Sashe 102
Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
dukkan abinda ya faru gefe guda kuma Aleema tace "wai wannan Uncle Asheer 蓷in shine new father naki ko?" "Uhm" kawai Akeela tace kafin Afaf tace "idan na kallesa bana iya 蓷auke idona sbd kamar da suke da Abbu ban san ba koni ka蓷an naga hakan" Aleema tace "Nima naga hakan kuma naji Abbu da Ummi suna magana" Akeela kuwa tunanin Md Adnan ya shiga yi mata yawo a Zuciyarta, tare da addu'ar Allah yasa yana raye kuma ya dawo ga iyayensa kamar yadda ta dawo ga nata iyayen, Mi茩ewa tayi ta nufi cikin bathroom domin yin wanka.... P.a da Akeem ne zaune a wajan wani shan iska dake cikin gidan, yana sanye da 3gauther da wata half vest wacce ta kama jikinsa duk iskar hadarin dake Ka蓷awa baya jinta a jikinsa sai ma numfashi da yake fesarwa har yanzu abinda Akeela tayi masa yana ransa a hankali P.a yace. "Ga Wannan ducoment 蓷in, nadane zakai mamakin yadda na samesa ko? Lokacin daka aikemi Wudil sbd abubuwan da suke faruwa tsakanin manoma da masu kwace masu gona, Ina yin parking na hangi Baffa yana gudu, da sauri na nufi inda yake ban tsaya jiran komai ba na 蓷auke sa a mota ta muka bar wajan, munyi nisa ka蓷an yace na tsaya, ducoment 蓷in Hannunsa ya bani yace _Wannan shine duk shirye-shiryen da suke shiryawa na da茩usar da tattalin arzi茩in manoma, yanzu haka sun amshe gonaki guda biyar sun fara aiki a cikin gonaki, ruwanmu ya fara gur蓳ata, ban sani ba ko sun san nine wanda na 蓷auke wannan abun, amma Tabbas sunce idan Wannan abin ya fita tamkar asirinsu ne ya fita, lalle ina so wannan ya 茩arasa wajan Maudo domin shike da 茩arfin da zai iya tsayawa akan lamarin mutanan, Al'kaseem na yarda da kai sosai ka kula kaje ni zan koma, kada wani ya ganka zai zargi wani abun_ daga nan baffa fita yay ni kuma na koma Kano shine washegari da suka tabbatar ducoment yana wajan Baffa suka kashe sa" shiru kawai Akeem yay yana girgiza 茩afarsa kana a hankali ya amshi ducoment 蓷in yana Mi茩ewa tsaye, shima p.a Mi茩ewa tsaye yay yace "Kaya tuni son sauka a Kano anjima za'a shige Wudil dasu manyan motoci ne guda uku" A hankali Akeem kamar baya son magana yace "thank you Al'kaseem muje" girgiza kai P.a yay yace "a'a kam ba zan kwana nan ba,nifa siriki ne naje hotel" ta蓳e Akeem yay cikin 茩asa da murya yace "gulma" Murmushi kawai Al'kaseem yay ya nufi compound wajan motarsa shi kuma ya nufi cikin gida. A can Kano kowa a cikin Tahir guest palace inda suka saba yin meeting Tijjani ne zaune dashi da Alhj Atiku da kuma wasu sabbin fuska, Murmushi Tijjani yay yace "kuna jin ko babu Chief of staff zamu tsaya muna ji muna gani a jamu har 茩asa a mai damu mabarata? No! Wallahi dole mu 蓷auki mafita" Alhj Atiku yace "wanne mataki zamu 蓷auka? Bayan har yanzu bamu san inda ducoment 蓷in yake ba?" Murmushi Tijjani yay yace "kasan duk inda ducoment yake da ace yana wajan Akeem da tuni Asheer ya bamu" Wani daga ciki yace "yanzu mene mafita?" Mi茩ewa Tijjani yay yace "Tsammaci abin da bakai tsammani ba, na shirya manyan motoci guda uku ko wacce cike take da fara masu rai, na basu tsaro babu yadda za'ai su mutu sbd ba daga nan aka kawo su ba, samu tsare motocin da Akeem 蓷in ya tura zuwa Wudil, mu kuma mu tura bamu kana mu sake su duk su shiga cikin gonaki su cinye albarkatun nomar, kaga daga nan za'a fara zargin Ministan noma da shigo da fara a matsayin takin noma, daga nan Akeem zai shiga uku domin samu sanya sunansa yay ba茩in fenti, kana kuma a makashi Court daga nan kuma zai gidan yari" Dariya suka sanya gaba 蓷aya suna jinjina wa Tijjani daga nan kuma taron ya watse. Acan Abuja Asokoro kowa Mami ce zaune gaban Dada tana fa蓷in. "Dan Allah Dada ki yafe min, wlh Allah zafin rashin 蓷ana da nayi ne yasa na aikata hakan da kuma kishin Akeem da nake" da mamaki Dada tace "wanne irin kishi? Bukari ne shi daza kiyi kishi a kansa?" Cikin kuka Mami ta ri茩e 茩afafuwan Dada tace "Dada ba zaki gane ba, amma dan Allah ki yafe min ko hakan zai sanya naji da蓷i a raina, wlh zuciyata zafi take min sosai, ban sani ba ko Ubangiji zai ji茩ai na ya dawo min da Adnan zuwa gareni" Shiru kawai Dada tayi kafin tace "kije ki fara neman yafiyar Ubangiji da kuma ta Akeela sai na yafe maki" Mami tace "thank you so much Dada" Mi茩ewa Dada tayi tana kallon Yana tace "ke kuma kinga ishara da Kanki, kin kashe 拼arki da Kanki kana kuma 拼ar da kikeso ta tafi yawon duniya alkaba'in da kike 蓷urawa 拼ar wasu gashi nan ki jawa 拼arki,ba Akeem ba duk wani namiji mai hankali ba zai ta蓳a Auran Anup ba wlh, shasha mara hankali da tuni wallahi kun cuci tarbiyyar dana baku" ta fa蓷a tana shigewa cikin bedroom tana fita yana ta mi茩e idanunta cike da hawaye tace. "Wlh Khadija kin cuce ni" wata uwar harara Mami taiwa Yana tace "kin cuci kanki dai, da kike tunanin Akeem zai so Anup, kuma duk abinda kikai bani nai maki dole ba san zuciyarki yaja maki, domin nasha fa蓷a maki Akeem bazai ta蓳a auren Anup ba ki ka茩i yadda gashi nan kinga zahiri nidai a yanzu dacewar Ubangiji nake nema" Tana kawo nan itama ta shige bedroom 蓷in ta,da tunanin gobe ta nemi appointment na shiga Villa. Misalin 9 na dare yayi dai-dai ta shigar motocin cikin Wudil da gudu suke tafiya sai da suka shiga can ciki kana sukai parking, fitowa driver's 蓷in sukai tare da bu蓷e bayan motocin kamar jira suke dubban farar dake cikin ko wacce mota suka shiga tashi zuwa cikin gonaki, gaba 蓷aya Wudil ta cika da fara Banda kukan fara babu abinda kake ji, suna gama sakinsu sukai sauri suka shiga mota, tare da barin wajan not too long motocin su Akeem na taki suka 茩arasa wajan an kashe driver's 蓷in an kwashe takin aka bar iya motocin a cikin garin Wudil a bu蓷e. Dai-dai wannan lokacin ne kuma Akeela ta fito daga part 蓷insu sanye da kayan bacci sai zabga 茩amshi take, kanta a 茩asa take tafiya cike da nutsuwa duk yanayinta ya sauya, kai tsaye kuma part 蓷insa ta shiga a hankali ta tura 茩ofar bakinta 蓷auke da sallama, lumshe idanunsa yay lokacin da muryarta ta sauka a kunnansa, yana kwance akan bed 蓷in daga shi sai boxer ya kifa cikinsa yana danna system sai kuma Amani da kwance a bayansa tana wasa da sumar kansa a hankali kuma take masa surutu.. Rufe 茩ofar tayi tare da 茩arasawa inda suke a hankali ta zauna a gefen gadon tana wasa da yatsun hannunta, Amani kam sam bata san da zuwan ba sbd baccin daya fara 蓷aukanta, cikin sanyin murya tace "barka da dare" banza yay mata yaci gaba da danna keyboard 蓷in system 蓷insa hankali kwance ta gaishesa wajan sau hu蓷u yay mata banza, tashi tayi kamar zata fita sai kawai ta sanya hannunta ta 蓷aga Amani ta kwantar a gefe yana Shirin yiwa Amani Magana yaji gaba 蓷aya ta kwanta a bayansa kamar yadda Amani tayi tare da fashewa da wani irin kuka tana 茩an茩amesa sosai tare da fa蓷in "I'm sorry Zauj"