← Book details Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 83 OF 116

Sashe 83

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

yana ga Akeela. Shigowar su Aalam yasa ya sauke wata wahalalliyar ajjiyar zuciya yana mai fesar da iska daga cikin bakinsa. Kujera aka bawa Aalam da Dad suka zauna, Laylerh ma aka bata ta zauna,Mom ma kaka. Shiru wajan ya 蓷auka kowa da abinda yake sa茩awa a cikin zuciyarsa, Banda Aalam daya 蓷ura idanunsa akan Akeem baya ko 茩iftawa, a ransa banda hamdala ga Ubangiji babu abinda yake, Ganin Akeem a haka ba 茩aramin sanya masa nutsuwa yay a cikin zuciyarsa ba, har yana jin a yanzu bashi da wata sauran damuwa. Akeem ne ya 蓷an girgiza Akeela a tsorace tare da fa蓷in "Kee! Meye haka? Open your eyes ina nan I'm with you noting will happen to you again, Abbu suma take" Ya fa蓷a a gigice yama mance matsayinsa na likita, domin komai nasa a kunce baya gane komai sai ita daya sanya a gaba. Abbu ne ya numfasa tare da kallon Dr yace "Dr ka sanya mata jinin nasan rashinsa ke sanyata yin suman" Idanun Akeem daya gama rinewa da jaa ya 蓷aga ya kalli Abbu ganin yadda fuskar Abbu take a 蓷aure yasa ya kasa magana, saukar ajjiyar zuciyar da yaji a bayansa yasa ya fara 蓷an 茩o茩arin juyawa, Amma ya kasa saboda tsoran ganin abinda zai iya 茩ara sanyasa cikin damuwa, a gaggauce Dr ya 蓷aurawa Akeela jinin tare dayi mata allurar suma, da 茩yar take iya numfashi za'a sanya mata oxygen Akeem ya hana, ya amshi ice da showel ya shiga danna mata a goshinta zuwa 茩irjinta ganin jikinta na rawa saboda soma shigar jinin. Jadda wacce tashin hankali ya gama ratsa ta bata ta蓳a tunanin haka halin mijin nata yake ba, da sauran 茩arfinta tace "Muna jinka, bayan kayiwa 拼ar gidan shugaban 茩asa fya蓷e sai mai ya faru?" Da sauri Mom ta kalli Jadda shi kuma Dad Papi kawai ya kalla yana son yaji tabbacin abinda yake faruwa. Idanuna ya rufe Saboda tsakani jin kunyar ganin Dad a wajan kafin a hankali yace. "Na shiga tashin hankali sosai ganin Meema bata motsi, cikin sauri ya 蓷auke ta zuwa wani prvt hospital a sirrince aka bata kulawa, tunani na shigayi Meema taga fuskata ina da tabbacin zata fa蓷awa mahaifinta abinda ya faru da ita, nasan kuma 茩arshe zan dauma ne a gidan yari, hakan yasa na koma wajan boka yace hanya mafi sau茩i shine, a haukatar da ita ta mance kowa da komai kuma tayi nisa da garin da take, nan take na amince a kaiwa Meema aiki aka haukatar da ita, kafin na dawo hospital 蓷in na nemeta na rasa, kuma boka ya tabbatar idan ba wani ya 茩ara kusantar Meema ba babu yadda za'ai ta dawo hayyacinta, maganar fya蓷e kuma ba zata ta蓳a tunawa ba, da wannan na dogara amma kullum tunanin Meema yana zuciyata dashi nake kwana nake tashi ina yawan yin mafarkin ta, haka dai na jure har kawo lokacin da naji labarin Meema ta dawo gidan mahaifinta, Naji tsoro babu shiri na nemi appointment na ganin President amma har naje na dawo gida bai min mganar yarinyarsa ba, har kuma kawo lokacin da naga Meema wajan taron masu sikila ta duniya, ban san yaya akai tabar hospital ba,ban san kuma Rayuwar da tayi bayan tabar hospital 蓷in ba, haka kuma ban san lokacin data dawo gidan iyayenta ba kawo lokacin da hankalinta ya dawo jikinta, nine mahaifin Akeela haka kuma Meema itace mahaifiyar Akeela ina da Wannan tabbacin" Wani irin raunataccen kuka Mom ta saka ita da Jadda, mazan wajan kowa shiru kawai sukai. Meema dake waje kasa nutsuwa tayi ta mi茩e tsaye sai kaiwa da dawowa take da Zuciyarta ta kasa jura sai kawai ta fashe da kuka. Numfashi Dad yaja ya kalli Asheer yace. "Kira min Meema" Fita Asheer yay yana fita ya samu Meema tsaye ta 茩an茩ame Jikinta waje guda, a hankali ya tsaya a bayanta tare da 蓷an ta蓳a ta, juyawa tayi a tsorace saboda gaba 蓷aya a firgice take, tana ganin Asheer ta fa蓷a jikinsa tare sanya masa kuka, kallonta yay sosai tare da fa蓷in. "What happened to you dear?" Cikin kuka tace "I'm scared mu bar nan please" tausayinta ya kama shi kenan Wannan dalilin shine yasa yaji Meema ba'a cikakkiyar mace ba?
Chapter 83 · 0% Book details