Sashe 20
Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ummi da Didi ne suka mi茩e lokacin da Abbu ya shigo da Akeela a hannunsa, kai tsaye part 蓷in su Aleema ya nufa da ita, Ummi na biye da shi Mami ko motsawa ba tayi ba idanunta akan cineme, yana zuwa su Afaf suka mi茩e fuskarsu 蓷auke da farin ciki, kwantar da ita yay cikin nutsuwa Ummi tace "bari na duba ta" gefe Abbu ya koma yana jin kamar ya kori kowa ya jata jikinsa ya rungome ya lallasheta da kansa amma no way ahlinsa na wajan dole yaja da baya da yaga yana neman zama wani uncontrol sai kawai ya fice daga part 蓷in, a hankali Ummi ta zauna idanunta akan Akeela tace "Afaf jeki kawon warm water a bowl with towel" "ok Ummi" bathroom tayi ta shiga ha蓷a ruwan zafin kana ta fito 蓷auke da towel 蓷in "drop it and leave and you too Aleema" ficewa duk sukai gently Ummi ta zamewa Akeela rigar jikinta babu ko bra a jikinta cikin tausayin ta Ummi ta shiga goge mata Jikinta da ruwan zafin, sosai ta kasa mata Jikinta ta shafe ta da robe kana ta sauya mata kaya zuwa Sleeve Bodycon mai sau茩in nauyi saboda zafi ake da alama akwai 茩aramin hadari a 茩asa, kwantar da ita tayi ta rufe da duvet gudun a.c ta 茩aro mata ba mai cutarwa, fuskarta tabi da kallo ganin yadda take sauke ajjiyar zuciya a jajjere, fita tayi daga bedroom 蓷in a Parlo ta samu su Afaf 蓷in suna buga game ficewa tayi daga part 蓷in nasu baki 蓷aya.
Ummi na fita Akeela tai wani irin juyi tare da bu蓷e idanunta abinda basu sani ba idanunta biyu kawai har yanzu mutanan na kanta ne irin aljanun nan ne masu mugun abu wanda sai ansha wahala kafin suyi magana ma. Parlo Ummi ta dawo kusa da Mami ta zauna ba tare da tace komai ba, a hankali Abbu yake tafiya cikin tafkeken bedroom 蓷insa hannunsa goye a bayansa sai numfashi yake fitarwa, gaba 蓷aya yama rasa yaya zai yi baya jin da蓷in komai burinsa kawai yaga fuskar Akeela, wani murmushi yay yana jin da蓷i domin sai yanzu ya tuna da 茦ofar dake bedroom 蓷insa wacce kai tsaye hanyar tayi har parlon su Aleema, jikinsa na rawa ya bu蓷e 茩ofar tare da fita su Afaf na tsaka da buga game su kaga Abbu kamar daga sama kallonsu yay yace "bari na mata magani" jinjina kai kawai sukai, bedroom 蓷insu ya nufa jikinsa har wani tsuma yake tana zaune ta tura kanta cikin tsakiyar cinyoyinta, 茩arasawa yay tare da fa蓷in "Babyn Abbunta zo nan gani nazo rarrashin ki" shiru bata motsa ba hakan yasa ya 茩arasa inda take yana zuwa ya jawota jikinsa yana shafa kanta tare da fa蓷in "Babyna" jajayen idanunta ta 蓷aga ta kallesa cikin wata kakkausar murya tace "Abbu Akeem" zuciyar Abbu ce ta buga da 茩arfi cikin damuwa yace "me Akeem zai maki" kuka ta sanya masa ko kuma aljanun suka sanya masa cikin wata iriyar Murya mara da蓷in saurara tace "Akeem muke son gani Abbu" sai a lokacin Abbu ya fahimci ba ita take Maganar ba, shafa kanta kawai yay yana fa蓷in "sorry Babyna kina shan wahala ko? Dana aureki zan bar 茩asar dake" wani irin kallo tayi masa tace "kai ma baka da lafiya Abbu Meye Wannan a jikinka?" Bai tsaye jin zan canta ba ya 蓷ura bakinsa a kunnanta ya shiga yi mata addu'a, mi茩a ta fara yi kafin kuma a hankali jikinta ya saki bacci mai nauyi ya 蓷auke ta, Murmushi Yay yace "Babyna zaki sanya zuciyata bugawa idan kina kiran sunan Akeem, Tabbas ni ka蓷ai zaki so nasan Akeem bai ta蓳a cewa yana sonki amma yadda kike da mugun kyan nan masu kawo maki hari suna da yawa, ni kawai zaki so zaki zauna dashi, zan koyar dake zallar so da kuma 茩auna ta Akeem kuma duk yadda za'ai a watan nan sai na tura shi Germany zai nesa dake sai yay Shekaru masu yawa lokacin tuni kin zama tawa zai dawo" ya fa蓷a yana shafa kanta a hankali ya sumbaci goshinta..
*Singapore*
Khoo Teck Puat Hospital
A hankali motar tai parking Meema ce a gaba sai mahaifinta President Ahmad Adil yana Cikin Wata dakakkiyar shadda dark blue mai kyau sai she茩i yake, yayinda ita kuma take cikin wata milk 蓷in abaya da red 蓷in Stones tayi rolling kanta da vail tayi kyau sosai, hannunta ri茩e da waya ga wasu manyan guards kai tsaye cikin female sugical world suka nufa shiru asibitin saboda asibiti ne na masu ku蓷i babu hayaniya ko ka蓷an, cikin sauri Meema ta bu蓷e 茩ofar office 蓷in Dr 蓷in ba tare dako permission ba, yana zaune yana duba wasu files Meema ta shiga tana fa蓷in "Dr what happened i saw your miss call" Murmushi yay yace "Na kira na fa蓷a maki yau za'a bu蓷e fuskar 茩aninki" wani da蓷i taji da sauri ta rungome Dad tace "Dad bana fa蓷a maka ba" hannunta ya ri茩e yace "ok be careful" Mi茩ewa Dr yay cikin so much respect ya shiga gaisar da Dad kafin yace "follow me" binsa sukai a baya har suka nufi wani room 11 bu蓷e 茩ofar akai Dr na gaba Meema na baya sai Dad, cikin sauri ta zame hannunta ta nufi inda yake a kwance da kayan marasa lafiya Murmushi tayi tana ri茩e hannunsa, 蓷umin hannunta daya ratsa tafin hannunsa yasa yay sauri ri茩e hannunta domin yau gaba 蓷aya ba tazo hospital 蓷in ba kamar yadda ta saba, kayan aiki Dr ya 蓷auko Meema jikinta har rawa yake domin ta matso ta ganshi, cikin nutsuwa Dr ya fara ware masa bandejin fuskarsa yana cirewa, bakinsa ne ya fara bayyana mai 蓷auke da jajayen la蓳蓳a, sai kuma hancinsa a haka har aka gama bu蓷e masa fuskar, idanunsa a rufe ruff fuskar Abbu kwance a saman nashi fuskar Dr ne yace "Congratulations now open your eyes" slowly ya shiga bu蓷e idanunsa kai tsaye ya sauke ganinsa akan fuskar Meema babu ko kifta idanu, cikin farin ciki Meema tace "Bro na" shiru yay mata bai ce mata komai ba ganin hakan yasa ta kwa蓳e fuska tace "why baya magana?" "Ai sai ya koyi komai ba, kinga aiki ya sameki" Dad kam tunda aka bu蓷e fuskarsa yaji gabansa ya fa蓷i sosai ya san me fuskar amma mene ha蓷in Meema da wannan gske har ta sanya aka sawa wani ita? hannunsa Meema ta kama tace "I'm your sister" cikin kwaikwayon Abinda ta fa蓷a yace "I'm your sister" wani irin Murmushi Meema tayi tace "A'a ba haka za kace ba" kallon Dad tayi tace "Dad his name please" bu蓷e baki Abbu yay yace "Asheer" "Wow! Nice name" Meema ta fa蓷a tana fa蓷in "as from today sunanka Asheer amma zanna ce maka Bro ni kuma kace Sister" dry Dr yay yace "tab kina nufin a yanzu duk zaki koya masa komai? Mudai nan kafin ku tafi zamu kuya masa wanka,Sallah, cin abinci komai" Asheer kuwa tunda ya 蓷ura idanunsa akan Meema ya茩i 蓷aukewa domin tsoran kallon mutanan wajan ma yake, mi茩ewa tayi zata 蓷auko masa mirror da sauri ya ri茩e hannunta yana juya idanunsa, da 茩yar dai ya sake ta lokacin da yaga kansa a madubi kansa ne yay wani irin sarawa da sauri ya saki madubin a 茩asa ji kake tasssss ya fashe a 茩asa cikin sauri kuma cike da tsoran abinda yayi ya 蓳oye fuskarsa a bayan Meema..
Today is Monday yau Akeem ya tashi da azumin Litinin da Alhamis kamar yadda ya saba, rabonsa da ganin Akeela wajan sati guda kenan, domin ko zama yanzu ba yayi a Parlo, a hankali ya fito daga motarsa lokacin ana ta kiran sallar magrib kai tsaye pampo ya nufa tare da 蓷aura alwala, ko cikin gida bai shiga ba ya nufi cikin masjid 蓷in, lokacin daya isa ana jiran zuwan liman amma Shiru ganin an rasa wanda zai ja sallar sai kawai yay gaba tare da tada kabbara, nutsuwa kowa yay a hankali cikin zazza茩ar muryarsa mai da蓷in gaske ya fara fidda kira'a yana fidda makarijil huruf, a can gida kuma Akeela na zaune domin ita sosai azumin ya wahalar da ita kuma ta saba tana yinsa ne, idanunta ta bu蓷e jin sautin Muryarsa ya daki kunanta rabon da taji Muryarsa haka harta mance, Mi茩ewa tayi saboda wani sanyi da jikinta yay a hankali ta nufi bathroom ta 蓷aura alwala kana ta dawo tayi sallah ji tayi jikinta babu da蓷i sai kawai ta zame hijab 蓷in ta nufi bathroom, cikin sanyin jikinta ta bu蓷e 茩ofar ba tare data rufe ba ta fara kwa蓳e kayan jikinta ruwan zafi ta sakarwa kanta tana sauke ajjiyar zuciya.
Bayan an idar da sallah Akeem ya fito Abbu na bayansa a haka suka nufi gida babu kowa Parlo duk Sallah suke, part 蓷insa ya nufa Akeem kuma ji yayi yau babu abinda ya keso sama da zuma yasan kuma Didi kawai ke Shanta, part 蓷in ta ya nufa a hankali ya shiga lokacin tana Sallah, wani da蓷i yaji domin baya son masifar ta a yanzu, fridge 蓷inta ya nufa gaba 蓷aya robar zumar ya 蓷auko Didi kam banda zare ido babu abinda take da taga abin bana wasa bane sai ta fara "ehem! ehem!" Ko Kallonta bai ba ya nufi waje ai da sauri tace "Assalamu alaikum" mi茩ewa tayi tana fa蓷in "Muhammadur Rasulullah s.a.w Audil sata 茩iri 茩iri Ubangiji dai yau ya nuna min 蓳arawon zumata" jin tana kiran sunansa kuma ya tabbatar part 蓷insa zata bisa cikin rashin makamar yi kawai ya fa蓷a part 蓷in su Aleema ga mamakinsa sai yaji tana fa蓷in "Munafikin ai na ganka" da sauri ya juya yana duban inda zai 蓳oye ganin 茩ofar bathroom a bu蓷e ya wani fa蓷a ciki da sauri yana murzawa 茩ofar key.....
*LAST FREE PAGE'S*
馃槀Akeem daga nan kawai ka 茩arasawa Akeela wanka ina sane na tsaya a nan mai son ci gaba ya biya a nan na kawo 茩arshen *FREE PAGE'S*
NA BADA FREE PAGE'S DAGA 1 ZUWA 17 IYA ADALCI NAYI LITTAFIN NAN BABU TSADA NRML GRP 300 VIP 500 SHINE KAWAI, DAN ALLAH IDAN BA SIYA ZAKI BA KADA KIYI MIN MAGANA PLEASE馃憦馃徎.