← Book details Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 116

Sashe 24

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

http://wa.me/+2348119237616

*TSINTACCIYA*
NRML GRP 鈧�300
VIP: 500 SAFE YAMMA POSTING
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616

*NOTE*
NRML GRP POSTING BA KULLUM BA馃し馃従鈥嶁檧锔� IDAN ZAKI SAI BOOK 茒INA DOMIN KI FITAR NA YAFE NA FA茒A MAKU ZALLAR SOYAYYA NE A WANNAN BOOK 茒IN MAI TSAYAWA A ZUCIYA.

*FITATTU HU茒U馃敟*

BA茦AR FATA
AutaR ManyA

DATTIJON ARZI茦I
Real ladingo

SULTAAN
Mss flower

gaba 蓷aya 鈧�800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank masu tura kati 08167888934 ga 拼an uwa na Niger +22796515805 zaku tura Evedance of payment a nan 08142105218

*SARAUTAR MARUBUTA*
2/2/22, 08:55 - Buhainat: 2锔忊儯0锔忊儯-2锔忊儯1锔忊儯

Irin ma茩ale ta sosai yana sakin ajjiyar zuciya mai 蓷auke da jan numfashi, idanunsa a lumshe sai da ya samu good 5mint a hankali ya saketa ba tare daya kalli fuskarta ta ya mi茩e walking slowly yana tafe yana dafe goshinsa, a haka ya shiga bedroom 蓷in sa, yana shiga ya mai da 茩ofar ya rufe, Amani na jin motsin ta mi茩e tsaye tana kallon Abbien nata, ganin yadda yay tsaye tare da goya hannunsa a bayansa yana sauke numfashi, Mi茩ewa tayi tana zuwa wajansa tace "Abbie" idanunsa ya bu蓷e ya kalleta ba tare da yayi magana ba ya kama hannunta zuwa bedroom kwantar da ita yay a hankali cikin 茩asa da murya sosai yace "Du'a and sleep" ya fa蓷a yana nufar bathroom brush yay ya 蓷aura alwala kana ya koma 茩aramin parlonsa dake cikin bedroom 蓷in ya fara aiki a system. Ajjiyar zuciya Akeela ta sauke a hankali kuma tayi baya tana wani irin sauke numfashin wahala, al'amarin Hamma Akeem na bata mamaki, wuyanta ta shafa sosai taji zafi hakan yasa ta marai-raice fuska murgu蓷a baki tayi tace "Mugu" da sauri kuma ta rufe bakinta tana zare ido jiki a sanyaye ta fita da part 蓷in nasa ta koma nasu, tana shiga Aleema tace "i have been looking for you amma babu ke ina kikai" Shiru tayi sai kuma tace "uhm naje gun Abbien Amani" kallon juna akai da Aleema da Afaf sai kuma tace "lafiya dai ko?" Tana zama akan bed 蓷in ta tace "naje just to say sorry" "sorry? Goodness for what reason shine yay maki abu banda Abbu ya samu ki da tuni kin 蓳ace mana and shine kikaje wajansa ko?" Idanunta ne yay rau rau tai 茩asa da kanta ta shiga wasa da yatsun hannunta tace "Uhm" Afaf ce ta Mi茩e zuwa inda take tana fa蓷in "look Akeela bari na baki labarin Hero in brief, shine babban yayanmu, yayi karatu 蓳angaren likita, while ya juya karatunsa zuwa 蓳angaren Agriculture, Akeem yana da tausayi ko biyar ta rage cikin aljihun sa zai iya hqr da ita ya bawa mabu茩aci, akwai wata wacce take mutuwar son Akeem har kusan rasa rai tayi wannan dalili yasa Abbu yaywa Akeem auren dole without his permission babu wanda ya ta蓳a ji Akeem yace yana son wata seriously bai ta蓳a ba, yana yin ciwo sosai bazan manta farkon ciwonsa a sanda Abbu ke babu labari tun lokacin da suka ce Wudil duba wata gona tun time 蓷in ya kamo da ciwo har gobe babu wanda yasan Meke damunsa ya 蓳oye amma kinga da idona, na gashin yana tarin jini wallahi cewa yayi ko da wasa yaji labarin na fa蓷awa wani sai yay min mugun doka kuma ya aurar dani ga tsoho, I'm scared ina mutuwar son Akeem, shine farin cikin family namu, yana da mugun hali wanda duk masifar ka is hardly kasan Meke damun sa, uhm lokacin daya dawo ya samu labarin auransa yanar muga lukutar masifa babu wanda ya iya juyashi, lokacin kuma da aka haifi Amani a ranar duk ya biya magana kujerar Hajj, kada ki damu da shi kiyi 茩o茩arin sanin wane shi, kada Kice za kina masa shiru idan ya fahimci yarinya bata da kunya saurin fita yake daga sabgar ta" shiru tayi tana kallon Aleema dake fa蓷in "Yeah! Idan yace maki 拼ar 茩auye kice shima shine tunda 蓷an uwanki ne, komai yace kiyi masa reply da irin mgnar nasan soon zai fita sabgar ki" kallon su kawai take tayaya zata iya yiwa Hero irin wannan mgnar ai sai ya 蓳allata ita daman da ba lafiya gare ta ba, tab she can't wannan abin ai yay yawa. Hijib 蓷in jikinta ta zare kana ta nufi bathroom brush tayi tare da yin alwala, kaya ta sauya zuwa wasu fararan Pajamas masu kyau, kana tayi addu'a ta kwanta. Akeem ya da蓷e yana duba kayan da yay order kana ya duba mail 蓷insa Mi茩ewa yay ya ajjiye system 蓷in, bedroom ya koma dan baya son barin Akeela ta kwana ita ka蓷ai kwanciya yay yana tofa mata addu'a a hankali kuma ya sumbaci goshinta cikin ransa yace "Rabbi yay maki albarka" ya fa蓷a yana rufe ta da duvet sai bacci take looking cute and happiness.

Meema ce take fitowa daga part 蓷in Dad 蓷in ta, tana tafe tana surutai tai kyau gashinta ya sauka wanda aka rina mata shi zuwa two color red and black ansa mata farce, sai 蓷an gya蓷a kanta take, tana zuwa main Parlo zata shige Mom tace "Meema!!" ta fa蓷a cikin 蓷aga murya a tsorace Meema ta tsaya tana zare ido waje tace "Mom" cikin 蓷aga murya Mom tace "you're mad Meema look at your dress kin manta cewa ba lafiya gareki ba? Baki tsoran aljanu Meema wacce irin rayuwa ce wannan, na fara gajiya Kullum al'amarin ki 茩ara ca蓳ewa yake, Meema is this your hair eh? Kika je aka rina shi like this?" Shiru Meema tayi sharrrr hawaye kamar 茩aramar yarinya ya fara sakko mata wata tsawa Mom tayi mata tace "wallahi if i repeat myself Zaki gane kefe uwace dukkan wata 拼ar mace uwace wacce ake son ta zama good mother ga yaranta, idan kina da yarinya tana haka ai baza kiji haushi ba ko? Idan aure kikai da kina da yara kusan uku amma kullum abin naki sai addu'a" kuka Meema ta sanya da gudu ta juya zuwa wani part ganin haka Mom ta Mi茩e tana fa蓷in "Meema kada kije wajansa a haka Meema come back" ina tuni Meema tayi part 蓷in da gudu tana 茩ara sautin kukanta. Tana isa yana fitowa daga bedroom zuwa Parlo yana sanye da white kaftan da tracksuit trousers hannunsa zube cikin aljihun wandonsa yay wani irin kyau musamman dark skin 蓷insa wacce take wani irin glowing, ware Ido Asheer yay yana kallon t.v idanunsa 茩urrr akan Dr Abdul-hakeem Bukar Bello wanda yake cikin wani tattausan farin voyal anyi masa 蓷inki half body yay masa kyau kamar wani babban Balarabe bakinsa yay jajirrr ya 蓷ura wata rigar likitoci a sama yana bayani akan ciwon Asthma. Gaba 蓷aya hankalinsa ya tafi ga kallon Dr Abdul-hakeem wani irin fitinannan sarawa kansa yay masa da sauri ya dafe kansa tare da rufe idanunsa ji yay wasu photona suna masa Flash back a idanunsa dai-dai lokacin kuma Meema ta shigo cikin bedroom 蓷in nasa, yana jin sautin kukanta ya bu蓷e ido yama mance tunanin da yake da gudu ta fa蓷a jikinsa tana ri茩e sa tare 茩ara sakin kuka, shiru yay mata yana bubbuga bayansa kamar zai kuka haka yake jinta a ransa, ganin itafa ba kaine da ita ba kamar yadda shima ba shine dashi ba amma harya fita tunani a hankali ya zareta daga jikinsa fuskarsa ya kalla yadda ta 蓳aci da hawaye cikin damuwa yace "Mee" dake haka yake kiranta dashi kallonsa tayi yace "Mee what happened to you?" Fuska ta shawaga蓳e tace "Mom sai fa蓷a take ban so" Murmushi Yay mata yace "me kikai" turo baki tayi tace "wai shigar da nayi what happened with my dress Bro?" "Uhm" yace yana kama hannunta suka zauna yace "to ki daina ba kyau kinji, Kinga dai aike musulma ce ko? Kallo kanki fa haba Mee bana son ganin kukan ki so dole ki kiyaye" Murmushi tayi masa tace "kayi kyau bro" ta fa蓷a tana shafa lip's 蓷insa bakinta takai zata 蓷ura a nashi yace "No! Stop ke baki da kai ko I'm your brother" turo baki tayi tace "to ai naga da kana yi min irin haka fa" zaro ido yay yace "a'a sharri kawai ban ruwa na" shiru tayi masa tana juya idanunta zuwa ga cineme dai-dai lokacin aka 蓷auke fuskar Akeem.
Chapter 24 · 0% Book details