Sashe 93
Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lokacin da Azzam yay parking gari ya gama haske sosai, domin ana neman 7:30 na safiya ne, Shine ya fara fitowa sai Asheer wanda yake danna Wayarsa a nutse kamar babu abinda ya damesa. Ajjiyar zuciya Akeela ta sauke wacce take bayyana asalin tsoran da take ciki, sai 茩an茩ame Jikinta take waje guda tana taune bakinta kamar mai tsoran ganin wani Abu. Azzam was just looking at her face bai san mene zaice ba, cos he can't speak hausa, bashi da tabbacin tana jin Arabic ko English. Ganin irin kallon da yake mata ne yasa Asheer kallon Akeela a hankali kuma ya mayar da wayarsa cikin aljihu yana fa蓷in. "Let's go inside" Fitowa tayi tana 蓳oye hawayen dake cikin idanunta, kafin kuma ta 茩ara fito da 蓷aya 茩afar nata, fitowa tayi gaba 蓷aya tana gyara zaman vail 蓷in jikinta. Asheer ne ya fara yin gaba sai Azzam ita kuma tana bayansu tana tafiya a hankali cike da nutsuwa kamar wacce 茩wai ya fashewa. Lokacin da suka isa Main Parlo suka samu Mom, da kuma Ummi sai Baba Rabi dasu Aleema wanda basu jima da shigowa ba. Sai kuma Abbu da kuma Dad tare da Arif da Aaliyah, Meema na can part 蓷inta har kawo lokacin bata fito ba. Tsaye Akeela tayi tana jinta duk wani irin kamar mai bu茩atar ganin wani abun, ganin yadda tayi tsaye yada Ummi fa蓷in. "Daughter yada tsaiwa keda babu lafiya" Murmushi Mom tayi tace. "A'a barta hakan idan ta 茩arya 茩afar bashi kenan ba" ta fa蓷a cikin salo irin na jika da kaka, Ummi tace "A'a ba dani ba, kekam ba茩in ciki kike kin samu kishiya 茩yak茩yawa ba duk kai ba" Ummi ta fa蓷a tana tashi tsaye tare da nufar inda Akeela ke tsaye. Tana zuwa ta kalleta tace. "Are you okay?" Kasa magana Akeela tayi sai kawai ta fa蓷a jikin Ummi tare da sakin kuka. Ummi tace "ikon Allah,ke baki girma da kuka ne?" Afaf dake zaune tace. "Allah Ummi Akeela shagwa蓳ar ta yay yawa, ko Amani bata abinda take" Murmushi Mom tayi tana fa蓷in "ba taji duka bane" Jin hakan yasa Akeela 茩ara fashewa da kuka tana 茩an茩ame jikin Ummi, hakan yasa Ummi fa蓷in "rabo dasu, kawai dai ke 拼ar fari ce shine yasa kuma ma dai ai shagwa蓳ar abin sune, muje kiji" ta fa蓷a tana janta cikin wani part. Gaba 蓷aya dariya sukai Banda Baba Rabi da take share hawaye domin anyi mata bayanin komai. Mom Mi茩ewa tayi tace. "Bari na duba waccar 拼ar rigimar kafin breakfast ya kammala" Su Aleema suka amsa da "ok Mom" Aaliyah dake ba shirar dake ganewa ba, yasa kawai taci gaba da danna system 蓷in hannunta. Asheer ya nufi nasa part 蓷in, Azzam kuma part 蓷in da Akeem yake ya nufa. a hankali ya tura 茩ofar Parlon wanda Yake 茩amshin air conditioner ga kuma a.c dake Ka蓷awa,babu kowa cikin parlon kai tsaye cikin bedroom 蓷in ya shiga, Wanda tunda ya doshi wajan ya fara jiyo 茩amshin turaren Akeem wanda gaba 蓷aya ya cika bedroom 蓷in. 茦arasa shiga yay ya samu Laylerh zaune a gefen bed, sai kuma Akeem a kwance da alamar tuni Dr ya gama duba sa domin ga drip nan ma茩ale a hannunsa. Kansa yana saman cinyar Aalam wanda yake shafa sumar kan Akeem 蓷in a hankali, Yana jin surutan da Akeem yake na sambatun allurar baccin da akai masa, gaba bai san mene yake cewa ba, saboda idanunsa dake lumshe allurar ta gama cin 茩arfinsa amma kuma 茩arfin jinin da Akeem yake dashi yasa ko baccin ya 茩iyi sai magana da ya kewa Aalam yana ri茩e hannunsa tare da wani irin marai-raice fuska. Tsayawa Azzam yay yana har蓷e hannunsa a 茩irji a hankali kuma ya shiga kallon Akeem wanda ya 茩an茩ame Hannun Aalam kamar wani zai 茩wace yace. "ALAB She keeps on telling me cewa bata soma, ta ya ya zan iya hqr da ita? Kamar tana 茩ona min rai Alab yadda baka zato" Wani irin Murmushi mai kama da dariya Aalam yay, domin ya lura da Akeem 蓷in sam bai san abinda yake fa蓷a ba, Cikin 茩asa da murya irinta manyan sarakai wanda sarauta ya gama ratsa musu jiki Aalam yace. "Let her say it.. let her say it loudly to the whole world ba kai ka蓷ai ba, sai ta gama fa蓷a zai kore zafin 茩iyayyar daga Zuciyarta" Shiru yay yana sauke numfashi domin shima Maganar bai wani damesa, shiru yay na wasu da茩i茩o kafin kuma yace. "Kada ka damu da wannan tunda ina da tabbacin My grandchild love's you, tana maka son da ita kanta bata sani ba" Idanunsa ya bu蓷e da 茩yar wanda sukai masa nauyi ya kalli Aalam kafin kuma yace "Alab da gaske kake?" Shiru Aalam yay na wasu seconds kafin yace. "Mun ta蓳a magana dakai bare ka 蓷auka 茩arya nayi?" Gently ya girgiza kansa kamar 茩aramin yaro yana 茩ara lumshe idanunsa. Azzam dake tsaye yay Murmushi yace "Lallai yau ga na gaban goshin Laylerh da Aalam na kuka akan mace" Jin haka yasa Akeem marai-raice fuska a hankali kuma cikin magagin baccin daya fara 蓷aukan sa yace. "Laylerh kin gansa ko" Murmushi tayi tun farkon fara Maganar ba tace komai ba, domin har yanzu mamakin girman Amir take, bata ta蓳a tunanin zai kyau na 蓷aukan hankali har haka ba, bata ta蓳a tunanin wani sashe na jikinsa zai nuna cewa shi 蓷in Balarabe bane, amma 茩arfin jini ya shige duk yadda ake zato, Sai gashi babu abinda Akeem ya bari na mahaifinsa Mai martaba Aalam Adil Jahid, kuma kai tsaye yanayin Akeem 蓷in ya nuna shi 蓷in Half-caste ne. Cikin son kwantar masa da hankali tace. Rabu dashi kaji My son, in sha Allah you'll be succeeding. Dariya Azzam yay yace. "Akwai gyara dai, mutumin dake shirin mulkar dubban jama'a amma akan mace 蓷aya duk ya lalace hadda su kuka" Aalam yace "Azzam maza bar bedroom 蓷in nan" fita Azzam yay yana dariya, Akeem kuwa baccin gaske ne yay gaba dashi a nan kan cinyar Aalam. Mi茩ewa Laylerh tayi tare da barin su. Tana fitowa ta samu gaba 蓷aya suna main Parlo, juya fararan idanunta tayi cikin 茩asa da Murya tace. "Where is she?" Gane abinda take nufi yasa Aaliyah Mi茩ewa tsaye tana fa蓷in "Laylerh muje tana ciki" gaba Aaliyah tayi Laylerh tabi bayanta suna tafe Aaliyah nayi mata Magana a hankali har suka 茩arasa bedroom 蓷in da Akeela take ciki, Tana zaune kan kujera lokacin tayi wanka ta sauya kaya, daga na jikinta zuwa Silhouette Nevy blue wacce take da 蓷an fa蓷in wuya, Gashi body short ce sai kuma wani Teyana wide-leg trousers Wanda yay mata kyau sosai, kalbar kanta ta sakko tana lilo, idanunta a rufe tana sauke numfashi, Ko yaya tai motsi moment 蓷insu ita da Akeem ne yake dawo mata cikin brain nata, Musamman idan ta tuna yadda yake shan nippy 蓷inta sai gaba 蓷aya tsigar jikinta ya shiga tashi, abin ya kasa 蓳acewa daga cikin tunaninta. Motsin da taji yasa ta bu蓷e idanunta ha蓷a ido sukai da Laylerh hakan yasa tayi saurin 蓷auke idanunta tare da zamewa 茩asa ta shiga gaisar da Laylerh cike da tsantsar ladabi. Murmushi Laylerh tayi tare da kama hannun Akeela suka zauna a bakin bed cikin nutsuwa tace. "Nifa kakace ba uwa ba, sai dai idan kara zaki ma Mijin naki" ta fa蓷a cikin harshen turanci tana mai sakin murmushi, ita dai Akeela kunya duk ya kamata cikin nutsuwa Laylerh tace. "Daughter yaya kukai da Akeem ne?" Girgiza kai Akeela tayi cikin sanyin Muryar nan nata tace "Ba komai" Jinjina kai Laylerh tayi sosai taji da蓷in abinda Akeela ta fa蓷a koba komai ita 蓷in macace wacce zata iya 蓳oye sirrin mijinta. A hankali cikin 茩yak茩yawan lafazi Laylerh tace. Akeela, Amir yana mugun Sonki sosai, ya sha wahala sosai a kanki a yadda yake fa蓷a, mahaifinsa na Nigeria yace tunda yake dashi bai ta蓳a cewa yana son wata 拼ar mace ba, kece mace ta farko daya kasa 蓳oye soyayyarki a ransa, ya fito da ita kowa ya sani, duk family anji damuwarsa da kuma irin son da yake maki, 蓷azo dana duba Wayarsa gaba 蓷aya pictures naki ne wasu tun kina 拼ar 茩arama" shiru Laylerh tayi tana jan numfashi Ummi dake shigowa tace. "Akeem yaro ne mai taurin rai da 茩arfin zuciya amma ya zauna yana kuka a gaban kowa a Kanki, bakwai dan he's my son nake fa蓷a maki hakan ba, dan wlh Allah idan kika rada wanda yake Sonki kamar Akeem, ba zaki ta蓳a samun wanda zai soki koda kwatankwacin nashi bane, ki auri wanda yafi Sonki shine riba, dan sai yafi lalla蓳aki yafi gudun 蓳acin ranki i know him and i know he love You so much, Akeela ina baki Shawara akan Akeem amma kiyi tunani Kinji Daughter" A hankali Akeela tace. "In sha Allah zan yi tunani Ummi, thank you Laylerh" ta fa蓷a tana 茩ara sunkuyar da kanta 茩asa, Murmushi Laylerh tayi tare da Mi茩ewa tsaye Ummi kuma tace. "Ki shirya ki fito breakfast" tana fa蓷in hakan ta fice domin Ummi irin mutanan ne friendly wa kowa, gata a waye take tana da saurin sabo. Fita sukai gaba 蓷aya Akeela kuma ta lumshe idanunta tana son ta samu cikakken lokaci nayin tunani amma data rufe fuskarta Akeem take kallo da kuma yadda yake kissing bakinta, 茩an茩ame Jikinta tayi tana jin wasu abu kamar kiyashi nayi mata yawo a jiki, tamkar yanzu ne abin yake faruwa sosai hancinta kuma yake kawo mata dadda蓷an ha蓷a蓷蓷an turarensa, Baya tayi ka蓷an tare da 蓷aukan pillow ta rungome wato wannan abin da take ji a yanzu shine ake nufi da Feelings ko kuma Emotions? Ji tayi gaba 蓷aya tunaninta ya gur蓳ata da nasa, gefe guda kuma so da 茩aunar ganin mahaifiyarta sune suke mata yawo a zuciya. "Uhm" ta fa蓷a a sanyaye kana kuma ya 蓷auki wani siririn mayafi ta 蓷ura a kanta tare da sanya flat shoe ta nufi cikin main Parlo cikin tafiyarta ta zallar nutsuwa. Kanta a 茩asa take tafiya gaba 蓷aya suna kan dinning, kowa yana breakfast hadda Aalam, 茦arasawa tayi a nutse tana zuwa Afaf taja mata kujera ta zauna. Wasa ta shagayi da hannunta bakinta ya shiga motsawa, so take ta gaishesu amma bakinta ya garara furta komai, gane hakan yasa Ummi fa蓷in. "Eat your breakfast first" Jinjina kai tayi kana ta 蓷auki cup