Sashe 116
Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
Numfashi naja da 茩yar ina rufe System 蓷ina nace "Allhamdulillah tammat bi hamdillah"
Wanda ya siya da wanda bai siya ba, ina jiran sharshin ku jinjina ko fatan alkairi da kuma kuskuren dake cikin Wannan Labarin na TSINTACCIYA.
END
A duk yadda Mutum ya samu kasa ya godewa Allah, yaron da aka haifa ba ta hanyar Aure ba, ba'a haifesa bisa yardar sa ba, Ubangiji kuma kaè“·ai yasan dalilin samuwar sa a Wannan duniya!
Baka aibata 蓷an wani sbd wata 茩addara daya samesa, 茩addarar zane ce kuma tana zane a rayuwar ko wanne bawa, imma me kyau imma mummuna...
Ciwo kuma sharewar Zunubi ne, kaida kake mai lafiya ba hakan yana nufin kafi wane yake da ciwo bane, ciwo kuma kankarar zunubi ne, kada ka damu kanka akan wata lalura accepted yourself the way you are be kind yourself...
茒an daka haifa bashi ka 蓷ai ne 蓷a ba, wanda ka haifa zai iya bijire maka, wanda ka raina kuma zai iya zama waraka da kuma yayewar damuwarka, zaka iya mutuwa ka bari, haka kuma zai iya mutuwa ya barka 蓷an raino shima 蓷ana ne...
Samun mulki ba shine samun dukiya ba, haka kuma ba komai ke faruwa da sanin manyan gwamnatin ba, a kula a rage zagi ga shugabanni.....
Noma sana'a ce haka kuma arzi茩i ne, wanda yake raina noma to ya raina samun iyayensa komai toshe ne haka noma itace toshen arzi茩in Najeriya, sauke girman kai kayi Noma idan aiki bai samu ba馃æ§é¦ƒæ†£é¦ƒå¾“Noma toshen arzi茩i.
Daga 茩arshe dai Akeelerh itama 拼ar ce ba TSINTACCIYA ba..
A biyani kuè“·in littafi na
#500
0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616
Na'ima sulaiman NIMCYLUV SARAUTAR MARUBUTA
16/3/2022