← Book details Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 66 OF 116

Sashe 66

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

SARAUTAR MARUBUTA 3/12/22, 00:29 - Buhainat: 鈥淎naa uhibbukii鈥� Cak ta 茩ara tsayar da dariyar da take, saboda a wannan karan kalmar ina Sonki 蓷in daya fa蓷a, ya fa蓷e ta ne da wani salo na musamman, da wata kamilalliyar Murya mai cike da nutsuwa da kuma tarin nagarta da yake da yay amfani da ita. Dalilin daya sanya Akeela taji kamar an sanya mashi mai tsini an caki tsakiyar Zuciyarta dashi ne, Wani irin juyawa tayi a hankali tana kallonsa, har lokacin hannunta yana bakinta saboda dariyar da take, Takai wajan mintuna 3 kafin ta iya zame hannunta dake kan bakinta, Maraitattun idanunta masu 蓷auke da wutar tsanar sa ta zuba masa, A wannan karan shima 蓷in ita yake kallo, da gajiyayyun idanunsa masu kashe zuciyar ko wacce 拼ar mace, Idanunsa yaja ya lumshe ya shiga sauke ajjiyar zuciya, kafin kuma gently ya mi茩e tsaye yana mai gyara zaman bluetooth 蓷in kunnansa, Hannunsa zube cikin aljihunsa walking slowly yake taka 茩afafuwansa akan kwantattun kurayen ciyayin da suke wajan, Cikin salo Akeem ya kuma basarwa tare da kame fuskarsa har zuwa inda take tsugune tana kallonsu, Zuwansa wajan yay dai-dai da mi茩ewar ta, tare da 蓷auke kanta ta zubawa ruwan da yake gudana idanu, a cikin ranta take fa蓷in. "Daman nasan kunne na ne ya jiye min rubish" Ta fa蓷a tana 茩ara kallon ruwan tare da jan numfashi. Ganin ta mayar da kanta gefe daga kallon da yake mata ne, yasa a hankali ya 蓷aga idanunsa daga kallon ruwan da yake, Tare da sauke Kallonsa akan 茩yakkyawar fuskarta, Yana karantar yanayinta, kafin kuma a karo na farko ya 茩ara jan numfashi yana cije lips kafin kuma ya saki wani ha蓷a蓷蓷un cute smile wanda ya sanya gaba 蓷aya manyan dimples 蓷insa lomawa, A hankali cikin wata ba茩uwar murya wacce Akeela bata ta蓳a saninsa da ita ba, yace. "Ina Sonki Akeelerh Ayub Bello Abdul-hakeem" Yana fa蓷in hakan ya 茩ara juyar da kansa da sauri yana kallon ruwan hannunsa 蓷aya kuma yasa akan bluetooth yay pretending yana amsa waya. 茦ara juyawa Akeela tayi Zuciyarta na bugawa da 茩arfi ta tsora masa Idanunta, kafe shi tayi da idanunta tana son 茩ara tabbatarwa kanta abinda kunnuwanta ya jiye mata a yanzu. A jikinsa yake jin saukar idanunta, ganin yadda ta tsare ta da idanunta babu alamar kuma zata juya 蓷in ne yasa, Juyawa a hankali tare da cilla idanunsa cikin 茩wayar idanunta, eyeballs to eyeballs suke kallon junansu kuwa kuma da abinda yake masa yawo a zuciyarsa. Sosai suke kallon tsakiyar 茩wayar idanun junansu, Akeem yana hango wutar tsanar da yake kwance cikin idanunta Yayinda ita kuma ta kasa fahimtar nasa sauyin idanun, bata san yanayin ba, bata san kuma yaya yake ba wannan dalilin yasa gaba 蓷aya ta kasa fahimtar abinda yake cikin idanunsa. Cikin zazza茩a kuma sassanyar Muryar da Akeele bata ta蓳a saninsa da ita ba yace. 鈥淚 Love You鈥� Ya fa蓷a a kamilance yana kuma murza bluetooth 蓷in kunnansa har zuwa lokacin, Cikin tashin hankali tsoro, fargaba da kuma ru蓷u ha蓷i da firgici tace. "What?" Ta fa蓷a tana dafe 茩irji tare da zato fararan Idanunta waje, Jikinta na wani irin rawa na tsoro, tsaiwarsa ya gyara yana tura hannunsa cikin aljihun wandon Suit 蓷insa, yana lumshe idanunsa kafin kuma ya ware su tass a kanta, muryarsa a wannan karan a raunace ta fito saboda sanyin da bakinsa yay yace. "Yes! Am madly in love with you Keelerh! I really really love you more and more most" Ya fa蓷a yana kallon cikin idanunta yanayinsa kuma ya nuna tsoran jin wata kalma a karo na farko na rayuwarsa. Cikin ki蓷ima da firgici Akeela ta shiga marin fuskarta tana fa蓷in. "Wake up Akeela, Akeela wake up" ta fa蓷a tana 茩ara marin fuskarta tare da 茩an茩ame Jikinta waje guda. Cikin nutsuwarsa ha蓷i da kamewa irinta kamilallun mutane ya fara takuwa zuwa inda ta 蓷an ja baya, Jikin Akeela na wani irin kerma da 蓳ari ta matsa bakin ruwan tare da sanya hannunta ciki ha蓷i da 蓷ebuwa ta watsa a fuskarta,. Tana runtsa idanu tana sauke ajjiyar zuciya kana kuma ta shiga girgiza kanta, kamar wacce taga abin tsoro da kuma firgitar wa, "Wake up Akeela, me kike haka? Wanne mugun mafarki ne ya sameki a yanzu, no wake up dan Allah baki saba mafarki irin wannan ba" Ta fa蓷a tana 茩ara watsawa fuskarta ruwa tana kuma marin kanta, duk abinda take yana tsaye yana kallonta yana kuma sauraran abinda take fa蓷a, abubuwa biyu ya taro ya ha蓷e masa, Ganin har zuwa lokacin jikinta rawa yake yasa ya ta 茩ara takuwa zuwa inda take tare da sanya hannunsa ya mi茩ar da ita tsaye bisa kan 茩afafuwan ta, hannunsu akan kafa蓷arta ya shiga 茩are mata kallo, Zuwa lokacin hawaye ya gaba wanke mata fuska cikin sanyin murya tace. "Mafarki nake ko? Kace min mafarki nake mana kace na tashi gari ya waye please" Ta fa蓷a wasu hawayen na 茩ara zubu mata Jikinta naci gaba da rawa har 茩afafuwanta na nema gaza 蓷aukan gangar Jikinta. Idanunsa ya lumshe wanda suka sauya sosai tare da 蓷an matse shoulder 蓷inta cikin 茩asa da murya dai-dai kunanta yace. "You Are not dreaming, it's real INA SONKI Akeelerh Ayub Bello Abdul-hakeem" Ya fa蓷a yana 茩ara mammatsa kafa蓷unta, Sai a lokacin ne kuma Akeela ta tabbatar ba mafarki take ba gaskiya ne, sai lokacin ta 茩ara fahimtar da gske ne abinda yake faruwa da ita a yanzu. Hannunsa dake kan kafa蓷arta ta zame, a hankali ta shiga ja baya tana girgiza kanta idanunta na zubar da hawaye ta shiga nuna kanta tace. "Ni kake so? Ni kake fa蓷awa kana so na, da gske ni kake furta wa kalmar so? Eh? Uhmm" Ta fa蓷a tana 茩ara yin baya har zuwa lokacin idanunta na zubar da hawaye tace. "Ka mance Wacece ni? Ni mumu, ko kuma village gal ko dai witch ko dai ka manta anya bada Anup kake ba, uhm babu yadda akai muke kama da ita kodai you're still sick ne?ciwon cikin yasa ka manta who i I'm?" Ta fa蓷a tana rufe bakinta saboda kukan da yake shirin cik 茩arfinta, idanunta har lokacin yana kansa. Kamar yadda take kallonsa haka yake kallonta har kawo lokacin baka gane abinda yake kan fuskarsa bare kaga sauyawar yanayinsa. Matsawa yay zuwa inda take yana 茩o茩arin ri茩e hannunta tayi saurin jaa baya, tana maka masa wata uwar harara, Al'amarin daya sanya Akeem wani irin ware manyan idanunsa with so much surprised yake dubanta, baki ya bu蓷e zai magana tai saurin 蓷aga masa hannu babu shiri yay shiru sabis ganin yadda ta birkice kamar ba ita ba. A sanyaye Akeem ya langwa蓳ar da kansa gefe guda idanunsa sunyi jajir yace. "Don't reject me Keelerh, when? Where u have no idea sanda na fara sonki, ina iya mutuwa idan kikace a'a" Ya fa蓷a cike da raunin Murya wanda shi ne frist time da rauninta ya bayyana, fuskarsa ta bayyana zallar gaskiyar da yake cikin zuciyarsa, Cike da zallar mamakinsa da kuma yadda ya marai-raice fuska lokaci guda kamar ba mur蓷a蓷蓷an Hamma Akeemmm 蓷in data sani ba, cikin ko in kula tace. "So what idan ka mutum? Hhhhh? You have absolutely Lost your mind, come back to your right sense please, ka mance ne? Have you forgotten? Ta 茩are maganar tana sakin kuka wanda ita kanta bata san dalilin yin sa ba, gani take gaba 蓷aya Akeem ya raina mata hankali, ya bata auren wani and yanzu yana maganar he loves her idan babu ita zai iya mutuwa, Ya mance all abubuwan da ya dinga yi mata, ya 蓷auka cewa hatta ruwan daya cillata bata sani ba,ya kirata da sunayen da idan Court zata kaisa Tabbas zai yaci yari, amma ta share taci gaba da zama saboda yana rayuwa ne 茩ar茩ashin kulawar Ubangijin da kuma nashi, da kuma abinda Baffa yace kamar yadda ya fa蓷a, "I hate you" Shine kalmarsa wacce ba zata ta蓳a iya mancewa da ita ba, har gaban abada never! A hankali Akeem ya matsa inda take yana ware idanuna sosai wane ya kejin suna 茩o茩arin rufe kansu, hannunsa ya mi茩a zai kama nata tayi saurin ture hannunsu yana girgiza kai, Tare da yarfar da hannun nata, Akeem kuwa cikin kwantar da murya mai cike da rauni da kuma nuna bu茩ata na zallar abinda zuciya ke muradi da kuma son kancewa da ita, yace "please! Please! Please" ya fa蓷a cikin wani emotional sound. Tare da 茩ara ri茩e hannunta gam a cikin nasa yana kallonta da kuma sauraran abinda zata fa蓷i, Akeela kuwa hawaye ke wanke mata fuska, tana 茩ara runtse idanunta kafin kuma tace. "Wlh bazan ta蓳a sonka bare kuma kayi tunanin zan aureka so please let go of me" Ta fisge hannunta tare da 蓷aukan hand bag da wayarta ta fara tafiya, takawa Akeem yay tare da 茩o茩arin bin bayanta cikin sauri ta 蓷aga masa hannu tare da fa蓷in. "Kada ka wahalar da kanka Abbien Amani, I'll never ever loving yadda kasa Aure na da Ajmal ba fashi" Tana fa蓷in haka ta fita ba tare data tsaya sauraran abinda zaice ba, harta fice daga cikin Gusto Restaurant 蓷in, ta shiga tafiya ba tare data san inda take sanya 茩afafuwansa ba. Akeem kuwa zamewa yay a wajan tare da zuwa 茩afafuwansa gaba 蓷aya cikin ruwan, ya shiga fesar da numfashi da sauri yana wani irin taune le蓳ansa idanunsa suka riki蓷e tare da sauya launi, ganin baya gane hakan yasa ya mi茩e gaba 蓷aya tare da 蓷aukan key 蓷insa da kuma Wayarsa ya nufi compound kai tsaye motarsa ya shiga lokacin daya fita ko mai kama da ita bai gani ba. Akeela kuwa duk da tafiyar da take ashe akan titi take ta ha蓷a wani traffic mai yawa, mutane suka shiga zaginta wasu kuma suna fa蓷in wannan daga gani akwai abinda ke damunta. Gefe ta sauka tana basu hqr kafin kuma ta tsayar da mai napep ta shiga, tafiya mai nisa sukai lokacin ta daina kukan sai ajjiyar zuciya da take saukewa. "Hajiya ina zan kaiki?" Sai a lokacin ta tuna cewa ba tama gaya masa inda zai Kaita ba, A sanyaye tace "Railway quarter's" "okey" Akeem kai tsaye wani ha蓷a蓷蓷an mall ya shiga, yana shiga ma'aikatan wajan sukai masa sannu da zuwa kamar yadda sukewa costumers nasu, Kujera ya samu ya zauna tare da yin shiru yana sauraran yadda zuciyarsu
Chapter 66 · 0% Book details