← Book details Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 60 OF 116

Sashe 60

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

President Ahmad Adil ne tare da wasu manya da yawa cikin wani ha蓷a蓷蓷an parlon, dake cikin part 蓷insa na saukar ba茩i, wani daga cikin mutanan wanda ya kasance Uncle a wajan Meema kuma yaya wajan Mom yace.
"To Allahamdulillah, naji daè“·i da yanke Wannan shawarar naka, kuma nayi supporting è“·inka domin yin hakan shine mafita, kuma Nima na dake dayiwa Maryam addu'a, na sanya ana sauke mata karatu"
Murmushi jin daè“·i Dad yay domin duk wanda yake son Meema kamar shi yaso..
A nan cikin Parlo mutanan 20 cif suka shaida è“·aurin auren Maryama Ahmad Adil da Asheer Ahmad Adil, akan sadaki mai yawa wanda Dad yabar domin shine ya zama wakilin Asheer.

Misalin 9 na safe Abbu ya shigo main Parlo maids na ganinsa kowa ya koma part è“·insa,.
Kai tsaye wajan Mom ya nufa inda ya ganta tsaye yana waya da Jadda domin 茩arin tabbacin zuwan su Meema gidan Azeema.
Tsayawa Dad yay tana gamawa ya è“·an kama hannunta yace.
"Guess?"
"No idea" ta bashi amsa tana gyara masa zaman hular kansa, cikin jin daè“·i yace..
"Finally an è“·aura auren"
Murmushi Mom tayi tace.
"Allahamdulillah, Ubangiji ya sanya albarka"
"Ameen" ya faè“·a yana cewa "basu fito bane?"
"Asheer ya shirya, wai yazo yana faè“·i tace sam baza taba bayan ko è“·azo tayi maganar tafiyar"
Jinjina kai yay yana faè“·in..
"Lallai su Meema manya" Wayarsa ya ciro ya kira Asheer yana faè“·in "ku fito mana son"
Kashe wayar yay babu jimawa suka fito Meema na gaba sanye da wata ha蓷a蓷蓷iyar Abaya pink ganin abayar kasan bata 茩anan mutane bace,
Ta sanya hill a 茩afarta wayarta da hand bag 蓷inta yana wajan Asheer, shi kuma yana sanye cikin wata amy 蓷in shadda hadda babbar riga, yay wani kyau A very soft-hearted gentleman indeed.
Meema kuwa kana ganinta kasan she's born from a silver spoon, saboda wani irin kyau da tayi baza ka ta蓳a cewa tayi shekarun da tayi ba, bare kayi tunanin ta girmi Asheer.
Kallonsu Dad yay yana faè“·in "Ma sha Allah, Allhamdulillah, Ubangiji yay muku albarka"
Mom tayi musu addu'a tare da 茩ara bawa Asheer amanar Meema shikam Asheer at this time ji yake kamar ya fiso sonta ko dan saboda wata kwantacciyar fuska da har yanzu ta kasa gogewa a cikin idanunsa Ohhu!
Fita sukai zuwa compound mota uku ce gaba è“·aya ta è“·auke su zuwa inda prvt Jet yake a cikin Villa è“·in..
Rungome Meema Dad yay kana ya rungome Asheer, kama hannunta Asheer yay zuwa cikin jirgin.
Su ka蓷ai ne a cikin jirgin sai wasu escorts da kuma ma'aikatan cikin jirgin, lokacin da jirgin zai tashi 茩ara Meema ta sanya cikin sauri Asheer ya jawota jikinsa ya rungome ta sosai, shima yana lumshe idanunsa, a hankali kuma jirgin yake yawo a 茩asa yana juyawa kafin kuma ya tashi da sauri ya lula cikin samaniya,
Wanda yay dai-dai da shigowar motar su Ajmal a nan garin Kano a kuma Railway quarters cikin gidan Alhj Bukar Bello.

Parking sukai Karim ne ya fara fitowa, sai kuma Ajmal wanda yau ya sanya wasu ha蓷a蓷蓷un suit waya ma茩ale a kunansa,
Wacce da alama kamar da Papi yake cikin 茩asa da murya yace.
"Please mana Papi, I love her so much bazan iya barin garin nan banga ta ba, she's sick"
A hankali Abdul-茩hadir Azeem ya ajjiye cup 蓷in hannunsa yana amsar fruit 蓷in da Jadda ke bashi yace.
"Who told you that Ajmal my son?"
Cikin 茩asa da murya yana tafiya zuwa wani waje nada ban Ajmal yace.
"Her brother told me yesterday Papi, thought zai ce min na dawo na ganta zuwa dare baice ba shine na dawo yanzu"
Jinjina kai Papi yay yace.
"Kayi mata sannu Meke damunta"
Kai tsaye Ajmal yace "ban sani ba Papi"
Jadda dake zaune tace "Ajmal na faè“·awa Uncle naka, Papi ma ya faè“·awa Kawo Suraj in sha Allah cikin week è“·in nan, zasu zo wajan mahaifinta"
Sai a lokacin Papi yace.
"瞥ar gidan wace?"
Ajmal yay è“·an Murmushi yana shafa sumar kansa yace.
"Papi tace Abbanta ya rasu yana Wajan wan Abba nata ne, amma sunanta Akeela Ayub"
Haka nan Papi yaji yana son ganin Yarinyar dan haka sai yace.
"Ok kayi min vc idan ka shiga wajanta"
Kashe wayar yay, lokacin Afaf na fitowa zuwa wajan Bala driver domin gaya masa ya shirya zuwa shopping è“·in daza suyi.
Ganinta yasa Karim yin murmushi yace "hey" kallonsa tayi kana ta è“·an saki fuska tace "Sannu da zuwa"
Ta fa蓷a tana 茩o茩arin juyawa da hannu ya kirata 茩arasawa tayi tace "ina yini" yana kallon fuskarta yace "lafiya, what's your name?" Kanta a 茩asa tace "Afaf" jinjina kai yay yace "Nice name, Akeela fa?" Kanta ta 蓷ago tace.
"Ok ki shigo mana sai na kirata" ta faè“·i hakan tana juyawa, bayanta suka bi har zuwa guest room zama sukai ita kuma ta fita tare da faè“·awa wata sabuwar maid è“·insu takai musu kayan sha.

Tana shiga part 蓷insu ta kalli Akeela wacce take tsaye sanye da wata duguwar riga ta atamfa wacce tayi nata kyau sosai, ta yafa wani 茩aramin vail a saman sumar kanta, Murmushi tayi tace.
"Kamar kin san zaki ba茩i wannan ado haka?"
Da sauri ta juya kanta tana kallon Afaf tare da juya idanunta irin wanne ba茩i kuma?
Dariya Aleema tayi tace
"Malama stop pretending kawai kiji ki saki jikinki ok" Afaf tace "suna guest room"
Kasa motsawa tayi sai da Didi ta le茩o tace.
"To ko zai nazo na kaiki ne? Yuuu mu a Zamanin babu wani zance ba, hatta wannan nono a gidan miji muke yinsa"
Fitowa tayi a sanyaye tana baza wani wani irin 茩amshi mai da蓷i.

Akeem ne ya shiga sakkowa daga strains tun daga nesa yake faè“·in.
"Ummie! Ummie!"
Ya fa蓷a yana zama kan last step na benen, tare da lumshe fararan idanunsa yana sha茩ar 茩amshin ta wane yake tawowa kasancewar zuwanta parlon,
Fitowa Ummi tayi tana faè“·in "wannan kira haka Maudo Baffa?"
Kwa蓳e fuska yay yana 蓷an lumshe idanunsa kafin yace "Ummi yunwa"
Ya faè“·a idanunsa na sauka akanta da sauri ya haè“·e fuska sosai kamar bashi yay magana ba, Ummi ce tace.
"Daughter kin bar bawan Allah yana jira"
茦asa tayi da kanta kafin tace "Ummi me zance masa to? Ni ban iya ba ai" kamar daga sama sukaji Akeem yace "to koma ciki mana" juyawa sukai gaba 蓷aya ganinsa sukai idanunsa akan waya yana latsawa fuskarsa babu ko walwala.
"Maza jeki Daughter"
Cike da kunya ta nufi part 蓷in da suke, a hankali take tafiya, da kallo Akeem yabi bayanta yana wani 蓷an sauke numfashi tare da ri茩e 茩irjinsa, abinci Ummi ta kawo masa ya mi茩e tsaye yana fa蓷in.
"Na 茩oshi"
Ya faè“·i hakan yana nufar gym è“·insa, Anup ce tace "Ummi kawo na kai masa" amsa tayi ta nufi inda take tunanin yana ciki, tana zuwa ta samesa ya zare rigar jikinsa yana wani gym make your body, jikinsa sai rawa yake idanunsa yay jajir.
A hankali Akeela ta shiga ciki bakinta 蓷auke da sallama, cikin sauri Ajmal ya mi茩e tsaye tare da 茩arasawa gabanta yana sauke wani irin numfashi, ji yake kamar ya shekara bai ganta ba, muryarta can 茩asa tace.
"Ina yini"
Fuskarta kawai yake kallo kafin a hankali ya zaro iphone 蓷insa ya shigayi mata photo ita dai kanta a 茩asa, dai-dai fuskarta taji yace "Rest of my life, i love You Akeela"
Ganin ta茩i magana yasa yace "zauna" kujerar dake kusa da ita ya zauna dai-dai lokacin Afaf ta shigo tana fa蓷in "U forgot your phone dear" Ajmal ne ya mi茩a hannunsa yace "muga" bashi wayar Afaf tayi ganin zata juya Karim yace "zo muje kiji" fita sukai wake shida ita, kasa magana Ajmal yay sai Wayarsa daya 蓷auka ya kira Papi amma baya kusa, shine ya fara 蓷auke shirun nasu, ya shiga janta da magana tun bata amsa masa har ya 蓷an saki jikinta ganin jirgi na jiransa, yasa yace "ina tunanin zan tafi" mi茩ewa yay yana kama hannunta tare da mi茩ar da ita tsaye, ganin ya saba da rayuwar turawa yasa yace "beauty na, zan tafi I'm going to miss you" 茩asa tayi da kanta tace "uhm" ba tayi tunanin komai ba taji ya 蓷an rungome ta da sauri ta 蓷aga kanta cikin sauri shima ya saketa yana fa蓷in "sorry" muje na baki chocolate" jin yace chocolate yasa ta 蓷anyi Murmushi kallonta yay yace "ohh mema ke damunki" ba tunanin komai tace "Sickler" da 蓷an sauri ya kalleta sai kawai yace "Allah ya baki lfy" tace "Ameen" fita sukai suka samu Afaf da Karim suna shira kamar sun shekara da sanin juna, wata babbar bag ya bata mai cike da chocolate kala kala, kana ya 蓷auki Number kana ya sanya mata tashi tare da yin saving da _Soul_ amsa tayi tace "Thank you" mota ya shiga yana jin wani da蓷i a ransa, kafin yace "sai yaushe" Karim ne yace "Malam sai ka dawo kuma Afaf muna gdy fa" Afaf Ajmal ya kala yace "ki kula min da ita please mana" tace _"In sha Allah"_ juyawa Afaf tayi zuwa gida ita kuma Akeela wajan swwiming pool ta nufa saboda kunya ta keji a kanta ta dawo daga zance, a bakin Swwiming pool 蓷in ta 蓷an dur茩osa tana kallon yadda ruwan yay mata kyau sosai, tunda ta shigo ciki Akeem ke kallonta,
Yana jan wani tsaki Ita kuwa bata san da zuwan sa ba, 茩o茩arin bu蓷e chocolate 蓷in data 蓷auko take, hakan yasa ya mi茩e gently tare da 茩arasuwa inda take yana daga tsaye ya sanya 茩afa tare da 蓷an hanka蓷ata, gaba tayi tare da sanya 茩ara gaba 蓷aya ta fa蓷a cikin tafkeken swwiming pool 蓷in ji kake cumm dumm 茩arar fa蓷awarta cikin ruwan ita da chocolate 蓷in hannunta....

TSINTACCIYA is not free... Contact to subscribe 08119237616
Chapter 60 · 0% Book details