Sashe 29
Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
*SARAUTAR MARUBUTA*
2/4/22, 18:42 - Buhainat: 2锔忊儯5锔忊儯-2锔忊儯6锔忊儯
鈥淎n kashe Baffa?鈥� kalamar da Akeem ya maimaita kenan a ransa yana sauke wani irin Ajjiyar zuciya gaba 蓷aya kansa kuncewa yay yama rasa wanne Baffa P.a ke Magana, a hankali kuma ya zare hannunsa dake wuyan p.a ya wani goya hannun a bayansa one one ya shiga taka 茩afafuwansa, ganin yanayin Akeem yasa P.a 茩ara matsawa kusa dashi yace "Sir shall we?" Kafin Akeem yay magana Wayarsa ta fara ringing yana jin kiran ya share sai da akai wajan 5miss calls kafin ya ciro ha蓷a蓷蓷iyar wayar nashi, sunan dake yawo a saman screen 蓷insa yasa gabansa sake fa蓷uwa, answering yay a hankali ya bawa p.a wayar bayan ya sanyata a handsfree, Muryar Abbu ce ta cika wajan kana jin muryar nashi kasan something is fishy cikin dakiya yace "Abdul-hakeem" shiru Akeem yay yama kasa magana sai p.a ne yace "Abbu yana ji" daga can 蓳angaren Abbu dake shiga Mota shida su Ummi da Didi sai Kuma Akeela wacce take tsaye kamar statue da idanu kawai take kallon kowa, tana sanye da 茩aton hijab 蓷inta wanda ya rufe mata duk Jikinta sai casbin dake hannunta Abbu yace "Abdul-hakeem ka same mu a wudil yanzu" yana fa蓷in hakan ya kashe wayar, ba tare daya amshi wayar ba ya nufi fita daga cikin Companyn gaba 蓷aya ma'aikatan suka bisa da kallo, kai tsaye wajan driver ya nufa ganin haka yasa p.a fa蓷in "Sir Allow me to drive you please" wani irin hargitsastsan kallo Akeem yaywa p.a jikinsa na wani irin rawa ya 蓷auki car key 蓷in ya bashi, shiga yay shima p.a ya shiga lumshe idanunsa yay kana yay Bismillahi tare da yiwa motar key da wani irin speed yabar wajan ya 茩ure duka giyar motar, gaba 蓷aya baya gane komai ya kuma rasa gane wanne Baffan aka kashe, akan wanne dalilin aka kashe sa kuma su waye masu kisan.
Abbu yana gama wayar Bala driver yaja motar suka fita, Ummi da Didi na gidan Tsakiya Akeela na baya Abbu na gama, shiru motar tayi sai Didi wacce tati zuru ziri saboda till now bata son Meke faruwa ba.
Suna barin gidan wata mota Honda Amaze ta shigo cikin gidan da gudu, parking sukai suna zuwa wajan wani securitie yazo yana fa蓷in "hee! Da iznin wane kuka shigo" a hankali Karim yay 茩asa da glass 蓷in motar fuskarsa 蓷auke da Murmushi yace "Bukar Bello ya bamu dama" cikin ha蓷e fuska securitien yace "to ba ya nan" wani tsaki Ajmal yaja kana ya bu蓷e motar ya fito, yana sanye da wani irin fitinannan Yard mai manyan zane, kansa babu hula rigar yard 蓷in ta zauna masa iya waist nashi, yay Wani irin mugun kyau, hannunsa cikin aljihu idanunsa cikin glass fuska a 蓷an sake ya kalli securitien yace "hey" "hello" securitien ya bawa Ajmal amsa shafa kai Ajmal yay yana kallon Karim gane hakan yasa Karim fa蓷in "ka samu mana permission na ganin yama sunanta?" Ya fa蓷a yana kallon Ajmal, shiru Ajmal yay domin shi kansa ya mance sunan Yarinyar,Karim ne yace "Akwai budurwa a nan gidan ko?" Kalan baku da hankali securitien yay musu ganin yadda Ajmal duk ya cika masa idanu yace "we have many girls a gidan nan,ban san wace kuke magana ba" Ajmal ne ya taku a hankali kana ganinsa kasan ku蓷i ya gama ji茩ashi cikin 茩asa da Murya yace "names please" da sauri securitien yace "babbar itace Aleema, sai Afaf, sai kuma wacce take zuwa duk hutu Anup" kallon juna sukai Ajmal ya girgizar kai Karim yace "suke nan?" Kai securitien ya 蓷aga alamar eh, wani irin kwa蓳e fuska Ajmal yay tamkar zai fasa ihu haka ya keji, mood 蓷insa ya sauya Karim yace "Sorry friend bana jin gidan ne" da sauri Ajmal yace "wallahi shine, zuciyata ba zata min 茩arya ba tabbas nan ne" cikin tausayawa Ajmal Karim yace "kana ji dai duk sunan babu nata, dole kayi hqr da Wannan yarinyar tun safe muke yawo kamar wasu marasa gata haba" mota Ajmal ya shiga tare da yin baya ya kwanta Shiga Karim yay tare da yiwa motar key suka fita daga gidan suna zuwa bakin gate securitien yace "Akeela" da wani irin sauri yace "heyyy stop! Stop" amma gudan da Karim yake yasa gaba 蓷aya ba suji kiran ba, dafe kai securitien yay yace "wlh na mance da Akeela, bata fita ba'a ganinta yarinya sai jarabar kyau da tsarin halitta ni kaina ina mutuwar sonta da za'a bani aurenta nikam da an gama yimin komai" wajansa ya koma ya zauna yana yaba kyan surar Akeela.