← Book details Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 76 OF 116

Sashe 76

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

TSINTACCIYA is not free contact to subscribe 0116886423 Kiji tsoran Allah 3/12/22, 00:29 - Buhainat: Da 茩arfi Akeela ta sanya hannunta tare da ri茩e 茩irjinta wanda yake barazanar tarwatse mata, Alamarin daya sanya tayi baya kenan tare da dur茩ushewa akan 茩afafuwanta. Gefe guda na Zuciyarta nayi mata wani iri zafi da ra蓷a蓷i wanda ya sanya taji gaba 蓷aya duniyar na juya mata, tashin hankali ya wanda ba'a sanya masa rana shine ya riski Akeela. Kalmar TSINTACCIYA da aka fa蓷a mata, ya zama mafarin shigarta cikin 茩unci, da kuma zallar damuwa, al'amarin daya zama shine shafin Farko na bu蓷ewar murfin 茩addararta, abinda bata ta蓳a tunanin zai same ta ba, bare kuma tayi tunanin zata samu kanta a ciki, har yanzu ta kasa fahimtar abinda Mami ke fa蓷a mata, She still looking at them, tabbas taji bata so bata kuma 茩aunar zuwa Abuja, amma ta kasa bin umarnin zuciyarta ashe da rabon za tayi mummunan ji, jin daya narkar da dukkan wata so da 茩auna data kewa kanta, Duk wasu emotions duk wasu dadda蓷an mikin soyayya da takewa kanta, na tsayin shekara da shekaru sun kau, sun kama gabansu, farin ciki yay 茩aura daga Zuciyarta yayinda ba茩in cikin rayuwa da kuma takaicin abinda yake shirin faruwa da ita ya damu gurbi cikin Zuciyarta. Akeela _Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un_ kawai take ambata a fili da kuma 茩arfi, cikin ki蓷ima da tsantsar tashin hankali ha蓷i da ru蓷u tace. "Mami na kasa fahimtar inda kalamanki suke son fahimtar dani, Mami na jima da sanin cewa baki so na, amma kada ki tuzartani ki 蓳atan rayuwa akan wani Dalilin ki nada ban, dan Allah ki tsayar da Maganar ki, kice ba Gsky bane, kice wasa ne dan Allah wlh zuciyata zata buga dan Allah kice ni蓷in halattacciyar 拼ar ce kamar kuwa" Ta fa蓷a dana sakin wani irin raunataccen kuka Jikinta duk tsuma yake idanunta yay wani irin jaa, Murmushin mugunta Mami tayi kafin ta 蓷auki wayarta tayi dailing number tare da sanyata a cikin handsfree, Babu jimawa aka 蓷auka tana sakin murmushi tace, "Rabi ya gida?" Tace "Allahamdulillah" shiru tayi kafin tace "na fahimci 拼arki na son ji daga gareki" da sauri Baba Rabi tace. "Wace 拼arta?" Cike da fara'a Mami tace. "Akeela" dariya Baba Rabi tayi sosai kafin tace. "Cemin zaki Akeela tsintacciya" da wani irin sauri Akeela ta mi茩e tsaye jikinta yana rawa da 蓳ari, tsananin tashin hankali da razani daya ya gama bayyana akan fuskarta,ta nufi inda Mami take tsaye tana zuwa ta amshi wayar tare da fa蓷in. "Mama me mike cewa? TSINTACCIYA ina tunanin idan duk duniya zasu taro sun san cewa kece mahaifiyata kece kika haifan, ke kika fa蓷a min hakan da bakinki nasan yanzu ma baki san wace Mami take fa蓷a ba" cikin tsawa Baba Rabi tace. "Ke dallah tsahirta min, wlh sai na tsine maki koda wasa naji kin 茩ara cewa nice mahaifiyar ki, sai nayi maki Allah ya isa, kin san kuma zata biki tunda nono na kika sha har kika kai munzalin girma, ban haifeki ba kuma zan ta蓳a haifar ki ba" At this time Akeela kasa kuka tayi, komai nata ya tsaya Zuciyarta ta tsaya cak da aiki na wani lokaci, tashin hankalin da yay mata yawa ya sanya sai sakin ajjiyar zuciya take, kafin a hankali tace. "Wacece ni? Ki fa蓷a min wace ni mene yasa kika ri茩e ni kin san baki so na, baki 茩aunar zama dani?" Dariya Baba Rabi tayi kafin tace. "茦addara! Ita ta sanya na ri茩e ki, domin da ace ban ri茩e ki kawo yanzu da bazan ta蓳a zama gidan Baffa ba, ina son mijina hakan yasa na ri茩e ki akan babu yadda, ban ta蓳a sonki ba, ban ta蓳a 茩aunarki ba tsanar da nayi maki yasa ina sane nake maki wanka da ruwan sanyi komai sanyin da ake, Lokacin da Baffa ya kawo min ke gaba 蓷aya jikinki cinnaku ne, ya 蓷auki son duniya ya 蓷ura maki, hakan yasa na 茩ara jin tsanar ki na 茩ara nunkuwa a cikin zuciyata, ke ba wata bace face TSINTACCIYA, wacce aka tsinta a saman Bola, dan haka daga yanzu ki fara neman iyayenki kuma koda wasa idan naji kince na fa蓷a maki wata magana Tabbas zaki shiga uku" Kar蓳ar wayar Mami tayi tana fa蓷in "idan ta koma gidan kenan?" Baba Rabi tace "tunani me kyau, zan rabo da 茩aya" kashe wayar tayi tace. "To kinji, da nayi tunanin 蓷aure ki a 蓷aki har ki riski ajalinki kamar yadda kika salwantar da rayuwar 蓷ana, amma na yanke hukuncin barinki wannan gidan" Da sauri Akeela ta kalli Mami ta kasa cewa komai, sai Ajjiyar zuciya take saki, sai a yanzu ta fahimci cewa ashe yin kuka ma Rahama ne, ashe yin kuka a da蓷i yake, Anup ce tace. "Dan haka yanzu saiki sakarwa My dee kurwa dan naga alama ke 蓷in mayyace, kuma ke dashi har abada nice matarsa nice zan Aure sa" sai a lokacin Akeela ta bu蓷e baki da 茩yar muryarta a cun茩ushe bata ko fitowa ga yunwa da 茩ishirwa saboda azumin da take tace. "Wlh ban ta蓳a son Hamma Akeemmm ba, ba zan ta蓳a sonsa ba, bani da damuwa dan kin auresa amma dan Allah ko kaini wajan su Aleema dan Allah" Ta fa蓷a wasu tana jan numfashi da 茩yar kamar wata mai Asthma, Yana ce tace. "Ashe da茩i茩iyace ke ko? Ke da wani ahlin Bukar har abada, kuma koda wasa kika ambaci sunan mu, akan mune mukai maki wani abu zai kin gane kuranki, wlh zan sanya a kashe ki tass" Duk abinda yake faruwa akan idanun Fati, wayar da suke yi da Aditiya ta tsayar tare da kashewa ta 茩arasu wajan tace. "Hey what's going on here?" Harara Mami ta watsa mata tace "ashe ita 蓷in ba 拼ar halak bace, zina akai aka haifeta Tsintacciya ce" ware hannu Fati tayi tace "Then..?" Anup tace "kurarta za muyi" A hankali Fati tace "for what reason?" Anup tace "saboda idan tana tare da Akeem ba zan ta蓳a samun auransa ba" Murmushi Fati tayi tace "Au haba?" Yana tace. "Tabbas, idan har Anup ta auri Akeem kaf family mun huta, mugun ku蓷i garesa kamar hauka, ni kuwa akan ku蓷i babu abinda ba zan iya ba ehee?" Wani cute smile Fati ta sakeyi tace "Ohh my Goodness ashe haka kuke son ku蓷i, amma ki 蓷auka Akeela ta mutu to har abada Akeem ba zai ta蓳a aurenki ba Anup, wlh daya aureki 茩waya mutu babu aure,kawai akan wani banzan 茩udirinku sai ku takurawa 拼ar mutane" da sauri Mami tace. "瞥ar matsiyata kuma gantalallu, 拼ar haihuwar kwararo ce kwanciyar kan Bola, wannan har wani ahhali take dasu? Koma tana dasu ina da tabbacin cewa su 蓷in matsayita ne" Fati tace "ta san lokacin da akai cikinta? Ko kuma ko duk kun san lokacin da akai naku cikin? Mutum nada ikon za蓳awa kansa yadda za'a haifeka ne? Yana kefa yara ne dake, gani ga Anup, ko abinda Anup take bai isa kiyi tunanin cewa wata rana zata iya haifar maki shege ba? Kamar yadda kuke sheganta 拼ar wasu? Uhm wlh wlh kuji tsoran Allah Duniyar nan bata da tabbas, kaso naka duniya ta茩i sa, haka kuma ka茩i naka duniya taso shi, zahirin magana baku da iko akan Akeela domin ba kune kuke kula da ita ba" shiru tayi tana kallon Mami kafin tace. "Zanan 茩addarar naki a rubuce yake a shafinsa na Lauhil Mahfouz, baki da ikon sauya fari zuwa jaa, haka baki da ikon sauya jaa zuwa fari, idan Yaaa Adnan yana raye ba zaki tunanin a wanne hannu yake ba? Su waye suke ri茩e dashi? Idan kuma ya rasu ba zakiyi masa addu'ar samun sau茩i da rahamar Ubangiji ba, amma kin tare akan wani 茩udirinki mara Dalili, baku sonta is okey daman kece kika kawo ta nan, sai kiyi mata ku蓷in jirgi ta koma, amma wlh idan har ina nan banga wanda ya isa ya kureta a wannan gidan ba, ina ta sani? Ina kuma zata? Ko kuma duniya kuke son ta shiga, My teacher said da 茒A da dukiya ba'a san mai mura ba sai Allah" Wani 茩yakkyawan mari Yana ta 蓷auke ta dashi, tare da fa蓷in. "You're mad Zahra, ni mahaifiyar ki,kike fa蓷awa haka? Kuma har abada Anup ba zata ta蓳a jamin magana ba, domin nasan tarbiyyar dana bata" Anup tace "barta ba茩in ciki take zan auri namiji kamar Akeem, kiyi biyayya ki samu daular arzi茩i" Mami kuwa kan Akeela tayi tace "fice mana daga cikin gida kafin na sako maki karnuka" jiki na rawa Akeela tace. "Mami ban san ko'ina ba, bari na kira Abbu ko Hamma Akeemmm sai su tafi dani" da gudu Anup tai kanta tana 蓷auke ta da mari kafin kuma ta sanya hannu ta kwace wayar tana tura ta tare da fa蓷in. "Salis maza kuntu min karnukan nan" da sauri Fati ta hanka蓷eta Anup tare da fa蓷in. "Wlh babu inda zata, ai ina da number Ummi lemme call her" Yana da Mami sukai kan Fati, Yana tace. "Mami ri茩e min Yarinyar nan mu kaita mu kulle" da dukkan 茩arfin su, suka shiga jan Fati zuwa can bayan gida, a wani 茩aramin 蓷aki suka sata, tare da 蓷aukan igiya suka 蓷aureta ciff, tare da rufe mata baki, Banda hawaye babu abinda yake fita daga cikin idanun Fati. Anup kuwa ta shiga kiran Salis mai kula da karnukan,babu jimawa ya saki wasu Manyan karnuka majiya karfi kana ganinsu kasan bana nan bane. Suka tafe suna zaro harshe waje, tare da ka蓷a jela, gaba 蓷aya kuma sukai kan Akeela. Ita kanta a wannan lokacin fatan mutuwa take hakan yasa bata damu da yadda karnukan suke yowa kanta ba, Tana tsaye Cak idanunta 茩irr akan Anup wacce ta tsaya tana yin dariya ha蓷i da ka蓷a kai, Salis kam mamakin Akeela ya kama shi ga kuma wani tausayinta daya saukar masa a zuciya, ganin yadda wani ya kusa zuwa inda take yay saurin 茩arasawa inda take tare da fisgar hannunta ya cillata 茩ofar waje, hakan yasa karan ya cafki 茩afar Salis. Akeela fa蓷uwa 茩asa tayi kanta ya bugi wani dutse nan take kan ya fashe ya shiga fidda jini. Da 茩arfi Salis yace. "Ki tashi, maza jeki Allah ya kiyaye ki a duk inda kike tashi idan suka sameki ko mene zasu iya yi maki" Ya fa蓷a yana turata tare da rufe 茩ofar hannunsa
Chapter 76 · 0% Book details