← Book details Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 116

Sashe 23

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

smile irin smile 蓷in nan wanda sai mai matu茩ar Sa'a ne yake ganinsa a fuskar Akeem even his late wife wallahi da tana raye zata iya cewa rana biyu ya ta蓳a yi mata Murmushi first night da kuma ranar data haifa masa Amani, abu na biyu dake sanya Akeem Murmushi idan ransa yay mugun 蓳aci, yanzu ma Tabbas ransa ne ya 蓳aci a hankali ya fesar da iska yana wani shafa gashin 茩irjinsa tare da tura 蓷aya hannunsa cikin sumar kansa dake zubar da ruwa, bakinsa ya bu蓷e tare da kama lip's 蓷insa na 茩asa ya wani irin taune le蓳ansa idanunsa yay jajirrr jikin wata iriyar da茩ushewar Murya yace "Uhm Abbu" sai kawai yaja idanunsa ya lumshe cikin sauri kuma ya fita daga bathroom 蓷in wata ash 蓷in jallabiya ya sanya a jikinsa ya fesa perfume kafin ya 蓷ura half hula white colour a kansa, a hankali yake sauka daga strains 蓷in benen bakinsa yana motsa wa, yana sakkowa Abbu na fitowa daga Parlo hakan yay dai-dai ta fitowar Akeela daga cikin kitchen hannunta ri茩e da coffee da plate 蓷in chips, 茩amshin turarensa da taji ne yasa dukkan jikinsa ya 蓷auki rawa, wani irin kwashewa cup 蓷in yay tare da yin 茩asa ji kake tasssss ya bada wani irin sauti me 茩arar gaske, gaba 蓷aya cup 蓷in ya tarwatse Coffeen kuma yabi hanya, Abbu ne ya kalleta Akeem kuwa da sauri yay gaba Ummi dake tsaye tace "Kinga mala'ikan naki ko?" Caraf Didi tace "A'a ba dole ba, billahi 蓷azo na kusa sakin fitsari, a toh dan dai ni nasha tabara nasha yasin ne sai dai kallo daga nesa, wallahi Tsila idan ki kaga yana zaro harshe kiyi ta kanki yanzu zai lashe ki ta tass" wani irin fashewa da kuka Akeela tayi tana 茩an茩ame Jikinta waje guda ganin hakan yasa Ummi kama hannunta tare da janta zuwa cikin part 蓷in ta, zaunar da ita tayi saman sofa kana taje wajan fridge bottle water na 蓷auko da glass cup ruwan ta tsiyaya tace "drink" hannunta na rawa ta amsa ta wani manna a bakinta da sauri kuma ta shanye ruwan tana maida numfashi, gently kuma ta zauna kusa da Akeela tare da kama hannunta tace "mene ya faru?" Sautin kukanta ta 茩ara tana jan numfashi tace "I'm scared Ummi ina jin tsoransa" shiru Ummi tayi kafin tace "Uhm wonderful, the more kina gudun sa the more yana 茩ara tsorata kina jina?" Kai ta 蓷aga mata "No! Speak up you're not a child kina da baki ki daina maida kanki baya, kalleki ko Amani ta fiki wayoo common Daughter" shiru Akeela tayi tare da sanya bayan hannunta tana share hawaye kafin Ummi tace "Take time to know yourself, Know thyself said Aristotle, When you know who you are, you can be wise about your goals, your dreams, your standards, your convictions. Knowing who you are allows you to live your life with purpose and meaning, baki da lfy so ki daina sanya tension 蓷in Akeem akanki haka yake ina fata ace one day ya sauya, abu 蓷aya zaki idan yace yi kaza just do, Kada kiyi masa musu mur蓷a蓷蓷an hali garesa, kina jina" 茩ara 蓷aga kanta tayi ha蓷e fuska Ummi tayi tace "I told ki 蓷aga Kanki" a hankali Akeela tace "Sorry Ummi ban sakewa" hancinta taja tace _"You are a darling Akeela_ Akeem baya son musu, baya son kallo, idan zaki magana dashi baya son munafurci kiyi magana kai tsaye, kinga komai na gidan nan shike yinsa, ko kayan make up zaki siya wajansa zaki ya baki ku蓷i, dress, airtime, shoe bank, Duk shine ke siya everything da kike bu茩ata just go to him, idan yana waje ki daina tsorata bai son hayaniya kinga Akeem uhm he's very stubborn amma yana da tunani gane abinda ke ransa yana da matu茩ar wahala now idan kin gama komai kije ki bashi hqr domin har yanzu yana jin haushin abinda ya faru munyi masa fa蓷a a kanki" kwa蓳e fuska Akeela tayi cikin damuwa tace "Ummi fa蓷a zai min fa" Mi茩ewa Ummi tayi tace "No! Bazai baki nasan Akeem idan ransa yana 蓳ace ko bu蓷e ido ba yayi balle ya kalli mutum yay fa蓷a, kawai say sorry to him idan da abinda kike bu茩ata ki fa蓷a masa" Ajjiyar zuciya Akeela ta sauke tace "thank you Ummi" Murmushi Ummi tayi tace "ur wlcm dear" fita tayi lokacin duk suna kan table suna yin dinner Akeem kuma yana ri茩e da hannun Amani dake yi masa surutu, tana zuwa Abbu ya sauke ajjiyar zuciya hakan yasa Akeem kallon Abbu a hankali kuma ya 蓷an kalli gefen Akeela wani ta蓳e bakinsa yay, Akeela jinta take wata uncontactable a cikinsu hakan yasa a takure take kai Chips 蓷in bakinta ba taci da yawa ba ta mi茩e ta nufi kitchen, Akeem mi茩ewa yayi da Amani Murya can 茩asa yace "Abbu,Ummi,Mami Good nigh" fashewa da kuka Didi tayi tace "Wallahi sai dai ka kashe ni amma bazan fasa cewa kai jikana bane, In sha Allahu wata rana sai kazo gabana neman wani abu za kaga rashin mutunci" yana haurawa upstairs yace "Idan kin mutu kuma fa?" Me kuwa Didi zatai ba rushewa da kuka ba, da 茩yar Abbu ya bata hqr tana fa蓷in tattara kayana zanyi naje inda ake so na. Akeem ya shiga part 蓷insa Amani tace "Abbie zanyi bacci dakai kaji" Kallonta yay kana ya zauna saman kujerar dake kusa da fridge 蓷insa yace "Ina Assignment?" Da sauri tace "Laa Aunty tayi min" Kallonta yay domin bai gane be tace da sauri tace "Anuty Akeela me irin sunanka Abbie" ta蓳e baki yay a hankali ya 蓷auki dabino ya sanya a bakinsa yana zame rigar jikinsa. Akeela dake tsaye bakin 茩ofar shiga Parlon nasa Zuciyarta na bugawa tsoro duk ya gama kamata a hankali ta mur蓷a handle 蓷in bakinta 蓷auke da sallama ta shiga cikin murna Amani tace "oyoyo Anutyna" lumshe idanunsa yay tare da narkewa jikin kujerar a hankali yake tauna dabinon hannunsa akan 茩irjinsa yana shafawa, shiru Akeela tayi idanunta akan Amani wacce take kama da mahaifinta, kamar daga sama taji saukar Muryarsa yace "Amani close the door and go to my bedroom" cikin ladabi ta rufe 茩ofar tare da barin wajan, Shiru ne ya biyo baya kan Akeela na 茩asa wanda tuni hawaye ya fara fita daga idanunta ba tare da tasan kona mene ne ba, a karo na biyu yace "get out" cikin sauri ta 蓷aga kanta maimakon ta fita sai ta nufi inda yake tana zuwa ta zube a 茩asa wajan 茩afafuwan ta ba tare da tunanin komai ba ta wani fashe masa da sabon kuka tana fa蓷in "I'm sorry Hamma Akeemmm" shiru yay mata hakan yasa taci gaba da kuka hawayen na sauka akan 茩afafuwansa mi茩ewa tsaye yana ya motsa fuska kafin yace "fita" jikinta na rawa ta mi茩e tsaye zata juya taji ya wani irin fisgota tare da cillata saman kujera a hankali kuma shima ya zube akan kujerar ya wani sanya hannunsa ya sha茩e wuyanta idanunsa sunyi jajir yama kasa magana Akeela ji tayi zata rasa rai saboda wani irin fisga da Numfashinta keyi idanunta ya wani juya sakinta ya ganin yadda yana kasa jan numfashi sai hawaye dake bin wasu bakinta yana wani irin rawa da sauri ya jawota jikinsa ya wani.....
Chapter 23 · 0% Book details