← Book details Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 101 OF 116

Sashe 101

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*SARAUTAR MARUBUTA* 3/18/22, 20:28 - Buhainat: 109-110 Ko kuka Akeela ta kasa sai Ajjiyar zuciya take ja tana 茩an茩ame jikinsa sbd abinda take ji 蓷in ya zarce tunanin mutum. Wani irin numfashi yaja yana jin gumi yanko masa lokacin daya gama samun nutsuwa kafin a hankali ya jata jikinsa ya rungome ta yana maida numfashi. Sun jima a haka kafin gently ya bu蓷e idanunsa tare da sauke Kallonsa a kanta da raguwar 茩arfinsa ya shiga goge mata hawayen yana 蓷an bubbuga bayanta tare da fa蓷in "nine ko?" Kamar 茩aramar yarinya haka ta 蓷aga masa kanta tana lafewa a jikinsa sbd ciwon da jikinta ya fara bata tunanin zata saba da wannan abin sam bata 蓷auka haka abin yake ba. Yana rungome da ita yace. "Ma sha Allah, Barakallahu fiiki wify jazakillah bilkhair, Allah Ubangiji yay maki albarka thank you so much, ina Sonki" Harga Allah tana jin da蓷in yadda yake cewa yana sonta da 茩aunarta, amma abinda yake mata shike firgita ta, ya sanya mata tsoransa a Zuciyarta, jin yana shafa 茩irjinta yasa tayi saurin kallonsa tana kwa蓳e fuska kafin Allah tace. "Hamma Akeemmm na gaji" ta fa蓷a a sanyaye tana kallonsa idanunta na kawo ruwa, Kallonta yay shima kafin yace "I know! But i am obsess with you Mrs Abdul-hakeem Bukar Bello, I can get enough with you" shiru yay yana mata wani irin abu daya sanya ta kulle idanunta sosai ganin hakan yasa yace. "Does it still hurt?" Gya蓷a masa kai tayi a shagwa蓳e tace "Uhm" jinjina kai yay yana mai daina abinda yake 蓷in ganin tai shiru ta manne a jikinsa tana sauke numfashi yasa ya shiga shafa sumar kanta wacce Ummi ta gyara mata yace.. "I love You Akeela" yay shiru yana shafa gashin kan nata yana Kallon fuskarta kafin yace "I love you alot... You're the most beautiful, innocent, little, kind hearted, pure heated kamilalliyar yarinya dana ta蓳a sani in my whole life, rana mafi muhimmanci a gareni shine ranar da kika furta You love me, followed by the day i took your virginity...Sai kuma yau 蓷in nan this 3days uhm" ya fa蓷a yana Kallonta kamar yadda take kallonsa kana yace. "Da I'll ducoment in my journal... U make me complete, i can't lie I've been ever been this happy, Allah yay maki albarka Allah ya ji茩an Baffa daya bani nagartacciyyar mace as my wife" ya fa蓷a yana kissing goshinta tare da goge mata hawayen da yake zubu mata yace. "Looking at this ur crying beautiful cute baby face alone makes me happy, i want to remain urs till death due us apart and i want to you to remain mine till death due us apart Akeela" Shasshe茩ar kuka ta far tana 茩an茩amesa sosai hakan yasa yay murmushi domin yasan farin ciki ne yasa ta kukan cikin jin da蓷i yace. "You have bewitched me, body and soul, and I love, I love, I love you. I never wish to be parted from you from this day on" Ya fa蓷a yana 蓷aga ta sama da hannayensa tare da yin juyi da ita a kitchen 蓷in. Dariya ta fara duk kukan da take ya tafi gaba 蓷aya zafi da ciwon duk ya tafi ta mance da komai sai Akeem 蓷inta dake gabanta, ajjiyeta yay tana Murmushi tace. "Thank you Bobbo" Gira ya 蓷aga mata yace "it's my pleasure,kin gama shan tea 蓷in?" Girgiza masa kai tayi yace "Ohyyyah set" ya fa蓷a yana 蓷aukan mug ya shiga ha蓷a mata tea 蓷in tana zaune tace "please Bobbo kasa min suger da milk sosai" kallonta kawai yay yana Murmushi yana gama ha蓷a mata ya ajjiye waje guda, idanunsa ne ya sauka akan wainar fulawa yana yatsune fuska yace "kai Hubb what is this please?" Tana zaune tace "we called it wainar fulawa" "tab" kawai yace yana 茩o茩arin 蓷aukan guda 蓷aya tayi saurin fa蓷in "uhm uhm a'a ni kada kaci min" dariya yay yace "ai zanji naji idan babu yaji" Mi茩ewa tayi ta shiga 蓷an bubbuga 茩afa a hankali tana cije baki sbd zafin da taji, Ajjiyewa yay yace "ok zan rama ruwa ko?" Ya fa蓷a yana feeding nata, sai da ta cinye wainar fulawar kana ya mi茩e tsaye tare da fa蓷in. "Bari nai gama kada a kamani" bata kulasa ba ya 蓷an rankwafa ka蓷an ya sumbaci goshinta kana yay waje walking slowly yana kame fuskarsa babu walwala. Bayansa tabi da kallo kana a hankali tace "I love You too zauj" Ta fa蓷a tana shan tea 蓷in. Yana fita kowa ya samu Ummi zaune a Parlo bata kulasa ba, har ya shige part 蓷insa Murmushi kawai tayi tace "Allah ya shirya" Didi dake gefe tace "Mugun ji da mugun gani Ubangiji ya kare wannan masifa har ina ni dama tunda naga Audil nasan bashi da linzami, sai maitar tsiya zaibi ya 茩arar da 拼ar mutane" Jin Didi na shirin zakin layi yasa Ummi ta mi茩e. Yana shiga part 蓷insa wankan tsarki yay lokacin dab da magrib ne, number P.a ya kira suka fara Magana akan safiya nayi motar takin zata isa ga Wudil. Akeela itama part 蓷in ta ta shige tai wanka kana ta kwanta tana duba wayarta. Cikin dare Akeem ya 蓷auke Akeela zuwa part 蓷insa ai kuwa jikinta ya fa蓷a mata, daga Farko sai taji da蓷in abin sai tafiya yay nisa zata gane Allah 蓷aya ne. Washe gari kuwa Ummi na zuwa ta fashe mata da kuka tace "Ummi nidai na fasa auren gaskiya" murmushi Ummi tayi domin ta fahimci inda Maganar Akeela ta dusa zama tayi kusa da ita tace. "Listen Akeela" shiru tayi sbd kukan da Akeela take a hankali ta Sanya hannunta ta jawota zuwa jikinta tace "Ki daina kuka everywoman most go through this phase, shiyasa sam ban so Kika bama Akeem dama ba, amma babu yadda muka iya bamu san 茩arfin 茩addarar dake tsakanin auren nan naku ba, wanda shi ne yau sanadiyyar mutuwar Mahaifinki, 茩ila akwai rabo mai 茩arfin gaske, now stop cry and listing to me" Kuka ta 茩ara fashewa dashi musamman da taji Ummi tace rabo ne yay sanadiyyar mutuwar Mahaifinta cikin kuka tace "nidai Ummi zan biki kano wlh banso" wani irin yalwataccen Murmushi Ummi tayi Murmushin baki da hankali, yadda Akeem ya sanyawa zuciyarsa 茩ulafucin Akeela ubanwa ya isa ya hanashi ri茩e mahaifiyarsa ai babu dama sam, Rashinta ta shigayi tare da fa蓷in. "Akeem bai miki mugunta ba sam wlh, it's a nrml thing da ko wanne ma'aurata suke a tsakanin su, Wannan abun kuma shi ake kira da aure domin da ace babu shi babu wanda zai takura kansa wajan yi auren, Akeem yana da iko akanki sama dani da Abbu, da kuma mahaifiyarki Meema, ki sama zuciyarki hqr ki tilasta wa kanki na sabo da abun, duk randa ya nemeki a shimfi蓷a ba kije ba to ranar zaki kwana cikin tsinuwar Mala'iku, tsinuwar Mala'iku dai-dai yake da tsinuwar Ubangiji Akeela, and whatever Akeem did is sign cewa mijinki na mugun sonki so bana wasa ba, son da ko wacce mace za tasu samu a dukkan rayuwarta, and akwai lot of affection, tausayi and so tsakanin ku, ki yarda cewa sone yasa Akeem yay miki haka bawai 茩iyayya ba Akeela" gently Akeela ta 蓷agawa Ummi kai, Ummi ta shafa kanta tace "Good gurl now stop cry kinji, ki daina tsoran mijinki kina nuna masa cewa kema macace dai-dai kike dashi koda ace da zafi wata rana baza kiji hakan ba, na sanya akawo min kaya so nama ci Sa'a wacce zata kawo kayan tana nan Abuja anjima zan aika driver ya amsu maza jeki ki bama mijinki hqr kinga 蓷azo ransa ya 蓳aci" Ummi na fa蓷in hakan ta mi茩e tsaye tare da ficewa abinta ita kam yanzu tafi 茩aunar a tattara abawa Akeem matarsa Wannan Rashin kunyar yay yawa. Tana fita Aleema ta shigo hannunta 蓷auke da wani gift da p.a ya kawo mata shima saukarsa kenan domin Akeem ne ya bu茩aci zuwan nasa. Murmushi tayi tace. "Amarya a wajan Dr Abdul-hakeem Bukar Bello kuma Amir of saudi arabia, kuma ministan noma" ware ido Akeela tayi tana goge hawayenta tace. "Noma kuma?" Gira Aleema ta 蓷aga tace. "Yes, ai anjima da bashi ministan noma maganar da ake yau ma yaje an rantsar dashi, dashi da sauran sabbin ministoci da aka sauya congratulations Akeela you're lucky kina da Sa'a" Murmushi tayi kawai tana lumshe idanunta tana soyayyar mijinta sabuwa fil a ranta a hankali tace. "Thank you" Afaf data shigo tace "you're a darling" Aleema ta gyara zama tace "Akeela ki nutsu sosai, ki koyi yadda ake kula da miji, da kuma tarairaya, wlh yanzu mata kamar su 茩waci miji haka suke ji, bare ke da irin mijinki yake da mugun kyau matan da suke crushing nasa suna da bala'in yawa, babu wanda ya san tabbaci na rayuwa, ada kallon 拼ar Baffa nake maki, daga baya na fahimci Akeem na sonki sosai, naji tsoran yadda kike nuna baki son sa, daga baya kuma ya bayyana cewa ke TSINTACCIYA ce, babu wanda yasan wannan even Hero, kinga duk da tuzarcin da akai maki baki wani sha wahala a rayuwarki ba, Ubangiji ya bayyana maki iyayenki cikin aminci, ya kamata for now kin weakness na mijinki ba komai bane illa ke, haka kuma bashi da wani farin ciki idan ba naki ba, love your husband am sure Zaki mamaki za kibi layin matan su Abu Maleek da Sheikh Imam Tabbas, mijinki na sonki na 茩aunarki kada ki bada wata dama da za'a ji kanku, Akeem zai iya shanye komai da zaki masa amma rauninsa yana ga abinda yake sone tun ina yarinya na fashimci hakan" Ajjiyar zuciya Akeela ta sauke tana jin wani abu a jikinta kafin kuma tace. "Wanne Abu yake so?" Afaf tace "tayaya Aleema zata sani ne? Kece matarsa kece ya kamata ki fashimci abinda yake so da Kanki" A sanyaye tace "ok in sha Allah Thank you my sister's" Aleema ta 茩ara jan numfashi tace "yana da kyau kisan cewa bayan mu Abbu ya mallaki wani 蓷an mai suna Adnan" Da mamaki Akeela tace "kai haba dai yana ina?" Shiru Aleema tayi sai Afaf da tace "yana raye baya raye duk bamu sani ba, kuma duk abinda ya faru dashi kece sila" da wani irin sauri Akeela tace "what ni fa?" "Eh ke mana...." Suka bata labari
Chapter 101 · 0% Book details