← Book details Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 112 OF 116

Sashe 112

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

"shigo da ita" babu jimawa Mami ta shigo tana sanye da lace fari tas amma tai bala'in ramewa, kana ganinta kasan tana cikin damuwa, Sallama tayi duk suka amsa Banda Abbu da Didi da Akeem, tana shigowa Asheer ya 蓷aga kansa tare da zuba mata idanunsa masu kaifi shima, Itama kallonsa tayi tana mamakin kamanninsa da Abbu, bata tsaya jiran komai ba ta zube a wajan tana sakin kuka tare da fa蓷in. "Dan Allah Abbu ka yafe sharrin shai蓷an ne, da kuma ba茩in cikin rasa 蓷ana da nayi ta sanadiyar Akeela da kuma abinda zuciya ke muradi, na fahimci kuskure ne rayuwa bata yimin da蓷i dan Allah kayi hqr ka yafe min ko Ubangiji zai ji茩ai na ya dawo da yaro na zuwa gareni" kallonta Abbu yay yace "Khadijertou tun farko sai da nace bana son zuwa Akeela sbd rashin lafiyarta nima amanace a waje na, kice zaki kula da ita haka Akeem yazo ya saman nace babu ruwansa, ashe nayi kuskure dana yarda da hakan, kin zalunci yarinyar da babu ruwanta,wacce bata san komai akan rayuwarta ba, har kike mata gorin cewa zina akai aka haife ta bayan baki san komai na rayuwarta ba, baki duban 茩arfin 茩addarar da kuma fahimtar cewa zanan 茩addararta kenan ba, kalli kiga mahaifiyata 拼ar shugaban 茩asa ce, mahaifinta shugaban zauren Majalisar Dinkin Duniya Allah ya ji茩ansa, wan Mahaifinta sarkin Makka, shima kuma kakanta jinin sarauta ne gashi kuma a matakin shugaban 茩asa, uwa uba mijinta babban likita ne, kuma 蓷an sarki, gashi kuma minista a yanzu, ku蓷i inda na halak ne Akeem ya tara ku蓷in da koni kaina bana dasu,duk da irin taimakon da yake, amma a hakan kike kiran Akeela da TSINTACCIYA? Yanzu duba kiga duk ahlin Tsintacciyar ne nan what a beautiful family" Da sauri Didi tace "Atoh kaf danginki babu mai gatan yarinyar nan, kuma dai shi 蓷a na kowa ne ba'a san maceci ba sai Allah" Kuka Mami take sosai kukan daya Sanya Asheer runtse idanunsa sosai yana dafe kansa dake masa ciwo yana sarawa, Didi ce ta kalli Asheer tace "bawan Allah mai kama da Bukari lafiya dai? Ko dai Wannan gantalalliyar ce ta sanyaka haka?" Kallonsa Abbu yay yace "Wai kam Asheer lafiya kake?" A sanyaye yace "lafiya lou" maganarsa yasa Mami tsayar da kukanta da sauri tace "Adnan" kafin tai magana wani securitie ya shigo yace "拼an sanda na neman Dr Abdul-hakeem Bukar Bello a waje" Akeem dake zaune yana latsa waya ba zaka ta蓳a cewa yana wajan ba, da 蓷an Mamaki yake nanata sunan 蓷an sanda a zuciyarsa, Mi茩ewa yay Abbu shima ya mi茩e dai-dai lokacin Akeela ta fito cikin shirin wata lafaya wacce tayi kyau sosai, ta 茩ara fito da hasken fatarta, da kuma yadda ta 茩ara 茩iba kamar wacce aka ja haka tabi bayansu Abbu. Mayan 拼an sanda ne guda biyar Akeem na zuwa 蓷aya yace. "Mu jami'ai ne daga State C.I.D an turo mu ne akan tafiya dakai bisa zargin hallaka wasu mutane guda biyar da Wudil tare kuma da rusa dukkan arzikin nomarsu, ta hanyar lalata nomar wajan shigo da mugwayen fara masu lalata albarkatun noma" da mamaki Akeem yace "what ni?" 茒aya yace "Yes, zamu iya tafiya" da sauri Akeela ta tsaya gaban Akeem tana girgiza masa kanta hawaye na zubuwa daga idanunta tace "Dan Allah kada ku tafi dashi wallahi ba zai iya kashe mutum ba" 蓷an sandan yace "hey young lady, muna respecting mijinki ne da tuni munyi gaba dashi" Cije baki kawai Akeem yay tare da kama Akeela yace "shittt ya isa, just wait for me ok" girgiza masa kai tayi tana rungome sa tace "A'a Zauj dan Allah kada ka barni wlh Wannan sharri ne ko kiyashi ba zaka iya kashewa ba" idanunsa ne yay jajir akan wasu banza tana neman tayarwa da kanta hankali, cikin nutsuwa yace. "Idan kina kuka raina zai 蓳aci zan dawo ok" kuka ta 茩arasa fasawa wanda ya sanya gaba 蓷aya mutanan cikin gidan suka fito Banda Aalam da Asheer, cikin kuka tace "Toka tafi dani mana Zauj, dan Allah kada ka barni" Ummi wacce ta fara kuka itama tazo ta kama hannun Akeela tana tirjewa tare da ri茩e hannun Akeem, a gigice kuma Abbu ya fara kiran Number p.a daman yana Abujan, Afaf da Aleema ma kukan suke, Meema kuwa ta kasa yin komai sai kawai ta koma waje guda ta zauna, ta shiga sauke ajjiyar zuciya. Kukan da Akeela yake ya tsananta hakan yasa kawai Akeem ya dafe saitin zuciyarsa tare da nufar motar 拼an sanda zuciyarsa kamar zata fito waje, wani ihu da Akeela tayi tana fa蓷in "No Zauj Kada ka bisu" ta fa蓷i hakan tana Shirin 茩wace hannunta daga na Ummi Akeem bayan ya shiga motar suka ja motar da gudu tare da barin wajan, tafiyar da akai da Akeem yay dai-dai da she茩a aman da Akeela tayi, wani amai take da dukkan 茩arfinta amai ne wanda yake kama dana masu laulayin ciki...
Chapter 112 · 0% Book details