← Book details Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 116

Sashe 9

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Abbu na shigewa Akeem ya fito fuska kamar hadari babu walwala baki è“·aya, kai tsaye wani room ya shiga yana shiga ya kunna hasken ciki, è“·akin karatu ne yana shiga wajan kujera yaje ya zauna tare da lumshe idanunsa yana sauke numfashi.
Not too long da zamansa a bu蓷e 茩ofar a hankali aka shigo, Amani ce 茩yakkyawar Yarinya mai fuskar Akeem.
Washe bakinta tayi da gudu ta nufi wajan Akeem tana faè“·in "Hero na" ware gajiyayyun idanunsa yay tare da mai da idanunsa kan Amani kallon da yay mata yasa ta tsaya tare da juyawa da sauri ta fita tana dawowa tace "Salamu Alaika" wani fitinan Murmushi Yay mata yana jin wani sanyi a ransa yace "Wasalamu alaiki Amani Abdul-hakeem Bukar Bello" ya faè“·a yana lumshe idanunsa tare da ware mata hannayensa cikin jin daè“·i ta faè“·a jikin Mahaifin nata tace.
"Azunnu annaka bikhair?"
Shafa bayanta yay tare da sumbatar goshinta yace.
"Lafiya lou and you"
Murmushi tayi tana sumbatar goshinsa tace "Ana bikhair"
Lumshe idanunsa yay yana 茩ara rungome ta a jikinsa yana jin wani so da 茩aunar Yarinyar nasa na shiga zuciyarsa, zameta yay a jikinsa yace "sit" Zama tayi tana kallonsa sosai kamar bazai magana ba sai kuma yace "biya haddarki" a hankali tai rufe idanunta kamar yadda taga yanayi kafin ta fara karanta masa inda yay mata, tana cin karatun ne Afaf da Aleema suka shigo sanye da manyan hijabai, nan da nan walwalar fuskarsa ya 蓷auke zubewa sukai bakinsu na rawa suka fara gaida shi.
Suna tsaye ko Kallon su bai ba yaci gaba dayiwa Amani karatu.
Bayan ya gama ya kallesu har zai magana sai kuma ya fasa.
Hadda suka bashi kana ya è“·ura masu da karatu.
Suna cikin karatun ne Aka bu蓷e 茩ofar Abbu ne ya shigo cikin tashin hankali ganin hakan yasa duk yaran nasa suka kallesa a ki蓷ime yace.
"Dr Saboda Allah ba danni ba kazo ka duba Yarinyar nan she's in critical condition ciwonta ya tashi bana son yay worse da yawa"
Shiru Akeem yay tare da 茩ara ha蓷e fuska ganin hakan yasa Abbu fa蓷in "saboda Allah, saboda matsayina na mahaifi please Abdul-hakeem Bukar Bello" Mi茩ewa tsaye yay ba tare da yace komai ba ganin hakan yasa Abbu yabi bayansa, Akeem kam ji yake kamar ya zunduma hannu aka yay ihu dan ba茩in ciki.
A bakin 茩ofar ya tsaya Murya a can ciki yace "Kaje Abbu I'll check her" yana fa蓷in hakan ya bu蓷e 茩ofar 蓷akin ya shiga tare da rufewa girgiza kai kawai Abbu yay ya juya.
Tana kwance saman bed 蓷in sai juyi take domin a yanzu bata iya tantance inda yake mata ciwo a sanadin ruwan da Akeem ya she茩a mata..
Hannunsa ya har蓷e a 茩irjinsa cike kuma da tsanarta ya 茩arasa inda take tsaye yana jin kansa na wani irine sara masa zuciyarsa na harbawa sosai.
Ganin bata hayyacinta gaba 蓷aya yasa gently ya zaune a gefen gadon tare da sanya hannunsa ya wani irin fincikar 茩afarta wata razananiyyar 茩ara ta saka jikinta na kyarma da sauri ta tashi zaune tana cije bakinta tare da yarfar da hannayenta Jikinta sai 蓳ari Yake gaba 蓷aya rigar jikinta ya zame gashinta ya hargitsa sosai..
A karo na farko ya 茩ara Kallonta kafin ya daka mata wata gigitacciyyar tsawa 茩arfin tsawar da kuma rashin sabon jinta ga halin ciwo da kuma matsanancin tsoron daya shigi Akeela yasa gaba 蓷aya tai wani irin juyi tare da fa蓷awa jikinsa ta wani irin cusa fuskarta a tsakiyar 茩irjinsa jikinta duk rawa yake domin dam bata saba da kind of this abubuwan ba.
Tsaki Akeem yaja yana taune bakinsa kafin a hankali yasa hannunsa yay cilli da ita daga jikinsa, kanta ya daki frame è“·in gadon wani irin runtse idanunta tayi azaba biyu ta haè“·e mata.
Bayan ya fita daga bedroom è“·in ne Akeela ta fashe da wani irin kuka, gashi ita magana sam bata tsarinta bai dame ta ba, wani irin zafi da ciwo ta keji a ranta, wanne irin mutum ta haè“·u da shine? Me tayi masa da har zai dinga cin mutuncin ta har haka? She don't even know him balle tai wani abu na rashin dai-dai amma yana nuna ko ina kula infact ma shine yaja mata wannan masifar na tashin ciwon nata.
A yanzu ba ciwon ke sanyata kuka ba, domin idan da ana sabawa da zafi da kuma raè“·aè“·in ciwo da yaci ace ta saba dashi, amma a kullum idan ya tashi a sabo ta kejinsa, ciwon sikila ya wuce tunanin dukkan mai tunani ko mai haihuwa ba lallai taji azabar da suke ji ba.
Kifa kanta tayi a tsakiyar cinyoyinta tana wani irin kuka mai cin zuciya.
Akeem na fita derect wani side ya shiga ashe 茩aramin clinic ne, wata injection ya ha蓷a guda biyu fuskar nan nashi babu walwala sam.
A haka ya gama haè“·awa ya fito yana fitowa ya tsaya idanunsa akan Didi wacce ta ciko plate da farfesun naman cow head.
tsareta yay da idanu domin mamakin naman data kwasa yake amma fuskarsa sam bata bayyana yanayinsa ba, harara ta maka masa tace "to ba sai dai kaci kanka ba, ai dai lalura ce bata shige kan kuwa, jiya jiyan na dakta ya gama gayawa Bukari naci nama na 茩oshi, to wallahi nidai li'ilafi 茩urash kaci kanka nama na kurr aniya bil aniya ato"
Girgiza kai kawai yay tare da nufar part è“·in su Aleema.
"茒an banza fuska kamar karas in sha Allah sai Ubanka yay maka auran dole, masifa sai cin yaro take shi kenan shan lemun tsami"

_(shan lemon tsami baya rage sha'awa sai ma amfani da yake wajan inganta Mani, more impormation kiyi attending class è“·in we are all Women wanda zan gabatar da grp na Vip è“·in Tsintacciya 500 kacal)_

Parlo ta koma lokacin Abbu ya fito cikin wata dakakkiyar shampoo dark blue anyi masa è“·inkin jamper da babbar riga.
Ya ha蓷u sai 茩amshi yake zubawa, Didi na ganinsa ta fashe da kuka tana fa蓷in.
"Sai a gaya min cewa bani na haifi Bukari na kawosa duniya ba, da za'a dinga yi min gori a gidan è“·an dana haifa"
Kallonta yay yana zama dai-dai nan Mami ta fito cikin wata milk 蓷in valisco sai 茩amshi take zama Abbu yay yace "Gori kuma Didi?"
Bakin zani ta cire ta face majina tace "A'a to ba dole nace gori ba gashi nan Audil yana cemin kura bani da aiki sai cin nama, kuma dai ai naga lalura ce ko ba gaskiya ba? Babu ruwana fisabilillahi nidai na basshi da Allah bance ka fa蓷a masa masifar sa ta 茩are masa akai wallahi"
Akeem a hankali ya tura 茩ofar 蓷akin ya shiga tana cure waje guda lokacin su Aleema sun gama shiryawa tuni Drive ya tafi kaisu makaranta su da Amani.
A 蓷an fakaice ya kalleta dugun gashinta wanda yake zube har saman bed 蓷in ya kalla ta蓳e baki yay aransa yana fa蓷in "har 拼an 茩auye sun iya 茩arin gashi mtwss"
Gently ya 茩arasa inda take zaune tana sauke ajjiyar zuciya har yanzu jikinta 蓳ari yake.
Baya jin zai 蓳ata lokacin da wajan yiwa Wannan stupid gal 蓷in magana yay mata wata iriyar muguwar tsana wacce bai ta蓳a yiwa kuwa ba.
Yana daga tsaye ya ajjiye injection 蓷in a gefensa cikin wani 蓳acin rai ya sanya hannunsa tare fisgota daga kan gadon har sai da 茩ashin ta yay 茩ara.
Cije bakinta tayi bata son yin wani motsi saboda ciwon da jikinta yake mata, Nightgown è“·in tabi jikinta ta wani manne dukkan Jikinta ana gani ga fure fresh skin è“·inta sai glowing take.
Hannunsa ya mi茩a dai-dai lokacin daya 蓷auko allurar ta bu蓷e shanyayyun idanunsa wani irin zare ido tayi domin ba'a ta蓳a yi mata allura ba wata mugun jin tsoran allura take.
A sanyaye a hankali kuma ta shiga girgiza kanta har lokacin kuma bata kalli fuskarsa ba, jikinta na rawa ta 蓷aga 茩afarta zata gudu da wani saurin ya sanya hannunsa ya fisgota ta zuwa jikinsa....

Free pages sun kusa kammala馃 kada ki siyi littafi na idan kin san zaki fitar banwa kuwa dole ba please.

*TSINTACCIYA*
NRML GRP: 鈧�300
VIP :500 SAFE YAMMA POSTING.
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616

*馃敟FITATTU HU茒U馃敟*

BA茦AR FATA
Autar manya

SULTAN
mss flower

DATTIJON ARZI茦I
Real ladingo

Gaba è“·aya 800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu Sulaiman Fidelity Bank, masu tura kati 08167888934 ga 拼an uwa na Niger +22796515805 za ku tuntu蓳a. To show evidence of payment 08142105218

*AUTHOR NOTE*
_muhimman pages da romantic page suna cikin paid Page's kawai wannan matakin labari ne Wannan馃榿And wanda suka biya NRML GRP wallahi Azeem posting ba kullum ba, today posting tommorow babu馃槈kada kuce ban fa蓷a ba, Vip ko kakka蓳e zani za kusha karatu馃槏馃し馃従鈥嶁檧锔廮

*SARAUTAR MARUBUTA*
2/2/22, 08:53 - Buhainat: *馃寛TSINTACCIYA馃寛*

FITATTU HU茒U馃敟

Http://wa.me/+2348119237616
Chapter 9 · 0% Book details