← Book details Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 57 OF 116

Sashe 57

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

TSINTACCIYA na ku蓷i ne... Contact to subscribe.. 08119237616 3/1/22, 18:07 - Buhainat: Cikin tsananin mamakin abinda Akeem ke fa蓷a Abbu ya kallesa yace "pardon? Me kake fa蓷a haka?" Lumshe jajayen idanunsa yay cike da gajiya da kuma ciwon da yake cinsa a kwana biyun nan, ya wani cije lips 蓷insa yana fesar da wata 蓳oyayyiyar ajjiyar zuciya kafin a hankali ya 茩arasa wajan gadon yana bin Akeela da kallo. Abinda ya gani yana son haifar masa da wani abu na musamman, ganin hakan kuma yaji babu abinda yake so a yanzu irin yabar 茩asar Nigeria baki 蓷aya, Baya son zuciyarsa ta gasgata abinda idanunsa suka gane masa a yanzu, domin al'amarin ya girmama tunaninsa idanunsa ya 蓷auke daga kan fuskar nata, kafin ya juya ya kalli Abbu yace. "Abbu kazo a 蓷auki jinin" ya fa蓷a fuskarsa a kame kamar ko yaushe ya kawar da abinda yake ransa saboda baya son kunnu wata fitina ko wani abu nada ban. 茦arasawa Abbu yay Akeem ya 蓷auki jinin leda biyu bayan ya tabbatar jinin Akeela dana Abbu yayi dai-dai, sanya jinin yay cikin wani waje domin ta cewa kana ya dawo ka蓷an ya kallesu gaba 蓷aya cikin 茩asa da Murya yace. "Shikenan zuwa anjima zan sa mata" ya fa蓷a yana 蓷aukar babbar rigarsa, Ummi ce tace "Hero bakai breakfast ba, nasan yau Friday babu azumi, gashi lokacin sallar Asr ya tawo baka maganar cin Lunch naka what wrong with you" lumshe idanunsa yay tare da langwa蓳ar da kansa gefe a gajarce yace "a kawo min part 蓷ina" ya fa蓷a yana shigewa side 蓷insa dake daman a part 蓷in nasa ya kwantar da Akeele, yana shiga ya zube akan bed 蓷insa yana maida numfashi tare da dafe kansa da dukkan hannayensa baya son tuna abinda ya gani bare har 茩wa茩walwarsa ta samu damar gasgatawa, damuwa da tarin tunani sun ha蓷u sunyi masa yawa, har wani zazza蓳i ne yake neman kwantar dashi, idanunsa yay Wani irin jajirrr jijiyoyin kansa sun fito sunyi ra蓷a ra蓷a, A hankali ya mi茩e hannunsu dafe da cikinsa dake masa ciwo a 蓷an sunkuye ya cire kayan jikinsa daga shi sai boxer ya shiga bathroom tare da sakarwa kansa shower, wata kyakkyawar ajjiyar zuciya yake saukewa ajajjere kamar wanda ya shekara yana gudu, cikin jan numfashi mai wahalar gaske ya bu蓷e hakika da 茩yar yace. "This is my destiny" Ya fa蓷a idanunsa a rufe a hankali ya zare boxer na jikinsa ya 蓷aura alwala kana ya sanya bathtub a jikinsa ya fito da bathroom 蓷in 茩irjinsa bu蓷e ruwa da 蓷an tsiyaya. Wajan first-aid box 蓷insa ya nufa yana zuwa ya bu蓷e runtse idanunsa Yay sosai ganin gaba 蓷aya maganin da yake sha ya 茩are babu ko 茩walli, ya mance da cewa maganin ya 茩are yanzu ina zai samu wannan maganin da yake wahalar gaske? Wannan 蓷in ma lokacin da yace New York ne yaje wani pharmacy ya siyi. Wani wahalallan numfashi yaja jikinsa a matu茩ar mace ya nufi parlo Ko kaya bai sanya ba, azabar da cikinsa ke masa yasa ya fara fita daga cikin hayyacinsa, Kai tsaye wajan fridge ya nufa ya 蓷auki Doxa drink tare da wani strowberry 蓷in ice cream wajan 3seater ya koma ya zauna tare da 蓷ura 茩afarsa akan table ya shiga girgiza ta, idanunsa rufe hannunsa dam茩e da 茩asan mararsa wacce take barazanar tarwatse masa saboda tsananin ciwo da azaba. Ummi ce ta kalli Abbu tace "Is Akeem Alright?" Shiru yay dai Mami da tace "is hardly gsky yanayinsa ya sauya ko bashi da lafiya ne?" Ajjiyar zuciya Abbu ya sauke tare da kallon Akeela yace. "Abdul-hakeem yana tunanin shi babban ne, he can handle everything da zai farcing nasa, im he got mistake akwai abinda dole sai iyaye sun shiga,na jima da fahimtar cewa akwai abinda yake damun zuciyarsa, amma taurin kai da kuma zurfin cikinsa ya sanya ya ha蓷iye komai yake cin ransa" ya fa蓷a cikin zallar nuna tausayin Akeem har ransa, Ummi ta 蓷anyi Shiru sai kuma tace. "Barin damuwa a ciki baya magani, I'll talk to him naga hatta wajan aiki yanzu ya rage zuwa" Mami dake tsaye tace "something is fishy" fita Ummi tayi tace "in sha Allah, alkairi ne" fita tayi zuwa main Parlo tana zuwa ta samu Didi zaune ta rafka tagumi, cikin kulawa Ummi tace. "Didi lafiya dai?" Kamar wacce take jira ta fashe da kuka tace "wai da zan kai kaina wajan 拼an hisba ne kafin azo har gida domin da Tsila ta mutu ni za'a ce domin a 蓷aki na ta suma" Murmushi tayi tace "Haba Didi ai daman bata da lafiya yanzu ma da sau茩i jini za'a sanya mata" zare ido Didi tayi tace "jime? Jinin ubanme kamar wata mayya Allah na tuba" kitchen Mami tayi tace "Kiyi mata addu'a kawai Didi" abinci ta ha蓷awa Akeem mai 蓷an sau茩i a ciki wanda ta san yana so, tana fitowa ta samu Aleema da Afaf hadda Anup zaune a Parlo fuskarsu 蓷auke da damuwa banda Anup wacce take rera wa茩a, bata kallesu ba ta nufi upstairs da sauri Amani tace "Ummi Abbie na yana nan" kallonta tayi tana Murmushi tace "拼ar Abbie yana nan muje to" Tafiya sukai har upstairs 蓷in a nan main Parlo 蓷insa ta samesa zaune yana shan ice cream sai ya motsa fuska yake, 茩arasawa Ummi tayi ta 蓷auke 茩afarsa dake kan table ta 蓷ura tray 蓷in lunch 蓷in. Zama tayi kusa dashi hakan yasa da sauri ya 茩ara 茩asa da kansa yana kallon yatsun 茩afarsa, Amani ce ta kallesa tace "Abbie na kullum bana ganinka ina kake zuwa" shiru yay mata sai hannunta kawai daya kama ya ri茩e. Cikin kulawa da kwantar da hankali Mami tace. "Meke faruwa?" Idanuna dake a rufe ya bu蓷e tare da 蓷aga kansa ka蓷an ya kalli Ummi langwa蓳ar da kansa gefe yay ba tare da yace komai ba, kallon tsaf tayi masa kafin tace. "Meke damunka? Hero ni uwace kana tunanin zanji da蓷in ganinka a haka? Ka duba yadda kabi ka rame ka sanyawa kanka damuwa kana son wani lokacin nazo naga gawarka ne? Damuwa bata zama magani fidda abinda yake ran mutum yana zama sau茩i a zuciyar mutum, wlh bana jin da蓷in yadda kake rayuwa a yanzu" hannunta ya ri茩e a taushashe yace "Ummie please" ha蓷e fuska tayi tace. "Please what?" Amani dake gefensa tace "Ummi wai kiyi shiru" girgiza kai Ummi tayi tace "wato gaba 蓷aya kin gama gane yanayin babanki ko? Saboda sabo da shirunsa" kallon Akeem daya rufe idanunta tayi tace "idan ni uwace a gareka ina son a yanzu ka fa蓷a min damuwar ka, ko bazan iya yaye maka ba zan maka addu'a" wani irin kwa蓳e fuska yay tamkar yaro yana langwa蓳ar da kai muryarsa can 茩asa yace. "Ummi Akeelerh" da mamaki Ummi tace "Akeela? Me tayi maka kuma?" Girgiza kansa yay domin wlh ban san lokacin da bakinsa ya furta hakan ba, cikin sakin fuska Ummi tace "kana sonta ne?" Ta蓳e bakinsa yay yace "Goodness yanzu lalacewa ta sami da zan so Yarinyar nan? Har abada Ummi" dry tayi tace "fa蓷i Gsky kada wata rana kazo kana 拼ar Murya" kamar zai kuka ya ha蓷e fuska yace "wlh dai har abada bana son Yarinyar nan ko 蓷aya har yanzu ina jin zafi da kuma ra蓷a蓷in rashin 蓷an uwana Adnan" ya fa蓷a yana dam茩e cikinsa sai a lokacin Ummi ta lura tace "Are u sick ne?" Girgiza kai yay bata 茩ara magana ba ta 蓷auki fatan doya wanda yasha kifi da kayan lambu ta zuba masa a plate tare da sanya masa spoon, hannunsu dake ri茩e cike da cikinsa ta zare da sauri yace "Auchhhiiii Ummieee" yay wani 拼ar 茩ara mai 蓷auke da sunan Ummi, "Uhm Allah ya shiryeka ciwo ma sai kayi masa zurfin ciki" Ta fa蓷a tana mayar masa da hannun a hankali kuma ta shiga bashi abincin yana ci da 茩yar, tunda ya amshi abinci yau tasan cewa tabbas bashi da lafiya, Amani tace "Ummi nima zanci" jinjina kai Ummi tayi tace "jama'a na shiga uku uba da 拼ar me suka zama ne? Duk ni zan ciyar dasu" dry Amani tayi ta amshi abincin da Ummi ke bata, ka蓷an yaci ya 蓷auke kai yana 蓷aukar ice cream zai sha kwacewa Ummi tayi ta bashi gorar ruwa ka蓷an yasha ya mi茩e tsaye da 茩yar yana fesar da iskar azaba, yana nufar bedroom 蓷insa yace "Ummie black tea nake so a samin zuma da lemon" kai ta 蓷aga masa sai da Amani ta gama cin abincin ta kwashe kayan tare da kama hannunta suka fita. Tsaye Abbu yay akan Akeela lokacin Mami ta fice a hankali ya zauna kusa da ita tare da kama hannunta yace. "Babyn Abbunta soyayyarki ina jin itace ajalina, ban san wacce 茩addara bace Wannan, amma wlh Allah ji nake idan ban aureki ba mutuwa zanyi wlh Allah zuciyata zafi da ra蓷a蓷i take min, ki daure ki fahimci hakan ki amince min Babyn Abbunta Auta na" ya fa蓷a wasu hawaye Masu zafi suka saukar masa, hannunta ya zame domin yana 茩ara wani lokaci a nan zai iya aikata komai, a hankali ya sumbaci goshinta tare da fita, a tsaye a samu Akeem fuskarsa jajir wata fa蓷uwar gaba ta samu Abbu cikin dauriya Abbu yace. "Ka jima da zuwa shine baka shigo ba" girgiza kai yay kafin a hankali yace "no yanzu nazo" ya fa蓷a yana shigewa ciki da ido Abbu ya bisa yana mamakin taurin zuciya irin na Akeem. Yana shiga ya maida 茩ofar ya rufe kafin a hankali ya dafe saitin zuciyarsa yana fa蓷in "Innalillahi wa'inna ilaihir, Subuhanallah Walahamdulillah wallahu akbar" ya shiga fa蓷a da sauri saboda jin zuciyarsa yay kamar zata fa蓷o daga cikin 茩irjinsa, ya 蓷auki wajan 5mnts a haka kafin yaji sanyi a ransa, ko inada take bai kalla ba ya shiga ha蓷a kayan 茩arin jinin, har zuwa lokacin bacci take saboda allurar da yay mata, jinin ya 蓷aura mata kana ya zauna a gefenta kanta, yana zama su Afaf suka shigo ganin yadda suka bu蓷e 茩ofar suka shigo babu ko knocking yasa ya ha蓷e fuska, tsayawa sukai bakinsu na rawa sukace "ina yini" da hannunsa ya nuna musu 茩ofa kallon 茩ofar sukai kana sukai kallesa a 蓷an tsawace yace "out" da sauri jikinsu na rawa suka fita, suna fita Anup na shigowa ganinsa yasa tayi dariya tace. "Ashe kana nan, through kana
Chapter 57 · 0% Book details