← Book details Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 42 OF 116

Sashe 42

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da sauri ya saketa tare da tura ta baya,ya wani juya da sauri zuwa wajan fridge 蓷in Parlon yana sauke numfashi tare da dafe kansa. Bottle water ya 蓷auka mai sanyi ya 蓳alle murfin tare da kafawa a bakinsa ya shiga tuttulawa cikinsa, yana jan numfashi da wani irin sauri. Sai da ya shanye ruwan ta tass kana a hankali yay cilli da robber gently ya juya tare da nufar kujerar fuskarsa looking okay ba wani damuwa ba zaka ta蓳a cewa shine ya aikata abinda yay yanzu ba. Zama yay sosai a saman sofar yana ka蓷a 茩afarsa, fuskarsa babu walwala bare wani ya kawo masa raini, Akeela kanta a 茩asa saboda tsoron daya gama gigita mata lissafi. 茦afarta ta 蓷aga zata fita parlon cikin 茩asa da Murya wacce take 蓷auke da umarni yace. "Come back" Ya fa蓷a yana bu蓷e ice cream 蓷insa tare da sanya spoon cikin robber ya shiga lakatowa a hankali yana kaiwa bakinsa yana wani irin lashe la蓳蓳ansa. Jin muryarsa ka蓷ai ya nuna mata a wannan karan Zallar one side 蓷in nasa ne ya bayyana, hakan yasa ta dawo da baya a hankali tare da zubewa a kansa carpet 蓷in wajan 茩afafuwansa, bakinta na wani irin rawa hawaye na kwace mata tace. "Allah ban sakewa, please Bobbo Kada kamin komai zafi" Ta fa蓷a Jikinta yana wani irin rawa, ko ka蓷an bai bu蓷e idanunsa ba bare kuma ya kalleta, like he's enjoying yadda take maganar dama kukan nata. Jin yay shiru yasa ta 蓷aga Idanunta tare da sauke ganinta akan 茩yakkyawar fuskarsa tana kallon zallar kyau da kuma tarin haiba da nutsuwar da ke manne a kamilalliyar fuskarsa nashi, yay wani irin masifafan kyau na fitar hayyaci. Ga mamakinta sai taji yace " i knew ina da kyau, so kada ki cinye ni" ya fa蓷a hankali kwance idanunsa kuma a rufe. Murgu蓷a baki tayi tace "Ni banga kyan ba ai" ita kanta tasan 茩arya take domin kyan Akeem a bayyane yake a kuma fili, ta蓳e bakinsa yay still idanunsa a rufe kafin kuma a hankali ya bu蓷e idanunsa. Looking at her face yace "who are you?" Ya fa蓷a yana tankwashe 茩afarsa a saman kujerar dake kai, Wani irin 蓷ago kanta tayi tana mamakin tamabayar sa, gira 蓷aya ya 蓷aga yana kashe ido 蓷aya kamar yadda ya saba a hankali kuma ya zame idanunsa daga kanta yace. "Kenan Kinyi tsartar da zaki bani abinci? Kafin na irga 1....10 make sure u eating duk abinda da yake nan, bana son Ummi tasan bacci ba ok, I'm talking too much can u understand how sad i I'm?" Ya fa蓷a idanunsa akan cineme ba zaka ta蓳a cewa ita ya kewa magana ba. Ganin babu alamar wasa akan fuskarsa domin fuskarsa har wani jaa yake sosai.. A hankali ta bu蓷e warmer 蓷in farko ganin dambun cuscus ne wanda yaji hanta da kuma kayan lambu yasa ta ajjiye a gefe, ta 茩ara bu蓷e wata warmer 蓷in farfesun naman kaza ta gani bakinta har wani bu蓷ewa yake wani murmushi ya kwace mata, da sauri ta fara cin naman tana wani irin lumshe idanunta saboda da蓷in naman data keji. Cije bakinsa yay yana bu蓷e chocolate kafin kuma yace "uhm mayya" sarai tasan da ita yake amma tai masa banza, sai a lokacin ta san cewa tana jin yunwa hakan yasa ta zage tana ci, time to time tana kallonsa ganin chocolate yake sha hankali kwance yasa taci ta 茩oshi. Tana gama ci ta mi茩e tare da kwasa a guje sai da taje bakin 茩ofar fita tace "Allah kuma ban yafe ba" tana fa蓷in hakan tai waje da gudu. Da ido ya bita yana ta蓳e baki gently kuma ya ajjiye chocolate 蓷in, kana ya kawo cuscus a fara ci a hankali. Tana fita downstairs tayi tana sakin dariya, karo su kayi da Mami da sauri tayi 茩asa da kanta, har zata shige sai Mami tace "ke zonan" dawowa tayi tace "gani" ta fa蓷a tana 茩an茩ame Jikinta waje guda, Murmushi kawai Mami tayi kafin tace.. "Zaki bikin?" Da sauri ta kalli Mami tana mamakin tamabayar sai kawai ta 蓷aga mata kai alamar eh, jinjina kai Mami tayi tace "ok zaku siyan anko na dinner get ready" ta fa蓷a tana shigewa part 蓷inta ita dai Akeela bata ce komai ba, juyawa tayi da sauri tana Murmushin jin da蓷i saboda ta rama abinda Hamma Akeemmm kuma Bobbo yake mata. Akeem bai fito ba sai ana kiran sallar Issh膩 bayan an idar kuma kai tsaye part 蓷insa ya shige yana zuwa ya fara duba mail 蓷insa.. Akeela a hankali ta sanya baby hijab 蓷inta akan wasu purple 蓷in pyjamas data sanya na bacci, idanunta ta 蓷aga taga 3:20 cikin nutsuwa ta zura slippers tare da fita daga cikin parlon a hankali without making any sounds da zai tada mutum.. Kai tsaye kitchen ta nufa tana addu'ar Allah dai yasa yazo domin jiya sam basu ha蓷u ba, akan idanun Akeem ta shige kitchen 蓷in yana zaune sanye da 3gauter da wata Armless gaba 蓷aya ya saba baya iya bacci at this time shiyasa yake fitowa Parlo. Gyara zama yay yaja idanunsa ya rufe yana sauke numfashi, zuciyarta na harbawa ta shiga cikin kitchen 蓷in a hankali ta fara rarraba idanu wannan karan ba kitchen 蓷in gaba 蓷aya ya 蓷auki haske, jiki a sanyaye ta zauna saman kujera tana fa蓷in "uhm mun 蓳ata tunda baka zo ba" ta fa蓷a Idanunta yay wani rau rau kamar zatai kuka, turo baki ta 茩arayi sai kuma ta fara kiran sunansa "Bobbo! Bobbo!! Bobbo!!" Still Shiru ba amsa Hawayen dake ma茩ale cikin idanunta ne ya sakko mata tace. "Ayyah 茩ilan duniyar taku da nisa haa na jiraka a nan" langwa蓳ar da kanta gefe tayi babu jimawa bacci kuma ya 蓷auke ta a wajan.. Mi茩ewa yay daga kan sofar yana gyara tsaiwarsa walking slowly kuma ya nufi kitchen 蓷in, a zaune ya sameta hawaye har ya fara bushewa ta wani kwa蓳e fuska tana mamular bakinta, yatsarta 蓷aya yana Cikin bakin, alamar hqr ta bayyana a tattare da ita. Ya jima tsaye a kanta yana karantar nutsuwarta da kuma kamilalliyar fuskarta sai tsotsar yatsarta take tana sauke ajjiyar zuciya, tsugunawa yay dai-dai inda take tattausan hannunsa ya sanya ya kama nata, kafin kuma ya sanya hannunsa ya zare yatsarta daga cikin bakin, kwa蓳e fuska tayi cikin magagin bacci tace. "Uhm Bobbo" hannuna dake cikin nasa ya wani ri茩e sosai, kafin kuma yaja numfashi murya can 茩asa yace "I'm here" ya fa蓷a yana 蓷aukar ta cak,tare da fita da ita daga cikin kitchen har yaje ya kwantar da ita bata motsa ba, addu'a ya bisu da ita. Har ya juya yaga Afaf tayi rufda ciki da, hannunsu yasa ya gyara mata kwanciyar tare da rufe ta, Kana yabar 蓷akin, yana zuwa tsakiyar Parlo ya tsaya saboda jin ance. "Ya shafi ya ma'afi Meye kuma wannan waye a wannan idanun daran" dafe kai yay tare da juyawa ya kalleta da sauri tace. "Muhammadur Rasulullah s.a.w abinda nake zargi ya tabbata Audil, wlh aljanu ina fa蓷a maka suka shafeka banda gantali waye ya sanyaka fitowa ynzu? A'a wlh babu ruwana Wannan ai gantalewa ce ko ba Gsky ba" Kallonta yay yace "Wacece ke?" Zaro ido Didi tayi tace "Ya Rasulullah kalleni nan nice Didi, ko ja Audil bane ynzu ya fito daga 蓷akin su Shimam?" Girgiza kai yay yana wani zare mata ido waje kafin yace "bashi bane Aljanin da kike magana ne" suman tsaye Didi tayi tace "wlh sharrin baki ne jeka abinka ai bamma kanga ba" juyawa yay yana wani taune bakinsa kana ya haura abinsa. Da sauri Didi ta juya jikinta na rawa hadda yarda zani ta shige 蓷aki. Washe gari misalin 8 na safe Akeela ta fito parlon tana sanye da wata duguwar riga fitted gown wacce tai mata kyau sosai, sai ya tsuna fuska take saboda ciwon da Mararta ke mata, gaba 蓷aya ta same su a Parlo suna breakfast, kamar ba zata 茩arasa ba sai kuma ta 茩arasa, Aleema ce taja mata kujera ta zauna, kanta 茩asa kamar zata fasa kuka haka ta keji,cikin sanyin Muryar nan nata tace. "Abbu,Ummi, Mami Didi good morning" ta fa蓷a tana taune bakinta Abbu ne yay Murmushi yana fa蓷in "Mrng how are you Auta?" Murmushi kawai tayi Ummi tace "kin tashi da wuri yau" nan ma Murmushi tayi, Mami kam ba tace komai ba Didi kowa zai zu茩ar romo take abinta, Sanyin 茩amshin turarensa da taji yasa ta lumshe idanunta sosai tana jin cikinta na 蓷an juyawa ga wani masifaffan bacci data keji, amma ciwon marar ya hanata, har ji take kamar zatai amai, hannunta ta motsa tare da mi茩ar dashi kai tsaye kuma tafin hannunta ya shige cikin nasa, jin kamar ta kama hannun Mutum yasa ta wani 茩an茩ame hannunsa tana sakin ajjiyar zuciya tare da rufe idanunta, ba wanda ya lura da hakan sai Abbu wlh daurewa kawai yay Amma abincinsa ya kusa tafiya ta hancinta, Akeem ko motsawa bai ba yi yay kamar bai san abinda yake faruwa ba, Yana sanye da wata dakakkiyar shampoo sky blue 蓷ikin jamper da wata half jaddara idanunsa cikin farin glass yay Wani masifar kyau, sai 茩amshi yake, hannunsa ri茩e da spoon yana shan kunun gya蓷a wanda yasha madara ga shinkafar mai kyau yay wani irin fari, sai 茩amshi gya蓷a yake, gefe guda kuma chips ne da kuma 茩osai daya sha 茩wai yay wani irin kalar red gwanin sha'awa,ajjiye spoon yay ya 蓷auki ruwa yasha kana kuma ya 蓷auki tissue ya goge bakinsa, hannunsa ya zame daga cikin nasa hakan yasa ta bu蓷e ido da sauri domin har wani bacci ya fara 蓷aukan ta. Ganinsa kuma yasa ta murgu蓷a masa baki, tare da 蓷aukan cuf 蓷in da aka zuba mata kunun ta fara sha, Abbu dake kallonsu yace "Akeem can u buy a phone for them?" Idanu Akeem ya zubawa Abbu yana tunanin why yace haka bayan shike fa蓷a ba akan kada su ri茩e waya, a hankali kamar wanda bai gane ba yace "su wa?" Su Aleema ya nufa yace "all of them har Akeela Daughter baby kina son waya ko?" Idanunta a rufe tana wani irin shagwa蓳e fuska ta 蓷aga kai, Kallonta Baba Rabi tayi tace "kee yaushe kika san kan waya ne?" Abbu yace "a'a sai a koya mata ai" Mi茩ewa Akeem yay yace "bani da ku蓷i" gaba 蓷aya
Chapter 42 · 0% Book details