Sashe 82
Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
TSINTACCIYA is not free contact to subscribe 08119237616 Dan Allah Anty ki daina karanta littafin nan a matsayin na sata馃憦馃徎 3/14/22, 19:47 - Buhainat: 93-94 Queen of writer's TSINTACCIYA 鉂ã‚ç¬é‰‚ã‚ç¬é‰‚ã‚ç¬ Saukar Muryar mutumin da sukaji daga bakin 茩ofa yasa gaba è“·aya suka juya, domin ganin mutumin dake ala茩anta kansa da Akeela na matsayin Uba a gareta. Yayinda kowa ya juya Akeem 茩in motsawa yay sai maida idanunsa yay zuwa kan Akeela yana 茩ara ri茩eta sosai. Domin tuni kunnansa suka fahimtar dashi mallakin mai maganar. Chief of staff Abdul-茩hadir Azeem ne tsaye a ba茩in 茩ofar sai Jadda dake bayansa ri茩e da basket na abinci. Yayinda kuma Abbu ya wani zare idanunsa waje ganin Abdul-茩hadir Azeem a wannan lokacin ba 茩aramin gigita masa lissafi yay ba. Kallon kallo aka shigayi tsakanin Abbu da Papi kowa abinda yake zuciyarsa daban, Yayinda ko wannan su ya shiga tunanin shuè“·aè“·è“·an tarihin daya shige. A hankali Akeela ta zame daga jikin Akeem, amma ya hanata matsawa daga kusa dashi, gani yake ko yaya yabatar zai iya nemanta ya rasa baki è“·aya, rabuwa da ita a yanzu kuma dai-dai yake da bugawar zuciyarsa, bugawar zuciyarsa kuma dai-dai yake da rasa rayuwarsa baki è“·aya! Zufa ce ta shiga yankowa Ajmal cikin rashin fahimta yace. "Papi mene kake cewa? Kai ne mahaifin Akeela,dan Allah kada kace gsky idan ya tabbata hakan kenan zan rasata bazan sameta matsayin mata ba, please Papi" Kowa shiru yay yana sauraran jin abinda Papi è“·in zai faè“·a amma yay shiru. Akeela kuwa idanunta na tsaye 茩yam akan Papi kuka ta keson yi amma ta kasa bata da wani 茩auri ko kaè“·an, rashin jinin kuma shine ya 茩ara haddasa mata jirin da take fama dashi. Ganin yadda take numfashi da 茩yar tana 茩an茩ame Jikinta waje guda, yasa ta ri茩e Akeem da 茩arfi cikin fitar hayyaci tace. "Ka è“·auke ni daga nan dan Allah zan mutu" girgiza mata kansa yay ya kasa magana sai 茩ara janta da yay zuwa jikinsa ya rufe ta ruff da faffaè“·an 茩irjinsa ko ganin idanun Abbu bai ba, a wannan lokacin babu iya faè“·a masa yaji ko ya saurara sai Akeela è“·in. Papi 茦arasa shigowa ciki yay Jadda ma ta shigo ta tsaya ba tare data fahimci abinda yake faruwa ba, Karim ma tsayawa yay a ransa yake jinjina 茩arfin soyayyar ko wanne, amma kana kallon idanun Akeem kasan cewa soyayyarsa ga Akeela internal love ce, komai ta rasa a rayuwa zai iya zama da ita, Akeela a yanzu baka gane abinda yake tattare da ita zai zafin ciwo da kuma raè“·aè“·in data keji a Zuciyarta. Ganin idanunta na lumshewa alamar jinin yay low da yawa yasa da è“·an sauri Akeem ya sanya tattausan hannunsa akan kumatun ta ya shiga è“·an bubbugawa tare da faè“·in.. "Keelerh! Wake up Keelerh open your eyes please" è“·aukanta yay zuwa kan bed è“·in yace "Dr akwai sample è“·in jini irin nata a hospital è“·in nan" Dr yace "babu irin jikinta" Akeem yana haè“·a zufa yace "Ok è“·auki nawa yanzu" cikin sauri Chief of staff yace "Idan har da gaske nine na samar da cikin Akeela ban amince a sanya mata jininka ba a matsayina na mahaifinta" Da sauri Jadda tace "What are you saying Papi? How Akeela zata zama 拼arka? Please back to your right sense ok" tsaki yaja yace. "A hankalina nake, Akeela is my daughter... biological daughter" Jadda data shiga cikin tashin hankali tace "shin bayan ni kana da wata matar ne? Yaushe kayi aure ka samu yarinya kamar Akeelerh Abdul-茩hadir?" Numfashi ya sauke kaè“·an kafin yace. "Banyi aure ba, amma SON ZUCIYA shine tubalin samar da Akeela" A wannan karan har da Akeem wajan kallon Abdul-茩hadir Azeem, Abbu kuwa a hankali ya furta "Uhm" Tare da maida kansa 茩asa, Ajmal shine yay 茩o茩arin faè“·in. "Papi dan Allah kayi mana bayanin yadda zamu fahimta,ka barmu cikin duhu, akwai lauje cikin naè“·i a wannan maganar naka, nasan mahaifina baya bin matan banza,ba mutumin banza bane, Haka kuma baka da wata mata ta sunna sai Jadda" Kallon Ajmal Papi yay, yana sauke numfashi Akeem kuwa hankalinsa na kan Akeela yana murza mata tafin hannunta, Cikin 茩asa da Murya wacce take è“·auke da rauni sosai kamar zai kuka yace. "Tabbas Akeela TSINTACCIYA ce a baya, amma a yanzu nine mahaifinta, a lokacin na farko da naji muryarta sanda Ajmal yaje wajanta na girgiza sosai, domin Muryar nata ya tsaya min, yay min kama da wata murya sosai, a ranar dai kwana nai banyi bacci ba, sai karo na biyu lokacin dana ganta tare da wancan yaron" ya nuna Akeem da hannu kana ya è“·ura da. "Ranar taron sickler, ban ta蓳a kawowa a raina gida è“·aya suke da ita, dan haka ganin da nayi mata tare da shi bai daman ba, infact ban san cewa itace wacce Ajmal ke nema ba, Sai a jiya da Dr yace yana bu茩atar a sanya mata jini, lokacin daya gwada jinina yace amma Alhj wannan Yarinyar kace ko?, Da mamaki nace masa mene ya gani cewa yay komai nawa da nata è“·aya ne, ban yarda ba nace masa sai yace idan ina Mali ai NDA test zai tabbatar da komai, tana bacci aka ciri gashin kanta aka è“·auki nawa gwajin farko ya nuna cewa Akeele 拼ar tace, jinina ce ita! Maniyyi na shine ya taimaka wajan samar da ita, banyi mamaki idan na tuna abinda na aikata a baya" Shiru wajan yay gaba è“·aya kowa da abinda yake tunani a wajan, Akeela duk da yadda take a wahala kuma tana matakin suma bai hana juyawa ta 茩urawa Papi idanuna, haka kuma bata san lokacin data ri茩e hannun Akeem da yake cikin nata ba, hawaye na zubuwa ta gefen idanunta. Kowa na wajan shiru yay zuciyar ko Wannan su yana bugawa da 茩arfi, Alamarin yafi 茩arfi ga Ajmal wanda yake jin zuciyarsa kamar zata bar 茩irjinsa, idan ya tabbata cewa Akeele 拼ar Papi ce kenan 茩anwarsa ce ita? Kenan ba zata ta蓳a zama matsayin mata a garesa, Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un Shine kawai abinda yake faè“·a a cikin ransa kafin yana numfashi yace. "Papi wanne abu ka aikata har haka ne? Wanda ya samar da Akeela?" Shiru Papi yay ya kasa faè“·in komai saboda zafin da zuciyarsa ke masa, damuwa da tashin hankali haè“·i da kuma dana sanin zuwan wannan ranar. Cikin raunin Murya yace. "Shekaru goma sha bakwai da suka shige, na tsinci kaina a son kasancewa na è“·aya a masu kuè“·in duk duniya, wata rana ina tafe akan titi a cikin mota ta, ina tunanin abinda yace min domin idanuna ya rufe kuè“·i na keso kota wacce hanya, a lokacin ina matsayin minista ne ba shugaban zauren Majalisar Dinkin Duniya da kuka sani a yanzu ba, Ina cikin tafiyar ne hangi wata budurwa ta fito daga cikin mota zuwa bakin Titi zata bawa wani sada茩a, sai a lokacin ya tuna da maganar bokansa da yace ya kawo masa jinin budurci, Kuma wacce bokan ya faè“·a masa tayi dai-dai yarinyar dana gani, Cikin sauri na fito daga cikin mota ta, na nufi inda take lokacin tana 茩o茩arin shiga motar ta, ga kuma garin Abuja yay shiru gaba è“·aya tsaron yana ga airport saboda dawowar 拼ar gidan shugaban 茩asa, dutse na è“·auka tare da kwaè“·a mata a tsakiyar kanta, nan take ta faè“·i a wajan bata numfashi, bai wani tsaya duba fuskarta na è“·auke ta zuwa cikin mota, Kai tsaye kuma gidan gona ta na nufa da ita, a nan cikin gonata nai mata fyaè“·e bayan na gama komai na è“·auki jinin kamar yadda boka ya faè“·a, Na mi茩e da niyyar barin wajan amma fuskar wacce na gani ya gigita ni, ya Sanya ni shiga cikin tashin hankali da kuma ruè“·u haè“·i da Zallar dana sani a rayuwata, nai ladamar ganin fuskar wacce na gani wacce take kwance cikin jini na aikata rashin kirki da kuma tuzarci a gareta.." Shiru yay hawaye na zuba a fuskarsa sosai, Ajmal kasa magana yay, Abbu kuma ya è“·aga kai suka haè“·a ido da Papi, Karim yay shiru. Akeem da har yanzu idanunsa yana kan Akeela wacce kawo yazo ya zameta a hankali tare da kwantar da ita a kan cinyarsa yana shafa kanta, yana tofa mata addu'a a hankali tare da goge mata zufar da yake yanko mata. Jadda wacce take da 茩arfin hali a cikinsu tace. "Fuskar wace ka gani?" Runtse idanunsa Yay sosai yana jin ciwon abun sosai a ransa, Cikin dauriya yace. "Fuskar Maryam Meema Ahmad Adil itace fuskar dana gani a matsayin wacce nayiwa fyaè“·e, itace kuma wacce ake jiran dawowarta bayan shekarun data è“·auka bata 茩asar 9ja baki è“·aya" Yin maganarsa yay dai-dai da shigowar wasu Manyan motoci cikin Asibitin, mitoci ne guda wajan biyar ta farko Mom ce zaune sai kuma wata bafulatanar nata, 茩yakkyawa da ita amma shekaru sunja saboda yawan jinya, tana sanye cikin Al茩yabba mai taushi. Mota ta biyu kuma Arif ne da Azzam sai kuma Aaliyah dage gaban mota, mota ta uku Jini è“·aya ne kuma tsatso è“·aya a ciki, wato President Ahmad Adil da kuma Mai martaba Aalam Adil Jahid, wanda yake zaune yana ri茩e da casbawa yana ja, Yana sanye da farar Jallabiya mai laushi da taushi ga wani 茩yakkyawan hirami daya zagaye fuskarsa dashi, sai Meema dage gaban mota ta 茩an茩ame Jikinta waje guda tana jin zcuiyarta na bugawa da 茩arfi. Mota guda biyu da sukai saura kuma ta escorts ce, a hankali sukai parking gaba è“·aya suka fito escorts suka zagaye su Aalam jikinsu har rawa yake, lokacin da sukai arba da Sarkin Makka. Kai tsaye ward è“·in da aka kwantar da Akeela, suna 茩o茩arin shiga cikin room è“·in Meema taja ta tsaya hakan yasa Mom faè“·in. "Yadai Meema" Girgiza kai tayi ganin yadda tai shiru yasa Laylerh buè“·e baki a taushashe tace. "Ma'aa sa baki?" Hawaye na fitowa daga cikin idanun Meema tace. "Mom, Laylerh ku shiga kawai zuciyata bugawa take zan jira a nan" Sanin halin Meema yasa Mom tayi gaba sai Laylerh a bayanta, sai kuma Dad da Aalam kana su Arif suka rufa musu baya. Nan kallo gaba è“·aya ya koma kansu Laylerh, cikin tsananin al'ajabi da Zallar mamaki kowa ya shiga kallon Aalam da kuma Akeem wanda kansa ya sunkuye a fuskar Akeela, Duk bayan da ake yana ji kuma yana fahimta amma gaba è“·aya hankalinsa