Sashe 19
Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
SULTAAN
Mss flower
gaba 蓷aya 鈧�800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank masu tura kati 08167888934 ga 拼an uwa na Niger +22796515805 zaku tura Evedance of payment a nan 08142105218
*SARAUTAR MARUBUTA*
2/2/22, 08:54 - Buhainat: *馃寛TSINTACCIYA馃寛*
NIMCYLUV
FITATTU HU茒U馃敟
Writer of
Abu Maleek
Sirrin mu
Uncle ne
Kwaila ce
The new emir
Jidda
Juyayi
Izzar so
Moon
Lamrat
Raino ne sila
Ranar Aure na
茦addarar mace
Ashe 拼ar babata ce
TSINTACCIYA
http://wa.me/+2348119237616
MASU SIYA SUYI MGN馃憜馃従
EPISODE1锔忊儯6锔忊儯-1锔忊儯7锔忊儯
Yana zuwa bakin 茩ofar ya tsaya yana jiran fitowar Akeem, gently ya bu蓷e 茩ofar ya fito idanunsa a lumshe ga yadda jijiyoyin kansa suke a mimmi茩ewa fuskarsa tayi jajirrr da ita alamun har yanzu yana cikin 蓳acin rai.
Ganin Akeem cikin wannan halin wanda bai ta蓳a ganinsa a ciki ba yay saurin fa蓷in "Dr" idanuna da suke a Lumshe ya bu蓷e tare da sauke ganinsa akan fuskar Abbu,wani irin bugawa zuciyar Abbu tayi saboda wani irin jaaa da idanun Akeem sukai har wani ruwa suke fitarwa. Muryar sa na rawa yace "what... what happened to Akeem?" Lumshe idanunsa yay kana ya bu蓷e kamar wanda baya son yin magana ya bu蓷e baki da 茩yar yace "noting" yana fa蓷in hakan ya nufi shiga cikin gidan da idanu kawai Abbu ya bisa yana mamakin ba茩ar zuciya irinta Akeem. Girgiza kai kawai yay tare da nufar cikin gidan kai tsaye part 蓷insa ya nufa, Akeem na shiga Amani na ganinsa ta mi茩e tana fa蓷in "Abbie na" bai ko kalli inda take ba sai hannu daya sanya yama ture ta kai tsaye upstairs ya nufa yana dafe kansa yana jin yadda Amani ke kuka amma yau banza da ita, Didi dake zaune tayi saurin fa蓷in "Au! Yarinya ba sai dai kiyi tayiwa Ubanki istigifari ba, da蓷in abin ko kashe ki yay shine ya haifa a toh" Aleema ce ta kama hannunta tana rarrashinta kasancewar weekend ne duk suna gida. Akeem na shiga side 蓷insa rest room ya nufa cire farar jallabiyar jikinsa yay tare da sa茩ale ta a hanger, fure fresh skin 蓷insa ta bayyana wani irin 茩wantaccen ba茩in gashi ne a saman mararsa mai matu茩ar 蓷aukan hankali jikinsa a sanyaye ya nufi cikin tube tare da shigewa ciki, wani irin sauke numfashi yay a hankali kuma ya 茩ara nutsewa cikin ruwan dake cike har bakin tube 蓷in, zafin da zuciyarsa ke masa ya sanya gaba 蓷aya yama mance a cikin ruwa yake, idan ya tuna irin fa蓷an da Ummi da Abbu sukai masa sai yaji wani abu ya tsaya masa a 茩irjin, cikin ficewar hayyaci da kuma zallar damuwar dake ransa ya 茩ara nutsa kansa cikin ruwan a hankali kuma ruwan ya fara shige masa cikin baki da hanci.
A hankali wata ba茩ar mota mai 茩irar Audi RS5 ta fara shigowa ciki Nasarawa daga farko farkon Nasarawa harya gifta sai kuma ya dawo baya a hankali yana zare ba茩in glasses 蓷in dake idanunsa, saurayi ne 蓷an kimanin shekaru 27 yana sanye da wani farin voyal wanda yay masa kyau sosai kasancewar sa farin bafulatani kana ganinsa Kasan cewar ku蓷i sun zauna masa, a hankali yake tafiya da motar zuwa baya kasancewar shike driving 蓷in ganin hakan yasa wanda ke kusa dashi yace "Ajmal me kake haka ne?"shiru Ajmal 蓷in yay domin baya jin akwai abinda zai iya fa蓷a, a hankali ya gama tsayar da motar tare da bu蓷e murfin motar ya fito ganin hakan yasa Karim yay saurin fitowa yana fa蓷in "wallahi kaifa ba hankali gare ka ba, kana ganin aikin dake gabanmu dole ne a wannan satin mu samu mu shawo hankali duk raguwar jama'ar" ina Ajmal baya gane yaran domin tuni idanunsa suka sauka akan fuskar Akeela dake kwance a 茩asan wata bishiya wallahi wallahi a wannan lokacin duk wanda yaga Akeela dole zuciyarsa ta buga domin ba zaka ta蓳a cewa 拼ar hausawa bace, tana kwance kanta na zubda jini saboda wata muguwar fa蓷uwa da tayi gaba 蓷aya kayan baccin dake jikinta sunyi wani bala'in yin datti gashinta ya wargatse yay 蓷ai 蓷ai, tsaye Ajmal yay akan Akeela yana jin zuciyarsa na bugawa, a hankali kuma ya tsuguna a gabanta dai-dai lokacin da Karim yake 茩arasuwa wajan cikin sauri yace "wai Ajmal meke damunka ne? Baka tsoran abin cutarwa ne? Kilama ba mutum bace Aljana ce, ina ka ta蓳a ganin mace mai gashin wannan?" Banza Ajmal yay masa domin yadda idanunsa suka sauka akan fuskarta yasa baya fahimtar komai dukkan wani abu na kansa sai da ya kunce, hannunsa ya mi茩a tare da tattare sumar data rufe mata fuska cikin sauri ya rufe idanunsa yana fa蓷in "Ohh God" Karim yay saurin fa蓷in "is she died?" Girgiza masa kai kawai Ajmal yay yana 茩o茩arin sanya hannunsa ya 蓷auke ta Abbu dake 茩arasuwa wajan yace "Akeela! Allahamdulillah"
Da sauri ya sanya hannunsa ya 蓷auke ta tare da kallon Ajmal yace "thank you son, wallahi tun jiya mukai missed nata yanzu na 茩ara fitowa ne, kamar daga sama na hangeka ji nai kawai ina son ganin Meke faruwa cikin ikon Allah kuma naga Akeela thank you" jinjina kai kawai Ajmal yay yana shafa wuyansa sosai ya gane Abbu amma shi Abbu sam bai gane waye Ajmal ba, kamar bazai magana ba sai kuma yace "Dad! A nan kuke ne?" Kallon Ajmal Abbu yay yana karantarsa sai kuma yace "eh cikin Railway quarters no 112" idanunsa akan fuskar Akeela yace "ok Thank you" yana fa蓷in hakan ya nufi cikin motar tare da zama wajan driving ba ganin hakan yasa Karim shima ya shiga cikin motar da gudu Ajmal yaja suka bar wajan, mai makon yaje inda zashi sai kawai ya juya kan motar ya nufi hanyar gida da Mamaki Karim yace "wai Ajmal Meke damun ka ne?" Cikin 蓳acin rai Ajmal yace "ban sani ba, banza shege munafuki kawai haba" ya fa蓷a cikin 蓳acin rai yana 茩ara sharara gudu.
Abbu shima cikin farin ciki ya nufi motarsa bai yadda ya ajjiye ta a back seat ba a nan saman jikinsa ya barta key yaywa motar ya juya zuwa gida tun a hanya ya kira number Ummi da sauri tai picking call 蓷in tana fa蓷in "Something news?" Cikin 茩asa da murya yace "I've seen her Ummi on my way yanzu" Murmushi tayi tace "Allahamdulillah"
A wahala Akeem ya 蓷ago kansa daga cikin ruwan yana sauke wahalallan numfashi a hankali kuma ya bu蓷e idanunsa da sukai wani mahaukacin ja, ya jima cikin ruwan kafin ya fito ya 蓷auki bathrobe ya sanya a jikinsa, ruwa na zuba a jikinsa ya fito kai tsaye ya nufi cikin wani special bedroom 蓷insa Yana zuwa ya rufe 茩ofar da key, derect bed ya nufa yana zuwa ya fa蓷a tare da jan duvet ya rufe jikinsa tass domin wani mugun bacci ya keji, kamar yadda ya saba haka yanzu ma ya jawo pillow ya rungome a tsakanin 茩irjinsa yana sauke numfashi a haka bacci ya 蓷auke sa da tunanin yadda zai rama abinda akai masa akan wannan yarinyar.