Sashe 43
Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
suka kallesa domin a yanzu Akeem yama fi Abbu mahaukatan ku蓷i cikin mamaki Abbu yace "kullum sai naga Alert na shigowar ku蓷i a wayana amma kace baka da ku蓷i ok fine ni zan siya masu" shi dai baice komai ba ya 蓷auki briefcase 蓷in sa ya fita yana fita driver ya bu蓷e masa 茩ofa ya shiga mota cikin sauri yaja motar sukai waje..... Asheer ne da Meema sai Dad da Mom zaune a Parlo watching TV kafin Meema tace "Dad when ne zamu Kano?" Ba tare daya kalleta ba yace "offer week ne" juyawa tayi ta kalli Asheer dake zaune yana game a waya yana sanye da farin yard mai taushi sosai yay wani irin fresh kyau ga black skin 蓷in nan nashi mai 蓷aukan hankali tace "Bro zaka rakani shopping ko?" Ya 蓷aga mata yace "sure sis na" Mom tai Murmushi tace "wlh ka daina biye mata zata mai daka na mace, kana mata fa蓷a tai hankali tayi aure" kwa蓳e fuska tayi tace "Mom please" Murmushi President Ahmad Adil yay yana jin da蓷i ganin Meema cikin farin ciki yace "Son Asheer why always your sister take acting like baby girl?" Idanunsa akan waya yace "Cos she is very stubborn Dad, And whenever I like her style" ya fa蓷a yana yin murmushi 茩uri Meema tayi masa kawai sai a kaga ta fashe da kuka ta shiga buge buge da sauri Mom tace "jama'a mun shiga uku anya Meema bata samu problem a cikin 茩wa茩walwar ta ba?" Cike da damuwa Dad yace. "Ba wani kawai matsalar ciwonta ne, baya bu茩atar likita domin da yana bu茩ata yaci ace ta samu lafiya wlh nama rasa yaya zanyi har tunanin zuwanta kano nake fa" Mi茩ewa Asheer yay tare da fa蓷in "Dad I'm here noting will happen to her na maka Al'茩awari" ya fa蓷a yana 蓷aukar ta zuwa part 蓷inta, suna zuwa ta rirri茩esa a wannan karan shi kawai take gani cikin 茩warai idanunta da kuma abun daya saba yi mata a kwanakin baya, ji take idan bata samu abinda take so ba Tabbas zata iya mutuwa, ganin abinda take 茩o茩arin yi Asheer yay sauri zareta a cikinsa yana fa蓷in "No Meema I'm your brother haram ne okay" idanunta ne ya kawo ruwa sai kawai ta fa蓷a buga kanta da jikin bango tana wani jan numfashi tamkar zata shi蓷e kafin kace me kanta ya fashe, wani irin mugun tausayin yayar tashi ya kama shi, damuwa da kuma son bata abinda take so 蓷in ya shige sa,zama yay akan bed kafin a hankali yace "ok come here zonan zo kiyi" da gudu ta nufi inda yake ba tama damu da jinin dake zuba a kanta ba, tana zuwa ta shige jikinsa ta wani 茩an茩ame sa, jikinta na wani irin kyarma da kuma 蓳ari ta 蓷ura bakinta akan nashi hankali ta kama lip's 蓷in shi, da wani irin sauri ya runtse idanunsa sosai kafin kuma ya wani irin ja numfashi saboda jin yadda take masa wata iriyar fitinanniyar tsotsa... 2/18/22, 14:59 - Buhainat: Sakin bakinta Meema tayi tana sakin wani irin raunataccen kuka, domin azaba ta keji wacce ta shige tunanin duk wanda yake tunanin abinda yake sanyata hakan. Abu take bu茩ata tana da tabbacin Wannan abun kuma a wajan Asheer yake amma mene shi? Ita kanta bata san mene take so take muradi a yanzu haka ba.. Amma tsananin zafi da ciwon da Mararta ke mata yasa gaba 蓷aya ta fice a hayyacinta, al'amarin kuma yana tsamari ne a duk sanda ta ganta kusa da Asheer yazo wasu shu蓷a蓷蓷un abubuwa wanda bata san dasu ba zasu fara dawo mata cikin tunaninta, bata da baki ko kuma kalmar da zataiwa Asheer bayanin abinda take so 蓷in a game da shi.. Hasali ma fuskarsa a kullum 茩ara narkar mata da zuciya take,ta tsayar mata da dukkan wani tunaninta, al'amarin daya sanya ta 茩ara yin shiru shiru kenan, kullum kuma 茩wantaccen ciwonta cikin yun茩urin tashi yake. Ganin yadda take kuka Jikinta yana wani irin rawa da 蓳ari yasa Asheer 蓷aga ta daga cikinsa tare da tallafo fuskarta a cikin tafin hannunsu cikin muryarsa mai tsananin ru蓷a zuciyar Meema yace. "What happens Sis na? What the you want? Ciwo ne? Kinyi breakfast?" Wani irin lumshe idanunta tayi kafin kuma ta bu蓷e idanunta tare da sauke ganinta akan fuskarshi tana wani irin yi masa kallo wanda shi kansa baya jure sa, domin aduk sanda ya kalli Meema wani abu na fa蓷o masa a rai.. Shiru tayi masa ba tare da tace komai ba sai wani irin matse 茩afafuwa take tana nishi sama sama, cike da tausayin Meema Asheer yace. "Meema na, yi magana kinji zan maki komai kuma zaki samu lafiya, I'm here babu abinda zai sameki Mi Amor" Sharrr hawaye ya zubo mata a hankali kuma bakinta ya shiga rawa alamar tana son cewa wani abu, amma zafin da Mararta ke mata yasa ta kasa, sai hannunsa data kama tare da 蓷urawa akan mararta tana matse hannunsa sosai, cikin ficewar hayyaci tace. "Zan mutu cikina ciwo" ta fa蓷a a hankali Murya can 茩asa wacce take bayyana zallar ciwon data ke ciki. Tsoro ne ya kama Asheer haka nan idan kuma ya tuna cewa 蓷in Meema is his sister sai yaji he needs to half her, a hankali ya 蓷aga 茩aramar rigar dake jikinta tare da zame belet 蓷in jikin jeans 蓷in jikinta 茩asa yay dashi ka蓷an, a hankali kuma ya manna tafin hannunsa a saman fatar wajan, Wani irin fitinannan numfashi Meema taja, ta shiga kokawa da numfashinta dake 茩o茩arin barin gangar Jikinta, Ji tayi wutar abinda ke damunta ya 茩ara yawa a hankali ta shigayi shasshe茩ar kukan ta, tana wani irin 茩an茩ame Asheer da yake shafa mata Mararta yana wura mata iska a cikin kunnanta, not too long yaji numfashinta na sauka a hankali alamar bacci ya 蓷auke ta. Hannunsa ya zame ya gyara mata kayan jikinta shi kansa yana bu茩atar mai lallashinsa domin komai cikin dauriya yake, musamman yadda suke close da Meema a kullum, zuciyarsa na raya masa abubuwa da yawan gaske. Kwanciya ya gyara mata a hankali ya a sunkuya dai-dai fuskarta ya sumbaci goshinta, kana yay waje yana zuba hannayensa a aljihunsa. Mom ce ta kalli Dad tace "wannan al'amarin Meema yana damuna, rayuwarta ba zata dauwama haka da wannan yaron ba, akwai matsala" kallonta Dad yay yace "Mene yasa ba zata Dauwama ba?" Cike da damuwar tace. "Mene yasa mace kamarta za taci gaba da tarayya da namiji kamar Asheer? Ka kalli sosai ya dace ace tana gidan mijinta ba nan ba, idan da hankalinta yanzu tana da yara more than 2 zuwa 3, ta 蓷auki lalaurar duniya ta 蓷ura akan yaron da bai san waye ma shi ba, kai ma kuma ka zuba mata idanu maimakon zuwa yanzu ace kana neman iyayen yaran nan amma ba wannan a ranka" shiru yay yana nazarin maganar matar nashi kafin yace. "Eh sosai ina jin da蓷in ganin Meema cikin farin ciki, ki duba tsayin shekarun da tayi cikin 茩unci? Hakan yasa taji tsoro 茩addarar ba ruwanta da waye kai Meye matsayinka, hakan yasa naji ina son bawa Meema dukkan abinda take so daga ciki kuma hadda Asheer" Da wani irin sauri Mom tace "pardon?" Mi茩ewa yay yace "yeah, zan aura wa Meema Asheer in sha Allah" Asheer dake fitowa yace "what are you saying Dad, wa zaka aura min?" da sauri Dad yace "no bakai ba Son" wani irin kallon Dad yay yace. "No Dad, i just heard my name" Murmushi Dad yay yace. "Sure. But not you ina maganar 蓷an abokina na ne" Murmushi kawai Asheer amma sam ba haka kunnansa yaji ba,ganin kamar yanayinsa ya sauya Dad yace "oh yahh give a hug" rungome Dad yay yace "i love You" "love you too" cewar Dad kallon Mom Asheer yay yace "Mom, why are looking me like that nine Asheer your son" Murmushi tayi tace "kullum 茩ara girma kake baka tunanin aure kamar yayar ka?" Kwa蓳e fuska yay yace "Mom sai tayi aure zanyi" kallonsa kawai tayi tace "to Allah ya shirya ku" dry Asheer yay ya nufi lambu, Dad kuma yace "ina da meeting na musamman zuwa gobe so I'll travelling to Kano"...... Tsaye Akeem yay yana jiran yaji Elevator 蓷in daya danna ya bu蓷e, babu jimawa kuma ya bu蓷e shiga yay ya danna number floor 蓷in da lift 蓷in zai kai shi, lumshe idanunsa yay Yana tasbihi a ransa kafin kuma yaji lift 蓷in ya tsaya, fitowa yay cike da nutsuwa yana kallon yadda ma'aikata suke ta aikin su, sai gaisa suke kai kawai yake 蓷aga musu, har zuwa office 蓷insa da aka rubuta Ceo, bu蓷ewa yay ya shiga bakinsa 蓷auke da sallama murya kuma can ciki. Ganin komai tsaf kamar yadda yake yasa ya zauna akan duguwar kujera dake cikin office 蓷in kana ya bu蓷e system 蓷insa ya fara dannawa bayan ya mi茩ar da 茩afarsa akan table kamar ya zame masa 蓷abi'a, daga can ba茩in 茩ofa P.a ne tsaye yana knocking sarai Akeem yaji kawai lokacin magana ne baya dashi, ganin p.a na neman ta damunsa yasa kawai ya 蓷an tafa hannunsa, bu蓷e 茩ofar p.a yay bakinsa 蓷auke da sallama, kafin kuma ya maida 茩ofar ya rufe, p.a yana daga tsaye yace "mrng sir" da hannu Akeem yaywa p.a alama daya zauna, zama yay yana fa蓷in "kamar yadda ka nema, shugaban ministoci ya bamu appointment na ganin gobe misalin 10 ka safe, a gidansa na nan dake Darmanawa" jinjina kai Akeem yay idanunsa akan system shiru ne ya biyo baya hakan yasa Akeem fa蓷in "Sir the you need something?" A hankali ya 蓷ago kansa kallo 蓷aya yaywa P.a ya 蓷auke kai kafin yace. "Kace naji kace ana bu茩atar new staff?" P.a yana Kallon Akeem yace "Eh haka ne, naga kuma baka fiya 蓷aukan ma'aikata mata bane shiyasa nai shiru kawai?" A karo na biyu Akeem ka 茩ara duban p.a kafin ya mi茩e tsaye yana nufar wajan fridge yace "uhm ka shirya office i think mun samu me bu茩ata" ya fa蓷a yana 蓷aukan fresh milk, tare da kaiwa bakinsa sosai p.a yay mamaki amma sai baice komai ba, domin yasan Ogan nasa Magana 蓷aya yake, baya biyu a hankali kuma yace "barazanar Mutanan Wudil kullum 茩ara yawa take,ina ganin kamar zaifi mu mi茩a maganar zuwa ga jami'an tsaro, domin abin yay yawa kalli