茩an茩amesa, har sai da kukan ya faè“·a mata kana ta è“·aga kanta ta kallesa tace.. "Zauj" a hankali yana shafa kanta yace "Na'am Hubb" tace "Please ina son wani babyn ina son yara da yawa Zauj please! Please kaji" yana kallon zanna lallen hannunta yace. "Ubangijin daya bamu wancan ba tare da mun sani ba, shine zai kuma bamu wani keep praying Hubb kuma masu albarka" kai ta è“·aga masa tana komawa jikinsa ta kwanta. "Yaushe akai wannan abun?" Hannunta ta kalla tace "Yau da Subhi da za'aiwa Momma nace ina so da 茩yar Ummi ta bari" gyara mata zama yay a jikinsa yace "Uhm i like it yana hannun naki kyau sosai Hubb" Murmushi tayi tace "Duk kyansa bai kai Zauj ba, Allah Zauj kana da kyau sosai" lumshe idanunsa yay yace "Muna da kyau dai, tunda kamar mu è“·aya ko" tace "Eh kam, amma ka fini kyau fa kalli Wannan gemun naka mai kyau" ta faè“·a tana jan gemunsa. Idanunsa ya buè“·e sosai a kanta yace "bari dai tunda zan can kike so, mace tafi namiji ta ko'ina Hubb, i never see a beautiful lady kamar ki wlh, kina da manyan idanu gadi blue sexcy kuma, ga 茩aramin baki pech dasu, ga zagayayyiyar fuska, ga gashin kira da full eyes lashes dugwaye, uhm ga ga è“·in yay yawa fa hausarki kawai zata fallasa yaranki" Kasa magana tayi sai kawai ta zuba masa ido kwallon ta yay yace "Ya akai?" A hankali tace "Anna Uhibbukaaaaaa" hancinta yace "I love You too Akeelerh Ayub Bello Abdul-hakeem" Wayarsa ta è“·auka tace "Ka kira Laylerh mu gaisa mana" yace "muda zamu mene na gaisuwar" ta ware ido tace "Are You serious Zauj" gira ya è“·aga mata yace "Eh ba zata za muyi musu, gobe zamu tafi, Momma kuma sai ta haihu" shiru kawai tayi masa sai Murmushi take tana ya motsa masa sajansa, hannunsa ya è“·ura akan brest è“·inta yace "baki tambayan yaya akai kika samu kaso daga cikin kuè“·in Papi fa" lumshe idanunta tayi sbd hannunsa daya zura a rigarta "uhm" kawai tace shi kuma yace "Ajmal yace, shine yay wasiyya a ranar da zai rasu, ya rubuta adadin filayen da za'a baki da kuma kuè“·i, yace bai miki komai a rayuwa ba, yana son ki kasance cikin farin ciki, yasan baki da gadonsa hakan yasa ya ware maki kaso mafi yawa a kuè“·in sa" Nan ma "Uhm" kawai tace a ranta tana yi masa Addu'ar samun nasara a rayuwarsa. Jin yanayinsa ya fara sauyawa ne yasa ya mi茩e tsaye da ita yana mai sauketa a hankali, yasan ko giyar wake yasha bai isa yay mata wani abu ba, domin anyi masa warning sosai kuma shi da kansa yasan gsky suke faè“·a. Suna Mi茩ewa Afaf ta shigo bayan ta gaida Akeem tace "Wai breakfast yana jira" harara ya 蓳alla mata yace "mara kunya,sai rawar kai sbd za'ai aure" ficewa tayi tana mamakin 茩arfin halinsa kamar ba hannunsa ta gani a 茩irjin Akeela ba. Fita sukai a tare sai 茩amshi suke suna magana 茩asa 茩asa. Tun daga nesa Meema ta kallesu tasan suna cikin farin ciki kuma suna 茩aunar junansu. Zama sukai akaci tuwon sallah da naman kaji, masa, sinasir shi dai Akeem waina kawai yaci sai coffee, Akeela kam zallar naman ta keji wanda yasha kayan 茩amshi da yaji. Akeem ne ya kalli Abbu yace "Abbu Mami fa?" Fuskar Abbu